Sashe 5
Kishiyoyin Uwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Ki ya hak'uri momma ba da nufin b'ata ran ki na tambaya ba, wallahi rabonsa da gidan nan tun da ya tafi bai dawo ba".
Sassauta murya ta yi ta ce.
" D'atsu ya fita da safe amma bai dawo ba, na kira wayarsa kuma ba ya d'auka, shi ne hankali na ya ta shi, ga shi su jawad ba sa nan".
Cikin sanyin murya Affah ya ce.
" Toh bari mu gani zuwa jimawa, idan bai dawo ba sai a yi cigiyarsa".
" Toh" ta ce ta kashe wayar.
Jawad
Hannu ya mik'awa abokinsa ya ce.
" Gaskiya Man guy d'in nan ya iya aiki".
Dariyar y'an iska abokin ya yi ya ce.
" Hhhh scorpion ke nan, ya iya aiki wallahi, dan shekaran jiya ma har wata zazzafar beb na sa ya k'wamiso min, wallahi ba ka ji dad'inta ba, sai da na yi three rounds".
Had'e rai jawad ya yi ya ce.
" Kai fa d'an iska ne, shi ne ko ka min waya ni ma na d'ana".
Haka dai su ka ci gaba da hirar rakin su abin ban hashi.
Tashin hankali Zulai ta shiga jin Affah ya na tuhumarta da b'atan Ahyan, cikin kuka ta ce.
" Haba dan Allah wacce irin tambaya ce wannan?, ni fa na lura tun da ka auro Bawo komai ya canja, ta ya zan cutar da Ahyan bayan ni ma uwa ce".
Cikin b'acin rai matuk'a Affah ya ce.
" Nasan duk wani tuggun da kike son k'ullawa d'ana, dan haka ki tattara kayan ki ki bar min gida idan ya dawo kin dawo ke ma".
Ya na gama magana ya bar wajen.
Bawo kam har da ta ka rawar farin cikin Affah ya ko ri Zulai.
Ita kam har da kukan ta domin ba ta da in da za ta je.
Bawo
Bin bayan Affah ta yi ta na kukan k'arya ta ce.
" Yanzu haka za ka zuba ido ta na cutar ka?, ni wallahi dan tsoron ta na ke ji ne, amma da tu ni na yi maganin ta".
Kallonta Affah ya yi ya ce.
" Ki dai na kuka da yardar Allah zai bayyana".
" Allah ya sa Kar ya bayyana".
Shi ne abin da ta fad'a a zuciyarta a fili kuma ta ce.
" In sha Allahu hakan za ta faru".
Hospital
Madara da maltina Jamil ya siyowa Amanah domin ta dage akan sai an d'ebi Jinin ta tun da ya zo d'aya da na Ahyan.
Likita dai sai mamaki ya ke, na yan da ta nace duk da ya fahimci kamar akwai shak'uwa a tsakanin su.
Jamil kam so ya ke kawai ya ji labarin rayuwar ta, dan so ya ke ya yi wani abu, duk da yasan zai b'ata wa wasu rai, amma in dai bukata za ta biya to alhamdulillahi
✍️NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM (AMINIYAR JAJIRTATTU❤️)
[8/6, 8:00 PM] Nusaiba Muhammad Ibrahim: https://chat.whatsapp.com/Ew9kyz36EaKF83qTycKxNu
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
(🧕KISHIYOYIN UWAH 🧕)
(TRUE LIFE STORY)
BY NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM (AMINIYAR JAJIRTATTU ❤️)
PAID BOOK NE ZA KI BIYA 400 ACCOUNT NUMBER 8136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM OPAY
SHAIDAR BIYA TA 08133163639
WHATSAPP.
KINA YIN SANA'AH AMMA BA KI DA ABOKAN KASUWNCI. TOH GA DAMA TA SAMU DOMIN DA KUDI KADAN ZAN TALLATA MIKI HAJAR KI KUMA DA YARDAR ALLAH ZA KI SAMU ABOKAN CINIKI. IDAN KINA BUKATA KI YI MIN MAGANA 08136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM AMINIYAR JAJIRTATTU
TALLAH TALLAH TALLAH 💃💃💃💃
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DAoXdILRZKjC042FBN7HEK?mode=r_c Kina neman inda zaki samu kaya masu sauqi da quality taho nan mamana kayanmu sunada kyau ga sauki farashin sarine muna aika kayan mu ko ina in sha Allah
Ga wacce bata bukatar shiga group din za ta iya yi mata magana ta number t👇👇
Oum Ra'is 913 824 3082
Kar ku manta kayanta suna da kyau sosai muna maraba da masu siyan d'aid'ai ko sari
MUNA godiya 🤝😊
TALLAH TALLAH TALLAH 💃💃💃💃
MUNA SIYAR DA DATA MAI INGANCI DUK MAI SO YA YI MIN MAGANA DOMIN SIYA
08136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM
(🧕KISHIYOYIN UWAH 🧕)
(TRUE LIFE STORY)
BY NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM (AMINIYAR JAJIRTATTU 🧕)
BOOK 1️⃣
🆓PAGE 7️⃣
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
Da k'yar aka samu Ahyan ya ba ri a ka saka masa Jinin dan tun da ya farka ya ke yin abu kamar mahaukaci, har gwajin kwakwalwa su ka sake yi masa amma su ka ga lafiyar sa kalau, kawai dai ya yi losing memory ne.
Bayan ta d'an fara jin k'arfin jikinta ya dawo ne ta kalli Jamil da ya ke ta kallon ta ta ce.
" Ni dai suna na KHADEEJA MUSA ISAH, mahaifina malam Musa ya auri mahaifiya ta wato KHADEEJA auren soyayya su ka yi, amma kaka ta bata son ummana sam ta tsane ta,wato gwaggo jummai , sai da ummana ta samu ciki sau biyar amma ba ta haihuwa sai dai a zubar da shi, sabida gwaggo jumai cewa ta ke sai dai a zubar da shi, wai ba ta shirya zama tsohuwa ba, a lokacin malam Isa wato kaka na ya na da wata matar bayan gwaggo jummai, mai suna gwaggo rakiya ta kasance daya daga cikin KISHIYOYIN UWAH na gari domin ita ce ta bawa Babana shawara akan ya d'auke mahaifiya ta daga gidan tun da in dai ya na zaune a gidan gwaggo jummai ba zata bari ummana ta haihu ba, ai kam haka ya d'auki ummana su ka bi dare suka gudu, toh shi ne su ka zo garin kano, dama a maiduguri su ke, tun da su ka baro garin fitina ta ta shi tsakanin gwaggo jummai da gwaggo rakiya in da gwaggo jummai ta ce wai gwaggo rakiya ce ta yi wa Babana kurciya, ita dai gwaggo rakiya ba ta d'auki abun a matsayin ko mai ba, haka dai rayuwa ta ci gaba da tafiya, su kuma su ummana su na can suna yin ta su rayuwar, in da ummana ta samu ciki, sosai su ke yin farin ciki ita da Baba, bayan wata tara ummana ta haifo ni, sosai Baba ya yi farin ciki ganin ta haihu lafiya, ummana kam haka ta ci gaba da kula da ni sosai, bayan ta ya ye ni ne ta ce wa Baba.
" Dan Allah malam tun da ka sakawa yarinyar nan suna na, a ringa ce mata Amanah domin ba lallai ne na yaru da ita ba, kuma na baka amanar ta, dan Allah ko bayan rai na,kuma dan Allah ka sada ta da dangi na, kaga tun da muka dawo nan ba mu koma ba".
Sosai ya yi mata alkawarin kula da ni.
ana cikin haka Baba ya ce zai k'ara aure, sosai ummana ta shiga tashin hankali duba da irin wahalar da gwaggo rakiya ta ke Sha a wurin gwaggo jumai.
Cikin watan ni kadan Baba ya yi aure, Mama Laraba ya auro, da farko zaman su ba laifi domin suna zaman lafiya amma daga baya mama Laraba ta dinga yi wa ummana sharri da makirci, tun Baba ba ya yarda har ya dawo yarda da duk abin da ta fad'a masa, ana cikin haka ummana ta kwanta ciwo, ba yan da bata yi da Baba ba akan ya Kai ta gida wurin iyayen ta, amma ya ki yarda, Labara kam sosai ta ke jin dadi ganin yarda Baba ya ke kuntatawa ummana.
Sheshshek'ar kuka ta ke sosai.
Shi kam Jamil zama ya yi jin labarin na ta.
Ci gaba ta yi da magana..
" Sosai jikin ummana ya tsananta, ganin hakan bai sa Baba ya tausaya mata ba.
Mama Laraba kam fitowa ta yi fili ta nuna so ta ke ummana ta mutu.
Cikin ikon Allah ummana ta samu sauki.
BAYAN SHEKARA TAKWAS
A lokacin shekara goma cib a duniya, mama Laraba ta haifi Yara biyu duk mata, jummai da jamila, lokacin Baba ya saka mu a makaranta ni ta government su kuma ta kud'i, Allah ya yi min basira duk da cewar makarantar government ce, amma ina mai da hankali sosai.
Akwai ranar da ba zan taba mantawa da ita ba, ita ce ranan da ummana ta mutu".
Wannan Karon dafe zuciya Amanah ta yi ta na kuka sosai ta ci gaba da magana.
" Ina dawo wa daga makaranta na shiga d'akin ummana, ganin ta na yi a kwance ta na Jan carbi, ban kawo komai a raina ba, dan dama na saba ganinta a hakan.Kamar daga sama na ji ta ce.
" Takwarar ummanta".
Da murmushi na amsa na ce.
" Na'am ummana".
Murmushi ta yi ta ce.
" Duk lokacin da kika Kira ni da wannan sunan ina jin dad'i sosai, amma Allah bai halicce ni dan na dinga amsa sunan nan ba, amma dan Allah zan bar miki wasiya, ki rik'i abu shida, na farko ki rike Allah domin duk duniya ba ki da wani gata sama da na Allah, duk lokacin da kika shiga damuwa ki ringa yin addu'ah domin addu'ah takobin mumuni ce, na biyu ki rik'i sallah akan lokacin ta, domin sai sallah ta yi kyau sannan sauran ayyuka za su gyaru, na uku ki rik'i hak'uri domin duk wanda ya yi hak'uri zai tsinci abinsa a gaba, kuma mahakurci ma wadaci, na hud'u duk in da kika ga mutum ya na naiman taimako ki taimake shi da zuciya daya domin Allah, na biyar Kar ki sakawa kanki kin abun hannu su, domin duk wanda ya hau motar kwadayi zai sauka a tashar wulakanci, na karshe Quran ya kasance shi ne babban abokin ki, duk lokacin da kika karanta shi za ki samu nutsuwar zuciya da gangar jiki, sannan ki kasance mai biyayya ga mahaifin ki, da sauran matan sa".
A lokaci bani da wayon da zan gane sallama ta ke min, kawai dai na ce mata.
" Toh ummana, yau fadan na daban ne, kuma ba ki ce min..".
Kafin na k'arasa ta yi dariya ta ce.
" Duk halin da kika shiga ki rike mutuncin ki na y'a mace, kuma ki ringa tuna cewa Ala kulli halin Allah ya na kallon ki".
Dariya na yi na ce.