Sashe 18
Halacci Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
A ranar su
abba suka fara shirye shiryen tafiya abinka da
masu hanya bayan kwana 2 duk gidajen 2 suka
tafi ba’a bar kowa ba har hinde tazo rahma
kawai aka bari a gidan taci kuka ta qara
nadama.
Ga hadi ma yan sanda sunyi nasarar
cafke shi aka mika shi kotu an kama shi da laifin
hada takardun bogi yayi aiki a matsayin likita
kuma yayi sanadiyyar mutuwar mutane da illata
wasu aka yanke masa daurin rai da rai da horo
mai tsanani.
Sun sami mai jego da babies dinta lafiya goggo
tayi ta juya yaran ynx duk wadannan na maryo
ne yusuf yace gasu nan ma kinga zahiri saura mu
ta saki baki oh ni habi inaganin abinda yafi qarfi
na.
Anata ina za’a saka da su kowa kokarin
dauka yake har ta sofie ynx tayi nadama ta roki
gafarar maryam.
Yaran sunci sunan su abbu,
abba na ukun aka sa masa suna baban abba
suna kiransu Abu zarri, abu yazid da abu ahmad.
Sai muce Allah ya raya.
******************
100.
Bayan wasu watanni namecy ta damu mu
koma gidansu maryam muga halin da suke ciki ko
sun dawo, ba’a son raina ba na bita.
Turus muka
tsaya a bakin kofa.
Ta kifa kai da kujera tana ta kuka namecy yar
gulma ta tabo ta meya faru ne? fuska shabe
shabe da hawaye tace ciki gareni saida nayi
zaman yan bori ciki!
Ta qara fashe wa da kuka
nace garin yaya tace maman shakur ce tayi ta
bani abubuwa bayan dana haihu na kai kaina
wurin shi ynx ga result din daya bani.
Nace
lallai ko abin ki koka ne maman shakur taba
kyauta ba tsimin da ta baki har da mai karfi irin
wanda ta rika ba su ameesha ne ynx ta barki da
jangwam.
Tace ba abinda yafi damuna irin yaran
nan suna wata 2 fa na sami cikin ynx su
watansu 6 , nayi nayi dashi a zubar yaqi.
Namecy
tace tabdi ai wlh karki yarda ki tayar masa da
hankali harsai an zubar inda ni ce yanda nake da
son jikin nan ina zan iya, na gwabe mata baki na
jawo ta muka fita kar ta kashe ma maryamu
daso aure.
Muna kaiwa kofa shikuma suna shigowa tare da
mummy, tana zuwa ta zaro wayar wuta ta tashi a
guje ta koma bayanshi ta rungumeshi tana kuka
mummy tace matsa ka gani fitanniyar yarinyar
nan inba shiga jikinta akayi ba ba zata natsu ba.
In banda ke shashasha ce mutane nawa ke
neman haihuwa basu samu ba amma ke allah ya
nufe ku da rahama tashin farko ya azurtaku da
guda 3 don ynx ya qara baku sai kice bakya so
tun wuri ki canza tsari ta duka ta ba mummyn
hakuri shima ya tayata tayi mata fada sosai ta
fita ta tafi.
Daddare ta gama shirin kwanciya ta shimfide
‘ya’ yanta, a tunaninshi zata zaunane sai gani
yayi zata fita yace jiranki fa nakeyi bata juyo ba
kuma bata tsaya ba ya biyota a ranshi yace
tunda ni nake nema dole nayi hakuri.
Ta aje filo a
kujera zata kwanta me kike nufi ne maryam kina
nufin yau ma ni kadai zan kwana kinsan bazan
iya ba ta hada rai “u must be dreaming” tayi
kwanciyarta.
Yayi shiru ya rasa abinda ke masa dadi ya kasa
hakuri ya duqa yana sumbatarta ta ko’ina tana
jinshi ya tura hannu cikin rigarta da sauri ta ture
shi tana gyara riga “ka ga bana son haka mutum
na barci zaka dameshi.
Ya dafe kai kina nufin duk maganganun
da mahaifiyarki ta miki sun tashi banza ya kike
tunanin zataji idan taji abinda kike mi kar fa ki
manta kema yanzu uwa ce ke ma kina son naki
yaran su miki biyayya, jikinta yayi sanyi ta zube
kasa ta fara bashi hakuri bata kyauta ba tace ni
tsoron haihuwa nake ni kadai nasan wahalar da
na sha a wancan ya tallafota suka koma daki
yace kar ki damu yanda kika tsallake wancan
wannan ma kar ya firgita ki daga wannan zaki
huta sai bayan wasu shekaru kinji.
I love u wit ol
my heart, pls save a life.
Tayi murmushin da
tasan zai birkita masa kwakwalwa ta sakalo
hannunta ta wuyanshi suka shiga faranta ma
junan su.
ALHAMDULILLAH.
Sadaukarwar littafin taki ce namecy na jamjamila
tnx for d luv nd support
Special greetings
Maryam salihu
Maryam swaga
Maryam mai aya
M_haryam
Maryamcy yahya
Kuna raina har kullum
Maman shakur
Rahmatu