← Book details Juhud Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 64

Sashe 13

Juhud Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kawai yakeyi janyewa yayi zuciyarsa ta fara sauka ya dagota ya hadata da jikin nasa yace ok naji zansa ki daina kukan meye ya fitar dake a daren nan Ina zaki?" Cikin kuka tace ba kaine ka tafi ka barni ba Ni bansan kowa ba saikai Kuma kasan garin nan kaine kacemin akwai yan boko Haram inajin tsoron kada su kashemin kai Baffa'am kadaina tafiya kana barina....." Ta qarashe mgnr cikin gunjin kuka jikinsa yayi mugun sanyi tausayinta ya kamasa ya dago kanta ya Sanya hannunsa ya share mata hawayen yace me kike tunani bakijin tsoron kada ke a saceki?" Sake shigewa jikinsa tayi tace ni gara a saceni da a saceka banida kowa a duniya saikai Baffa'am banaso kaima ka tafi kabarn....." Hade bakinsa yayi da nata zuciyarsa na bugawa da qarfin gaske ya matseta a jikinsa sun jima a haka kafin ya janye daga jikinta ya dauki rigarsa yasa ya dagata cak ya shigar da ita bathroom yace sorry my daughter bazan qara tafiya nabarki ba Amma kinsan yanayin aikina tafiyar zuwa takeyi babu tsammani koda hakan ya kasance kiji a ranki Baffa'am dinki Yana tare dake kinji yata maza yi wanka kizo ki kwanta" Ficewa yayi tayi wankan ta fito yabata rigar bacci doguwa me kauri yace maza saka ki kwanta" Yana bata ya dauki sallaya ya shimfida a qasa ya janyo pillow ya jefar yana bargo daya ya kwanta yace idan kin gama ki kashe hasken kiyi addu'a Saida safe" Sanya rigar tayi ta kashe ta hau gadon ta kwanta addu'a kawai tayi bacci ya dauketa shikam Rasheed baccin ma gagararsa yayi zuciyarsa tana azabtuwa akan lamarin yarinyar yarasa dalilin da yasa ko kadan baison yaga wani ya rabeta juyi yayi Yana tuno irin rashin mutumcin da yayiwa Captain Kamil ranar da yaga Meenah yake fada masa shifa yayi mata yanason wannan kyakkyawan furen ya wanzu cikin rayuwarsa ta har abada, daqyar aka rabasu fada a office dinsu har yau basa mgn Sannan jiya Christy daqyar tasha tsirara a hannunsa kawai saboda Meenah yau gashi saboda ita ya nemi kashe Wanda yaso taimakonta, to meye yasa yakejin zafin zuciya akanta fiye ds yanda yakeji akan Ya'isha da Amrah? Bashi da Amsa hakanan ya qarasa wannan dare baccinsa baifi na 2 hour ba aka Kira sallah ya tashi ya kunna globe din ya zubawa fuskarta ido duk ta hargitsa gashinta ya baje a pillow murmushi yayi ya nufi bathroom yayo wanka yayi alwala ya tayar da sallah baison tashinta shiyasa ya Bari ya idar ta tasa tukunna. Yana idarwa tayi miqa tana salati ya kawar dakai ta miqe ta zuro qafafunta yabi qafafun nata da kallo mulmul dasu kamar tafin qafarta da saman qafarta kusan haskensu daya. Tsayawa tayi ta riqe qugu tana karkada jiki ya dago ya bude lumsassun idanunsa akanta yace me Kuma nayi akemin rawar macossa?" Cokalo Dan qaramin bakinta tayi tace bayan ma ka gama kwashe ladan ni baka tasheni ko sallar ma bazanyi ba ai don lada akeyi diba fah yanda duniya tayi haske Ni Ina baccin asara banyiwa Innatu da Baffa addu'a ba" Shafa sumarsa yayi yace wai danaga bakiyi bacci da wuri ba maza je kiyi taki kadai ake jira a rufe qofar karbar sallar asubar yau Ina fatan kin haddace karatun mu na shekaran jiya na manta ban dauko qur'ani ba daka zan karbi hadda sannan na qara miki" dagansa kai tayi ta shiga bayin tayo alwala tayi brush ta dawo tayi sallar ya zauna yanayi mata qarin karatun tana biya masa Saida yaji ya zauna mata sannan suka shiga wani a haka har suka gama ya tashi ya fara hade musu kayansu yace. Tafiya zamuyi daganan ma zuwa Camp dinmu da nisa" itadai shirinta takeyi ya gama ya fita ya dawo da masa da miya sukaci suka kora da kunun gyada ya miqe ya saba jakarsa yace to muje" binsa tayi a baya har mota sunyi tafiya me tsayi kafin su isa barikin sojin gdajen sunfi na barikin Jos haduwa alama ma ta nuna barrack din sabuwa ce wani bangare ya nufa na barikin yayi parking jikin wani gda me kyau sosai ya fito suna gaisawa da mutane ya bude gdan suka shiga ta tsaya tana qarewa gdan kallo tace Baffa'am wuro ga yayi kyau sosai" murmushi yayi yace baki rabo da shirme daughter ga dakinki nan zan shiga ciki bacci nakeji nasa a kawo miki abinci" daga masa kai tayi ya juyo ya kalleta ya shige ciki ya rufo qofar itama ta shiga dakin tsarin dakin ma yafi na waccan barikin taja fasali ta cire kayanta ta watsa ruwa ta dawo itama tayi kwanciyarta"............ *THIS BOOK IS NOT FREE... REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT 0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241 ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566* *DON ALLAH IDAN KIN/KA TURA KUDINKA BANA BUQATAR DOGUWAR GAISUWA KAWAI EVIDENCE OF PAYMENT DA SUNAN LITTAFIN DA KIKESO NAKE BUQATAR GANI KO BANA ONLINE KIBARMIN IN NA HAU ZAN GANI KUMA ZANYI ADD NAKI A GROUP DINA COURSE MUTANEN DA YAWA.* *Shares Please* *Oum Hairan* [7/17, 12:58 PM] Oum Hairan: *JUHUD* *(OUM HAIRAN)* *( Pure love sex nd romantic)* *FREE PAGE NINE 9* *SANARWA* Wannan littafin na kudine idan kina bu atar ci gaba da samunsa bayan gama free page kiyi asa a arshe an fa i hanyoyin da zakubi don biya da karatu cikin Aminci. *SUBSCRIBE* _DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV_ https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ *CIGABA* Qarfe uku na yammaci ta tashi tayi sallar azahar tana idarwa taji ana Kiran la'asar itama ta miqata ta zauna kan sallayar tana wasa da yatsunta taji an taba qofar ta dago suks hada ido Saida gabanta ya Fadi ganinsa cikin shigarsu ta sojoji fuskarnan a murtuke kamar bai taba dariya ba tsayawa yayi akanta mazantakar ta motsa ganin yanda duk ta firgice yasashi sassauta fuskarsa yace ki kula da kanki zan fita wani aiki maybe sai gobe zan dawo akwai yaron gidannan Gebral duk abinda kike buqata ki fada masa banason yawo ki zauna a gda ki kula da kanki kinji?" Jinjina masa kai tayi tayi masa fatan Alkhairi ya fice yaja numfashi itakam mugun kwarjini yakeyi mata cikin kayan soji ko kadan batason ganinsa da kakinnan, tana gama abinda takeyi ta tashi ta gyara sakinta ta shiga dakinsa ta gyara masa ta fito ta gyara parloun ta zauna da karambani ta kunna kayan kallo tana kallon arewa24 batayi aune ba taji Kiran magrib ta miqe tayi ta dawo ta zauna. Bata jima da zama ba taji ana buga qofar ta miqe ta bude da girmamawa qaramin sojan ya bata kayan hannunsa yace Ogane yace akawo miki ki duba idan da wani abu da kike buqata ki fada" bude ledar tayi shirgin kayan zaqi ne sai ksyan tea tayi murmushin jin dadi tace bana buqatar komai" juyawa yayi ya tafi ta kulle falon ta zauna tanashan sweet din da biscuits tana kallo bata tashi a falon ba sai 11:20pm taje ta kwanta. Sunci gaba da rayuwarsu da Baffa'am dinta a garin Maiduguri komai yagani ya rakito daughtersa duk Wanda yasansa a wannan ritsin to yasan yarsa Meenah a tsarin tahowar da sukayi daga Jos wata guda zaiyi a Maiduguri ya koma Amma yanayin aiki ya zaunar dasu gashi har sun tafi wata biyar a cikin wata biyar dinnan gabadayanta bai zauna a gida yakai na wata guda ba yau Yana can gobe Yana can, Fuskanta yayi yartasa tana shigs damuwar kadaici hakan yasa ya daukar mata malami take zuwa har gda yanayi mata lesson na boko dana addini, sunada maqota badon ransa naso ba yabata damar shiga maqotan dake sunada yarinya da bata wucce tsararta ba, daga lkcn data fara fitar ne abubuwa suka soma lalacewa sojojin sunga jar yarinya yar duma kowa tambaya yakeyi itan wacece? Wadanda suka san gskyr lamarin sukan ce yar riqoce a wajensa wasu Kuma suce qarya ne satota yayi yayi Camping nata suke zaman zina wasu Kuma suce a barikinsa yayiwa wata ciki ta Haifa masa ita. Duk yanajin wannan hasashen na mutane baisa komai aransa ba balle ya dameshi iyakar saninsa shidai jinta yakeyi a cikin jininsa qauna yakeyi mata ta gskyr da da mahaifi duk da a mafi yawan lokuta shaidan yakan qawata masa surar yar tasa koda baya gari ya rinqa ganin tanayi masa gizo. Haka yake yaqarsa ya danni zuciyarsa a hankali wutar sha'awarta take ruruwa a zuciyarsa har ya kasance idan baiji ko ganta ba yakan rasa nutsuwarsa gabadaya akwai ranar da baya mantawa ya dawo Yana kwance a falo itakuma tana kitchen kasancewar yanzu batada aiki saidai tayi masa list na kayan girki wai ya siyo mata girkin yan gayu take koya gurin Maman Humaida to shima dake dan zuga gwaiwa ne ta hau qaya haka zaije ya lodo mata duk abinda ta buqata. To yau dinma hakance ta faru takanas saboda siyayyar ta ya dawo yana bata ta fice a gdan bata shigo ba sai gaf da magrib gabadaya hankalinta yayi gaba tama manta da Baffa'am din nata yana gidan tana shigowa ta yage hijjab din ta jefar daga ita sai towel din da bai rufe mata cinyoyinta ba wani shocked ne ya hadu a jijiyoyinsa lkcn data kunna hasken daya kashe na falon yabi santala santalan cinyoyinta da kallo yanajin tsartsatsin wutar azabar feeling yana bijiro masa. Juyowar da zatayi suka hada ido taja baya da sauri tace lah Baffa'am dama kananan" bai iya bata Amsa ba saboda yanayin da yake karba ya wucce tunani bin sassan jikinta kawai yakeyi da kallo abubuwa suna bijiro masa wawuyar kam bata gane komai ba tazo ta zauna kusa dashi tace yau shinkafar zuma Mmn Humaida ta koyamin da miyar qwai Baffa'am in kawo maka zakaci?" Tana mgnr tana maida hankalinta garesa idanunsa daya jima da lumshewa tun zamanta ya bude akan qirjinta ya janyesu zuwa kan fuskarta suka shiga cikin nata sun wani qanqance sun kada sunyi jawur hakan yasata saurin zamewa takai hannunta cinyarsa tace Baffa'am bakada lfy ne?" Janye hannunta yayi cikin yanayi na dimuwa da tashin hankali ya miqe zaune gabadaya tsigar jikinsa ta gama tashi tana jorner masa hannunta sai yaji kamar ta ninka masa yanayin da yake ciki idanunsa suka qara qanqancewa jikinsa har wata rawa yakeyi shi kansa
Chapter 13 · 0% Book details