Sashe 4
Kishiyoyin Uwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan ta hau kukan k'arya ta ba shi labarin duk shaid'ancin da su ke yi.
✍️By NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM AMINIYAR JAJIRTATTU
[8/6, 8:00 PM] Nusaiba Muhammad Ibrahim: https://chat.whatsapp.com/Ew9kyz36EaKF83qTycKxNu
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
(🧕KISHIYOYIN UWAH 🧕)
(TRUE LIFE STORY)
PAID BOOK NE ZAKI BIYA 400 ACCOUNT NUMBER
8136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM OPAY
SHAIDAR BIYA TA 08133163639
WHATSAPP
MAI BUKATAR A TALLATA MATA HAJARTA DOMIN SAMUN COSTORMERS TA YI MIN MAGANA
08136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM AMINIYAR JAJIRTATTU
TALLAH TALLAH TALLAH 💃💃💃💃
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DAoXdILRZKjC042FBN7HEK?mode=r_c Kina neman inda zaki samu kaya masu sauqi da quality taho nan mamana kayanmu sunada kyau ga sauki farashin sarine muna aika kayan mu ko ina in sha Allah
Ga wacce bata bukatar shiga group din ta yi mata magana ta number ta
913 824 3082
Oum Ra'is
WHATSAPP
Kar ku manta kayanmu sunada kyau ga sauki farashin sarine
Muna maraba da masu siyan d'aid'ai ko sari
Muna godiya sosai 🤝😊
Tallah Tallah Tallah 💃💃💃💃💃💃💃
KINA SIYAN DATA MARA LASTING NAWA KI KE SIYA KUMA KWANA NAWA TA KE MIKI TOH GA DAMA TA SAMU DOMIN KUWA MUNADA INGANTACCIYAR DATA MAI ARAHA MAI LASTING KE DAI YI MIN MAGANA DOMIN SIYA TA NUMBER TA 👇👇
08136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM
(🧕KISHIYOYIN UWAH🧕)
(TRUE LIFE STORY)
BY NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM) AMINIYAR JAJIRTATTU❤️)
BOOK 1️⃣
🆓 PAGE 5️⃣
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
ADAM ABDULLAHI ADAM (AHYAN)
Bai san yadda a ka yi ba kawai sai ji ya yi an buga masa abu a kansa, tun daga nan bai k'ara sanin in da kansa ya ke ba.
MUHAMMAD YUSUF ABDULLAHI (JAWAD)
Zum bur ya mik'e daga zaunen da ya ke, ya na kallon wayarsa ya ce.
" What".
JAMEEL ABUBAKAR ABDULLAHI (JAMIL)
Kallon Jawad ya yi ya ce.
" What happened is everything okay? ".
Girgiza kai Jawad ya yi ya ce.
" Kalli fa".
Ya fad'a ya na mik'awa Jamil wayarsa.
Danne tashin hankalinsa ya yi ya ce.
" So what, shi ne harda zabura ni wallahi na yi zaton wani abunne".
Cikin kuka kamar gaske Jawad ya ce.
" We have to go and help him".
Mik'ewa Jamil ya yi ya ce.
" Gaskiya i have some where to go, kai ka je".
Ya na fad'in hakan ya fita.
Komawa Jawad ya yi ya zauna, ya goge hawayen fuskarsa ya ce.
" Ba in da zan je ya mutu ma, kuma ko momma bazan fad'awa ba.
KHADEEJA MUSA ISAH (AMANAH)
Tashin hankali ta shiga ganin wani kyakykyawan saurayi a kwance, kansa sai fitar da jini ya ke mutanen wurin ta kalla, sai har kar gaban su su ke yi, can ta ga wani mai napep ya sauke kaya, da sauri ta je in da ya ke ta ce.
" Bawan Allah taimaka min mu kai shi hospital dan Allah".
Kallonta mutumin ya yi ya ce.
" In dai za ki biya ni ai normal ne".
Da sauri ta d'auko kud'in maganin da Lami ta aike ta ta siyo wa Baba, ta ce.
" Ehh wallahi zan biya ka, nawa ne ku d'in?"
Wurin AHYAN ya nufa ya kama shi ya saka shi a cikin Keke napep d'in, ita ma shiga ta yi ya ja suka tafi.
Mama Lami
Shiru ta na ta jiran AMANAH ganin shirun ya yi ya wa ya sa ta saka hijab d'inta, k'ofar d'akin Laraba ta je ta ce.
" Malam bari na bi bayan Amanah ka ta dad'e da fita".
Can k'asan murya ya ce.
" Tohm".
Laraba kam tsaki ta ja ta ce.
" Ai kin banza wa za ki yi wa bariki".
Lami kam ba ta ma ji ba, dan tun da ya amsa mata ta yi gaba.
Suna zuwa hospital aka shiga da shi Emergency domin ya zubar da jini sosai.
Mai napep d'in kam ko kud'in bai karb'a ba ya tafi.
Zama ta yi jigum a reception ta na jiran ko ta kwana.
Sun dad'e suna ba shi taimakon gaggawa, sanan wa ni likita ya fito, kallon Amanah ya yi ya ce.
" Y'an mata zo nan".
TA shi ta yi ta bi shi, wani office su ka shiga, zama ya yi ya kalleta ya ce.
" Ya kuke da mara lafiyar nan?".
D'an Jim ta yi sai kuma ta ce.
" Brother d'ina ne".
Murmushi ya yi ya ce
" Okay".
Shiru ya yi badan bai gama magana ba, sai dan kiran wayarsa da aka yi, d'aukan wayar ya yi ya ce.
" Hello, yes ya na nan, okay sai ka zo".
Kallonta ya yi ya ce.
" K'anwata ba ki yi kama da mak'aryata ba, nasan shi d'in ba brother d'in ki ba ne".
Danne far gabar da ta do so ta ta yi ta ce.
" Yanzu dai ya jikin na shi?".
Murmushi ya yi ya ce.
" Gaskiya ba sauk'i domin sai an k'ara masa jini, and ya yi losing memory d'insa".
Mik'ewa ta yi a firgice ta ce.
" Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un".
Shi ma Mik'ewa ya yi ya ce.
" No ba abu damuwa ba ne, zai dawo normal amma gaskiya ban san yaushe ba".
Zama ta yi a lokacin harta fara kuka ta ce.
" Toh ka gwada jininsa da nawa idan ya zo d'aya sai ka d'ibi nawa ka k'ara masa".
Dariya ya yi ya ce.
" Kin tab'a ganin in da mace ta bayar da jininta?"
Cikin raunin murya ta ce.
" Dan soyayyarka da fiyayyen halitta ka duba idan ya yi daidai ka sa masa please".
Ga ba ki d'aya ta d'aure shi d'aurin da ba zai iya kwancewa ba, mik'ewa ya yi ya ce.
" Mu je na raka ki lab su gwada na ki, shi kuma zan d'ebo sai na kai musu su gwada".
Mik'ewa ta yi ta bi bayan sa, suna cikin tafiya ta ga ya tsaya a wurin wani guy, mik'a masa hannu Dr ya yi su ka gaida, guy d'in ne ya ce.
" Wacece wannan?".
Ya fad'a ya na nuna Amanah da ta yi tsuru_tsuru.
Murmushi Dr ya yi ya ce.
" Ita ce ta kawo AHYAN hospital, and ta ce brother d'in ta ne, do you know her?".
Sosa kai guy d'in ya yi ya ce.
" Oh yeah i know her".
Murmushi ta yi jin bai tona mata asiri ba ta ce.
" Dr time is not on our side".
Sosai ta shiga ran guy d'in ai kam ya ce.
" Dr d'an ba mu two minutes".
" Okey", ya fad'a ya bar wajen.
Kallonta guy d'in ya sa ke yi a karo na ba adadi ya ce.
" Wacece ke?, mai ye had'inki da d'an uwana?, kin ga wanda ya ji masa ciwon ne?".
Tofaaaaaaaaaaaaaa
Allah yasa dai ba jawad ba ne
✍️NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM (AMINIYAR JAJIRTATTU ❤️)

BY NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM (AMINIYAR JAJIRTATTU ❤️)
PAID BOOK NE ZA KI BIYA 400 ACCOUNT NUMBER 8136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM OPAY
SHAIDAR BIYA TA 08133163639
WHATSAPP.
KINA YIN SANA'AH AMMA BA KI DA ABOKAN KASUWNCI. TOH GA DAMA TA SAMU DOMIN DA KUDI KADAN ZAN TALLATA MIKI HAJAR KI KUMA DA YARDAR ALLAH ZA KI SAMU ABOKAN CINIKI. IDAN KINA BUKATA KI YI MIN MAGANA 08136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM AMINIYAR JAJIRTATTU

Ga wacce bata bukatar shiga group din za ta iya yi mata magana ta number t👇👇
Oum Ra'is 913 824 3082
Kar ku manta kayanta suna da kyau sosai muna maraba da masu siyan d'aid'ai ko sari
MUNA godiya 🤝😊
TALLAH TALLAH TALLAH 💃💃💃💃
MUNA SIYAR DA DATA MAI INGANCI DUK MAI SO YA YI MIN MAGANA DOMIN SIYA
08136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM
(🧕KISHIYOYIN UWAH 🧕)
(TRUE LIFE STORY)
BY NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM (AMINIYAR JAJIRTATTU 🧕)
BOOK 1️⃣
🆓PAGE 6️⃣
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
Cikin tsoro da firgici ta kalle shi ta ce.
" Ni ban san wanda ya yi masa wannan abun ba, kawai dai taimakonsa na yi".
Murmushi ya yi ya ce.
" Ni dai suna na Jamil kuma ni cousin d'in sa ne, amma dan Allah ki ba ni labarin rayuwar ki, domin ina son sanin wacece ke".
Kallon k'asa ta yi ta ce.
" Yanzu dai mu fara ceton rayuwarsa please, daga baya zan fad'a maka komai in sha Allahu".
Sosai ta shiga ran Jamil ya dubi in da ta ke kallo ya ce.
" Okay ba matsala amma fa kar ki fad'a soyayyah da shi domin shi d'in kurma ne".
Hawaye ne su ka zubo daga fuskar Amanda ta ce.
" Ya Jamil ni ba dan ina son shi na taimaki rayuwar sa ba, kawai na yi ne domin Allah".
Murmushi ya sa ke yi ya ce.
" Toh yanzu dai lokaci ya na k'urewa dan haka mu je ki yi abin da ya kawo ki, sai na mayar da ke gida".
" Toh" kawai ta ce dan ta matsu ta kai maganin Baba.
Bin hanyar da Dr ya bi su ka yi su biyun.
Mama Lami ta ne mi Amanah har ta ga ji, amma ba ta ganta ba, tambaya ta ringa yi ko Allah zai sa wani ya ganta, amma shiru.
Momma
Kiran wayar Ahyan ta ke yi tun d'atsu, amma ba ta shiga, hankalinta ne ya ta shi, dan tun safe da ya fita bai dawo ba, kiran Affah ta yi don jin ko ya je can.
Sallama ta yi bayan Affah ya d'aga wayar ta ce.
" Adamu ya zo nan kuwa?"
Gaban Affah ne fad'i ya ce.
" Tun yaushe ne ba ya nan?".
Tsaki ta yi ta ce.
" Wacce irin tambaya ce wannan?, ya za ayi ina tambayar ka, kai ma kana tambaya ta".