← Book details Dijamah Yar Fulani Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 25

Sashe 12

Dijamah Yar Fulani Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nan ya soma wanke mata kan nata,inda duk inda yace" tayi bata masa musu takeyi masa...kafin lokaci kadan tuni kan deejamah yafara fitar da sanyyayyar kamshi...
Don Aliyu Haydar sam yakasa barin wanke mata gashin nata,musamman yanda tayi laushi ga tsantsi..sosai yake shafa gashin da tsayin da yy ya bashi mmki,gashi ne ya kwanta har gadon baya...

Bayan wasu mintoci ne ya mike ha'di da daukan kayan wanke baki colgate,maclean da sauransu...
Daukan brush yy yabata,sannan ya dau nashi...nan ya ce duk abun da yy itama tayi.. Wanda haka ko akayi,don colgate ya fara xubawa a bakinsa,inda da deejamah ta xuba nan tajuyo wani irin axaba ga ra'da'di da yake bin bakin ta,halshenta ko kaman zaifita sabonda ra'da'din axaba...lol😅

Fiye da minti 5 sannan Aliyu Haydar yace ta xubar...bayan ta xubar ne yasa mata maclean sannan yace tafara brush kaman yanda yakeyi,wanda haka suka dinga wanke baki fiye da sau bakwai dan bakin deejamah tun yana zubar da jini har ya daina...

Sannan ya nufi bab ha'di da ha'da mata ruwan wanka...bayan ya kammala ne ya nufota ha'di da kai hannun sa kan saken jikin ta,wanda sai anan ta rike hannun tasa,ha'di da kafeshi da dara² idon nan nata....kallon ta yayi ha'di da sakar mata murmushi sannan yace".....

*To be continued....✍🏻*

*Wannan pagen naku ne VIP asha karatu lafiya...*🥰💃🏻💃🏻💃🏻

More typing...
More Comment......

Littafin ta kudine banyarda wani tafitar mun da shiba...
Domun samun labarin...xaki turo #100 idan VIP ne kuma #200 duka ta wannan numbern 08081202932./09137392680.

~Maman teddy ce🧸~
[01/02 8:30 pm] Maman teddy🧸: Typing....

*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📘🖊️*

_*Kungiya masu aiki da naxari da ilimi....*_

*Dijamah 'yar fulani*

*Story and written by:*
*Aysha Maman teddy...🧸*

Episode 2️⃣8️⃣➖2️⃣9️⃣

Marubuciyar:
*yar aiki na..*
*Maryamu sarauniya*
*'yar waye...?*
*And now👇🏻*
*DIJAMAH 'YAR FULANI*

__________________________

Wannan labarin kirkirarrene babu fasahan wani a cikin ta,intayi iri daya da rayuwan ki,toh akasi aka samu...🤗

*~DEDICATION~*
Dedicated to Nafee kazaure...

Tohhh...🤔 'yan uwana ina jawo hankalin mu da musancewa ita 'daukaka ta Allah ne,in Allah ya nufeka da samu babu wanda ya isah ya wane ma,don haka ni nayi gaba masu bina da mugun abu da en hassada aje xuwa, kune aka bai ma aiki...don ni manan teddy ban iyah kulli ba,ban ma fatan na iyah ta,don ban kwana da 'kullin wani acikin zuciyata,kullum ni da en uwana musulmai bai wuce na nuna masu soyayya ta addinin musulunci ba...don haka masoyana muje xuwa...ina godiya da kaunar da kk nuna mun Allah ya barmu tare🤝🏻💃🏻💃🏻💃🏻
__________________________

*بسم الله الر حمن الر حيم*

*******

"Kallon ta yayi ha'di da sakar mata murmushi, sannan yace"sleeping dress ne,gashi kisa,sai kixo muyi sallah,kinyo alwala ko...?

Ba tason masa musu ne,amma itah sam baxata iyah saka wainnan kayan ba...jin tambayan da yy matane yasata daga masa kai alaman tayo alwalan...

Murmushi yayi sannan yace" bari na dauko mana sallayah...
Ba ta basa amsa ba,illah binsa da ido da tayi har yafice daga bedroom din.

Maida kallonta tayi ga kayan da ya'aje mata,inda nan tafa'da duniyan tunanin,wannan wani irun dabi'a ce..?wai innan kaya ne ko ragah.....? Haka ta dinga jero mawa kanta wa'innan tambayoyin...
Wanda tanemi wuri ta xauna tana mai bin kayanda kallo,don sam takasa sakawa....

Tuno da maganan umma da tayi ne na tabi umarnin mijin ta,kar ta sa'6a masa ko bijire masa yasata cikin sauri kaman an tsikareta ta mike,wanda a hankali takai hannun ta kan kayan kaman mai tsoron ta'6a su.

Cike da jin nauyin kanta ta fara saka kayan, wanda itah kanta kunyan kanta takeyi... Inda tana gama sawa ta kalla kanta mirrow n wanda ke kusa da itah,shiru tayi tana bin kanta da kallo,yanda lokaci guda taga ta chanja kaman ba itah ce dijamah 'yar fulani ba...
Ganin da tayi ana ganin komai na jikin ta,don gaba daya tabarakan 'kirjin ta sun bayyana..ganin haka nan tayi saurin cewa" dijamah yau she kk koma haka...?
Ae bata tsaya wani magana ba, ta kai hannun ta tana 'ko'karin cire kayan...

Rungume tan da'akayi ne,yasa ta fa'duwar gaba,inda dajin muryansa yasa jikin ta yadau rawa...

Cike da sex voice yake mata magana,hadi da fa'dan irin kyaun da tayi masa,wanda muryan tasa shi kansa da kyar yake jawota...don numfashin sa 'daukewa take yana jawota da 'kyar...don shi kansa yasan kansa da yawan bukata...sati biyu baya da bai mu'amala da kowace mace ba,har saida ya nufi hospital don ciwon marar dake addabansa...

Ya mutatsata yafarayi,inda nan yafara binta da hot kissing tako inah...

Ganin haka yasa dijamah fara kokarin kwace jikinta,don yanxu ba kallon dan iska take masa ba,kallon baya hayyacin sa take masa,don tsoro ma yake bata...ganin yanda yake jawo numfshi da kyar,da yanda yake lasanta kaman wani maye...
Yasa ta saurin tureshi wanda
Ture shi takeyi amma kaman ba mutum take turewa ba,don ko motsi baiyi ba...ganin haka yasata saka wani irin marayan kuka...hadi da fara bugun kirjin sa.
Kukan datasa kaman ma ingixa shi tayi,don bakin sa ya rufe da nata,wanda cike da gwanewa ya cafka halshen ta yafara tsotsa kaman yasamu alawa...

Mutsu² take,wanda banda xubar hawaye babu abun da takeyi...shikuwa banda romancing din ta babu abun da yakeyi,jin hawayen ta da yayi ne,yasa shi saurin sakin ta ha'di da raba ta da jikin shi,inda batare da yace wani abu ba ya xauna kan wani super cushine dake gyefe sharaffff,don gaba 'daya jikin shi yagama mutuwa,sosai yake matsannan cin bukatan ta a yanxu,amma baxai iyah yi mata haka da kankantan shaikarun ta ba...
Xama yayi ha'di da rufe idon sa,wanda suka rine kaman wuta saboda jahhh...banda maida numfashi babu abun da yakeyi...

Itako ganin yasa ke ta yasa ta saurin nufah can kuryan bed...inda ta tsaya anan tana mai kuma xubar da wani sabon hawayen,gaba daya jin ta take cikin wani kalan rayuwa,wanda bata san sa ba...
Shiko gogan ,sunan idon sa tana rufe ne,amma a duk ko wani second surar deejamah yake gani yana masa yawo a kwakwalwa... Mamaki yakeyi dama ana samun yara masu cika irin na deeja, ga 'kugu ga diri,'kirjin nan kuwa masha'allah don cikar su har tayi yawa,gasu a tsaitsaye...tunani yake anya kuwa xai iyah daurewa cikin irin wannan halin da yake ciki...🤔

____________________________

Sobreen kuwa tuni tagama fita hayyacin ta,komai nata yakare,rashi yayi mata yawa,ga halin da mama ke ciki,gashi kullum son Aliyu Haydar 'karuwa yakeyi a zuciyan ta...

Zaune take ta rafka ta gumi,inda gaban ta buta ne,wanda da'alama alwala xatayi ta '6,ige da wannan tagumin...

Kawar tace ta shigo,konace abokiyar yawan gan talin su,wanda suke kiranta da laddy pinky...
Cike da karayraya ta karoko inda take tsugunne,batare da tayi mata ko sallama ba tace" sobreen...." shin kinji abun da naji kuwa...!

Cikin 'dan basarwa sobreen tace" mai yafaru ne pinky...?

Cikin hadiye wani 'da'd'daciin yawu pinky tace" labari naji wai dolars yayi aure...
Kafin ta 'karake maganan ne sobreen tayi xumbur ta mike,ha'di da dafa kirjinta tana mai cewa" na shiga uku na...pinky da gaske kkyi,a inah kkji wannan labarin...anya ba karya bace.
Dafata pinky tayi ha'di da cewa " wlh ni da kaina nagani a tv ana maganar auren nasa,wanda kowa ke mamaki don ba wanda yasan dashi,wai ma wata bafullata ce ya aurahhh,er 'kauye gajah...
Ya isah haka pinky,ya isah...wai kina nufin Hydar yy aure,kuma er kauye ya aurah...?

Pinky ne tace" kwarai kuwa...
" wani wawan dariya sobreen tayi ha'di da cewa" wlh wannan karya ne,duk sha'di fa'dan mutane ne...don haka ni banason ma wannan maganan pinky..nafiki sanin waye Hydar, don nasan baxai ta'6a auren wata er auye ba,kinsa sa kuwa da tsagina gini,sam bayason irin wa'innan mutanen ma...

Murmushi pinky tayi ha'di dacewa " afff ae kece sha'di fa'dan,inbanda hauka irin taki sobreen a yau ko son dolers kkyi sai kixama haka,kin koma wata kaman bama gujiya..haba sobreen, koda yake baki da laifi haukan zuciyan ki ne,duda shima dolars din duk ji da kansa ya 'kare mawa bafullatanan daji,wlh abun ya bani kunya...amma kema ai sai ki gyara...ace jubi yanda kk koma,a hakan ne xaiji yana son ki,har ya aure ki sobreen...

Shirun da tayi ne yasaka sobreen cewa" wai da gaske dolars yy aure,kuma bafullatan an ya aurah,wannan din nan kuma fah...?
Sobreen tace tana mai tunano basmah...

Kallon ta pinky tayi,ha'di da cewa" ba mamaki naxo kimun ba,just mafita yaka mata munima,shin xaki hakura da Aliyun ne,ki rungumi hakuri koko xamu nemi abunyi...

Kallon ta sobreen tayi ha'di da cewa " ke kanki kinsan baxan ta'6a iyah rabuwa da Aliyun ba...

Maman teddy...🧸
[01/02 8:30 pm] Maman teddy🧸: Typing....

*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📘🖊️*

_*Kungiya masu aiki da naxari da ilimi....*_

*Dijamah 'yar fulani*

*Story and written by:*
*Aysha Maman teddy...🧸*

Episode 2️⃣6️⃣➖2️⃣7️⃣

Marubuciyar:
*yar aiki na..*
*Maryamu sarauniya*
*'yar waye...?*
*And now👇🏻*
*DIJAMAH 'YAR FULANI*

__________________________

*~About the novel...~*
Labari mai rikicin soyayya,makirci da kuma tausayawa,tayanda xamuga 'yar da bakowa ba,taxama 'yar kowa,ta hanyar dace da miji wanda yake mata son har'abada...dama hausawa nacewa fini uba infiki miji....tohmm muje dai xuwa...💃🏻💃🏻💃🏻

Wannan labarin kirkirarrene babu fasahan wani a cikin ta,intayi iri daya da rayuwan ki,toh akasi aka samu...🤗

*~DEDICATION~*
Dedicated to you Ameera adam....wannan pagen naki ne,don ban mance da marwan ba...🥰💃🏻💃🏻💃🏻

__________________________

*بسم الله الر حمن الر حيم*

*******

*Continues*
"Cike da taushin murya da sanyi yace" deeja bakyaso nayi maki wankan ne...?
A maimakon tabasa amsa,sai tayi shiru saboda yanda maganar tayi mata nauyi a kwakwalwa...
Murmushi yakuma yi,inda nan yakuma kai hannun sa ga kan rigar saken jikin ta,ganin yafara 'kokarin rabata da shine yasa ta saurin cewa"a'a hamma Hydar banaso kabari xan iyah da kaina...
"Dago idon sa yy ha'di da saukesu kan nata,ha'di da yimata murmushi, inda ganin tagama rudewa,gashi ko inah najikin ta rawa yakeyi,yasa shi janye hannun da ga gareta, cikin sanyayyar murya yace" okay...tohh naji,bari na ha'da maki ruwan wankan...
Bata bashi amsa ba,illah juyawa da yayi ha'di da fara ha'da mata ruwan wankan...bayan ya kammala mata komai ne yajuyo ha'di da cemata" gayinan nagama,intafi ko intsaya ki gama,kinga sai intayaki mah...yafadi yana mata dariya,don yasan amsan ma a'a ne...

Ae fa nan cikin sauri ta girxa masa kai ha'di da cewa" a'a xan iyah da kaina...dariya yakuma ha'di da barin mata toilet din dan tasamu natsuwa...
Chapter 12 · 0% Book details