Sashe 17
Kishiyoyin Uwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Yaushe mommy ta fara yin magana?, matar da bata iya magana, kuma wanne aure zan k'i karb'a?, anya baka sake komawa cikin halin rashin hankali ba?".
Zuciyar sa ce ta yi zafi da jin kalamanta, kamar wanda a ke turawa haka ya haye kan gadon, daidai fuskarta ya tsai da ta shi, numfashin su na had'uwa wuri d'aya,kallon cikin idon ta ya yi ya ce.
" Har yanzu kallon mahaukaci kike min?, bari na nuna miki da lafiya ta".
Kafin ta samu damar yin magana ya had'e bakin su wuri d'aya, mutsu, mutsu ta hau yi domin k'watar kanta amma ta kasa sakamakon danne ta da ya yi.
Shi kam sarrafa ta kawai yake, kamar matar shi, sai da ya ji jikin ta ya yi lak'wasa alamar sak'onsa ya isa inda ya ke so sannan ya d'aga ta.
Yawun da ya taru a bakinta ta watsa masa a fuskar sa ta ce.
" Na tsani ganin ka wallahi, kuma na yi da na sanin zuwa gidan nan sabida kai".
Murmushi ya yi ya nufi hanyar k'ofa, yana zuwa bakin ƙofa ya murd'a key, da baya ya ringa komawa har ya je bakin gadon.
Runtse ido Amanah ta yi ganin ya cire rigar jikin sa, yana k'ok'arin cire wando.
Murmushi ya yi ganin yadda ta tsorata ya ce.
" Come on zo ki lashe yawun da kika watsa min a fuska ko kuma na yi miki".
Ai tun kafin ya k'arasa ta sauka daga kan bed d'in, tana zuwa ta saka Hijab d'inta zata goge masa, amma sai ya rik'e hannun ta ya ce.
" Da harshen ki, ba Hijab ba".
Kuka tasa ta durk'ushe a k'asa, k'afafunsa ta rik'e cikin kuka ta ce.
" Wallahi ba zan iya ba, dan girman Allah ka yi hak'uri, nifa ba y'ar iska bace, please Adammm".
Cike da mamaki shima ya durk'ushe ya ce.
" Nima ai ba d'an iska bane, naga kamar kina da buk'atar kiss d'in ne shi yasa, but am sorry please".
Girgiza kai take ta kasa magana.
Jin tattausan hannayensa ta yi a saman fuskarta, kafin ta tan tan ce, sai ji ta yi ya sa harshen sa yana lashe hawaye fuskarta.
Kafin ta yi wani yunk'uri sai ji ta yi ana bubbuga k'ofar d'akin.
Kallon ta kawai momma ke yi cikin mamaki da al'ajabi tace.
" Zulai yaushe kika fara yin magana ban sani ba?".
Murmushi Zulai ta yi ta ce.
" Jiya na fara magana momma".
Godiya suka yi wa Allah, sannan tace a kira Amanah domin so ta ke ta had'a su da Jamil a yi komai a gaban ta.
Yamutsa ta kawai ya ke yi, dan shi duk abinda suke yi da Jummai bai tab'a bari ya kusance ta ba, domin yana k'yamar zina sosai, budurwar ce ta kai hannu saman wandon sa ta ce.
" Please Beb ka shayarda ni zumar ka, kaga dai na gama kaiwa k'ololuwa".
Tsaki ya yi ya ce.
" wannan ba hali na bane, iya kaci na Romance amma ba na yin Sex da matan banza irin ki".
Bata damu ba domin ta na yi ne badan ta ji dad'i ba, sai dan ta samu na kashewa, kuma alhamdulillah kafin ya tab'a ta sai da ya yi ma ta Transfer d'in kud'i ki manin naira dubu dari biyu, kawai dan ya rage wa kansa damuwa da tunanin Amanah.
Cike da kasala Amanah ta ce.
" Waye?".
JAMIL
Jin muryarta sai ya ji gaban sa ya fad'i, cikin rashin kuzari ya ce.
" K'anwata lafiya dai, bud'e k'ofar mana".
Jin yadda ya yi ma ta magana sai ta ji har cikin jinin jikinta ta na k'aunar sa, da sauri ta mik'e ta nufi k'ofar, amma ba bu key a jiki Ahyan ya cire.
Kallon ta ya yi ya sakar ma ta killer Smile, cikin rok'o ta fara magana zuciyar ta na rawa ta ce.
" Dan girman Allah ka bani key na bud'e k'ofar nan, kar ka zubar min da mutunci a idon masu ganina da shi please".
" Ba inda za ki je".
Shine abinda ya fad'a ya hau gado ya kwanta.
Kuka tasa ta je bakin k'ofar ta ce.
" Yayanah kaga ya kulle k'ofar tun d'atsu ya k'i bani key d'in, please ka tambayi momma inda wani ta baka sai ka zo ka bud'e ni".
Da sauri Jamil ya juya domin cika umarnin ta.
JUMMAI
Zama ta yi a kan kujera, ga samari kusan su hud'u ko wanne ya sha gayu, sai murmushi ya ke ma ta, kallon na biyun k'arshe ta yi ta ce.
" Muje ciki na gwada ka ko za ka iya yin abin arziki".
Da sauri ya shiga cikin d'akin da ya gani, yana shiga ya ga matan alhaji su biyu, babu kaya a jikin su, da sauri ya juya zai fita, domin abin ya fi k'arfin kansa.
Uwar gidan ce ta rik'o shi, suka had'u suka dauke shi kamar jariri su ka wulla shi kan gado.
Cikin farin ciki take murnar samun cikin da ta kwashe shekaru da yawa ba ta samu ba
✍️NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM AMINIYAR JAJIRTATTU
https://chat.whatsapp.com/Ew9kyz36EaKF83qTycKxNu
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
(🧕KISHIYOYIN UWAH🧕)
(TRUE LIFE STORY)
BY NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM(AMINIYAR JAJIRTATTU♥️)
MARUBUCIYAR SAJJAD AND NOW KISHIYOYIN UWAH
PAID BOOK 📚 NE KI BIYA 400 DOMIN MALLAKAR NA KI GA ACCOUNT NUMBER 8136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM OPAY
MUNA TALLATA HAJA GA WANDA TAKE SON A TALLATA MATA SAI TA YI MAGANA TA NUMBER TA 08136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM
(🧕 KISHIYOYIN UWAH 🧕)
(TRUE LIFE STORY)
BY NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM (AMINIYAR JAJIRTATTU ♥️)
BOOK 1️⃣
🆓PAGE 2️⃣3️⃣➡️2️⃣4️⃣
WANNAN PAGE DIN SHI NE LAST FREE PAGE'S DAN HAKA DUK MAI SON JIN YADDA ZATA KAYA TA HANZARTA BIYAN 400 DOMIN JIN YADDA ZA TA KAYA
KAR DAI KU MANTA ACCOUNT D'IN SHINE 8136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM.
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
Kiran wayar mijin ta yi domin sanar masa da abin farin cikin da ya same su, sai da ta yi masa wurin kira hud'u amma bai d'auka ba.
Sosai suka yi wa saurayin kaca_kaca, nishi kawai yake, domin farko da yak'i basu had'in kai matse shi suka yi suka d'ura masa maganin k'arfin maza, tuni ya biye musu.
JUMMAI
Kallon wani guy ta yi ta ce.
" Kai kuma zo mu je".
Da sauri ya bi bayanta domin a takure yake a wurin.
AFFAH
dafe kansa ya yi yayin da yake kallon uban kayan wankin dake gaban sa, a hankali ya mai da kallon sa kan Bawo da ta yi d'ai_d'ai a kan kujera tana tauna cinyar kaza, sake dafe kansa ya yi domin ihu da hayaniya yake ji, acikin kansa.
BAWO
Waya ta d'auka ta kira masu kula da Adnan, bugu d'aya aka d'aga, sallama ta yi ta ce.
" Ina ajiyar nan?".
A ladabce mutumin ya amsa da.
" Hajiya please a taimaka a kai shi hospital, gaba d'aya ya fita daga gayyaci sa".
Tsaki ta ja ta ce.
" Mtssssssss ni zaka fad'awa yadda zan yi?, ka bar shi ya mutu, dama abinda nake so kenan".
Tana gama magana ta kashe wayar.
Affah kam kallonta ya sake yi ya ce.
" Dan Allah ki bari na kai miki kayan nan wurin masu wanki da guga, wallahi idan na yi wanki zazzab'i nake yi".
Wani kallo ta yi masa wanda bazaka gane kallon mai ne ba, ta saki murmushi ta ce.
" Tohm amma sai dai in zaka yi min wani abu guda d'aya.
Da sauri ya kalle ta ya ce.
" Zan yi ko mainene".
Murmushi ta sake yi ta ce.
" Yauwa, ba wani abu bane, kawai so nake ka samo min gashin kan Ahyan, domin ni magani zan nemo masa tun da kai ka kasa".
Da sauri ya mik'e ya ce.
" Ai kam ina tunanin da akwai a d'akinsa bari na duba".
Yana tafiya ta tashi ta hau yin rawa, lallai ne burinta daf yake da cika, dan da wannan gashin zata tarwatsa rayuwar Ahyan.
Ko da Jamil ya sanar da momma abinda ke faruwa bata wani damu ba, domin tasan in da Ahyan yana da hankali toh da ba zai taɓa yin abinda ya yi ba.
Jamil kam ya kasa zaune ya kasa tsaye, domin haka kawai yake jin wani irin nauyi a zuciyar sa.
JAWAD ne ya shigo gidan kansa a k'asa, bai yi wa kowa magana ba ya wuce d'akin.
Sak'on da aka tura masa ya fara karantarwa a fili cikin tashin hankali.
" Na san yanzu duk ka zubar da makaman yak'in ka akan Adamu, toh bari ka ji ina da wani tayi da zan yi maka, idan ka amince da shi wallahi zaka samu alkairi, sannan yarinyar da kake so, Jamil ma ya na son ta kuma shi ma Adamu idan ya warke ba bu abin da zai hana shi son ta, k'ila ma ya aure ta, tunda shi d'an gata ne, amma idan ka bani had'in kai, na yi maka alk'awari kai zaka aure ta, idan ka yarda ka yi min reply na fad'a maka aikin da za ka yi min, amma ka sani yana da had'ari sosai, domin za a iya rasa rayuka".
Ya karanta sak'on ku san sau biyar, shi dai in dai akan Deejah ne zai iya bayar da rayuwar sa, dan haka ya amince da aikin da zai yi koda zai rasa ran sa.
Tun tana kuka har ta yi bacci a wurin.
Ganin ta daina kuka yasa shi bud'e k'ofar ya ce.
" Zo ki fita, and karki sake shigo min d'aki".
Jin shiru yasa shi zuwa inda take domin ya duba ya gani.
Da sauri Jamil ya ture shi ya ce.
" Haba Dan Allah mai yasa ka rufe d'akin?".
Kallon kallo suka hau yi wa juna, Jamil kam ganin irin kallon da Ahyan yake masa yasan na cikkakun masu hankali ne, cikin rawar baki ya ce.
" B, Brother, ka dawo daidai?, yaushe amma kuma shine ko ka fad'awa momma ".
Basarwa Ahyan ya yi bai yi magana ba, can kuma sai ya fad'a kan Amanah ya na cewa.
" Ci yunwa ci".