Sashe 7
Kishiyoyin Uwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Kai alhamdulillahi masha Allahu, dafatan dai ba abinda ya same shi ko?".
Cikin farin ciki Affah ya ce.
" Muna sa ran hakan in sha Allahu".
Hijab ta saka ta ce.
" Toh mu je mu duba halin da ya ke ciki".
Juyawa Affah ya yi cike da farin ciki.
Ita kam bin bayansa ta yi cike da bak'in ciki, dan ta so a ce ba a gan shi ba, sabida Zulai ta bar gidan.
Cikin adalci irin na Affah ya je d'akin Zulai ya ce.
" An samu inda Ahyan ya ke, yanzu Zamu je mu duba shi".
Kamar ya yi mata albishir da gidan aljanna haka ta ji, ai kam ta ce.
" Alhamdulillahi".
Fita ya yi suka hau mota suka nufi gidan momma.
JAMIL
Sosai ya tausayawa Baba ganin halin da ya ke ciki, ai kam ya cewa Lami.
" Mama dan Allah ku bani dama na taimaki Baba ta hanyar kai shi hospital".
Da " Toh" ta amsa masa dan ita ma tana bukatar samun lafiyar ta sa.
Amanah kam sosai taji dadin taimakon su da Jamil ya yi, ai kam ta ringa yi masa addu'ah a cikin ran ta.
HOSPITAL
Alhamdulillahi jikin Ahyan ya yi kyau domin yanzu farkawarsa kawai a ke jira.
A hospital d'in da Ahyan ya ke anan Baban Amanah ya ke, kuma alhamdulillahi ya na samun kulawa ta musamman.
Momma da su Affah suma sun hallara a hospital d'in da taimakon da Jamil ya yi musu.
Suna zuwa Jamil ya gabatar musu da Amanah da iyayen ta a matsayin wa'y'anda su ka taimaki Ahyan, sosai momma ta ja Amanah a jiki ta yi mata godiya, kafin wani lokaci sun Saba da juna.
AFTER THREE DAYS
Jikin baba ya yi sauki sosai har ana shirin sallamarsa.
Ahyan kam sai dai ace alhamdulillahi, don har yanzu bai farka ba.
Zulai
Tun da Affah ya yi mata sallama akan zasu tafi wurin Ahyan ba ta sake ganin sa ba, ga shi yau kwana uku, dan ma da akwai duk wani abun bukata, amma hankalin ta ya ta shi, ga shi ta je gidan momma ba ta same su ba.
Amanah
zaune ta ke a kan kujera ta k'urawa Ahyan ido ko k'iftawa babu.
Ahyan
Bud'e bakinsa ya yi a hankali ya ce.
" Wuwa".
Da sauri Amanah ta mik'e ta ce.
" Momma affah wallahi Ya Ahyan ya yi magana".
✍️NUSAIBA NUSAIBA IBRAHEEM (AMINIYAR JAJIRTATTU ❤️)
[8/6, 8:00 PM] Nusaiba Muhammad Ibrahim: https://chat.whatsapp.com/Ew9kyz36EaKF83qTycKxNu
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
(🧕KISHIYOYIN UWAH 🧕)
(TRUE LIFE STORY)
BY NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM (AMINIYAR JAJIRTATTU ❤️)
PAID BOOK NE ZA KI BIYA 400 ACCOUNT NUMBER 8136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM OPAY
SHAIDAR BIYA TA 08133163639
WHATSAPP.
KINA YIN SANA'AH AMMA BA KI DA ABOKAN KASUWNCI. TOH GA DAMA TA SAMU DOMIN DA KUDI KADAN ZAN TALLATA MIKI HAJAR KI KUMA DA YARDAR ALLAH ZA KI SAMU ABOKAN CINIKI. IDAN KINA BUKATA KI YI MIN MAGANA 08136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM AMINIYAR JAJIRTATTU
TALLAH TALLAH TALLAH 💃💃💃💃
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DAoXdILRZKjC042FBN7HEK?mode=r_c Kina neman inda zaki samu kaya masu sauqi da quality taho nan mamana kayanmu sunada kyau ga sauki farashin sarine muna aika kayan mu ko ina in sha Allah
Ga wacce bata bukatar shiga group din za ta iya yi mata magana ta number t👇👇
Oum Ra'is 913 824 3082
Kar ku manta kayanta suna da kyau sosai muna maraba da masu siyan d'aid'ai ko sari
MUNA godiya 🤝😊
TALLAH TALLAH TALLAH 💃💃💃💃
MUNA SIYAR DA DATA MAI INGANCI DUK MAI SO YA YI MIN MAGANA DOMIN SIYA
08136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM
(🧕KISHIYOYIN UWAH 🧕)
(TRUE LIFE STORY)
BY NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM (AMINIYAR JAJIRTATTU 🧕)
BOOK 1️⃣
🆓PAGE 9️⃣
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
Da gudu momma ta shiga ward d'in da Amanah ta ke, cikin rawar murya ta ce.
" Mai ki ka ce?".
Kafin Amanah ta yi magana Ahyan da ke kwance ya sake yin magana da fad'in.
" Wuwa".
Ai a 360 Affah ya yi kansa, tsabar rud'ewa sun kasa ba shi ruwa,sai farin ciki su ke yi.
Amanah kam fita ta yi ta samo masa ruwa mai sanyi, ko da ta shiga d'akin har ya bud'e idonsa, kallon kowa ya ke kamar wani soko, ganin Amanah da ruwa yasa ya mik'a mata hannu.
Gaban ta ne ya fad'i ganin irin kallon da ya ke mata, a zuciyar ta kam cewa ta yi, " masha Allahu tsarki ya tabbata ga ubangijin sammai da k'assai".
Da murmushi a fuskar momma ta ce.
" Amanah ki ba shi ruwan mana".
D'an yak'e ta yi ta mik'awa momma jarkar ruwan, da sauri momma ta karb'i ruwan da nufin ba shi a baki, amma sai ya nok'e kai ya nuna Amanah ya ce.
" Ni dai Amanah ce za ta ba ni".
Dariya momma ta yi ta ce.
" Toh khadeeja aiki ya sa me ki, sai ki matso ki taimaka masa".
A d'arare ta karb'i ruwan ta saita bakinsa da shi, cikin hukuncin Allah ya Sha rabi, rabi kuma ya zube a jikinsa.
Godiya su ka yi wa Allah da ya bawa Ahyan lafiya.
Sai da Dr ya duba shi sosai ya tabbatar ba bu wata matsala sannan ya sallame su, amma an rubuta masa magunguna sannan za a ringa kawo shi a na yi masa dressing d'in kansa in da ya ji ciwo, kuma Dr ya basu shawara akan su ringa yi masa duk abinda ya ke bukata domin kwakwlwarsa da ta Yara ba ta da maraba.
Haka dai su ka yi bankwana da su Amanah domin su ma an sallami baba, har gida Jamil ya kai su, baba kam sai godiya ya ke yi wa su Affah da addu'a iri_iri.
Jamil
Kud'i ya bawa mama Lami akan a ringa kula da Baba.
Lami kam sai godiya ta ke yi wa Jamil, domin ya taimaki rayuwar su, da zai tafi ne ya cewa baba.
" Baba for now ya ka ma ta a ce khadeeja ta dai na tallan da ta ke yi, ko da ba zata ci gaba da karatu ba, bai dace ta ringa tallah a bakin titi ba".
Shiru baba ya yi na wani lokaci kafin ya ce.
" Jamilu idan har ka taimaki rayuwar mu ne dan ka din ga gindaya mana sharad'i, toh ka janye duk taimakon da ka yi min, da wanda za ka yi min nan gaba, domin kuwa zan juri komai amma banda b'atawa Laraba rai, kowa yasan ita ke d'orawa Amanah tallah".
Har zai sake yin magana sai ya yi shiru, mik'ewa ya yi ya ce.
" Toh baba ni zan wuce, Allah ya kara lafiya da nisan kwana".
Washe baki baba ya yi ya ce.
" Ameen Jamilu na gode sosai Allah ya yi maka albarka".
Da "Ameen" ya amsa, ya kalli mama Lami ya ce.
" Mama zan wuce".
Murmushi ta yi ta mik'e domin akwai maganar da ta ke son fad'a masa.
Amanah ma mik'ewa ta yi domin ta na son yi masa godiya.
Banda kiran sunan Ahmanah ba abin da Ahyan ya ke yi, ya k'i cin komai tun da suka koma gida, ko maganin ya k'i Sha.
Zulai
Ta na ganin Affah ya shigo gidan amma ta kasa yi masa magana, kallon sa kawai take amma bakin ta ya yi mata nauyi.
Affah ganin halin ko in kula da ta nuna masa ya sa shi ya ce da ita.
" Wai dan Allah Zulaihat yaushe ki ka zama haka ne? 'nasan duk da ba son Ahyan kike ba, ai ya dace a ce ko a waya ne kin tambayi halin da ya ke ciki, amma na dawo ma kin min shiru kina jiran na fara yi miki magana".
Bud''e baki ta yi, amma ta kasa yin magana, kuka ne ya kufce mata, ta hau yi masa magana da yaren kurame.
Bawo
Ta do so in da su ke ta ji suna yin magana, lab'ewa ta yi in da ba mai ganinta, jin maganganun da Affah ya yi wa Zulai da kukan da Zulai ke yi wanda ba sauti, dariya ta hau yi, can kuma ta ga Zulai na yin magana kamar kurma.
Tun kafin Affah ya yi magana, Bawo ta fito daga in da ta b'uya ta ce.
" Kai masha Allahu, ai ki ya yi kyau, alhaji ka gani koh?, asirin da ta yiwa yarona na je aka karya, kuma dama malamin ya ce, idan ana son asirin ya karye toh dole sai ya koma kan wanda ya yi, ni kuma na amince, domin ban yi zaton ita ce ba".
Banda girgiza kai ba abin da Zulaihat ke yi, domin ita da kanta ta karya abinda ta yi wa Ahyan, kuma dole ya koma kanta, domin lokacin da aka d'ibarwa abin bai kai ba.
Affah kam Murmushi ya yi ya ce.
" Na gode Bawo, sai yanzu na tabbatar da kina so na ni da Ahyan, ki fad'i duk abinda ki ke so in sha Allahu zan yi miki shi".
Rufe fuska ta yi ta ce.
" Duk abin da na ke so ai kana yi min shi, ni wallahi godiyar da ka min ma ta wadatar".
Kallon Jamil Lami ta yi ta ce.
" Jamilu abinda ka yi mana mun gode Allah ya biya ka da gidan aljanna, sannan maganar tallan da Amanah ke yi kuma, kai da kanka za ka yi maganin abin, domin naga tsoron ka a cikin idon Laraba".
Murmushi ya yi ya ce.
" Toh mama ba matsala in sha Allahu zan yi mata warning".
Daga haka mama ta barsu da Amanah.
Cikin kulawa Amanah ta ce.
" Ya Jamil na gode sosai da taimakon da ka yi wa mahaifina, Allah ya saka maka da dukkan alkairansa".
Ya ji dad'in addu'ar ta ya saka hannu a aljihun sa ya ciro wata waya ya mik'a mata ya ce.
" Ameen ya Allahu, karb'i wannan ki rik'e in da matsala ki Kira ni, number ta ce kawai a ciki".
Har za ta yi magana sai ta karb'a ganin ya had'e rai.
Murmushi ya sake yi ya ce.
" Toh sai an jima".