Sashe 4
Halacci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Katuwa dake ”
to ba malamanne suka qi cewa in tahi wata ba
duk yan ajinmu sun fita ta fada a shagwabe.
“To
meyasa.
Oho musu ai goggo tace daina zuwa
zan yace ko dai aure kike so.
A kunya ce ta bar
wurin tayi nesa dashi sosai tana tsaye taga wata
mota ta nufi wani gidan gona dake bayan garin
ance gidan wani alhaji ne ba wanda ke zuwa
wurin, ya sanar da mai gari ko da wasa kar wani
ya bi hanyar gidansa.
Don haka mai gari ya
tsawatar musu.
Maryo ganin motar kawai sai ta bisu a
baya ita dai kan ta mutu in allah ya yarda sai ta
dana mota.
Har motar ta tsaya ganin wani bakin
kirin ya leko tayi maza ta boye gani tayi sun
kinkimi wasu yan mata 2 sun shiga gidan.
Data
leka taga sun gama shigewa kusan su 6,sai ta
fito daga maboyarta ta bisu data isa ga motar
sai da ta shafa tace irinta alhajin birni ce
wallahi.
Nan ta lalace tana qauyanci can ta fara
jiyo ihu ta kalli gidan a tsorace ko dai in shiga
ne.
Jin ihun yaqi qarewa tace um bari inje in
kashe kwarkwatan ido.
Kawai ta kutsa kai cikin gidan da shigarta ta
hango wata yar taga kuma da alamun daga nan
ihun ke fitowa ko da ta leqa taji suna fadin
wadannan akwai kaya oga ko za’a bar mana ne
mu rika hutawa dasu, sai a samo wasu ko a
qauyan…
Basu qarasa ba ogan ya daka musu
tsawa kuyi kuyi abinda ke gabanmu baku da
hankali ne lkc fa kurewa yake ga duhu ya gabato
ina da abin yi.
A yau nake so in kaima boka
abubuwan don in banci primaries dinnan ba akwai
matsala.
Daya suka jawo suka fara da yanke nononta
daya wani razanannen ihu ta saki.Maryo zata
fasa ihu nayi maza na damqe bakinta haka suka
farke cikinta suka kwashe kayan cikin atakaice
saida suka mata kaca kaca.
Sannan suka
kwashe suka zuba a buhu, maryo sai kokarin
kwacewa take naqi sakinta kar ta tona mu.
Allah sarki dayar baiwar allahn ganin yanda
akayima yar uwarta yasa kukan nata yatsaya cik
tasan tata ta qare.
Itama aka jawo ta sai ogan
ya musu alama da hannu su tsaya yace wannan
bazata mutu a banza ba sai na dah na.
Gani
nayi yana kokarin cire wando bansan lkcn da na
buga wani tsalle ba na ganni a waje, ita kuwa
maryo ihu ta saka tazo tazo ta wuce a guje.
Har
zan koma sai nagansu sun fito aguje suma na
labe.
Haka suka dinga bin maryo sai da suka ga
ta kawo wurin jama’a sannan suka koma.
Jam33lerh
HALACCI
A guje ta wuce goggo dakeb tankade ta
shuge bayi jibkake burututuu…
Duk ta cika tsakar
gidan da wari.
Bayan kusan minti 40 ta fito a
gajiyevta fada jikin goggosai ta fashe da kuka
goggo a rude ta tambayeta meya faru ta kasa
bata amsa illa jikinta dake ta rawa ganin hnkln
goggo yaqi kwanciya sai ta fada mata abinda ta
gani.
Goggo mabsaida ta tsorata ganin yanda
hnkln maryo ya tashi ta shiga kwantar mata da
hankali gami da dauko mata abinda tafi so wato
fura.
Da haka har ta natsu tana sha suna hira.
Goggo tace in tashi gashi ga malam zakiru can
yana kiran sallah.
Maryo ta bar shan furar tace ina alhajin qauye.
Goggo tace sai yanxu kika tuna tace ina zan tuna
shi ina cikin tashin hankali.
Goggo tace Allah dai
ya kyauta, ai ya wuce tun dazu wannan karon bai
kwana ba.
Cike da murna tace ai gwanda da ya
tafi nima na huta.
Goggo ta kalle ta je tayi
alwala.
Bata damu da tasa maryo tayi ba.
Washe gari da dare hadi yazo wurin maryo
suka shiga zauren gidan suka zauna yace jiya ina
kika shige ne na nemeki ban ganki ba.
Tace gida
na taho taqi fada masa gaskia ne sbd goggo ta
kwabeta.
Ya qura mata ido Can yace maryo ina
sonki so na hakika kallonki kadai kan nishadantar
dani don Allah ki natsu ki daina shashanci.
Ba na
jin dadin abinda akeyi a gari.
Kina so muyi aure
tace gyada kai to kin gani ai zanso in auri
natsatsiya mai tarbiyya ko don ‘ya’ yana.
Malam
zakiru ma ya fada min ba kullum kike zuwa
makarantar allon ba.
Kamar zatayi kuka tace kayi
hakuri na daina, yace yauwa dan Allah kar in
kuma ji an kawo kararki.
Yace gobe fa zan koma
makaranta a zaria ta dafe kirji shikenan bazan
kara ganinka ta fara kuka ya fara lallashinta ba
dadewa zanyi ba wata 2 kawai zan dawo tace Ai
nasan zakaje can ka samo yar birni ka manta
dani ya murmusa maryo kenan yan matan birni
yaushe zasu kula dan qauye irina, kedai ki maida
hankali a karatu kawai ko bana nan pls banda
shashanci kinga kin girma kema kin kusa zama
uwa ki sami da ko ya abinda kike buri.
Ta washe
baki bako kunya ya akayi ka sani, ai ana kawo
min labaranki da yanda kike tarewa a duk gidan
da kikaji anyi haihuwa sukayi dariya tace ai abin
na burgeni ne yace da na dawo sai maganar
aure.
Ya miqo mata leda ga wannan ki gaida
goggo tace tam alkah tsare.
Bata masa godiya
ba ta shige gida dama ya saba da dabiunta.
Wannan karon alhajin birni zuwan bazata ya
musu kwananshi 10 da tafia maryo ma tana can
gantalinta duk da nasihar da hadi ya mata ta dai
rage.
Suna dan taba hira da goggo, ya dade a
gidan sannan ta shigo ta zage zage ita da wani
yaro da ya biyo ta.
Jakancinta ta lura da
motarsa ba, fadawa dakin kawai tana fadin wlh
sai in fasa ma yaro kai baka san ni matar dan
maigari ba ce.
Duk suka zuba mata ido, tsorace
ta durkusa ta fara gaisheshi ganin wani kallo
dayake mata don sam bata lura dashi ba.
Bai
amsa ta ba.
Can jimawa yace gidan ubanwa kika
je?
Jiki ta ya hau kyarma tasan kadan daga aikin
shi ya fara jibgarta.
Goggo tace ban son haka fa
wai kai Amadu me yarinyar nan ta tsare maka
ne?
Shikenan ba dama ta fita yace amma goggo
duba fa yanda ta shigo tana fada da maza
wannan ya dace kenan a matsayinta na ‘ya mace
budurwa?
Kai amadu wannan ya zama karo na qarshe
da zaka kuma sa baki akan maryo meye hadinka
da ita.
A razane ya dago ya kalli goggo, ita
kanta saida tayi da ta sanin furta kalmar da
ganin expression din fuskarshi.
Amma sai ta
dake tayi kicin kicin da rai.
Ita dai maryo sai
faman raba ido take a tsakanin su.
Ya tashi ya fita ranshi duk a bace harcwani jiri jiri
yake gani ko sallama basu ba ya kamabhanyar
katsina HALACCI
10.
Tafiya suke cike da nishadi yana ta mata
kalaman soyayya.
Ita dai murmushi kawai take jin
ta take kamar tana tafia a cikin gajimare.
Duk
inda suka wuce sai an kallesu, yan mata nata
cizon yatsa ko wacce ji take inama itace hadi ke
so.
Suka sami wuri suka zauna yace kin barni
inata zuba kin kasa cewa komai haka ake
soyayya, bazaki fada min abinda zanji dadi ba,
To bani lbr tace ban iya ba.
Ke kullum baki iya
ba gaskia zan tashi?in tahiyata.
A hazarce tace
kayi hakuri ganin yana kokarin mikewa.
Wane iri
kake so? yace kowanne.
Tayi shiru can tace da
yar mowa ce da yar bora.
Ya qyale dariya yace
maryo manya tace meye ba labari kace ba.
Ya dai
lura sam bata da wayau in masoyinki yace ki
bashi lbr ai ba haka yake nufi ba yace qawayenki
basa baki labarin samarin.
Ta tabe baki ni banda
kawa “wai kina zuwa ma makaranta tace ina
zuwa ina aji biyar yace aji biyar?