Sashe 6
Dijamah Yar Fulani Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiko Aliyu haidar bayan kammalawansa ne yafito daga bedroom din,inda yake sanye cikin shigarsa ta suit wanda yakuma bayyana haiban sa da kwarjinin sa...wata 'yar aikin part din nasa ne,tayi saurin xubewa ha'di da gaishe sa,kallon baiyi ba,illah nufan dirning area,inda aka jeramasa abun cucuwa,wanda kalolin su bama xasu kirgu ba...
Xama yayi akan 'daya daga cikin kujerun dirning dun,inda ya ajiye brief case 'din sa,akan wani kujeran....
Nan cikin hanxari cookern taxo ha'di dafara serving nasa...
Bawani cin abuncin yayi ba,don sauri yake ya isah,companyn sa,wanda yake da bakin da xasu xo wurin sa....
A hankali ya maida kallonsa ga wrist watch din dake manne a tsitsiyan hannun sa,inda yaga kusan 10am...karamun tsaki yayi,ganin lokacin dayace ma'aikata su hadu a mitting room yayi,gashi ya makara,kuma bayason African time...
Mikewa yayi cikin hanxari ha'di da nufan company n nasa...
Dijamah kuwa dataga ta kammala saida nono,kuma wasun su basu saida ba,kawai sai ta yanke shawarar xuwa wannan company.
Inda batare da kowa yasani ba,ta dauki 'yar mayafin ta,wanda dashi da babu duka 'daya...ta nufi wannan company n dataga an rubuta...
*ALIYU HAIDAR COMPANY LIMITED....*
Nufahn inda taga motoci na fitowa tayi,wanda cike da tsawa wani security yayi mata magana da cewa" keehhhh mai xaki shiga kiyi anan...
Kallon shi tayi,wanda sunan yayi mata tsawa ne,amma ko 'darr bataji ba,nan kanta tsaye tace" naxo inga irin wurin ne...
Cike da kyankyanin ta don karnin nono takeyi ba kadan ba,wanda nan securityn yace"kehhh wuce kiban wuri babu inda xaki shiga...
Yana gama fa'damata yasa koma wajen tsayuwansa,inda 'dayan securityn dasuke tare yake binta da kallon,aranshi kuwa cewa yake ko mai yakawo wannan bafullatan dajin nan ohooo....
Kallon ta sukeyi,ha'di da bin saken jikin ta na fulani da kallo...wanda yasha nono ga datti da yayi har ya gaji....
Tohhh kaman yanda kukasani free page xai ending a page 15...don haka yana gab da 'karewa...
Ga mai son cigaban wannan littafi xai turo #100...idan VIP ne #200 transfer ma #200...duk ta wannan numbers...
Idan MTN ne ta wannan...09137392680.
Idan kuma airtel ne ta wannan xaki turo..08081202932.
Plz share to another groups....
Maman teddy ce🧸
[01/02 8:30 pm] Maman teddy🧸: Typing....
*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📘🖊️*
Kungiya masu aiki da naxari da ilimi...
🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️
*DIJAMAH 'YAR FULANI...*
🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️
*Story and writting by:*
Aysha muhammad.. (Maman teddy🧸)
*Episode 15*
*~DEDICATION~*
*Dedicate to you my Real fans...❤️ wannan pagen naku ne,ban manta daku ba masoyan wattpad...kuma wannan pagen takuce.kuyi sha"anin ku da itah,domun maman teddy taku ce...🤝🏻🤗*
____________________________
*_BISMILLAHIR RAHAMANUR RAHIM_*
_______'Bangaren dijamah kuwa kullum xasuje kasuwa,amma sam bata ko tunawa da wannan company... Don dama ganin kwamm ya kaita,tohh tagani,don haka gaba daya ta mance da itah a lissafin rayuwan ta,mussaman da yanda umma tayi mata fa'da a kan xuwa wajen.da hakan yasata kiyayan wurin....
'Dauke dijamah take da kwaryan nono,inda take aukin xubo mawaa umma surutun data saba..
"Umma wai wa'innan mutanen su waye su ne..?
" umma ne takalle ta ha'di da bata amsa a gajirce da cewa" ehhh naji ya windo tana cewa" wai tallafin wani minister ne yakawo mana cikin wannan rugar,inda ake raba kayan abunci kayan sawa da sauran abubuwa,don kinga yanxu har makaranta aka bude mana wannan rugar wanda basai minfita cikin gari da sunan karatu ba...
" umma na gama gayan haka tayi gaba,don tasan surutun dijamah n baxaya tsaya daga nan ba,kuma ita wannan ne iyakan sanin ta akan wannan tallafin da aka kawo masu...
Ganin umma tayi gaba yasa dijamah jiran su yafindo da sauran kawayen ta,inda da xuwan su takuma maimaita masu irin tambayan datayi ma umma...?
Ae nan yafindo wanda itace babba cikin su tafa bata labari filla²
Akan wannan minister bama a jahan su yake ba,shi mutum ne mai yawan taisayin nakasa,watoh talakawa da sauran marasa karfi..don haka shi da kansa ya taho har cikin kauyen nan yaga yanda muke mu'amala,kan daganan ya fara kawo mana tallafi...
"Dijamah ne tace" tohh yafindo maiye sunan shi mutum...kuma yana nan cikin rugar.. ?
"Yafindo ne tayi murmushi sannan tace" ehhh yana cikin nan garin adamawa.amma ba anan cikin rugar tamu yaje ba,sai dai yana lekowa don ganin aikin da yaba yar yana tafiya yanda yakeso,kuma sunan mutumin *Alh.muhammad maccido...*
Shiru dijamah tayi tana tunanin inda tasan sunan,amma ganin tana shirin wahalar da kanta da son sani yasata mantawa da maganan,inda a haka suka isa kasuwar su...
Bayan dijamah ta kammala sai da nono ne,ta kalla umma ha'di sa mata magiya akan ta barta taje wannan masana'anta...
Umma bataso hakan ba,amma ganin yanda dijamah ta dameta yasata ce mata " tayi sauri ta dawo,kuma kar tada'de...
Cike da murna dijamah tanufi wannan company, inda babu wanda yy yunkurin tare ta,don dai² ne basusan abun da yafaru kwanaki ba...
Shigewarta takeyi cikin wannan company, inda a haka ta nufi office din sir Aliyu... Wanda takusa bacewa don bata wayi wirun sosai ba...
Koda tashiga office din nasa,daga waje ko sectaryn nasa bata yi yunkurin dakatar da itah ba,illah ma bude mata kofah datayi cikin sauri,wanda a zuciyanta take tunanin komaiye halakar sir Aliyu da wannan bafullatanan dajin ohooo..!!!
______zaune yake yana aiki akan computer n sa,wanda gyefe guda meenash ne tana aikin masa surutu...dakuma maganan ta marasa amfani,'6arayi kuma guda ma'aikatan wurin basa marhaban da xuwan ta company n,don sun santa yarinya karama amma sai issah da mulki,tayi ta juyasu kaman itace ta daukesu aiki a ma'aikatan...
Batare da tayo sallama ba ta kutso kai cikin office din... Wanda Aliyu haidar da aikin nasa rabi da kwata ne,don dama tunanin ta yake,don yaune ranar dasu kayi alkwari da dad din sa...
"Meenash ne ta figita,sakamakon ganin ta,amma abun ka ga issah sai tayi xaman ta don ko motsawa batayi ba,ta tsaya tana kallon Allah da ikon sa,inda a zuciyanta take cewa" wannan mai kyaun kaman aljana daga ina take kuma...?anyah mutum ce kuwa...?
Xaman datayi ne akan daya daga cikin kujerun office din, yadawo da meenash daga duniyan tunanin data fa'da...
Cike da farin cikin ganin ta,Aliyu ya dauki ruwan goran dake kusa da shi yace" deejah ga ruwa kisha,don ya ga bakin ta duk ya bushe gashi tayi wani firgan² da itah...a hankali ta kai hannun ta ta kar'6a ruwan,inda ta hau kici² n bu'de goran...ganin abu karami xai xama aiki yasa shi amsa ha'di da bude mata...
Aiko data amsa ta kafah kai sam bata 'dago ba,sai da ta shanye ruwar roban nan duka...
Dai² wayan shi tafara kara.......ringing tone.
Dauka yy ha'di da cewa gayinan xuwa...yana datse wayan ya mike ha'di da cewa" meenash ga deeja nan ku xauna kan nadawo...
Jin ance deeja yasa meenash tsoron datakeji ta saki,inda nan ta 'daga masa kai alamar tohhh...
******
Da fitan sa deejamah ta mi'ke ha'di da nufan wannan fridge da ya fada mata sunan shi rannann...inda a ranta take cewa" itama tana so ta bude taxama 'yar gayu...lol😂
"Meenash ne ta daka mata tsawa ta hanyar cewa" kehhh mai sunanki...mai xakiiiyi anan...?
Cikin rashin sanin meenash tsawa tayi mata,tace" sunan deejamah... Ina so ne na bu'de irin na hamma rannan da ya bude shima,ke maiye sunan ki...?
Shiru meenash tayi,don a hausan nata bakomai ne take ganewa ba,furuci daya xuwa biyu ne ta fahimta,don haka a takaice kuma cike da iyayi tace" sunana mhiss meenash... Ala dole ga babban nan,A bata girma lolz...😂
Cikin rashin fahimtan mai tace" don sunan yazo mawq deejamah a baxata,kuma abunka ga wanda bai ta'6a jin irin sunan ba,nan tace" meeshnash...
Kk ce koh...?
Tsaki meenash tayi,inda cike da masifah tace" i don't like repitation...don haka tun da bakiji ba,is okay...
Kallon ta deejamah tayi,cikn rashin wasu kalman na maganan ta ta karako inda take zaune,ha'di da xama itah ma..
Shiru ne ya biyo baya..inda meenash data kafe deejamah da ido...wanda nan taga segxy eyes din nan nata,yana wani lumshewa,yy wani mai² kaman mai shirin kuka...abun ka ga yarinta sai nan take meenash taji tausayin dijamah...
Inda a takaice tace " kehhh deeja koh..?
Kallon ta deejamah tayi, inda nan ta daga mata kai,alamar ehh..
Murmushi meenash tayi,wanda a hankali tace" wata makaranta kk..?
Dijamah ne tabata amsa da bata zuwa makaranta.
Shiru meenash tayi, inda a ranta take tuno da maganan Aunty n su datace" duk insun ga irin su dijamah wanda basa da ilimi tohhh su tausaya masu a rayuwa,kuma suyi kokari wajen taimakon su koda na lokaci daya ne...
A sanyaye meenash tace" kina sona da kawa,don inaso na rinka koya maki karatun boko dana islamiya,ko bakyaso,kinga sai ki rinka xuwa nan munayi ko...
Cikn zumudi Dijamah tace" a'a inaso...inaso nima na iyah karatu da rubutu kaman ki...
Dariya meenash tayi,wanda a hankali tamika mawa dijamah hannu akan su kulla kawnce,wanda cikkn sauri dijamah ta bata dan yatsan ta...dai² Aliyu na shigowa..cike da mamaki ya ce meenash me kkyi ne..!na barku ku ka'dai ko...?
Dariya meenash tayi ha'di da cewa" ya Aliyu ae munji dadin hakan,don yanxu ma har mun kulla kawance,amma ya Aliyu xaka rinka kawomun deeja gida muna karatu acan,don inaso tayi karatu,wlh ina tausayin ta..
Saosai Aliyu yy farin cikin jin hakan daga bakin meenash, inda nan take wani tunani yaxo masa.
Waigawa yy ha'di da kallon deejamah, wanda tayi shiru tana sakin murmushi, wanda yake kuma bayyana beuty point din dake fuskanta...
Murya cike da taushi da da'di yace deeja wai kinason karatun,kuma xaki xama kawan meenash...?
Murmushi takuma ha'di da cewa"ehhh inaso...
Dariya yy cikin farin ciki،,inda nan yakalli meenash ha'di da cewa" meenash tohh ko yaya Aliyu ya auri deeja,don kawancen naku ta zama ta har'abada...
Ae bata bashi amsa ba,illah ihun murna tasa ha'di da hugging din deejamah, wanda tasaki baki tana kallon iko Allah..
Nan meenash tahau cewa" ehhh yaya..dama banason wannan Basman,sam baku dace ba don haka ka auri deeja, wlh inason ta...
Murmushi Aliyu haidar yayi, inda a hankali yakai dubansa ga deejamah datayi shiru tana tunanin maganan tasa.
Deeja kin amince da maganan a dana meenash, xaki aure ni...?
Ganin tayi shiru ne,yasa Aliyu haidar cike da faduwan gaba yafara gayamata yanda yake son ta,kuma cikin salon dako mata gogaggu yayi masu wannan maganan sai yaja hankalin su...
Meenash kuwa dariya takeyi sosai,ganin rudewan da Aliyu yy akan dijamah n,inda take cewa a ranta bawani don nine kkson ta ya Aliyu,dama kana son ta ai...