← Book details Halacci Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 18

Sashe 15

Halacci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Don
jakanci mace ke fadin namiji ya taimaka mata, In
banda ke dabba ce butulu ki rasa wacce zaki
kashe sai diyar yayayrki uwa daya uba daya
duniya ina zaki damu, to ki sani bayan
mahaifiyata maryam di ta ta fiye min duk wata
mace a duniya ba don ina tsoron Allah da azabar
lahira ba ba abinda zai hana in tayar da ke a
wurin nan amma bazan yi haka ba sai dai zanyi
gargadi da babbar murya.

Wallahi wallahi ko
kujewa maryam tayi ko da kuskure sai munyi
shiga kotu.

Ya dau waya ya kira wani ya shigo ashe ma
soja ne ya nuna masa ita kaga wannan daukar
min hotonta duk kokacin da kaji wani abu ya
sami maryam ko ni ita zaku kama ka sanar da
yan’uwanka u can go ya tafi ita kuwa zufa ba ta
inda baya zubo mata jikinta rawa kawai yake taga
mutuwa tsirara ya maida bindigar aljihu kar ki
dauka wasa nake i mean my words ya sa kai ya
fita.

Ta fada gadon tayi kuka kamar ranta zai
fita lallai musaddiq ya shammace ta.

Ta lallaba
ta tafi gida ko da hadi ya kuma tuntubarta da
maganar dauko su maryam cewa tayi ya bari
tukun a bar su suyi auran tana da wani plan din
yace ni ai nafi so in bar masa ragowa ne so
nake in sasu a bakinciki har karshen rayuwarsu
tace ba zamu iya dauko su ba musaddiq ya sa
musu tsaron sojoji a boye idan kana son sayar da
ranka ne sai kaje ka dauke ta don ni kadai nasan
abinda na gani, ba don ranshi ya so ba ya bar
maganar.
***********************
86.

Duk abinda aka sa masa rana sai yazo kuma
in Allah yaso abu ya kasance sai ya kasance.

A ranar asabar dubunnan mutane suka
shaida auren Musaddiq muktar da Maryam
ahmad, abbu ne waliyyin ango abba kuma
waliyyin amarya bisa sadaki dubu 30 kacal ango
riris ya fara kuka a bainar jama’a sannan yayi
alwala ya sallaci raka’a biyu abokansa nata
al’ajabi sai suka barshi a kukan farinciki yake.

A cikin gida wurin amarya shigewa tayi
daki ta kulle kanta dama batayi gayyar kawaye
ba sai wadanda suka sani kawai.

Anyi anyi ta
bude kofar taqi tana kan sujjada tana gode ma
Allah har akazo tafiya da amarya taqi fitowa ba
wanda bai sa baki ba sai da yaynta faruq yazo da
kanshi sannan ta bude ya shiga ya dinga
lallashinta da nasihu.

Su habiba (yayyan musaddiq) suka shigo da mai
makeup ta tsantsara ma amarya kwalliya aka
lulluba mata mayafi, hinde ta jata dakin abbu inda
suka taru da sauran yayyinshi sukata mata
nasiha abbu ya qara da cewa burin kowane uba
ya aurar da yar sa lafiya amma ni kin watsa min
kasa a ido duk da haka bazan fasa sa muku
albarka a auren ku ba sauran mutane suna ta
fadin “haka yake sharrin shaidan ne” tana ta kuka
a cikin mayafi.

Aka kaita dakin mummy inda suke tareda nata
dangin suma sunyi mata fada sosai maman
shakur tayi tsagal tace mummyn an bata magani
kuwa? wani kallo ta sakar mata har shakur na
subucewa tace wani magani kuma ai gwara ta
tafi a haka yaji ta yanda ya saba ji me kuma za’a
mata tunda ya riga yasan yanda take su je dai
Allah ya sanya alheri.

Ta rungume mummy tana
kuka ita ma dai daurewa kawai takeyi da qyar
aka bambareta.

Ashe maman shakur bata hakura
ba sai da ta kutsa ta shige motar amarya ta
manne a jikinta ta fada mata wasu sirrika.
87.

Tafiyar mintuna ce ta kaisu residency rd
gidan abba inda aka gyara masu wani sashe su
zauna tace yafi so su fara zama ana kafin su
koma gidansu.

Aka fara guda ko ina kamshin
turare ke tashi, aka kaita bangarenta mama ta
tarbesu ta rungume ta cikin murna take fadin
“barka da zuwa surukata shigo da kafar dama”
har bakin gadonta ta aje ta.

A ka kawo kayan
tarban amarya daga nan suka fara haramar
komawa gidan abba, mama tace aa su kwana
anan ai duk daya ne suje sashinsu su bar ma
amarya da kawayenta.

Da zasu fita saida maman
shakur ta qara leqa amarya ta mata rada kar fa
ki manta da abinda na fada miki kar ki bari ya
taba ki sai na kawo miki magani gobe yajiki zam.

Ta sakar mata wani mugun harara ba shiri ta
fita.

Tana zaune ita kadai tunda ba wasu kawaye
gareta ba dama, namecy ce ta gyara zama don
gulma zata taya amarya kwana na tunkuda
keyarta muka fita.

Tsoro ya kamata jin koina tsit,
an dan jima kafin ango ya shigo shi kadai ne
yana ta zuba kamshi.

Ya tsaya yana kallonta an
lullubeta da mayafi fari tas na yadin silk mai
kwalliyan baki.

Ya zaune a gefenta ya kamo hannunta
gabanta ya shiga faduwa, ya leqa fuskarta suna
hada ido ya sakar mata murmushi tayi saurin rufe
ido da hannunta.

Ya umurce ta da ta sauko kasa
saman carpet.

A tsanake ta sauko ta zauna tare da gyara
gyalenta yayi dariya duk wayon amarya sai ansha
man ta, ya lakaci hancinta ya jawo kayan da
yazo dasu ya fara bata a hankali har ta cinye.

Yace taje tayi alwala ta tashi tana tafiya gwanin
sha’awa yana kallon takunta har ta shige tayo
wanka yana nan inda ta barshi saidai wani farin
kyakke daya shimfida a gadon.

Ta kudundune
kanta da mayafin bai kalleta ba ya shiga shima
yayi ya fito har ta shirya sukayi sallah, ya mata
addu’a da yan tambayoyi yace taje ta kwanta.
88.

Ya lura atsorace take yayi murmushi “ki
kwantar da hankalinki muhib dinki bazai taba
cutar dake ba, daga masa kai kawai tayi kuma
taqi motsawa.

Ya dauke ta cak ta kwantar da ita
fuskarsa daf da tata yace ajiyata zaki bani,
yanda kika min kyautarshi cikin yardarki haka
nake so wannan karon ki bani ita cikin
amincewarki, ta rufe ido yayi kissing goshinta da
wuyanta, ji yake kamar ya hadiyeta, bata san
lokacin da yayi undressing dinta ba, yacigaba da
kissing din fatarta da koina a jikinta cikin natsuwa
yasoma sarrafa albarkatun kirjinta daga nan ya
fara da zafi zafi dukkansu jikinsu rawa yake, bata
sake sanin inda take ba saida taji wani ciwo ya
shigeta, sannan ta saki kuka.

Bayan lokaci mai tsawo hankalinshi ya dawo
jikinshi, ya kura ma maryam ido wadda lokacin
ta koma kukan zuci hawaye kawai ke fitowa daga
idonta.

Ya kasa ce mata komai sai ajiyan zuciya
yake yana jin sonta mai tsanani da tsafta na
ratsashi.

Da qyar ya tashi yaje ya gyara kanshi
ya dauki waga ya kira mama lokacin har anyi
asuba yace tazo ba lafiya, ba tare da bata lkc ba
ta zo ta fara buga musu kofa yaje ya bude a rude
take tmbyr shi bai ce da ita komai ba ya nufi
hanyar dakinsu.

Ganin maryam kwance kamar gawa ta tsaya turus
kunya kuma ta lullubeta tace maza kira mami
bata dade ba tazo ta harareshi sai ka bamu guri
ko ya fita da sauri.

Mama shiga toilet ta hada
ruwa ta dauke ta gyara ta kafin su fito mummyn
ta gyara gadon ta dauki kyallen suna fito wa zata
shiga ta wanke mma ta tareta “karki wanke yayi
haka ne sbd ya wanke su daga zargin da kuke
musu ta fashe da kukata fara shi ma maryam
albarka ita ko kunya kamar ta nutse.

Ta juya da sauri ta fita da kyallen a hannu lkcn
baqi sun tashi ta fada musu komai ta kuma nuna
musu, nan da nan gida ya dauka lbr ya bazu tun
kafin kyallen ya isa wurinsu mummy lbr ya kai
musu harta iyayen maza.
89.

Shagali sosai aka fara a gidan general
muktar, su abbu ma rufe gidansu sukayi suka
taho gidan tare da sauran yan biki, an yanka
shanu aka rika fita dasu sadaka.

Akayi walima
amarya dai bata samu halarta ba sbd bata iya
tafiya, sannan aka shirya musu dinner daddare.

Abba ya fiddo lefen daya hada mata tunda abbu
ya hana su mata lefe sundai biye masa amma
abba da yayi bai dai bayar bane kawai sai yanzu.

Kaya ne na gani na fada tsayawa ma fadarsu
bata lokaci ne.

Goggo dakin amarya ta tare ta ishe ta da mita,
“dama akwai abinda zaki iya boye min?

Shine
baki fada min ba abinda ya shiga tsakaninku
ba” .

Tace to ke ai kinsan tarbiyyar da kika min
amma kin kasa shaidata akan tsare mutunci .

Goggo ta marairaice “ayya daso yar albarka
saidai a kori gaba” ta bata rai “nidai ki daina ce
min daso” goggo zatayi mgn aka turo kofa da
sauri ta kwanta ta ja mayafi, hinde ce ta shigo
tare da amina da naseerah sai hafsat, goggo ta
kwashe da dariya “ai sai ki tashi ba bakin fuska
bane”.

Hinde ta aje kwanon hannunta tace da
gaskiyarta goggo wannan tereren bankada da aka
mata.

An sosa ma goggo inda ke mata ciwo ta ce
uuhmm ai musa ya bani mamaki ashe bai da
kunya har ina yabonshi, su amina suka sa dariya
“goggo akwai iya bata ma mutane suna tace yo
zan takura kaina ne koyon qaqale.

Hinde tace to
ai da baiyi haka ba bazasu wanku a idon duniya
ba” ta dauko kwanon farfesu ne aciki ta miqa ma
maryam ungo maza cinye ta tashi da sauri ganin
nama tana kaiwa baki taji wani daci daci ta
furgar inna meye haka tace yar nema maza cinye
shi ki ban kwanon zai sa ki danji karfi karfi da
qyar taci gudun surutun su naseerah.
90.

Hafsat dake kwance jikinta tace anty muje
gida amina tace anty tazo kenan saidai ki tayata
zaman daki”. ina muhib ne? maryam ta tmby
Goggo tace lailaha illallahu ynx ke baki dandara
ba lallai zamani ta yunkura zata tashi ai sai a
kira miki shi tunda kina neman qari ta rike ta “ba
haka bane dazu naji kuna magnr baida lafia”
hinde tace eh tun safe yake kwance bai fito ba,
tayi shiru bata qara cewa komai ba.

Mutane nata shigowa ganin amarya tare da mata
murna amma basa ganin fuskarta.
Chapter 15 · 0% Book details