← Book details Juhud Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 64

Sashe 9

Juhud Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

am naji kamar tace sunanta Aminatu ko?" Warmer din kawai ya karba ya fita ya nufi asibitin lkcn ta shiga wankan da Nurse Karima ta takura mata tayi kasancewar an kwance bandejin saura dinkin ta Nina mata yanda zatayi wankan sannan ta barta koda ta gama wankan ta dauki riqarta ta mayar ta fito riqe da towel din da Nurse Karima ta bata domin daurowa. Da sauri tayi baya jikinta ya kama tsuma tana ganinsa ta tuna da dukan da yayi mata dazun ya kuwa daure fuska yace kici abinci na kaiki gda na gaji da yawon asibitin nan ba Mai martaba ne babu lfy ba ba Mom ba" ajiyar zuciya tayi ta rinqa takowa da sanda dariya kecin Karima babu halin yi, a haka harta iso ta karbi doguwar riga ta rinqa juyata a hannunta tana kallon duwatsun jikinta sai ta ajiye ta Kuma daukar wata taga har tafi ta farko kyau a haka Saida ta gama qarewa kayan kallo duk ta ajiye ta dauki rigarta ta Fulani zata mayar Karima tayi saurin riqewa tace meyesa bazaki Sanya wadannan ba?" Turo baki tayi tace dagawa da almubazzaranci niba yar kowa ba haka kawai nasa kayan sarakai salon asani a wutar jahannama ........ Kallon da ta dago taga yanayi matane yasata rufe bakinta da hannunta yayi Alama da yatsansa Karima ta dauki wata milk ta miqa mata ya kafeta da idanu babu yanda ta iya hakansn ta karba tasa tana qunquni tana hawaye ita a dole anyi mata laifi ansata almubazzaranci. Flat ya dauka ya zuba mata tuwon shinkafar da miyar agusi da tantaqwashi da qashin rago ya aje mata a qasa ta ya sake kafeta da idanunsa tayi qasa da nata tare da zama a qasan ta Sanya hannu tana jajjagula tuwon tana gutsurar gaya tanaci idan ta dauki saita goge miyar sannan takai bakinta, Karima ce taga abin yayi yawa tace meyesa bakicin miyar" kamar me jiran kadan kuwa ta fashe tace bayan mun fada muku kudaina cinye kaza da shanuwa da tumaki Amma kunqi ku Kadawan nan bakuda Imani nikam bazanci nama ba idan naci sai Allah yayi Mana hisabi" Ba Karima ba shi kansa Saida ya murmusa ya zubanta ido yanda take tsakurar abincin take karkade miyar abin yaso bashi dariya saidai bazaiyi ba ta samu fuskar rainashi haka ya tsaya akanta Saida ta cinye tuwon sannan ya zauna yana karkada qafa yace uhum maza cinye naman ki shanye miyar...." Yanda ta zaro ido yaso yasa dariya ta kubce masa ya maze yace idan kinqi" hannu yasa Yana qoqarin zare belt dinsa tayi saurin daukar kwanon ta kafa baki ta shanye miyar tas sannan ta rinqa yagar naman kamar tana yagar jikinta har Saida ta cinye ya miqe ya dubi Nurse din yace tayata fito da kayan nan zata koma gda ta rinqa zuwa ganin likitan kafin ta qarasa warkewa" ficewa yayi Karima ta debi kayan ta fita ta miqe tabita da sauri ai tana zuwa jikin motar ta cake taqi gaba taqi baya tsoro ya kamata ta janye ta koma gefe ta rakube bayan sun gama zuba kayan ya juyo ya kalleta tayi wani kalar tausayi ta sakeyin raurau da fuska yar fara'ar da yakeyi ya daina yace kizo ki shiga mu wucce malama" girgiza masa kai tayi ya cije lebe a fili yace ciwon kai wannan yarinyar zatayi taurin kan tsiya" itadai bataji me take cewa ba Kuma bata bar inda take ba Saida ya daka mata tsawa tayi saurin nufar motar tana zuwa gabansa ta zube cikin in...Ina tace ka rantse bazaka saidani ba Baffa'am yace masu sulluwa suke sace mutane suna kaiwa burnin Kano da Lagus suna saidawa anayin fate nsu............. *THIS BOOK IS NOT FREE... REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT 0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241 ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566* *Shares Please* *Oum Hairan* [7/15, 7:34 PM] Oum Hairan: *JUHUD* *(OUM HAIRAN)* *( Pure love sex nd romantic)* *FREE PAGE SEVEN 7* *SANARWA* Wannan littafin na kudine idan kina bu atar ci gaba da samunsa bayan gama free page kiyi asa a arshe an fa i hanyoyin da zakubi don biya da karatu cikin Aminci. *SUBSCRIBE* _DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV_ https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ
Chapter 9 · 0% Book details