← Book details Halacci Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 18

Sashe 3

Halacci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shine suke zaune
tare da goggo.

Zaman su gidan bai canza komai
ba daga yanda goggo ke lallaba maryo illa
bambanci da take nunawa.

Maryo bata ji dadin dawowar Amina ba.

A
ganinta bata son kowa ya rabi goggo sai ita
kadai.

Duk ayyukan gidan amina ke yinsu yayinda
maryo bata ko kauda tsinke.

Idan iskancinta ya tashi qiri qiri zata yita qirqiro
ayyukan da amina zata wuni yi ba hutu.

Kuma
ba yanda ta iya sai hakuri.

Haka shima isuhu tafi
kullum sai ta kai karar shi wurin goggo ta fi
tsanarshi ma.

Maryo! maryo!! ke daso goggo ke kwala mata
kira.

Tana ji amma taqi tankawa saida goggon
ta biyota wai ina kayan da amadu ya kawo miki
kwanaki ki fiddo su kusa don ya kusa zuwa.

Ta
zaro ido ta dafe kirji Alhajin birni ya kusa zuwa.

Goggo tace eh to kinsan dai a wata 3 sau 2 yake
zuwa yanzu da nayi lissafi watanshi na hudu
kenan nasan ko yana hanya.

To ki fiddo su
kinsan in ya ganki da wadannan tsummokaran
fada zaiyi ke ba wuya kin kashe kaya.
8.

Hankalinta duk ya tashi jin alhaji zai zo
tsoronshi take kamar me baya mata da wasa.

Duk shegantakarta idan yazo ajewa takeyi sai ya
tafi.

Duk zuwa sai ya jibgeta, shi ya sanyata a
makarantar boko tafi shekara 9 har ynx bata
gama aji 5 ba sbd dakikanci yau aje gobe baza’a
ba.

Shiyasa idan taji zaizo hnklnta ke tashi.

Jiki a
sanyaye ta tashi ta bi amina kicin kawo in
yanka miki Amina ta kalleta tasan dai taimakon
ba don Allah bane tsoron alhjn birni yaji lbr
take.

Tace ki barshi in don alh bazai sani ba
barin gidan ma zanyi gobe.

Barin gidan cewar goggo to kije ina tace ai
mijin innarmu yace in koma can zai rikeni
goggo ta hau salallami to da shine baki fada
ba.

Kin gado kinibibi wurin uwarki koh.

Zatayi
mgn goggo ta gwabe ta ta shige daki tana
cigaba da sababi.
********************
Yau an wayi gari suna shirye shiryen zuwan
alhajin birni ya sanar musu ta wurin wani
mafatauci dake zuwa garin.

Goggo nata kaiwa da kawowa, yayinda maryo
ta zuba tagumi can sai ta dago tayi tsaki.

Ta dubi goggo wai me mutumin nan ke zuwa
yi wurinki ne ni fa na tsaneshi, sai da gaban
goggo ya fadi.

Ta daure wane mutumi? tace
alhajin birni, bata ba ta amsa ba sai dai tace
tashi maza kiyi wanka kafin ya iso kin san
halinshi dai.

Tayi qwafa sai yayi ta min isa
kamar wani ubana, goggo ki hana shi zuwa
ta amsa da toh kawai sbd bata son mgnr tayi
tsawo.

Da La’asar alh ya iso har sun fidda rai da
zuwan nashi.

Da sallama ya shiga gidan goggo
ta amsa kamar bata so zuwanshi ba.

Ya shiga
daki, maryo dake uwar dakan goggo ta kara
langabewa kamar me barci.

Goggo ta shigo suka
gaisa kadaran kadahan kamar ba itace ke
shirye shiryen zuwanshi ba.

Can jimawa yace wai ina maryam ne nan da
nan ta hade rai a ranta bata son su hadu.

Inda
sabo ya saba da hakan.

Ya shiga kwalla
mata kira sanin tana gidan.

A hanzarce ta fito
tana mutstsuke ido irin na mai barci.

Ta tsaya
masa kerere ya daka mata tsawa meye haka?
waye sa’anki? baki iya gaisuwa bane a lokaci
guda ya jero mata tmbyoyin jiki na rawa ta
gaisheshi.

Goggo a qufule tace kaga halin naka
koh.

Daga zuwanka zaka hana yarinya sakat.

Yace yi hakuri a gajarce
Shirun mintuna ne ya biyo baya.

Maryo naso ta
tashi tana tsoro( wannan shine ido wa ka
raina…).

Ya kalleta ya labarin karatu da fatan
kina maida hnkl goggo ta cafke sosai ma har
kyauta take samu .

Ya gyada kai ba don ya
yarda ba.

Yace dauko min takardun
makarantarki in gani.

Goggo ta qara tarewa ke
tashi ki tafi wasanki wannan kwakwafi har
ina.

Tunda yaji haka yasan da walakin.

Ta tashi sum sum ta fice tana fita ta sauke
numfashi.
9.

Fitarta bata zame ko inaba sai gidan maigari,
a kofar shiga suka hadu yayi daria yace maryo
kenan ynx ma gidanku zani tace nayi
kewarkane.

Yace jiya ne fa kawai bamu hadu
ba ta zumburo baki jiya kawai ne.

Ya rusuna
cike da wasa Allah huci ran gimbiya.

Tayi
daria yace to muje gidan naku koh.

Tace a’a
wannan jarababban dana baka lbr yazo.

Yace
to muje bayan gari dama yanda gaein nan yayi
luf luf shine yafi daidai da kasancewar masoya
tare.

Ta washe naki to muje.

Masu karatu bamu da lbr ashe soyayya ta
kankama tsakani maryo da hadi.

Anya ko zai
jure ma halayyarta.

Zai dai sha katobara.

Muna
dai biye.

Jam33lerh
HALACCI
10.

Tafiya suke cike da nishadi yana ta mata
kalaman soyayya.

Ita dai murmushi kawai take jin
ta take kamar tana tafia a cikin gajimare.

Duk
inda suka wuce sai an kallesu, yan mata nata
cizon yatsa ko wacce ji take inama itace hadi ke
so.

Suka sami wuri suka zauna yace kin barni
inata zuba kin kasa cewa komai haka ake
soyayya, bazaki fada min abinda zanji dadi ba,
To bani lbr tace ban iya ba.

Ke kullum baki iya
ba gaskia zan tashi?in tahiyata.

A hazarce tace
kayi hakuri ganin yana kokarin mikewa.

Wane iri
kake so? yace kowanne.

Tayi shiru can tace da
yar mowa ce da yar bora.

Ya qyale dariya yace
maryo manya tace meye ba labari kace ba.

Ya dai
lura sam bata da wayau in masoyinki yace ki
bashi lbr ai ba haka yake nufi ba yace qawayenki
basa baki labarin samarin.

Ta tabe baki ni banda
kawa “wai kina zuwa ma makaranta tace ina
zuwa ina aji biyar yace aji biyar?

Katuwa dake ”
to ba malamanne suka qi cewa in tahi wata ba
duk yan ajinmu sun fita ta fada a shagwabe.

“To
meyasa.

Oho musu ai goggo tace daina zuwa
zan yace ko dai aure kike so.

A kunya ce ta bar
wurin tayi nesa dashi sosai tana tsaye taga wata
mota ta nufi wani gidan gona dake bayan garin
ance gidan wani alhaji ne ba wanda ke zuwa
wurin, ya sanar da mai gari ko da wasa kar wani
ya bi hanyar gidansa.

Don haka mai gari ya
tsawatar musu.

Maryo ganin motar kawai sai ta bisu a
baya ita dai kan ta mutu in allah ya yarda sai ta
dana mota.

Har motar ta tsaya ganin wani bakin
kirin ya leko tayi maza ta boye gani tayi sun
kinkimi wasu yan mata 2 sun shiga gidan.

Data
leka taga sun gama shigewa kusan su 6,sai ta
fito daga maboyarta ta bisu data isa ga motar
sai da ta shafa tace irinta alhajin birni ce
wallahi.

Nan ta lalace tana qauyanci can ta fara
jiyo ihu ta kalli gidan a tsorace ko dai in shiga
ne.

Jin ihun yaqi qarewa tace um bari inje in
kashe kwarkwatan ido.

Kawai ta kutsa kai cikin gidan da shigarta ta
hango wata yar taga kuma da alamun daga nan
ihun ke fitowa ko da ta leqa taji suna fadin
wadannan akwai kaya oga ko za’a bar mana ne
mu rika hutawa dasu, sai a samo wasu ko a
qauyan…

Basu qarasa ba ogan ya daka musu
tsawa kuyi kuyi abinda ke gabanmu baku da
hankali ne lkc fa kurewa yake ga duhu ya gabato
ina da abin yi.

A yau nake so in kaima boka
abubuwan don in banci primaries dinnan ba akwai
matsala.

Daya suka jawo suka fara da yanke nononta
daya wani razanannen ihu ta saki.Maryo zata
fasa ihu nayi maza na damqe bakinta haka suka
farke cikinta suka kwashe kayan cikin atakaice
saida suka mata kaca kaca.

Sannan suka
kwashe suka zuba a buhu, maryo sai kokarin
kwacewa take naqi sakinta kar ta tona mu.

Allah sarki dayar baiwar allahn ganin yanda
akayima yar uwarta yasa kukan nata yatsaya cik
tasan tata ta qare.

Itama aka jawo ta sai ogan
ya musu alama da hannu su tsaya yace wannan
bazata mutu a banza ba sai na dah na.

Gani
nayi yana kokarin cire wando bansan lkcn da na
buga wani tsalle ba na ganni a waje, ita kuwa
maryo ihu ta saka tazo tazo ta wuce a guje.

Har
zan koma sai nagansu sun fito aguje suma na
labe.

Haka suka dinga bin maryo sai da suka ga
ta kawo wurin jama’a sannan suka koma.
9.

Fitarta bata zame ko inaba sai gidan maigari,
a kofar shiga suka hadu yayi daria yace maryo
kenan ynx ma gidanku zani tace nayi
kewarkane.

Yace jiya ne fa kawai bamu hadu
ba ta zumburo baki jiya kawai ne.

Ya rusuna
cike da wasa Allah huci ran gimbiya.

Tayi
daria yace to muje gidan naku koh.

Tace a’a
wannan jarababban dana baka lbr yazo.

Yace
to muje bayan gari dama yanda gaein nan yayi
luf luf shine yafi daidai da kasancewar masoya
tare.

Ta washe naki to muje.

Masu karatu bamu da lbr ashe soyayya ta
kankama tsakani maryo da hadi.

Anya ko zai
jure ma halayyarta.

Zai dai sha katobara.

Muna
dai biye.

Jam33lerh
HALACCI
10.

Tafiya suke cike da nishadi yana ta mata
kalaman soyayya.

Ita dai murmushi kawai take jin
ta take kamar tana tafia a cikin gajimare.

Duk
inda suka wuce sai an kallesu, yan mata nata
cizon yatsa ko wacce ji take inama itace hadi ke
so.

Suka sami wuri suka zauna yace kin barni
inata zuba kin kasa cewa komai haka ake
soyayya, bazaki fada min abinda zanji dadi ba,
To bani lbr tace ban iya ba.

Ke kullum baki iya
ba gaskia zan tashi?in tahiyata.

A hazarce tace
kayi hakuri ganin yana kokarin mikewa.

Wane iri
kake so? yace kowanne.

Tayi shiru can tace da
yar mowa ce da yar bora.

Ya qyale dariya yace
maryo manya tace meye ba labari kace ba.

Ya dai
lura sam bata da wayau in masoyinki yace ki
bashi lbr ai ba haka yake nufi ba yace qawayenki
basa baki labarin samarin.

Ta tabe baki ni banda
kawa “wai kina zuwa ma makaranta tace ina
zuwa ina aji biyar yace aji biyar?
Chapter 3 · 0% Book details