Sashe 1
Kishiyoyin Uwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
https://chat.whatsapp.com/Ew9kyz36EaKF83qTycKxNu
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
(🧕KISHIYOYIN UWAH!!🧕)
(TRUE LIFE STORY)
LITTAFINA PAID BOOK NE KI BIYA KAFIN KI KARANTA. D'ARI HUD'U NE KACAL.
ACCOUNT 8136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM OPAY
SHAIDAR BIYA TA 08133163639
WHATSAPP
IDAN LABARIN YA YI DAIDAI DA LABARIN RAYUWAR WANI/WATA, TOH AYI MIN AFUWA, BA DOMINKU NA RUBUTA BA.
BAN YARDA WANI/WATA YA JUYA MIN LABARI TA KOWACCE SIGA BA.
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM
(🧕KISHIYOYIN UWAH!!🧕)
BY NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM (AMINIYAR JAJIRTATTU❤️)
BOOK 1️⃣
🆓 PG1️⃣
✍️
Duhun ne ya mamaye wurin, kai bazaka tab'a ce wa da akwai wata halitta a wurin ba, can cikin k'asa da murya wata mata ta ce.
" In dai ina numfashi toh wallahi sai Affah ya tsine wa yaron nan".
Dariyar mugunta abokiyar shaid'ancin nata ta yi ta ce.
" Shi ya sa na ce mu hak'ura da baccin dare mu zo in da buk'ata za ta biya".
Cikin d'aga murya kamar ba dare ba wata razananniyar murya ta fara magana.
" Karya ku ke tsinannu, mudum kuna son buk'atarku ta biya toh dole sai kun yi abinda na ce tun farko".
Kallon kallo su ka hau yi wa juna, kamar za su ga fuskokin juna, can wata ta ce.
" Tuba mu ke yi, abin dogaron mu, a yi mana sassauci, wallahi mun kasa yin abinda ka ce, a duba mana wata hanyar dan girman tsafinka".
Sassauta murya ya yi ya ce.
" Hanya d'aya ce, daga ita ba sauyi, kuma in dai ta fito daga bakina to sai kun aikata ko mainene kuwa".
Jiki na rawa su ka had'a baki wurin amsawa da.
" Mun amince".
Wata wawiyar dariya ya saki ya ce.
" A madadin waccan buk'atar za ku bayar da jini y'ay'anku, zan tura aljani ya fara d'ibo min, ku kuma ku koma gida ku sha kallo, aiki zai ta fi yadda ku ke so".
Kukan zuci su ke na saurin yadda da abinda basu san mainene ba, ga shi sun rasa yaransu, haka su ka tafi gida zuciyoyinsu cike da bak'in ciki, ta wani b'angaren kuma su na k'ara shan alwashi wurin ganin bayan wanda su ke k'i.
Da sallama a bakinsa ya shiga d'akin mahaifinsa, cikin nutsuwa ya zauna a k'asa kusa da k'afafuwan mahaifinsa, bud'e baki ya yi da k'yar ya ce.
" Affah barka da safiya".
Murmushi dattijon ya yi ya ce.
" Barka dai d'an albarka, ya yau d'in?".
D'an shagwab'e fuska ya yi kamar mai shirin yin kuka ya ce.
" Alhamdulillah".
Bud'e baki Affah ya yi da niyar yin magana, amma ya fasa ganin matarsa ta shigo d'akin ko sallama babu.
" Affah ka zo ba lafiya, Nadiya za ta mutu".
Shi ne abinda ta fad'a hankalin ta a tashe
Da sauri saurayin ya mik'e domin kai wa k'anwar ta sa taimakon gaggawa, dan ya san Affah ba zai iya zuwa da sauri kamar yadda shi zai je ba.
Ya na zuwa ya ga Nadiya sai faman surutai ta ke, abin ba kyan gani, a hankali ya ke tafiya duba da jikin girma, ga shi ba wata lafiya ya cika ba.
Kukan Bawo ne ya yi yawa, a wurin sai kuka ta ke ganin y'arta d'aya tilo ta rasu, duk sabida son zuciyar ta, ai kam a wurin ta yi alkawarin sai ta auri Affah, dama ba miji ne da ita ba ya rasu, sai ta nunawa k'awarta ba ita kad'ai ce ta iya makircin KISHIYOYIN UWAH ba.
Zulaihat
Kallon AHYAN ta yi ta ga yadda ya ke ta tofawa Nadiya, ji ta yi kamar ta shak'e shi, ya daina numfashi, in ya so sai a yi gawa biyu, tun da ta tabbatar yau Nadiya ba za ta sake kwanan duniya ba.
AFTER TWO HOURS
Idan ka ga Zulaihat sai ta baka tausayi, domin ji ta ke kamar ta mutu ta huta, ga shi dai Nadiya ta mutu ga kuma AHYAN ya na ba abinda ya sa me shi, Allah ma ya sa bayan Nadiya ta na da wasu yaran su uku, namiji d'aya sai mata biyu.
AHYAN
Ya na zaune a wurin Affah ya na jan casbha, idan ka ga fuskarsa ba za ka iya karantar ya na yinsa ba, domin ba yabo ba fallasa haka ya ke.
AFFAH
Sosai mutuwar Nadiya ta dawo masa da mutuwar matarsa jin zuciyarsa ya ke ta yi masa nauyi fi ye da tunanin mai tunani.
Bawo bayan an kai y'arta gidan ta na gaskiya ne ta dai na kuka, jira ta ke a kwana biyu ta koma wurin Boka, dan ta gas gata aikinsa.
Zulaihat
Da daddare ne ta yi shigar bak'ak'en kaya ta fita daga gida. kai tsaye mak'abarta ta nufa domin cika aikin Boka, tana zuwa ta shiga ba tsoro ba ko mai, sabon kabari ta saka magirbi ta tone sabuwar gawa ta samu ta saka wata laya a bakin gawar, mayar da ko mai yadda ya ke ta yi ta bar wurin, lokacin har an fara kiran assalatu.
Bawo
Dawowar ta kenan daga wurin Boka aka fara kiran assalatu, kwanciya ta yi domin ta gaji, ko minti biyu bata yi da kwanciya ba bacci ya d'auke ta.
BAYAN SADAKAR BAKWAI
Kamar dai kullum yau ma shiryawa ta yi cikin kayan ta masu kyau, kai baza ka ce ita aka yi wa mutuwa last week ba.
Tun da AHYAN ya ganta gabansa ya ke fad'uwa, addu'ar duk da ta zo bakinsa ya ke karantawa, ya rasa dalili haka kawai bakinsa ya yi nauyi, bud'e baki ya yi da niyar magana amma muryarsa ba ta fitowa fili.
AKWAI BOOK DIN DA NA FARA RUBUTAWA KAFIN WANNAN, TOH GASKIYA WACCE TA KE BANI LABARIN BATA GAMA BA, SHI NE NA CE BARI NA FARA RUBUTA WANNAN TUNDA SHI SHORT STORY NE
Masha Allahu kuma daga jin wannan labarin kusan zai bada❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
Ku kasance da ni domin farin cikinku
✍️NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM (AMINIYAR JAJIRTATTU❤️)
[8/6, 8:00 PM] Nusaiba Muhammad Ibrahim: https://chat.whatsapp.com/Ew9kyz36EaKF83qTycKxNu

(🧕KISHIYOYIN UWAH🧕)
(TRUE LIFE STORY)
PAID BOOK NE MAI BUKATAR ZATA BIYA 400

MASU SON A TALLATA MUSU HAJAR SU ZASU IYA TUNYUBATA, A KAN NUMBER WAYATA 👇👇
08136243611 WHATSAPP ONLY
TALLA🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ SHIN KUNA AMFANI DA DATA, SAUNA WA KUKE SIYAN DATA A WATA, TOH GA DAMA TA SAMU. MUNA DA DATA MAI INGANCI, DUK MAI SO YA YI MAGANA GA ARAHA GA LASTING MAI BUKATA YA YI MIN MAGANA TA NUMBER TA👇👇👇
08136243611 NUSAIBA MUHAMMAD IBRAHEEM
(🧕KISHIYOYIN UWAH 🧕)

🆓PAGE 3️⃣
Da kallon mamaki!!, Zulaihat ta ke bin Bawo domin tasan ta fi ta iya makirci.
Affah kam ya kasa magana dan har cikin zuciyarsa ya yarda da abin da Bawo ta ke fad'a.
Kallon shi Bawo ta yi ta ce.
" Alhaji dan girman Allah kar ka saki Zulai, kuma dan Allah ka aure ni, wallahi ni da Zulai akwai bambanci".
Zulai
Ta kasa yin koda motsi, domin yau ta ga wacce ta fi ta sharri da makirci.
Affah
Bai samu damar yin magana ba, ya juya zuwa d'akinsa, dan abin ya fi k'arfinsa.
Mik'ewa Bawo ta yi ta kalli Zulai ta ce.
" Har yanzu ke yarinya ce".
Ta na fad'in hakan ta fita, ba tare da ta sake yin magana.
Kukan bak'in ciki da nadama Zulai ta hau yi.
KANO STATE
YAHAYA GUSAU
Wata kyakykyawar tsohuwa ce a zaune ta na jan carbi, gefenta kuma wasu y'an ma tasan samari ne sai danna wayoyinsu su ke yi.
Daga gefe guda kuma Ahyan ne a zaune, ya na karatun Qur'ani a cikin zuciyarsa, domin har lokacin muryarsa ba ta fita.
Momma
Kallon samarin ta yi ta ce.
" Wai dan Allah ku ba kwa gajiya da danna waya?, haba dan Allah ku ba za ku yi ko yi da d'an uwanku ba".
TA fad'a ta na nuna Ahyan da ko Kallon in da su ke bai yi ba.
Murmushi d'aya daga cikinsu ya yi ya ce.
" Come on Momma, mu ma fa mu na yin karatun nan, kuma kin san rayuwar yanzu tab'a kid'a tab'a karatu ce".
Shi kam d'aya ko tari bai yi ba, dan ya tsani Ahyan, ko kad'an basa ga maciji, duk da wani lokacin Ahyan ya na yi masa magana.
Tab'e baki Momma ta yi ta ce.
" Amma dai kun fi shi danne_dannen banzai".
D'aya guy d'in ne ya wurga wa Ahyan harara, ya ce.
" Tohm Momma mun ji, kuma mun amince, ya fi mu ko mai, shi ke nan?".
Murmushi ta yi ta ce.
" DA d'ina da kai saurin fahimta".
Haka dai su ka ci gaba da hira, wanda su ke yi su uku, domin Ahyan sai dai kawai ya ji, ba damar mayar da amsa.
KANO STATE
JA'IN
Wata budurwa ce a zaune ta na suyar awara, dankalin Hausa, da fanke, wani mutum ne ya kalli yarinyar ya ce.
" Yarinya ke bakya zuwa makaranta ne?, na ga kullum ki na nan, ke ce suyar safe da rana, har yamma, idan kuma mahaifin ki ba shi da kud'in da zai sa ki a makaranta toh ni zan d'auki nauyin karatun ki".
Tun da ya fara magana hankalin kowa ya koma kansa, har ya idar da aya.
Murmushi ta yi ta ce.
" Baba na gode, da taimakon ka, amma na yi karatu, dan har secondary school na yi, b'angaren islamiyya kuma na sauke Qur'ani".
Da mamaki!! duk su ke kallon ta, domin sun yi tunanin ba ta tab'a zuwa makaranta ba.
" Duk da haka idan ki na b'uk'atar ci gaba da karatu zan nemar miki, ko da F C E, ce amma ki yi tunani".
" Tohm" kawai ta ce, ta ci gaba da harkar gabanta.
K'ARFE BIYU NA RANA.