Sashe 11
Kishiyoyin Uwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Affah ban yi komai dan cin zarafin momma ba, kuma ban yi komai dan wani abun ba, sai dan son da na ke yi wa Deejah, wallahi Affah zan iya rasa raina idan na rasa ta, please Affah ka aura min ita ko da bata so na, wallahi zan zauna da ita a haka, and i will change my habit, please Affah ".
Ya fad'a ya na dafe saitin zuciyarsa, wacce yake ji kamar ya ciro ta ya hutar.
Jikin Affah ne ya yi sanyi ya kalli momma domin condition d'in ta.
Amanah kam sai addu'a take a kan Allah ya sa Affah ya zabgawa Jawad mari, domin kalaman da ya gama furtawa sun k'ona mata rai sosai.
Momma ce ta ce.
" Wacce irin Maganar banza ce wannan Jawad?, ka na da hankali kuwa".
Murmushin da ya fi kuka ciwo ya yi ya ce.
" Momma call me what ever you want".
Affah ne ya cewa jamil.
" Kai Jamil da gaske za ka aure ta? kuma kana sonta, har cikin zuciyarka".
Shiru Jamil ya yi, kusan minti biyar kafin ya ce.
" Affah tsakani da Allah tausayinta na ke, kuma zan iya auren ta ko da bana sonta, nasan wata rana zan so ta".
Hawaye kawai Amanah take yi jin yadda za a yi mata auren dole, ta na ji ta na gani, dan wannan auren dole ne domin ba a ji ta bakinta ba.
Jawad ne ya ce.
" Affah ba sonta ya ke ba, tausayinta ya ke, ni kuma sonta na ke, please ka duba wannan Lamar in".
Momma kam Murmushi ta yi ta ce.
" Ba wanda ya cancanci auren khadeejah sai Adamu".
Dukkansu kallon momma su ka yi domin ba su fahimci wanne Adamu ba, duba da sunan Affah ne, haka zalika sunan Ahyan ne.
Ahyan kam baccin sa ya ke ta yi, bai san wainar da a ke toyawa ba.
" Wanne Adamun kuma momma?".
Juyawa su ka yi dan ganin mai magana, Bawo ce ita da Zulai.
Sam momma ba ta son ganin su dan haka ta canja harshe ta cewa Affah.
" Adamu this is family issue, why are you calling them here now?".
Shi ma cikin harshen da ta yi masa magana ya mayar mata da fad'in.
" I didn't call anyone mumma, believe me".
" Okey tell them to go back".
Kallonsu kawai Amanah ke yi, gaskiya sun burgeta, amma mai yasa ita su ka yi Maganar a gabanta, ko da yake ai a kanta a ke maganar shi ya sa, jin Affah ya na magana yasa ta dawo tunanin ta.
" mai ku ka zo yi?".
BAWO ce ta fara kukan k'arya ta ce.
" Ba a ga su Adnan ba, kuma kasan Zulai ba bakin da za ta fad'a ne da ita ba, shi ne na ce mata mu zo nan, ko Allah zai sa su Jamil su taimaka mana".
Kallon banza Jamil ya wurga mata, dan ya tsane ta, domin ita ce ta bayar da k'wangilar a kashe Ahyan, amma sai a ka yi rashin sa'a ya yi losing memory.
Affah ne ya mik'e a firgice ya ce.
" What?".
Kallon shi Bawo ta yi ta ce.
" Haba dai alhaji ka san dai ba iya wannan yaren na yi ba".
Dariya ce ta k'wacewa Amanah ai kam ta yi a barta.
Bawo ce ta yi kanta da duka ta na fad'in.
" Ke y'ar aiki uwan waye ya baki damar zama a parlor?, ki na kallon bakin mutane, wato har y'ancin yi min dariya ne da ke ko?".
Hayaniyar Bawo ce ta tashi Ahyan daga baccin, ganin ta na dukan Amanah yasa ya mik'e jikinsa na rawa ya cakumi Bawo, dukanta yake da duk k'arfin da Allah ya ba shi, ita kam sai cewa take.
" Shege mahaukaci, wallahi kar ka ga bakada da hankali mugun duka zan sa a yi maka".
Jin kalamanta yasa Amanah shiga tsakani, ta ce
" Wallahi shi ba mahaukaci bane, Allah ya raba shi da haka".
Daina dukan Bawo ya yi ya fad'a jikin Amanah ya fashe da kuka.
Affah, momma, Jamil, Jawad, Zulai duk mutuwar tsaye su ka yi, domin sun mik'e da niyar k'watar Amanah sai Ahyan ya riga su.
Jawad ne ya fara yin magana da fad'in.
" Wallahi za ki iya tab'a kowa na k'yaleki, amma banda Deejah domin ita d'in rayuwa ta ce, idan kuma ba haka ba na rantse miki da girman Allah sai na fasa rub'ab'b'en k'wai kowa ya ji warin sa".
Jamil kam zuwa ya yi zai janye Ahyan daga jikin Amanah, amma sai ta ce.
" Please Yayanah don't touch me".
K'am ya tsaya ya zuba mata ido, gani ya yi ba zai iya jure ganin Ahyan a kwance a jikinta ba, dan haka ya runtse ido ya saka hannu ya cire Ahyan ya zaunar da shi a kan kujera.
Ita kam so take ta ji abinda Bawo za ta cewa Jawad.
Affah ne ya kalli Jawad ya ce.
" What is your problem, don't forget she is my wife".
Duk dan Kar su Bawo su san abinda suke cewa ne yasa Affah ya koma baturen k'arfi da yaji.
Jawad ne ya ce.
" Affah she's not your wife, she's your enemy".
Jamil ne ya ce.
" Please Jawad don't say anything about her now".
Shiru su ka yi su duka, momma kam kallon zargi take yi wa Jawad da Jamil.
Runtse ido Amanah ta yi ta hau bubbuga bayan Ahyan ta na cewa.
" Ya Ahyan ya Isa haka please kar kanka ya yi ciwo".
Kamar an yi ruwa an d'auke haka ya dai na kukan.
Bawo kam ta kasa yin magana, ba shiri ta fita.
Ita kam Zulaihat zuba musu ido ta yi, can ita ma ta juya domin zuwa gidan redio ta bayar da cigiyar Yaran ta.
Bawo ce ta tari gabanta ta ce.
" Ke kurmar banza da wofi, yaranki suna hannu na, macen ta rasu, sakamakon fyad'en da maza 7 su ka yi mata, shi kuma Adnan ya na can maza na saduwa da shi, shi ma sai ya mutu zan sa a fito min da gawarsu, tun da kika saka na rasa y'ata kema dole ki rasa y'ay'anki, shi kuma junaid dama shi sai yanda na yi da shi, domin da shi da Jawad nasa su ka yiwa mahaukacin can abinda a ka ce ke ce, toh ya ki ka ji irin makircin KISHIYOYIN UWAH?".
Hawaye kawai Zulai ke yi jin ummita ta mutu.
LARABA
Kallon malam Musa ta yi ta ce.
" Wai ni kam malam mai zai hana neman auren na a ka zo a mayar da shi kan jummai, tun da ita wacce a ka zo nema ta tafi jinyar mahaukaci".
Shiru ya yi can ya ce.
" Ai kawai umarni za ki bani, ba tambaya ta za ki yi ba".
Murmushi ta yi ta ce.
" Yauwa malam nawa na kaina".
Dariya ya yi ya ce.
" Fad'i da babbar murya ni naki ne har abada".
Lami kam ta na tsakar gida ta na jin su, ita abin dariya ma ya bata.
Momma ce ta samu Amanah ta ce.
" Khadeejah yau zan tambaye ki wani abu, dan girman Allah ki fad'a min gaskiya, a cikin Jawad Jamil Ahyan wa ki ke ganin za ki iya aura?"
✍️NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM AMINIYAR JAJIRTATTU ❤️
[8/6, 8:00 PM] Nusaiba Muhammad Ibrahim: https://chat.whatsapp.com/Ew9kyz36EaKF83qTycKxNu
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
(🧕KISHIYOYIN UWAH🧕)
(TRUE LIFE STORY)
BY NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM(AMINIYAR JAJIRTATTU♥️)
PAID BOOK 📚 NE KI BIYA 400 DOMIN MALLAKAR NA KI GA ACCOUNT NUMBER 8136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM OPAY
MUNA TALLATA HAJA GA WANDA TAKE SON A TALLATA MATA SAI TA YI MAGANA TA NUMBER TA 08136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM
(🧕 KISHIYOYIN UWAH 🧕)
(TRUE LIFE STORY)
BY NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM (AMINIYAR JAJIRTATTU ♥️)
BOOK 1️⃣
🆓 PAGE 1️⃣5️⃣
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
Kallon momma Amanah ta yi, ta ce.
" Momma ai ni ba zan yi aure ba, zan rayu ne kawai amma ba auren da zan yi".
Mamaki!!, ne ya kashe momma ta ce.
" Kamar ya ba za ki yi aure ba?, ko dai su d'in ne ba su yi miki ba?".
Murmushi ta yi ta ce.
" Ba haka nake nufi momma, na dad'e da ajjiiye wannan a cikin tunani na".
B'ata rai momma ta yi ta ce.
" Lafiyar ki k'alau kuwa khadeejah?".
Wannan Karon dariya Amanah ta yi ta ce.
" Wallahi lafiya ta lau, kawai dai auren ne ba ya gaba na".
Tsaki momma ta yi ta ce.
" Ta shi ki ba ni wuri".
Amanah ta na dariya ta bar gurin dan in dai aure ne to Sam ba ita ba shi.
AFTER ONE MONTH
A cikin wata d'ayan da ya wuce Abubuwa sun faru sosai, ciki harda auren jummai da mutumin da ya je da niyyar auren Amanah, mutumin mai kud'i ne sosai, amma ya na da mata uku kuma duk gida d'aya ya had'a su da jummai, amma ba su tab'a haihuwa ba, wannan dalilin ne ma ya sa shi k'ara aure, duk da ya yi aure da yawa, amma ba a dacewa da haihuwa.
Baba kam sosai ya ji sauk'i, har ya fara fita wurin neman sa, dama kafinta ne.
Lami kam ta na ganin ikon Allah domin kusan kullu sai jummai ta dawo gida wai mijin ya korota, amma haka Laraba za ta sake korata tun da ya na da kud'i.
Laraba in ban da shige da ficen gidan Boka ba abinda ta ke yi, yau ita ce a nan gobe a can.
Zulai kam kamar mahaukaciya haka ta koma, ga shi dai Affah ya tsaya tsayin daka wurin neman su Adnan, amma ba a san in da suke ba, ita kam ta zubawa sarautar Allah ido domin ta san ummita ta mutu, shi ma Adnan d'in marabarsa da gawa ka d'an ne.