Sashe 14
Juhud Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
idan ya shiga irin wannan yanayin tsoron kansa yakeji da sauri ya miqe yabar gurin zuwa dakinsa saboda saqar da zuciyarsa takeyi masa ba mai kyau bace, ci gaba da ganinta a haka zai iya janyo afkuwar komai, tunda Allah ya hadasa da ita yake addu'ar kada Allah ya kawo ranar da hankalinsa zaikai gareta harma yaji wani abu game da itan Amma Ina ya makara. Key yayiwa dakinsa ya fada katifarsa cikin yanayi na gushewar hankali ya rinqa miqa Yana shafa mararsa zuwa twins dinsa yana danna saman dick dinsa a hankali tare da mulmula kanta yana nishi Yana jan numfashi, ya dauka dogon lkc a haka kafin ya samu relief ya sake gyara kwanciyarsa rigingine Yana mayar da numfashi zuwa lkcn ya fara azabtuwa da feelings Yartasa tabbas idan yaci gaba da kadaicewa tsakaninsa da ita to kuwa zaayi abin kunya wanda baya fata burinsa bai wucce yaga ya samu damar aurar da ita da qimarta ba zaiji kunya zaiyi kaico ace shine ya zama silar lalata amanarsa da Allah ya dauka ya bashi. Juhud ta jima a tsugunne a gurin tana tunanin abinda damun Baffa'am din nata duk jikinta yayi sanyi ko kadan batason taganshi cikin yanayi daba na walwala ba, miqewa tayi ta shige dakinta ta Sanya rigarta ta zauna tayi tagumi tana tunanin halin da Baffanta yake ciki miqewa tayi ta fita ta nufi dakinsa ta qwanqwasa ta jima tana bugawa kafin taji an murda qofar an bude ganinta a tsaye yasashi furzar da iska yace mata. Ya akayi? Yanayin da yayi mgnr yasata dagowa tayi saurin sunkuyar da kanta bazata iya kallon idanunsa ba yau bataga alamun rahama a tattare dashi ba, tsawa ya daka mata data sanyata ja baya da sauri tayi qwalqwal da ido hawaye ya balle mata ya cafki hannunta yace ba mgn nakeyi miki bane?" Cikin in...Ina da rawar murya tace bansan laifin da nayi maka ba Baffa'am am don Allah kayi hqr bazan qara ba banason ganinka da fushi bayayi maka kyau...." Yanda ya kafeta da idone yasata katse maganar ta zauna a gefen katifar ta kama shusshura qafa tana kuka, abin ya bashi dariya yarinyar kullum qara sangarcewa takeyi ya lura shagwabarta bata tashi sai taganshi cikin yanayi kawai ta mayar dashi wani qaramin yaro shima Kuma da sakarci sai biye mata yakeyi. Ganin da gaske takeyi ba shiru zatayi ba indai ba rarrashinta yayi ba yasashi zama yace to me kikeso nace miki ne na fada miki banason kina zama tsirara ki rinqa suturce jikinki Meenah kinqi gani kikeyi kamar takura miki nakeyi haba don Allah kasheni kikeson yi ko?" Dagowa tayi da mugun sauri tace kisa Baffa'am nidin?" Daga mata kai yayi da karsashi yace Yeah indai kikaci gaba da nunamin kanki a yanayin da kika zomin yau zan hadiye zuciya na mutu ko Kuma naje nakai kaina gurin yan boko Haram su kasheni Kinga kin huta sai kiyi rayuwarki ke kadai......." Baiyi aune ba yajita a jikinsa ta maqalqaleshi tana kuka tana cewa ka daina fada Baffa'am banason ka mutu ni ka daina Allah na daina kaji?" Sosai yaji yanayi a jikinsa tabbas lkc yayi daya kamata ya nisanta kansa da Meenah shaidan ya fara galaba ga zuciyarsa falsafa tana neman qwace masa dole ya nemi wata mafitar, janyeta yayi yace shikenan na daina cewa kema ki daina tashi kije dakinki ki kwanta dare ya fara Saida safe" miqewa tayi har taje bakin qofar ta dawo tace bazaka mutu ba ko?" Jinjina mata kai yayi yana kallonta tayi dariya ta fice ya miqe ya rufe qofar ya dawo ya zauna Yana tunanin mafitarsa ta gaba. Wayarsa ya dauka ya lalubo number mahaifinsa bugu biyu ya daga cikin barkwancinsa yace soja marmari daga nesa yau ranar tunawa da iyaye ce ta duniya kenan?" Murmushi yayi a kunyace shi kansa bazai iya tuna rabon da ya Kira mahaifin nasa ba kusan tun farkon dawowarsu Maiduguri daya kirasa yake fada masa yayi masa mata a daura yar sarki Badamasi yayansa me rasuwa tun ranar ko Mai martaba ya kirasa baya dagawa shi a dole yayi fushi, Ajiyar zuciya yaja yace dama wata alfarma nake nema gurinka Abba don Allah karkace aa nasanka me tausayi da jinqai ne kai Kuma nasan idan kaji zaka jinjinawa qoqarina wajen ceton rayuwa da nayi" murmusawa Mai martaba yayi yace inajinka Abdulrasheed meye Kuma ya faru?" Nan ya zayyanewa mahaifin nasa komai a qarshe yace so yanzu wata tafiya ce ta tasomin zuwa Benin shine nake neman amincewarka na kawota nan gida Katsina suci gaba da rayuwa dasu Ya'isha da Amrah Abba inajin yarinyar a cikin jinina banson wani abu ya taba martabarta shiyasa kaga inata takatsantsan wajen kiyaye amanarta" shiru Mai martaba yayi Yana nazarin kalaman dannasa can yaja fasali yace. Kayi ganganci Rasheed ka zauna da yar Amana dagakai sai ita Ina tunaninka ya tafi da tun farko bakaji a ranka Bari ka kawota cikin yan'uwanka ba haba Son wannan tunanin naka na quruciya yaushe zai barka kawai ka dauki yarinya kuyita yawo a daji babu lissafi haka, shi da da dukiya ai na kowa ne Allah kadai yasan me morarsu sannan shi riqon maraya alkhairansa yawa gareshi, yanzu kam dare yayi Amma gobe lallai ka taho da ita itama zatafi samun sakewa cikin yan'uwanta mata" Dadi sosai Rasheed yaji ya miqe yace ok Abba na gde sai kajimu" kashe wayar yayi ya fita daga gdan bashi ya shigo ba sai wajen daya na dare da kaya niqi ya ajiye a falo ya shige dakinsa ya kwanta, batasan bikin da akeyi ba tun asuba ya tashi cikin bacci taji ana buga qofar ta tashi ta bude masa baiko kalleta ba yace kije kiyi wanka ki shiryo tafiya ce ta sameni ta gaggawa zan kaiki Daura zaki zauna a gdanmu nasan zaki samu sakewa fiye da nan" Tunda ya fara mgnr zuciyarta ta karye hakanan taji tafiyar bata kwanta mata ba Amma jin yace gdansu saita dan samu nutsuwa ta juya ta shige bathroom din ta sakarma kanta ruwa tayi brush tayi sallah suka dauki hanyar Katsinan Dikko tunda suka taho babu me cewa wani qala kowa da abinda yake saqawa a ransa baitaba kawo cewa masomin faruwar komai zai fara ne daga zuwanta Masarautar Daura ba tunaninsa baitaba bashi zuwan nata zai zamo makullin kullewar duk wata nutsuwarsa ba. Balle ita da batasan komai itadai kawai taji jikinta yayi sanyi ne da tafiyar ba sanin ko Ina tayi ba don haka batasan iya lkcn da suka dauka ba kafin su shiga cikin garin Daura itadai taga sun nufi wani shararren titi yanata maka gudu har suka shiga qwaryar birnin Daura ya nufi wata hanya da zata sadashi da gdan nasu babban gidane ginin sarautar zamani da aka qawatashi da fentika na daukar hankalin me kallo tun daga qofar farko ta shiga gdan taga ana zubewa ana gaishesa Yana daga mawa mutane hannu itadai bin bangarorin gidan takeyi da kallo tana mamakin girma da tsaruwar gdan har sukakai harabar asalin gdan sarautar yayi parking ya bude ya fita ta saman bene Ya'isha ta hangosu ta sauko a guje tana ga Yaya ga Yaya" da gudu Amrah ta fito itama suka fito Yana ganinsu ya daure fuska duk sai sukaja suka tsaya daqyar Ya'isha tayi qarfin halin matsawa ta kama hannun Juhud tace. Masha Allah Yaya babyn kyakkyawa jiya har mafarki nayi da Mai Martaba ya kiramu ya fada Mana zamu qara yawa munyi sabuwar sister" Sakin fuskarsa yayi da yaji kalamanta Amrah ta kama dayan hanun tace ki saki jikinki a gdannan rayuwar yanci akeyi babu me takura miki saidai in ke kika takurawa kanki" shidai bai kulasu ba yasa aka dauki kayan suka rankaya ciki Addah Abulle ce ta miqe ta tari Juhud da fara'arta tana cewa lale lale sannu da zuwa Aminatu barka da zuwa Sarki Waziri Fam" sunkuyar dakai tayi tare da rusunawa ta gaisheta, Dagowar da zatayi idonta ya sauka kan Mom hakanan taji wata faduwar gaba ta musamman tayi qasa da kanta murmushi Mom tayi tace masha Allah kamar sarauniyar Aljanu wannan ya taka Rasheed dakyau take" shafa sumarsa yayi lkcn da yake zama yace wlh Mom kinganta nan sai wahalar dani takeyi daughter ga Mom dina ki dauketa matsayin kakarki kinji?" Dariya sukayi dukkansu Mai Martaba dake saukowa daga sama yace Iyee kai Ina jikar tawa take zo ki bani kudin goro" rufe fuskarta tayi tana dariya ta fada jikin Rasheed ya shafa kanta yace kunga fah matsalarku zaku tsoratamin ya da maganarku"momy ce ta sakar masa ranqwashi tace qaryan banza wai yarsa ko kunya baiji baba babu mata kekam Amina kinyi sa'ar uba aure sai inda hali yayi Kuma an shiga kwale yo uba baiyi ba ya isa ya takurawa yarsa tayi ne" kafin wani yayi mgn Kareem da Muntaz suka shigo Muntaz yayi wani ihu yace hyeee My Bro ashe kan...na.....han....ya....." Mgnr a rarrabe ta qarasa fita idanunsa nakan Juhud inda Kareem yayi murmushinsa me tsada yace Barakallahu ahsanal Khaliqin, tabbas ubangiji ya kyautata halittarsa" Bro wannan babyn fah?" Cewar Muntaz wani mugun kallo Rasheed ya watsa masa zaiyi mgn Ya'isha ta cafe da cewa kayy kama kanka wannan babbar kadara ce yar Big boss ce wlh kanayin wargi harsashi zaiyi nutso a kwanyarka"............ _Hmmm akwai kwantacciyar qura cikin wannan gda ga Juhud a tsakiyar zakuna uku fah kowa zuciyarsa na aika masa da saqo akanta *THIS BOOK IS NOT FREE... REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT 0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241 ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566* *DON ALLAH IDAN KIN/KA TURA KUDINKA BANA BUQATAR DOGUWAR GAISUWA KAWAI EVIDENCE OF PAYMENT DA SUNAN LITTAFIN DA KIKESO NAKE BUQATAR GANI KO BANA ONLINE KIBARMIN IN NA HAU ZAN GANI KUMA ZANYI ADD NAKI A GROUP DINA COURSE MUTANEN DA YAWA.* *Shares Please* *Oum Hairan* [7/17, 5:59 PM] Oum Hairan: *JUHUD* *(OUM HAIRAN)* *(Pure love sex nd romantic story)* *LAST FREE PAGE TEN 10* *Qarshen Free page na labarin nan kenan idan baki biya ba kiyi sauri ki hanzarta biya ta wannan hanyoyin dake qasa* *Regular group 300 VIP 600 via bank Account 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank or card for This number 09013718241 only WhatsApp or vtu only for dis 09031307566* *DON ALLAH IDAN