Sashe 10
Kishiyoyin Uwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Momma da ke gefe sai dariya take domin abin dariya ya ba ta.
Jamil kam had'e rai ya yi ya ce.
" No khadeeja banda irin wannan alk'awarin, domin ba yadda za a yi ki goya shi".
Momma ma ce ta ce.
" Ai dama wasa take masa ba goya shi za ta yi ba".
Shi kam Ahyan b'ata rai ya yi ya ce.
" Ni sai kin Goya nii".
Momma ce ta ce.
" is okay bari ni na goya ka".
Kuka yasa ya fara birgima kamar yaron goye.
Takaici ne ya i shi Jamil ai kam ya ce.
" Khadeeja ta shi ki shirya mu je mu duba jikin baba".
Da sauri ta mik'e domin ta yi kewarsu sosai, duk da ba dad'i take ji a gidan ba amma ta yi missing d'in su.
✍️NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM (AMINIYAR JAJIRTATTU ❤️)
[8/6, 8:00 PM] Nusaiba Muhammad Ibrahim: https://chat.whatsapp.com/Ew9kyz36EaKF83qTycKxNu
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
(🧕KISHIYOYIN UWAH 🧕)
(TRUE LIFE STORY)
BY NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM (AMINIYAR JAJIRTATTU ❤️)
PAID BOOK NE ZA KI BIYA 400 ACCOUNT NUMBER 8136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM OPAY
SHAIDAR BIYA TA 08133163639
WHATSAPP.
KINA YIN SANA'AH AMMA BA KI DA ABOKAN KASUWNCI. TOH GA DAMA TA SAMU DOMIN DA KUDI KADAN ZAN TALLATA MIKI HAJAR KI KUMA DA YARDAR ALLAH ZA KI SAMU ABOKAN CINIKI. IDAN KINA BUKATA KI YI MIN MAGANA 08136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM AMINIYAR JAJIRTATTU
TALLAH TALLAH TALLAH 💃💃💃💃
MUNA SIYAR DA DATA MAI INGANCI DUK MAI SO YA YI MIN MAGANA DOMIN SIYA
08136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM
(🧕KISHIYOYIN UWAH 🧕)
(TRUE LIFE STORY)
BY NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM (AMINIYAR JAJIRTATTU 🧕)
BOOK 1️⃣
🆓PAGE 1️⃣3️⃣
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
Tsalle Ahyan ya daka ya ce.
" Nima zan je".
Kallon ba ka da hankali jamil ya yiwa Ahyan ya ce.
" Ba in da zamu da kai".
Kuka Ahyan ya saka.
Momma kam shiru ta yi ta na kallonsu.
Amanah murmushi ta yi ta ce.
" Yayana dan Allah mu ta fi da shi, ka ga ya fara kuka".
Cikin wani kishi da ya tasowa jamil ya ce.
" Khadeeja Bana son ki ringa sakin jikin ki da shi, sabida ke ba muharramarsa ba ce, if not kuma wallahi zan je wa baba da maganar auren ki".
Da sauri ta mik'e tsaye ta ce.
" Yayana what do you mean, kamar ya aure?, ni fa bangane ba".
Ahyan ma kamar ya san abinda a ke nufi ya ce.
" Ni zan aure ta".
Jawad da ya shigo yanzu ne ya ce.
" Waye zai baka aure?, kai da ba hankali ne da kai ba, idan ma auren ne ni na fi cancantarsa".
Zama Amanah ta yi dab'ar a kan kujera ta ce.
" Allah ya yi min tsari da aure, domin ni babu aure a cikin lissafi na".
Momma ce ta ce.
" Ko da a ce mazan duniya sun k'are babu abinda khadeeja za ta yi kai".
Ta fad'a ta na nuna Jawad da ya yi tsaye ya na kallon Amanah.
Jamil kam ji ya yi kamar ya shak'e Jawad.
Ahyan ne ya cewa momma.
" Momma ni zan aure ta".
Dariya momma ta yi ta ce.
" ka ba ri ba yanzu ba, sai ka samu lafiya, domin ba ka san mai aure ya ke nufi ba".
Jawad kam kallon momma ya yi ya ce.
" Ni nasan in da a ce ke kika haifi mahaifina, toh da ko mai na zama a duniya bazaki ce bazan auri Deejah ba, amma ba komai".
Jamil ne ya ta shi da nufin zuwa in da Jawad yake, amma momma ta hana shi ta ce.
" Jawad kenan, ba ka san komai ba, amma ka na fad'a min magana yadda ranka ya so, toh ko shi mahaifin naka wallahi bai Isa ya tsaya a gaba na ya ringa fad'a min Maganar da ya ga dama ba, domin shi da kai akwai bambanci shi ya san darajar na gaba da shi amma ban da kai, kuma ka sani duk wani iskanci da ka ke yi ba tsoron ka ne yasa ba a taka maka burki ba, aa kawai ka na cin albarkacin mahaifin ka ne".
Jawad ne ya ce.
" Na sani wallahi, ai na san komai, kuma na gode da duk abinda kike min, da wanda za ki yi min nan gaba".
Amanah ce ta ce.
" Please momma tun da shi ba zai yi shiru ba ke ki yi shiru, ki rabu da shi".
Da sauri ya kalli Amanah ya ce.
" Deejah, laifi na kike gani a kan na fad'i gaskiya?, toh shi ke nan na yi shiru, za ki aure ni".
Jamil ne ya yi saurin cewa.
" Please khadeeja don't say anything".
Shiru ta yi dan dama ba ta yi niyyar ba shi amsa ba.
Ahyan kam sai rawa ya ke ya na cewa.
" Ni zan aure ta, yeeee ni zan aure ta"
Momma kam waya ta d'auka domin kiran Affah dan ta san shi kad'ai Jawad ya ke tsoro da shakka, amma ko da ta kira Bawo ce ta d'aga wayar ta ce.
" Assalamu'alaikum".
Momma ce ta amsa da.
" Wa'alaikissalam".
Gaida momma Bawo ta yi ta d'ora da fad'in.
" Ya yi bacci kuma ya ce kar a ta she shi".
Cikin masifa momma ta ce.
" Shi Adamun ne ya ce kar a ta she shi?".
" Ehh haka ya ce".
" Kuma ko ni na kira kar a ta she shi?".
Shiru Bawo ta yi, dan ba ta son ya je gidan sai nan da kwana uku, in ba haka ba asirin da ta yi masa a kan Ahyan zai karye.
Momma kam kashe wayar ta yi ta zabga tagumi.
Lami
Wayar Amanah ce a hannun ta, so take ta kira ko da jamil d'in ne, ta sanar da shi batun neman auren Amanah da wani mutum ya zo.
Laraba kam bak'in ciki ne ya kusa kai ta lahira, domin tun da mutumin ya zo ya bawa baba kud'ad'e masu tarin yawa tun sannan take shak'ar bak'in ciki, dan ta so a ce y'ar ta ce wani hamshak'in mai kud'in ya fito nema ba Amanah ba.
Baba
In banda albarka babu abinda ya ke sawa khadeeja, dan ya ji dad'in kud'in da a ka kawo masa, kuma idan ya duba sai ya ga ta dalilin Amanah ne.
Zulai
Ganin Affah ya duba sakon da ta tura masa amma bai yi mata magana ba, sai ma goge wa da ya yi daga wayarsa, hakan yasa ta shirya domin zuwa gidan momma ta yi masa magana, shima junaid bai yi mata zancen y'an uwan nasa ba, abin sai damun ta ya ke.
Amanah kuwa da ta ga momma ta yi tagumi kuka ta sa ta ce.
" Momma dan Allah ki ya hak'uri, na san duk wannan abun ya faru ne sabida ni, amma na miki alkawari, zan bar gid".
Tun kafin ta k'arasa jamil ya yi saurin to she mata baki da hannunsa ya ce.
" Ko da wasa kar ki sake yin kuskuren cewa za ki bar gidan nan".
Kasa yin magana ta yi, jin tattausan hannunsa a bakin ta, ga wani daddad'an k'amshi da ya ziyar ci hancinta.
Jawad ne ya yi saurin ture hannun jamil daga bakin Amanah ya ce.
" Kar ka kuskura ka sake d'ora hannunka a jikin matar da zan aura".
Ahyan ne yace.
" Ni zan aure ta".
Jamil kam cin kwalar Jawad ya yi ya ce.
" How dare you, she's not your wife".
Abin dai har da dambe.
Momma kam ta kasa yin magana, sai ido da ta zuba musu.
Ahyan ma kallon su yake ya na dariya.
Amanah kam abin mamaki ya ba ta, ganin suna ta dambe a kanta.
Kamar daga sama su ka ga Affah a tsaye a kansu.

(🧕KISHIYOYIN UWAH🧕)
(TRUE LIFE STORY)
BY NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM(AMINIYAR JAJIRTATTU♥️)
PAID BOOK 📚 NE KI BIYA 400 DOMIN MALLAKAR NA KI GA ACCOUNT NUMBER 8136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM OPAY
MUNA TALLATA HAJA GA WANDA TAKE SON A TALLATA MATA SAI TA YI MAGANA TA NUMBER TA 08136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM
(🧕 KISHIYOYIN UWAH 🧕)
(TRUE LIFE STORY)
BY NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM (AMINIYAR JAJIRTATTU ♥️)
BOOK 1️⃣
🆓 PAGE 1️⃣4️⃣
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
" Affah barka da zuwa".
Cike da mamaki!! Affah yake kallonsu,
Jamil kam sun kuyar da kansa ya yi, bai ce komai ba.
Amanah ce ta ce..
" Barka da yamma yamma Affah".
Kansa ya gyad'a mata, batare da ya yi magana ba.
Momma kam haushin Affah ne ya kamata ta ce.
" Adamu, ta shi ka bar min gida, tun da har ni zan kira waya ka ce wai kar a ta she ka".
Da hanzari ya kalli mahaifiyar ta sa ya ce.
" Dan Allah mumma karki yarda da abinda ki ka san bazan aikata ba, wallahi ba wanda na fad'awa wannan kamar".
Tsaki ta ja ta ce.
" Hummm Adamu kenan".
Hak'uri ya ba ta, duk da ya san bai aikata abinda take tuhumarsa ba.
Jawad kam hanyar fita ya nufa domin barin gidan.
Affah ne ya kalli jamil ya ce.
" Jameeludden, barka da yamma".
Girgiza kai jamil ya yi ya ce.
" Am sorry Affah, na bari ku gama gaisawa da momma ne, sai mu gaisa".
Tsaki Jawad ya yi ya fita.
Affah ne ya ce.
" Zo nan Jawad".
Da sauri ya dawo, dan har ya kusa ficewa daga parlor.
Affah ne ya tambayi Jawad abinda ya had'a su dambe da jamil.
Duk abinda ya faru Jawad ya kwashe ya fad'awa Affah, bayan ya gama fad'ar ne ya fashe da kuka ya ce.