← Book details Kishiyoyin Uwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 18

Sashe 3

Kishiyoyin Uwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

waya ya ke da wani mutum, wanda ba ka jin abin da wan can ya ke cewa, murmushi ya yi ya ce.

" Haka za a yi amma matsalar guy d'in ba ya yin magana".

Can ya sa ke cewa.

" And please kar ka bari Jamil ya san da wannan plan d'in".

Daga haka ya kashe wayarsa.

AFTER TWO DAYS

GIDAN MALAM MUSA

kowa ka gani a gidan kasan ya na cikin tashin hankali, fuskar Labara kam kamar yau ta ke sallah, dan ta matsu Baba ya mutu ta gaje y'ar dukiyar da ya mallaka, domin Lami ba ta da d'a ko d'aya.

Amanah kam ta yi kuka har ta ga ji, domin idan Baba ya mutu ta shiga uku.

Lami kam sai neman magani ta ke yi ko Allah zai sa a dace, domin daga kwanciyarsa ciwon zuwa yau an ba shi magani kala_kala amma sauk'i sai wurin Allah.

Auren Bawo da Affah kam tu ni an d'aura shi, harta tare a d'akinta.

Affah kam wani mai maganin karya asiri ya samu ko Allah zai sa a dace, ya karya asirin da aka yi wa Ahyan, amma mai maganin ya ce.

" Alhaji ina ganin ka ba ni nan da kwana biyu, domin aiki ne babba, ba ya buk'atar garaje".

Affah ya yarda da maganar malamin.

Sosai Zaman Bawo da Affah ya ke dad'i domin ta na yi masa biyayya matuk'a.

Zulaihat kam ta d'au zafi ta d'orawa kanta, sai botsare masa ta ke yi, kwana ma haka ta ce ta ba shi sati biyu.

Affah

Suna zaune shi da Bawo ta kalle shi ta ce.

" Affah Ahyan, wai ina Ahyan ya ke ne?".

Murmushi ya yi ya ce.

" Na nemi in da ya ke na rasa".

Dafe k'irji ta yi ta ce.

" Na shiga uku ni Bawo".

Murmushi ya sa ke yi ya ce.

" Kamar ya kin shiga uku?".

Sosa kai ta yi ta ce.

" Nasan sharrin Zulai ne, amma in sha Allahu zan ne mar masa magani".

Kallonta ya yi ya ce.

" Kin san ko mai ke nan?".

Nan ta hau kukan k'arya ta ba shi labarin duk shaid'ancin da su ke yi.

✍️By NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM AMINIYAR JAJIRTATTU
[8/6, 8:00 PM] Nusaiba Muhammad Ibrahim: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DAoXdILRZKjC042FBN7HEK?mode=r_c Kina neman inda zaki samu kaya masu sauqi da quality taho nan mamana kayanmu sunada kyau ga sauki farashin sarine muna aika kayan mu ko ina in sha Allah

https://chat.whatsapp.com/Ew9kyz36EaKF83qTycKxNu

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

(🧕KISHIYOYIN UWAH 🧕)

(TRUE LIFE STORY)

PAID BOOK NE MAI BUKATA ZA TA BIYA 400

ACCOUNT 8136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM OPAY

SHAIDAR BIYA TA 08133163639
WHATSAPP

INA WACCE TA KE SON ABOKAN CINIKI TOH GA DAMA TA SAMU DOMIN DA KUDI KADAN ZAN TALLATA MIKI HAJAR KI KI SAMI COSTORMER KE DAI KI YI MIN MAGANA TA NUMBER NA👇👇

08136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM AMINIYAR JAJIRTATTU

TALLAH TALLAH TALLAH 💃💃💃💃

KO KUN SA MU NA DATA MAI INGANCI

DATAR MTN 1 GB 900 30DAYS

AIRTEL 1 GB 900 30DAYS

GLO 1 GB 900 30DAYS

SAUKI NA ALLAH RANGWAMI NA MA'AIKI.

GA ARAHA GA LASTING

KU NEME NI A NUMBER TA

08136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM

NA GODE

(🧕KISHIYOYIN UWAH 🧕)

(TRUE LIFE STORY)

BY NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM (AMINIYAR JAJIRTATTU❤️)

BOOK 1️⃣

🆓PAGE 4️⃣

Laraba sai dariya ta ke, dan abin ya yi mata dad'i.

wata budurwa ce wacce ba za ta wuce sa'ar Amanah ba ta ce.

" Baba dan Allah ka dai na dukan ta wallahi ba abin da ta yi wa Mama shirri ne kawai".

Cak ya tsaya da dukan da ya ke wa Amanah da mama Lami, yarinyar ya kalla ya ce.

" Ke Zubaidah kin san ba na son k'arya koh?".

Da sauri ta je in da ya ke ta ce.

" Na rantse ba abin da ta yi wa mama, ka tambayi Lami".

Kallon Lami da ke gogewa Amanah hawaye ya yi ya ce.

" Lami mai ya faru?".

B'ata rai ta yi ta ce.

" Kullum idan ka ta shi yanke hukunci ba ka yin bincike, duk abin da ta fad'a maka sai ka hau kai ka zauna".

" Kinga tambayar ki na yi ba cewa na yi ki min zan cen banza ba".

Jan hannun Amanah ta yi su ka bar wajen.

Kallon Baba Laraba ta yi ta ce.

" Lallai ma, wallahi raini ya shiga tsakanina da kai, tun da har zan fad'a ma ka abu ka zauna ka na kokwanto".

Jikin Baba ne ya hau rawa ya ce.

" Ki ya hak'uri dan girman Allah ai dai a gaban ki na daketa ko?".

Tsaki ta ja ta bar wajen, dan ya b'ata mata rai.

Kamar dai Kullum yau ma suna zaune su hud'u, Momma ce ta kalli Ahyan ta ce.

" Adamu wai salon salawaitun iskanci ne ya sa tun da ka zo ba ka yi min magana ba, ko kuma uban naka ne ya hana ka yi min magana?".

Had'e fuska ya yi, bai yi magana ba.

Jamil kam dariya ya hau yi ya ce.

" Maganinki ke nan y'ar tsohuwa, ga shi nan jikan ki ya na yi miki wulak'anci, ko da ya ke ke ki ka jawowa kanki, tun da duk cikin mu kin fi nuna masa kulawa, idan an yi magana ki ce shi abin tausayi ne".

Carbin hannunta ta zabga masa a kafad'arsa, ai kam ba shiri ya ta shi daga kusa da ita, ya koma kusa da jawad.

Jawad kam dariya ya ke sosai, dan shi ya sa ma ba ya nuna k'iyayyar Ahyan a fili, amma gani ya ke duk duniya ba wanda ya tsana kamar Ahyan.

Shi kam bai ma san suna yi ba dan chat su ke da Affah, in da Affah ya ke fad'a masa zai yi aure, shi dai goyon baya ya bawa Affah dan Zulaihat ba matar aure ba ce.

(Ni kam na ce baka San wacece Bawo ba ne shi yasa amma Oum Ahmad za ta baka labarin ta😢😂)

Ita dai momma Allah ya gani ta na mugun son Ahyan domin ko Nonon uwarsa bai sha ba, wannan dalilin ya sa ta ke son sa da tausayinsa.

Bawo

Dad'i ta ke ji Affah ya amince zai aure ta, sai shiri ta ke duk da aure kawai za a d'aura ta tare a d'akinta, amma sai d'oki ta ke.

Zulaihat

Ba k'aramar k'iyayyar ta ke yi wa Bawo ba, domin ta ci amanar ta, ba ta tab'a zaton Bawo za ta yi mata haka ba.

Affah

Ya fita daga sabgar Zulaihat tun daga ranar da ya ji irin k'udurinta a kansa da Ahyan,ita kam duk a tunanin ta asiri Bawo ta yi, ta juyar da hankalinsa kanta.

ONE WEEK LATER

KANO

JA'IN

Laraba

shige da fice ta ke sosai ta rasa yadda za ta yi da Lami domin duk wurin Bokan da ta je, sai dai ya ce mata wani haske ya lullub'e Lami ba ya iya ganin ta, kuma duk aljanin da ya rab'eta k'onewa ya ke.

Lami

Sosai ta dage da karanta addu'ar da ta ji wani malami ya fad'a cewa in dai ka karanta ta sau uku da safe sau uku da yamma toh aljani ko ya rab'e ka sai ya k'one.

( GA ADDU'AR👇👇

AMANTU BILLAHI WAHADA WAKAFARTU BIL'JIBTI WAD'D'AGUT WA AKASAMTU'BIL KURBATUL'WUSD'A LAMFISSA'AH LAHA WALLAHU SAMI'UL ALEEM HASBIYALLAHA WAKAFA WASAMI'ALLAHU LIMAN D'A'AH WALLAISA WARA ALLAHUL MUNTAHA)

Haka ta dage da koya wa Amanah domin ita ma ta ringa yi.

Baba kam ya rasa mai ke masa dad'i, domin tun da ya daki Amanah ya ke jinsa wani iri, gani ya ke kamar bai kyauta ba, amma idan ya tu na Laraba sai ya ji ko mai normal.

Mommah

Tashin hankali ta shiga jin Affah zai k'ara aure, amma da ta tuna dalilin da ya sa zai yi auren sai ta ji dad'i, a wani b'angaren kuma ta na tausayawa rayuwar Ahyan domin ya na ganin jarrabawa.

JAWAD

waya ya ke da wani mutum, wanda ba ka jin abin da wan can ya ke cewa, murmushi ya yi ya ce.

" Haka za a yi amma matsalar guy d'in ba ya yin magana".

Can ya sa ke cewa.

" And please kar ka bari Jamil ya san da wannan plan d'in".

Daga haka ya kashe wayarsa.

AFTER TWO DAYS

GIDAN MALAM MUSA

kowa ka gani a gidan kasan ya na cikin tashin hankali, fuskar Labara kam kamar yau ta ke sallah, dan ta matsu Baba ya mutu ta gaje y'ar dukiyar da ya mallaka, domin Lami ba ta da d'a ko d'aya.

Amanah kam ta yi kuka har ta ga ji, domin idan Baba ya mutu ta shiga uku.

Lami kam sai neman magani ta ke yi ko Allah zai sa a dace, domin daga kwanciyarsa ciwon zuwa yau an ba shi magani kala_kala amma sauk'i sai wurin Allah.

Auren Bawo da Affah kam tu ni an d'aura shi, harta tare a d'akinta.

Affah kam wani mai maganin karya asiri ya samu ko Allah zai sa a dace, ya karya asirin da aka yi wa Ahyan, amma mai maganin ya ce.

" Alhaji ina ganin ka ba ni nan da kwana biyu, domin aiki ne babba, ba ya buk'atar garaje".

Affah ya yarda da maganar malamin.

Sosai Zaman Bawo da Affah ya ke dad'i domin ta na yi masa biyayya matuk'a.

Zulaihat kam ta d'au zafi ta d'orawa kanta, sai botsare masa ta ke yi, kwana ma haka ta ce ta ba shi sati biyu.

Affah

Suna zaune shi da Bawo ta kalle shi ta ce.

" Affah Ahyan, wai ina Ahyan ya ke ne?".

Murmushi ya yi ya ce.

" Na nemi in da ya ke na rasa".

Dafe k'irji ta yi ta ce.

" Na shiga uku ni Bawo".

Murmushi ya sa ke yi ya ce.

" Kamar ya kin shiga uku?".

Sosa kai ta yi ta ce.

" Nasan sharrin Zulai ne, amma in sha Allahu zan ne mar masa magani".

Kallonta ya yi ya ce.

" Kin san ko mai ke nan?".
Chapter 3 · 0% Book details