← Book details Juhud Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 64

Sashe 20

Juhud Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

gefen gadon ta rinqa bashi abincin da hannunta yanaci Saida ya qoshi ya kawar dakai ta turo baki tace kuma ai baka cinye albarkar ba" murmushi yayi ya miqe yace inason kiyi albarka nabar miki ki hada da taki" babu yanda zatayi tasan qin cinye abincin ma sabuwar masifa ce hakanan ta rinqa turawa Saida ta cinye ta miqe ta wanko hannunta ta dawo tana hada kwanukan ta dago domin yimasa mgn taga ya bude wani hotonta da tayi da rigar bacci da dare Amrah tayi mata a swimming din gdan a jiqe take gashinta ya manne a jikinta riqar me santsi ta kwanta itama a jikinta tayi luf cinyoyinta a waje santala santala kamar na balarabiya babban abinda ya fadar mata da gaba babu ko bra a jikinta hatta shatin pant dinta ana iya gani idan kuwa ka tsayi yima hoton qurillah har kan nononta baqi zaka iya hangowa. Gabadaya ta gama firgita duk jikinta ya dauki Bari tasan ta kade har ganyenta yau dagowa yayi ya sauke idanunsa akanta cikin sarqewar murya yace waye yayi miki wannan hoton?" A gaggauce tace Am....Amrah ce shekaran jiya a Swimming munje wankan dare....." Mgnr ce ta maqale lkcn da taga ya miqe taja baya da sauri tunaninta dukanta zaiyi maimakon haka sai taga ya bude qofar ya nuna mata hanya yace jeki Saida safe".................
Chapter 20 · 0% Book details