Sashe 14
Kishiyoyin Uwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Abokina ya kasance yana son wata k'anwarsa, wacce za su iya yin aure, kamar dai cosing sister d'in sa ce, amma ya kasa sanar da ita, sabida ya na jin kunya da nauyin ta, and ita ba ta son a yi ma ta zan cen soyayya ma, sannan ya kamu da ciwon son ta ma'ana dai zuciyarsa daf take da kamuwa da ciwo, duk a kanta, sabida ya na yawan tunanin ta ".
Hawayen fuskanta ta share ta ce.
" Yaya who is he, kar fa tasa ya mutu sabida ita, please yaya ka ce masa, ya cire ta daga cikin zuciyar sa, idan kuma zai iya tunkararta to ya same ta ya sanar da ita, ƙilan ta k'arb'i soyayyar sa".
Murmushi ya yi har zai bayyana ma ta cewa ita ce wannan budurwar da ta sace zuciyar sa, amma sai ya ce.
" Tohm shikenan zan fad'a masa, Allah ya sa idan ya je ma ta da zan cen ta amince".
" Ameen dai yaya, wallahi har guy d'in ya bani tausayi".
Murmushi ya sake yi ya ce.
" Na gode da shawara, Allah ya ji k'an ummah".
" Ameen ya Allahu yaya na gode sosai Allah ya biya maka buk'atunka na alheri".
Daga haka suka ci gaba da yin hirarsu.
Duk da yamma ta yi hakan bai hana su Laraba tafiya wurin boka ba, suna ta zagin Amanah da Lami dan su a tunaninsu asiri suka yi wa Jawad ya lik'ewa Amanah.
Baba kam ya ga sanda suka fita, dan ya na lab'e a soron mak'ocinsa.
Lami kam sai murna take yi ganin irin kayan arzikin da a ka kawo ma ta, sai murna ta ke.
Baba ne ya shigo gidan jikinsa a sanyaye.
Lami ce ta kalle shi cikin farin ciki ta ce.
" Malam sannu da zuwa, ya aikin?".
Zama ya yi ya ce.
" Yauwa sannu da gida".
Zama ta yi a kusa da shi ta mik'a masa kayan da a ka kawo ta ce.
" D'atsun su Amanah suka tafi, Allah ya yi ba za ku had'u ba".
Murmushi ya yi ya ce.
" Allah sarki, sun zo lafiya ko?".
" Ehh wallahi alhamdulillah sun zo lafiya sun koma lafiya".
Murmushi ya sake yi, aransa ya ce Lami kenan ba kya son fad'a min abinda zai b'ata min rai, Allah ya yi miki albarka.
TA san ba ita ce da girki ba, hakan yasa ba ta kawo masa ko da ruwan sha ba.
AFFAH
Kallon Bawo ya yi ya ce.
" Wai dan Allah mai yasa kike damuna akan sai na je neman yaran nan?, kin san fa ba na son takura koh?".
Murmushi ta yi cikin kissa ta ce.
" Haba dan Allah alhaji, idan ban ce ka nemo yaranka ba ya kake so na yi?, ko so kake a ce dan ba yara na bane?".
B'ata rai ya yi ya kwanta bai ce komai ba.
Ita kam murmushi ta yi ta fita.
Zulai ce a zaune a parlor ta zabga tagumi, sai hawaye da ke silalowa ta cikin idon ta.
Bawo ce ta ƙarasa in da ta ke ta ce.
" Ohh Allah sarki uwa, yanzu dai na san tunanin y'ay'anki kike yi ko?, hmmm idan ma za ki daina wahalar da kan ki to ki daina, domin shi ma Adnan d'in ya mutu......".
Tun kafin ta kai ayar maganar da take yi ta ji Zulai ta shak'eta, kokawa su ka hau yi, in da Zulai sai kakari take, ita kam Bawo ta kasa yin ihu ko kuka, domin bata iya yin k'wak'wk'waran numfashi, sabida shak'ar da Zulai ta yi ma ta.
AFFAH kam bai ma san suna yi ba, domin bacci ya kwanta.
Allah ne ya wurgo JUNAID ai kam ya yi kansu da gudu, ya na zuwa ya fara k'wace Bawo daga hannun Zulai, kallon ta ya yi ya ce.
" Mommy mai ya faru haka?".
Kuka Zulai take yi mara sauti ta fad'a jikin d'an nata, wanda ta dad'e rabon da ta gan shi, kuka take sosai kamar wacce ta fita hayyacin ta.
Shi kam kallon Bawo yake da ta koma gefe ta na mai da numfashi.
Bayan Zulai JUNAID ya hau bubbugawa alamar rarrashi, cikin sanyin jiki da na murya ya ce.
" Mommy please ki yi hak'uri, duk da ban san mai ya had'a ku ba, amma na san kina hak'uri toh dan Allah ki ƙara wata rana sai labari".
Sauke ajjiyar zuciya ta yi ta d'ago ta kalle shi ta girgiza kai ta hau nuna masa Bawo.
Bai fahimci abinda take nufi ba dan haka ya ce.
" Please mu je ki kwanta ki huta".
Suna shiga d'akin ta rik'e masa hannu, wayarta ta d'auko da niyyar nuna masa text message d'in da ta yi domin turawa AFFAH, amma ta fasa sakamakon jin ihu a parlor, da sauri ya k'wace hannun sa daga na ta ya fita.
Bawo ce kwance a k'asa ta na ta kuka.
AFFAH ne ya fito ya kalli JUNAID da Zulai ya ce.
" Kai JUNAID mai ya ke faruwa a nan?".
Kafin JUNAID ya yi magana Bawo ta ce.
" Alhaji na gaji da zama da kai, ka sake ni, zasu ka she ni, wayyo Allah na".
Da sauri AFFAH ya je in da take kwance ya ce.
" Mai suka yi miki?".
Wuyan ta ta nuna masa ta ce.
" JUNAID ne ya shak'e min wuya wai Zulai ce ta ce ya kashe ni, shine ita kuma ta dinga duka na".
Cikin fushi AFFAH ya kalle su ya ce.
" Ku tattara kayan ku ku bar min gidana, kar na sake ganin fuskokinku".
Zulai ba bakin yin magana shi kam JUNAID kama hannun mahaifiyarsa ya yi suka fita daga gidan.
BAWO
Ganin sun fita yasa ta mik'e da k'yar ta ce.
" Dan Allah alhaji ka saketa kawai mu huta da wannan tashin hankalin".
Tsaki ya yi ya juya bai ce komai ba.
Murna ta hau yi dan ta ci galaba akan Zulai.
JUNAID
Fuskarsa ta ji ja alamar ya na danne b'acin ransa ne.
ZULAI
Sai kuka take a cikin zuciyar ta, ita kad'ai ta san yadda take ji a cikin ranta.
JAWAD
Tun da ya yi kissing d'in Amanah lissafin sa ya sauya, ji yake dama ya dauwama yana kissing d'in bakin ta.
Jamil ne kwance a d'akinsa ya kasa tashi sai tari yake, abin mamakin shi ne a maimakon ya ga majina sai jini yake gani.
✍️NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM (AMINIYAR JAJIRTATTU ♥️)
[8/6, 8:00 PM] Nusaiba Muhammad Ibrahim: https://chat.whatsapp.com/Ew9kyz36EaKF83qTycKxNu
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
(🧕KISHIYOYIN UWAH🧕)
(TRUE LIFE STORY)
BY NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM(AMINIYAR JAJIRTATTU♥️)
PAID BOOK 📚 NE KI BIYA 400 DOMIN MALLAKAR NA KI GA ACCOUNT NUMBER 8136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM OPAY
MUNA TALLATA HAJA GA WANDA TAKE SON A TALLATA MATA SAI TA YI MAGANA TA NUMBER TA 08136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM
(🧕 KISHIYOYIN UWAH 🧕)
(TRUE LIFE STORY)
BY NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM (AMINIYAR JAJIRTATTU ♥️)
BOOK 1️⃣
🆓PAGE 1️⃣9️⃣
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
Ba wanda ya san halin da Jamil ke ciki, dan haka ya ƙari tarin sa ya gama, ba kowa.
AMANAH
Ciwon mara take, sosai take shan wahala, dan dama haka take yi idan ƙarshen wata ya zo, suna zaune ita da Ahyan a d'akinsa, da ta je kai masa abinci, cije baki kawai take yi, dan ita kad'ai ta san azabar da take ji, kallon ta Ahyan ya yi ya ce.
" Ciwo?".
Murmushi ta so yi amma ta kasa kawai sai ta sa kuka.
Ganin ta na kuka yasa ya matsa daf da ita ya ce.
" Ciwo?, ina ciwo".
Bata san sanda ta nuna masa mararta ba.
Ai kamar wanda ke jira sai ya d'ora hannun sa a marar ta ta ya hau shafawa yana hurawa da bakin sa.
Idan tace bata jin dad'in yadda yake yi mata toh ta yi ƙarya, domin har lumshe ido take yi.
Ganin ta dai na kukan sai ya d'auke hannunsa ya ce.
" Ciwo babu?".
Hannunsa ta kama ta mayar ta ce.
" Da ciwo sosai".
Sun shafe minti talatin yana hura ma ta iska da shafa wurin, a haka har ta yi bacci, ya gaji sosai kasancewar duk rabin ta a jikinsa take, shi ma dai da ya ga ba Ha`za, kawai sai ya kwanta a jikinta,.
JAWAD
Ya ga sanda Deejar sa ta shiga d'akin Ahyan, amma shiru ba ta fito ba, safa da marwa ya dinga yi, can dai ganin ba zai jure ba sai ya fita parlor.
Momma hotuna take kallo wani idan ta kalla ta yi dariya wani kuma ta goge hawaye.
JAWAD
Ganin yanayin da Momma take ya kasa yi ma ta magana, kawai sai ya juya ya koma, har zai shiga d'akinsa sai ya shiga na JAMIL, salati ya saki lokacin da ya ga tissu da yawa duk jini, da sauri ya k'arasa wurin shi ya ce.
" Whattt mai zan gani haka?".
JAMIL ne da k'yar ya ce.
" Please kar ka fad'awa kowa, koda Khadeejah ne please".
A tsorace Jawad ya kalli Jamil ya ce.
" Mai yake damun ka haka?, dama ka dad'e kana fama da irin wannan ciwon?, ka je hospital kuwa?".
Murmushi JAMIL ya yi ya ce.
" Cool dawn brother,".
Lumshe ido JAMIL ya yi ya ce.
" ba zan iya amsa maka duk wannan tambayoyin da ka yi min ba, but na yi maka alk'awari idan na ji sauk'i zan sanar da kai komai in sha Allah ".
Sauke ajiyar zuciya Jawad ya yi ya ce.
" What about medicen? ".
Bedside drower ya nuna masa da hannu, alamun suna ciki.
Jawad ne ya bud'e ya d'auko magunguna a k'alla sun kai kala biyar, duba wa ya yi ya ga adadin da zai bawa Jamil, da taimakon Allah bacci ya d'auke Jamil bayan ya sha maganin sa.
JAWAD
Rashin lafiyar JAMIN ita ta mantar da shi neman Amanah.
Momma tana zaune sai ga JUNAID da ZULAI, kallon su ta yi ta ce.
" Lafiya dai koh?".
A d'arare ZULAI ta zauna a kan kujera ta zuba musu ido domin babu bakin yin magana.