Sashe 16
Halacci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
DA su inna
larai suka shigo goggo tace au ku baku tafi ba
tace ii wai da sai ran larba ta zaro ido baku da
hnkl ne, gobe goben nan zaku tarkata ku koma
kaji yan kauye da samun wuri sunji dadin kaji da
shinkafa , salon amadu yace ku zauna ko, to baku
isa ba ta dinga zazzaga musu tsiya sukayi tsit
kamar ruwa ya ci su.
Bayan fitar su hinde tace
goggo baki kyauta ba tace barni dasu yan
bakinciki gulmace zata zaunar dasu.
Ba wanda ya
qra bi ta kanta.
Lokacin dinner musaddiq ya aika ma abba
cewa a fasa don shi bazai iya zuwa ba bare kuma
maryam, haka nan aka hakura da dinner dama
kuma baki sun dan ragu sai na jiki.
Da daddaren mami ta shiga dakin suna tare da
amina ta jawo hannun maryam suka fito falo inda
su abba suke duk iyayen nasu sun hadu har da
musaddiq din ya bita da kallo duk da baya ganin
fuskar ta, sukayi ta shi musu albarka abbu yace
ashe muna zarginku ne a banza kuyi hakuri kunji
musaddiq yace abbu ka daina bamu hakuri ku fa
iyayen mu ne kome kuka mana don amfanin mu
ne.
Amarya kam baki ya mutu bata iya cewa
komai ba.
Suka musu sallama ya rakasu.
91.
Ya dawo ya tarar da maryam da goggo ana
rigima akan goggo tace zata kwana bude bakin
maryam sai cewa tayi wlh ban yarda ba haka
kawai ki kashe min aure, goggo ta rushe da kuka
ta fita da sauri.
Ya karisa shigowa dakin kunya ta
kamata bata san yana wurin ta fadi mgnr ba.
Yayi dariya cutie na kenan wato kar goggo ta
shiga tsakaninki da muhib koh, kar ki damu zamu
kasance tare har abada, don yau ma a kirjina zaki
kwana.
Ta tashi da gudu zata fita ya fisgota
jikinshi “ina zaki?
Lallai yarinya baki ji da kyau
ba ina kike shirin zuwa cikin muryar kuka tace ni
wurin mama zani ya kwaikwaye ta ni kuma wurin
ki zan kwana indai ba so kike mu kwna daki daya
da mama ba ki rufa ma kanki asiri.
Ba yanda ta
iya dole ta langabe ajikinshi,
Ya dago fuskanta yayi kissing bakinta son ranshi
ta fara kuka tana bashi hakuri, yana rike da ita ya
rage kayan jikinshi sannan ita ma ya rage mata
nata, jikinta sai rawa yake ta na kuka kasa kasa
yana rike da ita ya kwanta ya matse ta gam a
kirjinsa kamar yana tsoron a kwace masa ita.
Ajiyar zuciyarsa kawai taji da kuma saukar
numfashinsa a hankali ta dago ta kalle shi
kyakkyawa dashi gwarzon namiji dole rahma tayi
kamar zatayi hauka, ita ma din Allah ne ya
mallaka mata shi kuma tana qara gode masa ta
qara shigewa cikinsa bata dadeba barci ya
kwasheta, ya bude ido ashe baiyi barci ba yayi
murmushi yayi kissing lip dinta gami da rufesu.
92.
Kiran sallahn masallacin gidan ya tasheshi,
yaje yayi alwala barcinta take cikin kwanciyar
hankali ya tasheta ya fita da saurin gudun kar
alwalarsa ta karye.
Ko da ya dawo ma tana
saman sallaya tana karatu ya zaune suka yi tare
daga bisani suka yi addua ta je gabanshi kanta
a kasa ta gaisheshi ya dago habarta gaskia
kunyar nan bata min adalci ba tana hana ni hada
ido da jinin jikina tayi murmushi ta sunne kai a
cinya.
Ya dauke ya aza bisa gado ya fara mata
wasanni har barci ya dauke su.
Sai wurin 11
suka farka suka shirya suka nufi sashin su
mami.
Sun hadu gaba dayansu suna hira har dasu
zainab da basu koma gidajensu ba, suka gaida
iyayen sannan yayyin.
Ibrahim ya fara mata tsiya
kuka da zama da yunwa ya qare gaki ga muhib
dinki mama ta harare shi da sigar wasa tace ynx
dai ta zama antynka ta tashi a kanwa.
Nasir
autansu yace ta dawo nan gidan ne mami tace
ko baka so yace inaso mana da murnarshi ya
fada tace amma shine kake cewa tana dukanka
ya gyara zama zaiyi bayani ai….
Sofie a rude
tace na.. nasir an fara bin ng ya tashi a guje ya
tafi dakinsu yayi kallon.
Mami tace sun naseerah ko sun tafi kai muku
abinci baku hadu ba yace qila ta baya suka bi bai
ji kunyar iyayen ba ya tarairayo ta jikinsa suka
fita, a bakin kofa suka tarar dasu suna knocking
ya bude suka shiga har lkcn bai saketa ba, su dai
suka wuce suka aje abincin suka isa dining din
kunyr kamar tayi yaya da ranta ya fara bata tana
kaucewa yace duba kiga bakowa falon duk sun
gudu ta shagwabe ni sai kunya tani kake yi ko
kunya bakaji kake wani abin a gabansu yace lallai
baki san yanda kike a raina bane yanzu ne zan
qara tabbatar ma duniya yanda nake kaunarki I
can’t live witout u pls ki so ni har abada tace na
maka alkawari ba abinda zai rabamu, da kanshi
ya ciyar da ita sannan shima ya ci.
************ ********
93.
A bangaren rahma, Tun da taga bikin ya rage
saura kwanaki tayi ma mummyn karyan zasuje
excursion kaduna na 2 weeks kuma sun yarda.
Tasan idan har ta zauna akayi biki da ita zata iya
yin abinda asirin ta zai tonu.
Hotel suka kama a
garin ita da hadi suka yita watsewarsu tare da
shirya mugayen abubuwan da zasuyi musu din
daukar fansa.
Bayan wata 2 da bikinsu maryam ta fara ganin
canji ajikinta kwadayi da yawan barcin safe wani
lkcn ma ta daura abinci barci ke dauketa sai in
yaji kauri ne yake kashewa.
Ran nan dai bayan sun gama auratayyarsu
jikinta ya dauki zafi yanace abin na wasa ne
kafin safe jiki ya gashe kmar garwashi ga amai a
rude ya kira mama ta bata panadol amma ba
sauki, aka kira dr yazo ya dubata ya dauki
fitsarinta nan da nan result ya fito baro baro
positive tana dauke da ciki don murna baisan
sanda ya rungume mama ba tace yi ahankali kar
ka karasa kafin mijin ko kishiyar tazo yace mma
da gaske zan zama baba tayi murmushi gashi ma
agaban ka aka fada.
Ya rasa ina zai aje ta don
murna.
Mama taje ta fesa ma su mami suka kira
su abbu ma aka sanar musu sai murna suke.
Rai
ririta ta suke kamar kwai.
Goggo tazo gidan ta dinga binta da kallo “ance
kinata fama da laulayi ta mata wani kallo
haihuwa zanyi ba laulayi ba ta fashe da kuka duk
anbi an watsa ni a duniya kamar a kaina aka fara
ciki don baku san wahalar da nake sha bane
goggo ta kyalkyace da dariya ” shashasha to
kowa ai haka yayi abin sai hakuri.
Goggo abin nema ya samu tayi ta tsokanarta
har ya shigo ya samesu ya zauna yana taya
goggon yace kinganta nan kin ganta nan kullum
nine a hanyar siyo masara da rake ta qara
darawa ” aiki ya ganka” da ta lura sun mayar da
ita mahaukaciya ta shige daki ta barsu har barci
ya dauke ta bata san tafiyar goggon ba.
94.
Tana zaune a falonta ta bubbude kafa tana
shan rake ya shigo yanda ya ganta ya matukar
bashi dariya ta dage tana balla rake, ta bata
fuska duk ba kai ka jawo min wannan lalura ba
kuma kake min dariya ta kwanta a kasa tana
kukan shagwaba, ya dago ta ta zame “ni ka kyale
ni” duk ta rikita shi ya susuce ya dauki raken
bari in bakla miki tsuntsun da ya jawo ruwa ai shi
ruwa kan duka bazan bari ki wahala ke kadai da
da dama ma har shan rake yi miki zanyi ta dago
tana dariyar yanda ya dage ya ballo mata in ya
ballo wani sai tace kato ne haka nan yake raba
mata.
Da ya gaji ya aje ta bare baki kamar
yarinya yarasa yanda zaiyi kuma bakinshi ya gaji
yace af ban fada miki ba su Aisha sunzo ita da
hafsat da amina suna wurin su mami ynx zasu
shigo ta mike da sauri bari inje ya jawo ta kinsan
Allah kikayi gudu ko ihu a gabansu zan daukeki
in saki wankan da baki shirya ba, tayi maza ta
zauna ba’a jima ba suka shigo ita Aisha tun da
akayi auren ta mance da zancen qiyayya dama
rahma ke zugata abinka da yarinta.
Da suka shigo din bata dai ji mgnr sa ba taje ta
rungumesu, suka zauna saiga faruq ta ta bata rai
” ya faruq sai yau ne ka tuna da ni? yace tuba
nake kanwata maman baby ayyuka ne suka min
yawa tace to shikenan allah ya taimaka.
Suka hadu sukayi ta hira tace amma fa nan zaku
barmin hafsat faruq yace baki da hnkl ko
mummyn ma yaushe zata baki ita.
Shi ogan wani
mugun kallo ya mata ya shige daki su basu lura
ba.
Da dabara ta tashi ta bishi yana kwance
rigingine “don nace kanwata ta zauna a wurina
shine abin fushi yace so kike mu bata ma
mummy ita kinsan dai yanda kullum nake manne
jikinki ko kannena ba kodayaushe suke zuwa ba.
Ta yatsina fuska a hnkl tace sai kace wani mage
ya tashi ya fisgota me kika ce ta zumburo bakin
“me nace.
Yarinya zaki maimaita jin bakinsa
kawai tayi cikin nata ya tsotsa son ranshi daga
nan ya zarce sai fitowa sukayi sukaga falon ba
kowa ya kira faruq” kuna ina ne?
Yace tun
yaushe mun tsufa a gida munga kun manta
kunyi baki, ko kunyata bakuji.
Nine ma yayan
banza da nazo gidan kanwa.
Ya kashe wayarsa
ya kalleta yana dariya fushi yayi. fa
95.
Rahma zaune a dakinta abin duniya ya ishe
ta tunda taji lbrn cikin maryam hankalinta ya
tashi su suna can hankalinsu kwance ita ke fama
da takaici da bakinciki ta mike da sake wlh bazan
taba barin ku cikin kwanciyar hankali ba.
Taje
dakin mummy ta karbi key din mitarta ta fita.
Gidan general muktar ta nufa kai tsaye ta
nufi sashin maryam tana kwance a falo barci ya
dauke ta.