← Book details Dijamah Yar Fulani Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 25

Sashe 23

Dijamah Yar Fulani Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Jin muryan meenash yasata sakin murmushi tana kallon shi,kallon ae sai kayin nagani tun da dai meenash yau taxo gidan...
Murmushi yy ha'di da bude baki xaiyi ta magana,sai kuma tayi saurin ficewa daga dakin don bama ta son jin wani abu daga bakin shi...
Rungume juna sukayi da isan ta falon,ha'di da fara mawa meenash kumfan bakin yau she rabon ta da xuwa gidan...!!!
Meenash ne cike da gulma da jin haushi ta jawo hannun deejamah ha'di da cewa" deeja wai kinji ya Aliyu mom tasaka shi dole sai ya auri basma,kuma wai shi sai ya Amince da hakan...
Meenash ta 'karke maganan ha'di da dauke wani nannauyan numfashi,don ita sai ayau da biki ya matso gab take jin labarin.
Murmushi deejamah tayi,wanda da bu'de bakin ta xatayi magana sai muryan Aliyu Haydar ta katsesu yana cewa" keee meenash mai yakawoki gulma ko mene...?
Jin muryan Aliyun yasa gaban ta fa'duwa,don sam bata san dashi a gidan ba.
Saurin kallo inda taji muryan shi tayi,ha'di da saurin cewa"lahhh ya Hydar ashe kana nan...nan ta hau gaishe shi,wanda bai tsaya bata amsa ba sai ma ce mata yy,ohhhhh su mhiss meenash anxo ayo xiga asani a uku kenan da deeja na ko...?
Dariya duk sukayi inda meenash cike da kunyar ce mata mhiss meenash da yy tace" ya Hydar a'inah kasan wannan sunan mhiss meenash....dariya duka suka sa,inda deejamah tace " tohhh ba hakan bane,ae ke kkce sunan ki haka.waigawa inda Aliyu yake deejamah tayi ha'di da cewa" wai hamma Hydar bama minal ba,a"a sai dai ace meenash....
Dariya duka suka 'kara sawa,wanda duka suka samu wuri suka zauna,inda meenash takuma cewa" ohhh na lura yau dai sai tsatstsagata kukeyi acikin gidan nan....wannan mom tajiyo mu ae sai tayi mun darya...ni ina can ina fitina ashe wanda nakeyi don ita,tuni ya Hydar ya rufe bakin ta da da'din baki...
Murmushi Aliyu yy ha'di da kauda maganan da cewa" yasu kwanan su mom da daddy?
Nan Meenash ta bashi amsa da lfyn su qlau....
Haka suka cigaba da firan su cike da farin ciki da kwanciyar hankali.

Shirye² sosai ake tayi ta '6angaren Basma... Wanda hajiya zaituna taje wurin bokaye bb adadi,don dataje gurun wannan xata biya wajen wancan...wanda a haka har biki ya kuma matsowa don ana daffff.....'6angaren kayan funitures da room decoration kuwa duka ba a 'kasan na aka dauko suba...
Wanda Aliyu Haydar yy 'ko'karin cewa Basma ta xauna a daya daga gidajensa na nan adamawan ba inda deejamah take ba,nan mom cike da nuna fushin ta ce samm bata yarda ba,ae gida 'daya xasu xauna,don taga part uku ne ma a falon...ba yanda ransa yasoba ya amince da yanda mom tace....wanda bangaren Basma kuwa tun daga wannan rana da Aliyu Haydar yaxo yy mata wannan tijara bata kara saka shi a idon ta ba,wanda kullum da son ganin sa da kewansa take...
A ranar juma'a 1/2/2011 dubban nan mutane manya kusoshin gomnati 'yan kasuwa da sauran garuruwa dama sauran kasashe suka shaida 'daurin auren Aliyu Haydar da Basma...inda lokaci 'kan'kani aka watsa shi ta hayar sadarwa facebook ne i.g, bbc da sauran hayar sadarwa...don haka xaune deejamah take wanda take sanye cikin shigarta ta alfarma,wanda inka santa abaya tohh yanxu sam baxaka gane ta ba don inba ance maka deejamah bace wane kai kace kagane ta,don Aliyu na sakin ma flawern sa ruwa yanda yaka mata...💐☔
Xaune take cikin wata dakakkiyan boyal less wanda yy masifar kama jikinta,don yakuma bayyana tsadar sa dakuma kyaunsa a jikin nata...wanda yake dauke da launin maroon...ga stones da akayi masa aikin sa tun daga farko har kasa,irin yunwan dayake damun ta kwana biyu ne yake damunta,wanda ita kanta take mamakin irin saurin jin yunwan da takeyi a kwana biyun nan, nan cikin sauri ta nufo falon nata wanda yagaji da kayatuwa ha'di zauna akan 'daya daga cikin royals cushines 'din dake kewaye a tsakinyar falon,kiran rabee ta hauyi don saboda yunwa har jiri ne ke 'dibar ta,cikin sauri rabee ta iso falon ha'di da amsa kiran nata...wanda cike da girmamawa rabee ta iso gareta ha'di da xubewa har 'kasa tana mai cewa" gani hajiya...
A hankali ta kalli rabee sannan tace" rabi da'allah babu wani abu da xan samu na 'danci yanzu...? Dajin maganar nata yasa rabee cikin sauri tace" ehhh hajiya a kwai bari na shirya maki a dirning...nufahn dirning area rabee tayi,batare da tajira jin mai deejamah xata ce ba. Inda deejamah ta mai da hankalin ta kan dan'kareren plasman dake ma'kale a bangon falon... Idon ta ne ya hasko mata taron 'daurin auren Aliyu Haydar da dubban mutane wasu daga garuruwa wasu madaga 'kasashe,inda nan aka hau gabatar da 'daurin auren nasu.
Cikin sauri ta mi'ke ha'di da nufan part din Aliyu Haydar wanda yake can a kwance abun shi,kaman ba Auren shi akeyi ba...
Da shigan tane ta hangoshi kwance a tsakiyan bed 'din shi,wanda lokaci 'daya ta 'daure fuska don a yanxu har ta fara gajiya da lalla'6ashi da takeyi,amma sai da'da narkewa yake mata.... Karamun tsaki taja a cikin zuciyan ta, inda a natse cike da turo baki ta nufe shi...
Zama tayi gyefen shi,tana cewa" hamma katashi yanzu fahhh har an 'daura auren kuma baka nan a wajen,wannan ae bai dace ba...
A maimakon ya bata amsa sai ma yana 'ko'karin jawota gareshi,janye hannun ta tayi ha'di dacewa haba hamma na wannan fa babu kyau,nidai ka tashi kashirya ka tafi,maganan ta ne ya katse sakamakon 'karar da wayan shi ta 'dauka lokaci guda...shiru tayi tana mai bin screen din wayan da kallo,wanda sunan Abbas ya bayyana...juyar da kansa yy gyefe guda yana mai tunano maganan deeja wai an daura auren sa da Basma,wani haushi ne da ba'kin ciki ya rufeshi wanda lokaci 'daya ya 'karajin tsanar Basma a cikin zuciyan shi.
Ganin ya juya kai yasa deejamah cewa" don Allah hamna Hydar ka tashi.ganin xata dameshi da magiya kuma baxata biyamasa bu'katan sa ba,yasa shi cikin irin wata rikitacciyar murya yace" ni indai baxaki yarda ba,tohh nikuma bb inda xani,kawai fahhh baxan da'de ba wlh...kuma baxan bari ki wahala ba kaman na jiya ba.
Banxa tayi mai,ganin haka yasa shi juyawa yana 'ko'karin jan blanket, wanda ganin haka yasa deejamah kai hannun ta ha'di da kama bargon... Murmushi yasaki don a yanxu bai da abun da xai faranta masa rai in banda yaga deejamah n a kusa dashi,a hankali ya jawota ha'di da rufa masu blanket... A wannan rana sai da yy abun sa san ransa,wanda duk in deejamah tace " ya mi'ke ya shirya,sai yace" ta dame shi ko baxaije ba,don shi sai yasamu gamsuwa tukunna....haka ya dinga abun sa kaman bai gajiya,don sai dai ya rabu da itah ganin xata wahala da shi sosai,amma badon yagaji da shan da'din ta ba....kaman yanda yake cewa" don yace samm bai ta'6a samun macen dayake so kaman deejan na shi ba,komai nata na daban ne...
Sai da ya kwashi garanshi san ran shi,sannan don kansa ya mi'ke ha'di da nufahn toilet...bayan ya ha'da masu ruwan wanka ne yafito ha'di da 'ko'karin daukan deejamah, nan tayi saurin cewa" a'a nidai ka shirya,in kafito na shiga.... Haka badon yaso ba yanufi toilet,wanda da shigar shi tayi saurin mi'kewa ha'di da nufahn nata bedroom din...
Bayan tayi wanka ne ta tsabtace jiikin ta,nan ta yo wani sabon wankan wanda yafi ta 'daxu don sosai mima ta gyarata,tafito kaman itace amaryan.
Komawa tayi falon ta zauna suna 'dan ta'6a fira da sauran ma'aikatan gidan mata,wanda in suna tare ka 'dauka 'kawayene sai kaji yanayin yanda suke mata mgn ne xaka fahimci itace hajiyan ta su...🤩
'Kamshin turaren shi ne yafara sanar masu da isowanshi,wanda kowa ta da'da gyara zama don jiran isowan shi....
Sanye yake cikin wata irin garnarniyyan shaddda gexna wanda ta ansa sunan ta,mai ruwan sararin samaniya,( sky blue) wanda ya zauna yy masa aikin data amshe jikin shi,wato babban riga sosai yafito a yaron sa mai tashen ku'di daji da isa da ixxah,(dolars...) cikin sauri ma'aikatan suka hau kawo masa gaisuwan su ha'di da '6acewa daga falon.wanda da fitan su ya taka har gaban deejamah wanda sai a yanxu taji wani iri,wai yau hamman nata ne yy aure...cike da danne kishin ta tace" hamma kaganka kuwa,yau kayi mun kyau sosai kafito a cikakken ango...
Murmushi yy ha'di da manna mata kiss a kan tattausan la'6'6an ta sannan yace" da gaske my queen...?
Murmushin ita tayi masa ha'di da cewa" allah kuwa,don yau kafi kowani rana kyau.🥰
Bude baki yy xaiyi maga dai² kiran Anwar na shigowa,don ana can ana ware² n neman ango,wanda en gulma da tsegumi har sun fara baxa kolin su.
Ganin ya'ki dagawa ne don shi samm bai son ganin yarabu da deejan nashi,nan deejamah tace masa"hamna ka tafi mana,kila fahh neman ka akeyi.
Murmushi yy ha'di da cewa" ni banagajiya da kallon ki ne,kin fimun ko wacce rana kyau my angel.ganin yana yoo mata xuba kuma data son hali in yafara mata sai su '6ata a wanni yasata cikin sauri cewa"ni kaga na mi'ke na baka wuri hamma, don na lura ba fitan nan xakayi ba.
Ganin ta nufi side din nata ne yasa shi dariya ha'di da mikewa ya nufi parking space...
Chapter 23 · 0% Book details