← Book details Launi Nah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 26

Sashe 6

Launi Nah Complete Hausa Novel · about 7 min read

*****"""""fituwan iyah daga dakine taganmu gashi ya hilal yak'i sakina,ciki ta fito sosai kai hilal maye haka kuma ehyee baza ka sakita bah ko jikine,
girgiza kai jasra ta hauye ah'a naji sauki,to sak'eta,to hajiya Fatima,to yau kuma kai nikin takwara wai ina kayan dubiyanka ne?
Anya kai ba maruwaci bane kuwa?
Cikin katseta hilal yace to shi bai Santa koba mai kaunanta mana,
Hajiya wlh inasanta tsakani da Allah ku maidu da auran kaina,me?
Kai haddir zoka dubamin ko yafara shayishayi ne ba wanda yasani,
Ai kai an'ce fanni maso ta6in hankali kai degree akai.
Iyah lfy shi kalau wlh tsaban ya nunama duniya ba Wanda ya isah dashi,mikiwa nayi...iyah tace ikon Allah ina xuwa? daki zani to kibi ahankali,
Da kallo ya6ita dan rigan doguwa ne a jikinta na barci amman mai karamin hannu kuma rigan mai tsantsine da kallo ya bitah dan har shatin pant dinta ana gani,sauri kallan hilal yai yaga shima ya rakata da Idanuwa sosai yaje hankalinshi ya tashi mai hilal ki nufi ne wai dayake kallon abunda yariga yazama nashi,tashi yai yanufi dakin data shiga cikin sauri hilal ya mik'i emm ya haddir jasra tashiga fa,wani kallo ya mai sanan ya juya ya shigi cikin
17/02/2022, 10:22 - 💃💃: 40-55
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
LAUNI NAH🙎🏿‍♀�
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Rubutawa
Naeyamatu butun musah,

💞wani kallo ya mai sanan ya juya ya shige dakin,
Niko nai nisa gurin cire kayana dan wanka nakisanyi,rigar mamata nake kokarin cirewa naji motsi abayana dan haka nace iyah taimaka k ciremin,sosai yake kallon dogon bayannata Wanda bako mai sai farin briziyar data kara kawata bayannata'jin shiru yai yawane yasata juyawu wai k iyah ina ciwan ma wulakantani ko?
Ai da sauri tajah baya sosai dan firgici ya hana tama fahimci suman tsaye yai,
Dan Allah kai hakuri wlh nasha iyah ne,
Sosai yai namijin kokarin gani bai kwafsa kanshi bah,yace sakarya Mara natsowa.zaki rufimin wanan bakin jikin naki danakiji kaman zanyi amai kome, ai da sauri na rarimi zanin gadan iyah na rufi jikina,
Aikin banza kokarin juyawa yake amman ya kasa dan haka kusada itah ya dan matsa sanan yajah ya tsaya,
Kisan yanda zaki so abba so fahimci ban sanki ban kuma kaunarki,
Kinji ko,yafada da karfi dan duk duniyan nan ace kice matar abubakar abudulahi maddibo ehyee jasra hakan yai miki dai dai ga daidai ki chan a falor iyah amman ni bazan iyah zama daki a matsayin mata ba mai zangayama abokaina look jasra yai maganan cikin lallashi,
Kicema iyah Hilal kikiso.
Tunda yafara magana kuka nakitayi wlh duk kaunan dakimai banji zan iyah zama dashi baida abun kushiwa sai ni,

Cikin kuka nace ya haddir wlh nima bazan iyah rayuwar aure dakaiba wlh ni dauka naki kaman mamie ne ta haifini abba abdullahi kuma mahaifina to taya ya kana yayana uwa daya uba daya kai tunanin har zanso wanan kwama chalan cikin tsaban raini hankali nace kuma Allah ya gani haske ka yai yawa kaman wani zabiyah aiko ya kaimin duka 'kaf'akaina aiko nayanka ihu hannu ya sa a lebansa alaman inyinshiru,
Sosai dukan yasamine da kyau da wlh bansan abinda zai tab'amin kaina hannu nasa abakina cikin sauri nariki labbana,
Bin yatsuna yai da kallo suma dogaye sosai gashi kumbuna farare kal ba ko d'igon kumai akai baya yajah yace ki,ana ga yaki kina ga kurah kyah gayamin inda kika tab'ajin ance ba'asan fari,

"" to nidai Allah naka yai yawa gwanda irin na yah hilal alko kaf yasake sakemin rankwashi akah,
Hawayene suke zobomin sosai 'jasra nafara wasa dake,
Zo kabi tanan iyah data shigo jin kukana yai yawa tana Chan tana fatama da hilal dayace sai ya shigo wlh zangayama baffa naku ai muku tsakani banda duka haka kawai matanda jiya taki kwanci rai a hannun Allah shine kaki niman karisata,fita kawai yai a uwar dakin,
Aiko suka kusa gafza karu da hilal.dakita faman kai kawo tsakani lungun da zai kaika uwar dakin,tsaki kawai haddir yaja yai gabah,yajin iyah nata tafa hannu da sallalamin,cikin ranshi yace emm kwalba uwar sharri,

💞💞💞💞💞💞💞
Bangaren hafsat kuwa sosai abin ya dakita dan har part dinsu yaxu yakirata da kanshi wai shi ya nimu musu mafita,
Tace akan me?
Yace hafsat gamida aurena da ki,gabana naji yabada ras wani abun kuma akaye,ah no ba komai kawai naga duk gidanan batada kawa kamanki to shine nace gwanda ingaya miki tun wuri hafsat jasra nakiso,
Duk da nasan ciwa bai sona bai hana baji zanchan ya dakine ah'inda bai warkiwa dawuriba,
Kinga ya cigaba da fadin jasrah bata san haddir to aikaima bata Sanka,
Dan murmushi yai yace hafsat k'inan waya gaya mik'i bata sona,amman ai ni ina sanka......
17/02/2022, 10:30 - 💃💃: 45-50
🍇🍇🍇🍇🍇🍇
LAUNI NAH🙎🏿‍♀�
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

No editing...
fans din launa ina godiya matuk'a sosai da kaunah,
Musanman,Maman hilal,godiyah mai tarin
yawa Allah bar kauna🥰

Sorry nai mistake din numbers pls...is 40-45 the second page.

"me?
Kina sonah...ah habah hafsat ko dan kinga anci ni dake za'ai mana aure.maganan gaskiya ni jasra nakiso tun tuntuni,kinga zan'iya had'aku indai hakan yai matah but da sharadin inhar tace ah'a shikinan,kuma inhar bansami tabah kima bazan aure kibah,
Numfashi tajah sosai hawaye na zobo mata hajara ne tashigo hangu ta datai tana hawayeni tasa ta matsa kusa da itah ta dafata hafsat, juyuwa tayi tana kallan hajara tace.
Why?
Sai mu,
Ni yah haddir nakiso...but bashi nasamu bah,
Ki kuma wanda kike so kin samu shima kuma bai ra'ayinki,
we have to fight sister.
But tayaya nafara karaya ki fito gah momy hau'wa tazo tun dazun.kawar saude ce magaifiyar su,tashi tayi suka nufi falor,

*********************

Haddir kuwa ya kai kusan awa biyua Kwanci ba wai kuma barci yak'ijiba but kuyana so ko baiso yasan ba mai kushi jasra dan ta ko inah mace ce,
Ganin da yai mata dazun kawai haddir dinsa tak'i kwanciya.dan ma yanada wani wando aciki aida tun lokacin da ya tafi sakamakon ganin da yai mata ba kaya ajikinta sai pant da kuma briziya,numfashi ya sauke gamida shafa yar'suman kanshi dan shi ba mai sha'awan barin suma mai yawa bane,
Indai zaiga macen data anmsa sunan mace to zaiyi wuya ya kwana lfy ranan inbai had'a da pain relief ba,
Ko a fuska yasan duk matan gidan tafiso tsarin fuska mai kyau idanunta su ba manyaba kuma ba kanana ba,madaidaitah ne masu matukar haske,kaman farin guluf ne cikin duhu,hancinta matsakaicine mai dan tsayi'bakinta kuwa yafi komai birgishi a fuskanta,
Hakurantama masu matukar haskine,sosai suke k'aramata kyau musanman intai murmushi sai tai wani kyau kasanciwarta Baka,
Sake hango dogo bayanta yai,da kuma sanda ta juyu dan ma iyah matsifah cikinta daya dan turu ya k'andan alaman tunbi ne yasake bama shape dinta wani irin kyau da tsari,dafashi jafar yai dayai kusan minti biyar a tsaye,yana kiran sunanshi.

Amman yaga alaman yai nisah,dan kallanshi yai sanan yaga ya kurama gabanshi Ido. Ai'da sauri ya dau polo yarife gabanshi,
Gaskiya ka ringa niman izzine kafin shiguwa daki,
Zamai yai yana lek'a bayan shi da kuma gefinshi,but baiga wani Abu mai kama da waya ba balle yace wani abun bad'alan yake kallo,
Ify ?
Haddir yace fuskan shi ba fara'a.
Gyra zama jafar din yai tukuna yace lau.
Tunani wa kaki cikin wanan yanayi ga shauki ta kokina,

Ko kamu da sune?
Jin tanbayan da jafar yai mai ne yasa yaji gabanshi yai kawanci kwanci ya fad'i,
Nan taki ya tuno zancin abokin shi kuma aminin shi fahad lokacin da akai bikin su Anty zulaihat aka turumai pictures din yaga ya kura'mata ido yai zumin sosai kaf family nasu ne hada maza inka dauke shi da kuma hamza da basu gurin but kuwa na nan kwansu da kwarkwatansu amman itah kad'ai yafara ganin saboda launinta yafita daban gashi ta zauna a tsakiya ta dafu mamie shi,dayan kuma tana cinkin tsakiyan amaren,
Dariya jafar ya kuma sa mai na ai na lura tun randa ka dawo ka chanja haddir,
Numfashi yaja yace mai kagani?
Ko mai mah.

Haddir kanasan jasra wani kallo ya mai yace ah'a habah jafar kasan ni,ko indai nace ban ra'ayin Abu to banyine,
Dariya jafar yai yace banda yanxun,
yace kansan ko lokacin da naso minal nasota sosai tunda taci amanata na raboda itah kuma rabuwa ta har'abada,hakane but banda akan jasra time din daka shigo har zuwa sanda kai mata kiss ina kallanka ganin kana niman zarciwa ne yasani yin motsi,
Ai da sauri ya tashi tsaye me?
Wai kana nufin daman jasra ce,
17/02/2022, 10:36 - 💃💃: 50-55
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
LAUNI NAH🙎🏿‍♀�
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Writing and story
By Naeymatu musah,
(Ummuh amrah)

Godiyah marah adadi masoyyah launi nah,inah yabawa kwai da gaske🥰,

Wai kana nufin daman jasra ce?
Eh haddir ko'ka dauka waye?
Wallahi na dauka hajara ne,
Hajara kuma?
Saboda minal, Eh jafar tare muka dawo da itah jirgi daya muka zo,
Owk biyuka tayi kinan eh,dan tun a jirgi ta damini,shine da muka sauka na'dau shatan motah ashi tana biye dani.inajinka shine kai kuma ka matsi masu yar'mutane a bango ko?
Wlh nai hakane dan minal tarabo dani kawai,
Hmm Allah y kyauta.banza dashi haddir yai.ya mik'i ya bar dakin ya shiga na jafar din ya sa key ta ciki ya kwantah,
Chapter 6 · 0% Book details