Sashe 6
Halacci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Goggo ta daka mata duka shegiya ai kema
in kinganki a birni saidai birnin aljanna muna nan
tare.
Ta fara kuka tana buga kafa alquran baki
isa ba muguwa he na bishi.
Tace kinsan to me
za’a jeyi birninne kika dage to amadu ne wai yayi
hatsari dif kukan ya tsaya alh muktar saida yayi
mamaki tace au uhm tir amma dai ni sokuwa ce
ba inda zani tabdi salon inje yasa a kasheni.
Tayi
shigewarta daki
Alhaji muktar yayi ta rokon goggo ta shirya
suje taganshi amma ta bada ma idonta toka
hakanan ya hakura ya tafi.
Bayan tafiyarsa tabi
maryo dakin ina geron tace wannan innatuwan ce
tayi gulma akaqi bani ca tayi wai siyarwa mukeyi
mtswww munafuka.
14.
Ko da ya koma ya sanar da su murmushi
kawai alhajin yayi yasan za’a rina.
Hajiya ma da
mamaki ya isheta batayi wani comment ba illa
godiya da ta masa har zai tafi sai ga yaran
hajiya da qanwarta zata kai 20 years suka gaishe
shi ya musu sallama ya wuce.
Bayan sati biyu alhaji ya sami sauki aka basu
sallama don har an cire bandage din hannun
raunukan ma suna warkewa.
Yayi gum da
bakinshi bai sanar da kowa labarin zuwanshi
kokami ba.
**********************
BAYAN WATA 3
A yau aka kawo lefen maryo daga gidan mai gari
bayan dawowar hadi.
Kayan sunyi daidai na masu
kudin kauye, Lefen da kowa ke labarinsa a kauyen
don da ita aka karba tana zaune ba ko dan
kunyar nan, mutane sai zundenta suke ganin
goggo ma bata koreta ba suka zuba musu ido.
Hmm maryo manya.
Kuma a ranar alhaji ahmad
ya dira kauyen.
Gaban shi kawai yaji yana fadi ya rasa dalili
ya kira yara suka shiga musu da tsaraba sannan
ya bisu a baya.
Su Goggo an tasa akwatuna a
gaba ita da maryo lokacin yan ganin kaya duk
sun watse ya shiga da sallama ya gaida tsohuwar
maryo ma ta gaishe shi suka masa ya jiki yace
da sauqi.
Aka kawo masa abinci yaci ya koshi, ya
kafa kofi yana shan ruwa goggo tace ashe da
rabon zakaji lbrn auren daso baisan sanda kofin
ya subuce masa ba.
Cikin in ina yace wa wa
wace dason tace maryo ta mana ai saura kwana
13 yau ya zaro ido maryon ce za’ayi ma aure
tace eh na gaji da yanda kake hantararta gwara
itama ta kama dakin kanta qila ka barta ta huta
da fargabar zuwanka kuma ma ai ta isa auran
yace duka nawa take sha huda fa goggo ta harare
shi kaji min shashasha to ni nan ina 12 na aka
bada ni, ita dinma ai tayi nauyin hannu.
Dama
maryo tunda aka fara maganar ta fice kada ya
buge ta.
Kanshi ya dau zafi ya dafe kan gabanshi
na cigaba da faduwa goggo tace kar ka wani sa
damuwa Dan wurin fa maigari zata aura wannna
yaro da yaje birni yayi bokoko a wuta irinka ne
shima ai.
Kaga ma lefenta nan ya kalli akwatin
ranshi ya qara baci.
Me tsohuwar nan ke nufi da
nine?
Ta fara daddaga kayan ya a’a barshi bama
sai kin bude ba.
TO wurin wa aka nemi auran
nata tace wurin su idi mana (ya’yan kishiyarta
larai) suma ai iyayenta ne, zuwa nayi takanas na
rokesu su manta da wani rashin jituwa ita yarinya
ai yar su ce basa guji jinin su ba.
Ya tashi cike da takaicinta yace to ni zan
wuce tace da wuri haka to a gaida gida ya fice da
sauri ya shiga mota driver ya ja suka wuce
daman yazo da driver gudun faruwar irin haka
15.
Hayewa yayi sama bai tsaya amsa sannu da
zuwan da iyalensa ke masa ba.
Duk suka zuba
ma stairs din ido wani karamin yaro dan 5 yrs
yace mummy wat’s wrong wit abbu sauran yaran
suka zuba zuba mata ido tace let me find out.
Ta
bishi saman.
Yanda ta sameshi yana safa da marwa a
dakin ya tabbatar mata da lallai ba lafia duk da
mafi yawan lokuta in yaje kauye da bacin rai yake
dawowa.
Bata ce masa komai ba ta wuce wurin
water dispenser ta tsiyayo masa ruwa mai sanyi
jan hannunshi tayi suka zauna a saman gado tare
da mika masa ruwan ya shanye ta karo Ya kuma
shanyewa ya kalleta yayi murmushi yana jin
sonta na ratsa shi nagode ya fada ta mayar
masa da murmushin yanzo ka huta sai ka sakko
kaci abinci ko in kawo maka nan ne yace eh ina
son kadaita kinsan su sai su cika mutun da
surutu tace haka ne sallah fa yace nayi a hanya.
Ta fita ya bita da kallon so halima ta mai
kawaici da sanin ya kamata.
Data koma yaran suka taso zasu fara tambayarta
kallon data musu yasa suka zauna ba shiri ta
shige kitchen ta hado masa abincin takoma.
Wai
meke faruwa ne inji budurwa mai suna Aisha, ba
wanda ya amsa anty rahma yau bazamuje shan
icecream ba tsaki ummi tayi wawa wane icecream
yau ran abbu a bace ka fita ka gani in bai karya
ka ba.
Rahma (qanwar mummy ce) tace zamuje
amma sai mummy ta gama abinda takeyi ta
shige.
Aisha tace kai ni dai ba ruwana.
A haka
mummy ta dawo rike da baby yar 2 years ga ta
nan kuyi mata wanka daga nan kowa ya kwanta
ina sauran maxan ne? may be suna library inji
Aisha toh ni zan kwanta ta tafi.
Ba’a son ransu
ba suka tashi sun so su fita duk da lokacin 9 ta
kusa.
16.
Yana zaune a office dinsa ya kasa aikata
komai masinjansa ne ya katse masa tunani Sir
general muktar ne yazo ya daka masa tsawa frnd
dinne zaka hana shigowa sai ka sanar min sorry
sir naga yau kamar baka son damu ne da ga nan
ya koma da sauri.
Kallo daya ya masa yaga yanda ya rame ya
bashi hannu suka gaisa frnd me ke damunka ne?
Ya qirqiro murmushi ba komai me ka gani, haba
fuskarka bata boye damuwarka ba diba yanda ka
rame fa, tun kwanciyarka asibitin na lura kana
cikin matsala yanzu har akwai abinda zaka boye
min?
Ka manta yanda muke magance matsalolin
mu tare.
Alh ahmad Yace frnd ina da damuwa na rasa
mafita, kasan jiya naje kokami yace eh ashe
zanje in tarda abin baqin ciki yayi shiru kamar
bazai magana ba can yace wai maryam za’ayi
ma aure.
Wace maryam din ya fada a firgice yace
maryam dai daka sani ya dai daka sani ya dafe
kai yanxu maryam dince za’ayi ma aure gaskia
frnd zaman maryam a kauyen nan qara kashe
mata rayuwa kawai za’ayi.
Wannan wane irin abu
ne goggo takeyi bata tunanin haqqin ka?
To ka
shawarci hajiya munyi maganar amma kasanta
da kawaici batamin wata kakkwarar magana ba,
kaina ya kulle frnd ka bani mafita.
Yayi jim ya tashi yanata kai kawo a office din
dukkan su sun shiga rudani alh tunanin shi bazai
taba bari rayuwar maryam ta qare a kauyen nan
ba.
Can general yace yes haka ma za’ayi ya
dawo ya zauna alh ya dubeshi.
47.
Tunda musaddiq ya tafi kullum sai sunyi
waya da maryam ranar da bata jishi bata qara
sukuni soyayyarsa ta zame mata tamkar abinci.
Sai ta riqa tunanin dama haka so yake ashe da
ba son hadi nake ba.
Duk abinda ya faru sai ta
bashi lbr na dariya yayi dariya har take bashi lbrn
malamin nan ynx biyayya yake mata tamkar zai
kwanta ni ko sai zuba rashin mutunci nake yace
um um cutie kin ga ynx bani ba faruq ba me tare
miki fada tace tab kaga yanda girma na ya qaru a
makarantar.
Haka dai suke kullum shima yana
yawan bata labaran qasar paris.
********************
Kamar yadda su abbu suka saba duk shekara
suke zuwa aikin hajj amma shifting sukeyi
wannan shekaran idan matan abba sukaje wata
shekarar mummy taje.
Suna yin haka ne sbd
yara.
Wannan karo sai suka tafi gaba dayansu
wato abba da matanshi sai mummy da abba.
Sai
yaran abba suka koma gidan abbu tunda akwai
anty rahma kuma ko taje makaranta akwai masu
aiki, Ga kuma sojoji 2 da aka kawo gidan.
Kafin su tafi sai da abbu yaje kauye don cika
alkawarin da ya ma isuhu, ya dauko shi ya nema
masa makarantar yaqi da jahilci don a
shekarunsa na ashirin da biyu yayi girma a
secondary.
Tunda suka tafi maryam ta fara ganin sauyin
rayuwa, domin anty rahma ta fito da tsanar da ta
mata ne qara ra.
Ba daman ta zauna a falo zata
fara zaginta da hantararta sauran yaran suna
taya ta. tun tana ramawa har ta daina sbd ance
sarkin yawa yafi sarkin qarfi sai ta daina zaman
falon kullum tana daki ita da hafsat yar kyuya da
ita kadai take yarda, wurin ibrahim da naseerah
kawai take samun sauki.
Hatta qannenta da suke
ciki daya ba ruwansu da ita na rasa dalilin
wannan qiyayya.
48.
Da misalin 8:56 maryam ta sauko da hanzari
ta isa dining don yin breakfast taga wayam ta
nufi kicin wurin masu aiki basa nan ta bi su daki
ta tarar suka karyawa da koko da kosai tace ina
abinci na suka shiru cikin nuna kosawa tace ina
yake ne kunga nayi latti sai daya ce tayi qarfin
halin fada mata su Aisha sun cinye tace ban gane
sun cinye ba abinci kadan kukayi ne suka hada
baki wurin fadin ai anty rahma ce ta nuna musu
yanda zasu dafa ko su basu samu ba.
Suka miqa
mata kosan ko zakici wannan bata sauraresu ba
ta fita driver ya sauke ta.
Cikinta sai kugi yake
tun jiya rabonta da abinci.
Da la’asar ta dawo gida a galabaice ta zube a
falo duk yaran suna zaune har da isuhu da aka
bashi mazauni a kasa.
Sofie ta kalleta tayi tsaki
sofie zata bata shekara 2 zuwa 3 bata tanka ta
ta wuce dinning don tsananin yunwa da qyar ta
kai dinning din tunda taje makaranta bata sama
cikinta ko ruwa ba sbd ba kudi a hannunta.