← Book details Launi Nah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 26

Sashe 1

Launi Nah Complete Hausa Novel · about 8 min read

16/02/2022, 21:59 - Messages and calls are end-to-end encrypted. No one outside of this chat, not even WhatsApp, can read or listen to them. Tap to learn more.
16/02/2022, 22:02 - 💃💃: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
LAUNI NAH🙎🏿‍♀�
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Na
Na'eymatu musah

💞new writer ce sorry for my mistake pls...

🍇🍇🍇🍇Jasra jasra watah matshiyar budurwa mai kimani shikara 18ne tafito sanye cikin duguwar Riga mai launi jah,
Haba hafsa irin wanan kirah! saikace wacce naci ban biya bah? Ah'a wayasani hafsan ta fada tana karah turu baki.

Kinsan da yayah hilal zamu fita Amman kika maida mu wasu kananu yan'iska ko?
Gaba nayi gani muna kara bata lokaci anan.dakin umma na lekah tana sallah.yauwa Saleem in umma ta iddar kace mun fitah owk kawai yace min.gaba nayi in kara gyrah mayafina nan nasami su a motar duk ransu a bace.ai wlh duk abinda akai da jaki saiyace kara injin watah kyakyawa fara dake zauni a front sit.
Dariya suka sa yan'matan ciki inka dauke hafsa data bata rai habah anty hajara wlh abunda kukeye ba kyau kwaliya ta tsaya yifa.

To ai ba'a chanja ma tuwu suna wlh inji maryam wacce muke sa'a da itah.dariyar shakiyance nayi sannan nakarasu nazauna dan ni sai'a sannan na lurah da yaya hilal bashi a motan.
Nace ai baki fentin Allah kuma ahaka sai a kulah ni.ba'a kulah farar fatan bah to ko iyah haka ina alfahari da launi nah eheee, nafada tareda murguda ma yan'matan baki,har anti hajara ta bude baki zaitai magana sai tai shiru ganin karasuwan ya hilah,sit motan yayi zama yaye tarida bisimilah yatada motar,

Yajuyu yana mai ciwah yar 'baka yane,
Baki na tura nace kaga dai na bari ni bansu ai duka launina wlh kaf ahalin Maddibo bah mai kyauna kaima ai kasha fadi,

Horn yaima maigadi muka fitah,

Yana mai ciwa wai wace kasuwar zamu jasrah?
Zaman mayafina na gyra ina ciwah muje Royal manah,
Tsaki anti safiya da tundaxun batai maganaba tayi cikin jin haushi tace wai yaya tun kun 4 mukejiran wanan yar 'raini wayan amma ace itah kake tanbaya inda zamu?

To safiya ko in tsaya k gwada min yanda zanyine fuska ta karayi a'a ni na isah.
Shiyasa fa jafar yace nacika sakan muku fuska dan gashi kunfara in fada ku fada,

Yanda nace haka akaye dan sai 6 muka shigu gida, kuwa part dinsu ya nufah Dan hakah nima kai tsaye namu naye.

Saida nai sallahn mangariba sannan na iske umma a falor zaune cin abinci,umma sannu da gida a'a kun dawu kinan nasha kin leka hajiya iyah ne?

yanzun dai zani to kardai ki dadi inkinsan zaki dadi in rufe kufata ah'a yanxun xanje in dawo.da to umma ta bini kawai dan tasan zaiye wuyah in dawu,

Cikin sanyi naki tafiyah gashi ba wutar nefah kuma da alamu matasan gidan basu dawuba bari su tada inji,

Dan haka naki bin hanya anhakali na karyu kwana kinan muka gabza mungun karu take nai baya cikin mugun tsoro zan zabga ihu jikawai nayi an hadani da jikin bango ido nawaru duka jin wani masifanfan kamshi gawani taushi da fatar tashi k dashi numfashinshi na sauka a hancina Dan har kamshi bakin inaji gabana ne ya yanke y fadi jin bakin wanda kwakwalwatah tagama lisafamin yau saura kwana uku ya dawu anawa yasani yin Bayah luuuuu..

Share pls
16/02/2022, 22:03 - 💃💃: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
LAUNI NAH🙎🏿‍♀�
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

💞new writer ce sorry for my mistake pls....

Baya nayi luuuu...yakara matsi da bango gah shi har lukacin bai bar shan bakina bah.
Innalilahi kawai nakita anbata kafin naji motsi alaman ana nufu inda muke.
Chak ya tsaya da abunda yasani yin suman tsaye.ganin y dawo haiyacin shi yasani yin kukan kura na ingijeshi na juyah a guje.
Numfashi yasuke mai zafi gamida juyawa ahankali yana jinsa cikin nishadi matuka...

Abirkice na fada part mafi kusa.zubewa nayi akan kujera ina sauke tagwayen numfashi nashiga uku baidai ya haddir bane!

Wah kikah ce ?saurin saitah kaina nayi au anti hajara mai ya farune,
Uwar kine shigiya mai bakin ido tsaki nayi ina mikiwa Dan Allah y gani inda inacikin haicina nabar shiguwa part dinan Dan sunfi kuwa kushi launinah,

Adaidai kufah na hadu da hafsa da ketah ihun fadin ya haddir ya dawo.

Cikin murna anti hajara tace k hafsa ban san wasa fah,
Wlh dagaske nake yadawu yanxun.gashin chan a part din iyah.
Fitah zanyi hafsa ta lura dani ah'a blacky sai ina cikin shankanshi nace part din muman,
Ah'a yau bazaki gun iyah bah?
Eh kawai nace inayin gaba.
Biyuni tayi tana fadin badai abunda anti hajara ta fadibane yasa zaki tafi Dan yaushe rabunki da sasanmu yaudai gani aiko na katse tah.

Kinga wlh tunda muka gama secondary school ba inda muke zuwa wlh gidan duk ba dadi inaga maizai hana gobe mufita?

Owk kawai nace inayin gaba Dan nikadai nasan yanda nakeji.k bari maje gidan anti zulaihat ko.

Har kufan sasanmu ta rakuni k gaida umma to kawai nace,

Shiga falon nayi na tadda ummah a zaune tana gyrama saleem kaya.
Harkin dawo ne eh kawai nace tace ance yayanku ya dawo ku eh nace inayin gaba,

Inkin gama kizu kikai mai abinci.bata rai nayi wlh umman bansa abinda zaisa raina barce da daren kinsan kuna kai baizai cebah,

Har idona na Kawu ruwa wlh bansa maiyasa ake kyamar launinah ba ahalinmu ni nai kaina amman basa duba haka so kawai suke sudunga nuna nidabance acikin su, ayyah ummah ni yar Abba CE......

Share pls
16/02/2022, 22:07 - 💃💃: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
LAUNI NAH🙎🏿‍♀�
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Naeymatu musah CE
(Ummuh amrah)

💞new writer ce sorry for my mistake pls......
Godiyah mai yawa masoyyan book din launi nah,💃🏼💃🏼💃🏼 kuna karamin kwarin guiwah sosai,
Insha allahu zamu cigaba da sa numbers

Novel dina free ne🤷🏻‍♀�

Godiyah mai tarin yawa gariki 0um ashraf🥰

6-7

💞ta gefena yabi ya wuce,'wani sasanyan kamshi ne yai mai sallama.
Ajiyar xuciya y sauke yana mai zama a kujeran da ki kallon na iyah,

"Ke kuma zaki karasune ko zaki tsaya kallon na?
ahankali nai gaban gurin table na ajematah.
Ai saiki ban plate da cokali a kitchen ko wuce wah nayi ina majin idanun shi akaina...

Bayan na kawo na zubah mata tace Asama ne?

No kaawai yace banzan iyah cin abinci inah kallon wanan bakar fuska nata bah,

Girar sama data kasa na hade,' ina miq'iwa,kaiya haddir karyazu kana kuka kace sai jasrah' wah ya fada yana mai ciwa Allah y kiyyaye akai kasuwa,

So kinje yar'albarka zoki zauna.zama nayi ina mai sake Jan mayafina Dan yazami min al'ada Dan yan da Allah y wadatani da dukiyar Fulani mai tarin yawa,

Wayarsa CE tai karah dan haka yace mah iyah bari yadan answer waya,

To tace mai;tana maida hankalinta kan anti hajara dakitah zabga kamshi ta dau na agwagwa dan ta birge ya haddir dan kaf gidan mu ba wanda bai san cewa haddir ne za6in tah bah.

Tsaki naja kasa'kasa.
Hajiyah iyah kinan inah ya haddir yaye ne?
Wai kiran shi akayi ah waya,

Owk bari ijirah shi,aiko dai da kinje sasanku da wata kilah bazai dawu nan bah sai ya shigah ya gaida iyyanku,

Owk kawai tace tana mai juyah kugu kaman icen kara,aiko mai zanyi inaba dariya bah harda zamuwa daga kushin.

Baya ta dawo k jasra ne kike ma dariya?

Kasa dainawa nayi,bugu ta Kawu min na kauce,
Iyah dake ta faman riqe dariyan tace Allah zan sa6a maki;

Kunbi kun matsa ma yarinya,
Ina dalili ina Dan mafari yaxun k zataki dariya ne sabida Allah kinkama sa watah rigah sai kace wata doriyanar ruwa,rai anti hajara ta 6ata tace ma iyah shiyasa ban san shiguwata dakin ki wlh Dan in akan wanan abarce sairan kuwa ya b'ace,

A'a daga fadan gaskiya ai indai haddir ne kina tarida wahala wlh,
Fitah kawai tayi tan mai ciwah maga shegin da zai aureki da wanan shigiyar bakar fuskan naki,

************bayan fitan ya haddir kuwa part din su yaye yana mai jin wani tashin hankali!kardai azu jiyah yarinyan ya sumbata!
Kai inah ai'danaga tana ta kallon ohhhhh no,yadai inji jafar dake fituwa daga dakin shi Dan samari su bakwai ne a gidan mu, tsaki yajah yana mai ciwa maybe gajiyar jirgine owk yakamata kaji na karah hutawa.

Owk har ya juyah hilal ne ya fito sai zabga kamshi yake ;ya dau wanka cikin watah danya shadda ruwan hodah yace a'a kaga mutane saudiyah farar kujerar rubah suka ja duk suka zauna,

Tunkan suce kumai suka hangun zuwan hafsa da jasra daketa faman zubah uban dariya Dan labarin abuda iyah tace ma aniti hajara take bata,zuciyuyin mutum biyune k bugawa da mugun sauri ko kifat ido sunkasayi saurin kauda kai haddir yaye ba karya duk inda ake niman bakar mace jarah ta kai but zai iyah cewah samun mace mai irin figure dinta za'a ajejiki.....wanan shi matasa k cimah full option kumai yaje inji hilal dake mikewah..........

Share pls
For more information gah number nah.

08106324868
16/02/2022, 22:09 - 💃💃: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
LAUNI NAH🙎🏿‍♀�
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Naeymatu musah CE.

💞new writer ce sorry for my mistake plsssss

Wanan nakune
masoyyan launi nah🙎🏿‍♀️🥰�.

8-9

💞bayan su hilal yabi,dan harsun tsayada abun hawa.sai inah?
Hafsa CE tace 'au' yaya ina kwana,

lfy lau wlh gidan anti zulaihat zamu,
Da sassafan nan?
Eh nace dan har na zauna a keken nafeh din.to ku fito in kaiku.ah'a Dan Allah yaya kabar mu na yau.nafada Ina karah shagwabe fuskata,

Numfashi yaja sanan yabama me keken kudin pls karkui dare fah,da insha Allah na amsa mai,
Muka wuce shikuma ya juya cikin,

Dakyar haddir yah iyah control din kansa dan gaskiya gani yarinyar nan mai bakin fuska ta motsa mai tsohuwar sha'awar shi,tsaki jafar yai yace zaka tashi ko zaka tsaya saqawa da warware?
wata uwar mik'a ya zuba,bari in watsu ruwa pls owk kawai yace mai.

Yana mai yin mai adu'ar shiriya shiyasan indai zaiga mace,inhar takai mace sai ya hankalinsa ya daga,
Abunda k bashi tsoru kar yazu tun yana iyah control din kansa yazu yakasa,

Dan zai iya bada shaidar cewa haddir bai zina duk ko da irin lalluran shi ta sha'awa,
Chapter 1 · 0% Book details