← Book details Dijamah Yar Fulani Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 25

Sashe 15

Dijamah Yar Fulani Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kuka sosai sobreen keyi,wanda a haka tana kwance jikin mama bacci yayi awon gaba da itah...
'6an garen Aliyu Haydar kuwa a wannan daren sam yakasa samun natsuwa,wanda ganin dijamah tana tayi masa kuka yasa shi tattaro na tsuwar sa ha'di da nufan ta yana lallashi...inda da kyar ya samu ta yi shiru,haka ya shimfida masu sallaya sukayi sallahn nafila ta godiya ga Allah..
Bayan sun kammala ne,yakama hannun ta ha'di da nufahn kan capet da itah,wanda saboda laushin sa data taka,sai da taji kaman katifah ne,gyefe guda tumm² ne na 'dan jin ginawa,zaunar da itah yy inda shima ya xauna,don yau farin cikin da yake ciki yayi masa yawa...nan take ya cika gaban ta da kayan motsa baki,wanda babu 'daya data iyah ci sai kazan dake bankare wanda akayi pepe chiken da yasha kayan salad har yagaji...
Da kanshi yake koya mata,yanda ake cin abucucuwan,wanda cike da nisha'di suke cin komai.
Kallon sa dijamah tayi,sannan tace hamma Hydar... Wannan mene ne...?
"Dagowa yayi ha'di kallon abun da take nuna masa nan yasakin mata murmushi, sannan yakai hannun kan wani bowl wanda yake cike da fruit salad .
Murmushi yakumayi mata sannan yace" fruit salad ne,kinason shan sa ne...?
Murmushi tayi,sannan tace" ai nagan shi ne wani iri,dame akeyi...! da da'di ne.?
Sosai ma kuwa,bari kiga yanda ake shan sa,a hankali ya dau hannun sa hadi da daukan fork yana tsikarar fruit salad 'din...nan ya kai bakin ta,inda ta bude masa yasa mata abakin...wani da'di tajiyo ya halirci bakin ta,inda ta lumshe ido, wanda yasa Aliyu dariya... Sannan yace deeja da da'di ko...? 'Daga masa kai tayi ha'di da cewa sosai hamma..karamun.
Haka ya dinga bata wannan fruit salad 'din,inda a haka su ci wannan suci wannan har sai da deejamah tace" ta koshi.
Sannan yabarta haka.
'Daukan ta yy cak,ha'di da nufah bedroom da itah,wanda da kwantar da itah yaja mata blanket ha'di da cewa" baby na bacci kkji ko..?
Hamma tayi cike da lumshe ido ta masujin bacci tace" ehhh bacci xanyi hamma saida safe...
'Kara jamata bargon yy ha'di da kai bakin sa kusa da kunnen ta sannan yace " gud night dear...kiyi addu'a kinji.
Ba tace masa komai ba,illa lumshe ido datayi.
Cike da jin da'di yabar bedroom din ha'di da nufah bedroom din sa,wanda kafin yafita sai da yakashe mata domp lamb sannnan ya rufo mata kofahn bedroom din...
Cike da sakin zuciyan ta,bacci ya dauketa don tasan Aliyu Haydar ba dawo wa xaiyi ba...tun da daxu ya nuna mata koina na side din ciki ko harda nashi '6arayin...
Da fitansa yanufi '6arayin sa,wanda dana shiga sai da nakusa xama er auye...saboda kyaun wurin...
Komai kalon milk da sayan colour...irin kyaun da bedroom din sayy kuwa bakina baxai iyah fada maku shi ba,haka hannu na baxai iyah rubuta maku shi ba.don nace xan rubuta sai na bata safuffuka bai kare ba..
Nufahn privacyn shi,wanka yayo sannan ya saka kaya masu rashin nauyi,inda yafeshe jikinsa da sassanyan turare mai sanya nisha'di da kwantar da hankali...
Yana gama wa ya nufo side din ta,inda da shigansa yanufi inda take kwance ha'di da kwanciya ya jawota jikin sa,amma sam bata farka ba,saboda baccin yaci karfin ta sosai,don tayi nisa...
Yaso a wannan dare yayi kokari wurin ganin ba'abun da ya ha'da su da deejamah, amma sam abun ya citirah,don yagaxa bacci har wurin karfe1 na dare...ga yanda bananan sa ke mikewa yana mai kwantar da itah...a ran shi yancewa" ba yanxu ba,banason wahalar da deeja,nasan baxata iyah da dawainyyata yanxu ba...ganin abun nasa nada'da sama..ga numfashin sa dake sama² yasa shi saurin kara manna deejamah daga jikin sa...
Inda a hankali yafara kai hannun sa yana shafata ta koinah...jin yanda ake shafata kaman magye ne yasata cikin sauri ta farka,ha'di da kirar sunan shi da hamma Hydar..."
Cikin wata irin rikitacciyar murya na wanda yake matsanan cin bu'kata ya amsa da my queen...!!!
"Ko'karin raba jikin ta take da nashi,wanda cikin wata irin murya da bata san shi da shi ba,ya fara cemata"my queen nasaki wani abu xakimun plz....
Cikin tsoro da jin muryan sa tace" hamma Hydar baka da lafiya ne,tohh ka bari na tashi sai ka fa'damun...
A'a ae yanxun xan fa'da maki basai kin tashi ba...kinga bani da lafiya,inkika tashi ciwon 'karuwa xaiyi.
Jin hakan yasata cewa" tohhh hamma...
A hankali yace" bani hannun mika masa hannun tayi,wanda yana rike hannun nata ya ha'de shi da shi,inda a hankali tace" hamma Hydar mai ke maka ciwo..?
Shiru yy inda yake jiyo tashin bananan sa kaman xaifito daga jikin sa,saboda tsallen da takeyi,hannun ta yasa ha'di da 'dorawa a kan bananan sa,wanda ta mike tayi sama...cikin wani irin firgita deejamah ta tattaro karfin ta ha'di da fincike kanta daga ruko da yy mata,tana shirun sauka daga kan gadon...ganin haka cikin sauri yakai hannun sa ha'di da kara jawota jikin sa,wanda dama karfin mace ba daya dana miji ba...tuni ya jawota ha'di da rungumeta yafara romancing din ta...kuka tasa ha'di da cewa" wayyo hamma hydar don allah kayi hakuri,..wayyo umma na...meenash kixo ya Hydar xai kashe...maganan ta ne yadauke sakamakon bakin sa da ya ha'de da nata,wanda nan take yafara sarrafata yanda yakeso abunka da gwananne a harkan...
Niko ganin haka yasani cikin sauri na tattataro kayan rohoto na nayo falo...inda na bar deejamah ina mai tausayin ta yau a hannun Aliyu Haydar 'din.
Wani 'kar naji tasaka,wanda sai da na furgita,don har na nufi hanyar bedroom din don na ceceta,amma sai naja na tsaya,don a halin yanxu yanda Aliyu Haydar yy nisa cikin irin wannan duniyan komai xai iyayimun...😧👊🏻
Don haka naja na tsaya ina mai tagumi wanda a haka nima duk irin son na kawo maku rahota,amma nakasa sakamakon baccin da yy awon gaba dani anan wurun...😴🥱
Aunty Ameera ce taxo ta tashe ni,inda nan batare da niji wani abu daga gareta ba,na fada cikin bedroom din cikin sauri,inda dashigana najiyo motsin su daga toilet....
Zama nayi inajiran ganin wainan da yanxu kuma ake toyawa,inda banfi minti ka'dan ba sai ga Aliyu Haydar dauke dijamah, wanda duk tayi yaushi ta wani langwa'6e kaman jaririya....har da xanyi tsiwa,sai na tuna da fitina irin na Aliyu Haydar, wanda sam baya gajiya da🍌🤐
Don haka na jajan tamawa dijamah, tabbas tayi 'ko"kari don nasan ba'karamun wahala tasha ba.
Haka yarasa yanda xai saka kansa don kula da dijamah a wannan rana,inda naga soyayya har sai da idona yy xafi...
Komai shi yake mata,tohhh dama kunsan Aliyun badai iya bama mace tattali ba,shiyasa matan irin su Basma ke anace ..wannan rana babu irin alkwari da bai mawa dijamah ba,inda yace har abada baxai yarda wani abu ya cutar da itah da sanin sa ba..kuma yy mata alkawarin cigaba da faran ta mata na har 'karshan rayuwa...
"Xaune yake yana mai aikin bamawa flawern san ruwa,ta hanyar fa'da mata kalaman soyayya masu sanya zuciyan masoya ya sanyaya...door bell ne yayo 'kara,inda batare da ya dagata daga cin yarsa ba,yace yeessss.....
Sanye take cikin shigarta ta alfarma,don wata atampha ce holland a jikin ta,hmmmm mhiss meenash kenan...
Cike da murna da farin ciki ta 'karako inda yayan nata ke zaune...gaishe sa tayi ha'di da nufahn dirning ta ajiye masu basket din da tashako da kayan breakfast...bayan ta ajiye ne,ta dawo inda suke a zaune sannan ta kalli dijamah wanda bacci yakuma 'dauketa,
Ya Hydar deeja bacci ne takeyi...?
Murmushi yayi sannan yace" vata da'de da yin baccin ba...
Okay in tafarka kace mata naxoh,don ni yanxu xan wuce,dad ne yace" nayi sauri na hada maki break fast na kawo maku...in tashi ka fada mata...
Okay ki gaida dad din da mom...
Juyowa tayi tana dariya,don tasan shakiyancin yayan nata ne,sannan tace" tohhhm xataji ha'di da ficewa...
Zaune momy take wanda gyefe guda tana ta aikin yimawa en aiki fada da isah...don gaba daya batajin da'din jikinta...
Karar watar ta ne yadawo da itah daga xagin datake aika mawa wata er aikin ta,inda cikin hanxari ta daga wayan ganin mai kirar nata...wato momyn Basma...
Salati mom tafara kaman wanda akayi mata mutuwa,inda nan batare da ta katse wayan ba,ta hau 'kwala mawa meenash kirah...jin shiru da alama bata kusa ne,yasa justice madina nufahn side din dad don tasan bai wuce tana can...
Tafiya take tana mai bambami cikin iska da cewa"lallai yau genar ya nuna banda wani mahimmanci a rayuwarsa...yau ko xan ga waye gaba tsakanina da general a gurin Aliyu... Don wlh sai ya rabu da wannan yarinyan....niiii......inah....
Haka ta dinga masifah har ta isah falon daddy... Ba tare da tayi masu ko sallama ba,tafara magana cike da amon murya,tana cewa" ni xaku yaudara ni xaku ha'inata,a matsayina ta uwa ga Aliyu Haydar shine har xaiyi aure batare da sani na ba,saboda munafurci ne,tohhh wlh daga yau bb xaman lafiya a cikin gidan an...kuma sai Aliyu ya saki wannan yarinyan...
Tana gama fa'din haka ta juya fuuuuuu...ha'di da barin part din...
Cike da tsoro meenash tace dad...."
Katseata yy ha'di dacewa ki kwantar da hankalin ki bb abun da xai faru insha'allh...
Haka meenash tayi shiru,inda '6arayi 'daya na zuciyan ta ke tunanin kar mom ta cutar da deejamah, don tasan halin mom sarai xata iyah aikata koma meye,indai akan abun da bataso ne...

_____________________________

Sosai justice madina suke bin cike akan inda Aliyu Haydar yake da deejamah, amma har yanxu shiru kkji,don har yabxu ba'a samu wanda suka sani ba...
Chapter 15 · 0% Book details