Sashe 21
Dijamah Yar Fulani Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Zaune Aliyu Haydar da deejamah wanda sam bata san ma meyake faruwa ba,don da itah da meenash basa da wani lbri akan auren Aliyu Haydar din.
Kallon ta yy ha'di da manna mata kiss wanda fuskan sa bb walwala,don da kagansa xaka fahimci hakan..duda tagane bai da harka amma sam bata tambaye sa dalilin hakan ba..
Murmushi yy mata ganin irin kallon da take binsa da shi,sannan yace" my queen kin san meye...?ina son gaya maki wata magana ne.
Murmushi tayi ha'di da tashi daga kwancen datake a jikin shi,sannan tace ina jinka hamma na...
Shiru yy yana tunani,sai kuma ya tuna da cikin jikin ta da ya kwallafa rai akai ganin baison wani abu ya tada mata da hankali dakuma 'dan dake cikin ta yasa shi murmushi ha'di da lakutan kumatun ta sannan yace" kawai xan ce maki ne dama ina son mata ta...❤️
Jin maganan tasa ma sai yabata dariya, wanda ta dinga kyakyatawa shikuma ya tsaya yana bin ta dakallo wanda a ranshi yake addu'a n Allah yasa yakasance da shi da deejan sa haka,har karshen rayuwan su ya dinga faran ta mata ba ba'kan ta mata ba....
Tohhh '6angaren su Basma ko amarori tuni kawaye suka fara ciiki gida da dagi...wanda kawayen nata na kusa da nesa,don harda wanda bama a kasannan suke ba...niko nace abokan yawan gantalin ta kenann....
Sosai hayiya zaituna wato mahaifiyan Basma take shirye shirye,wanda tun ana sauran sati daya daddyn ta yadawo Adamawa....wanda gaba daya familyn shirye² suke bana wasa ba,sun shirya '6arnan dukiya,niko nace yooh dama 'ya 'daya tilo ae dole....
*Wacece Basmah*
Basma ta kasance 'ya a wurun hajiya zaituna,kuma ita kenan mata gaba da baya har a wurin mahaifinta wanda yake da matsayin commissioner of police...wato Abubakar Adamu.....
Najiyo ruwan Comment anjima kuji sabon posting..... Innaji ko shiru,aradun Allah nayi maku yaran fillon su deejamah ni hakannan xakuji ni diffff ta en nefah.....🤗🤗🤗🤗🤗🤗
Asha karatu lafy....💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
Maman teddy🧸
[01/02 8:36 pm] Maman teddy🧸: Typing....
*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION🖊️*
_'Kungiya masu aiki da naxari da illimi...._
*Dijamah 'yar fulani*
*Written by:*
(Maman teddy🧸)
Episode 4️⃣0️⃣➖4️⃣1️⃣
Dedicated to Nafee kaxaure....💘🤩
Wannan pagen naki ne ukhteey na...🥰
Kiyi yanda kk so dashi...🤗
____________________________
*~Bismillahir rahmanur rahim...~*
*Continues*
Asalin sa wato Alh.Abubukar adamu ya kasance 'dan garin Adamawa ne,wanda ita kuma hajiya zaituna wata mahaifiyan Basma ta kasance 'yar garin kano...aure ya kawota nan Adamawa, inda Allah ya axurta ta 'ya 'daya tilo wato basma,bayan haihuwar basma ta haifah yara kusan uku amma basa xuwa da rai,wanda tun daga nan bata 'kara haihuwa ba,hauwan ya tsaya.
Mahaifin basma irin wa'innan mutanen ne jajirtattu acikin gidan sa,wanda duk irin halinsa ba shi ya hana hjy.zaituna mallake shi ba.
Don yanxu sai yanda tayi da shi,...
Wannan kenan...
___________________________
A kwana a tashi bb wuya ga mai nisan kwana,ranaku na shu'dewa haka watanni na gudu,kaman yanda shekaru ke wucewa...💃🏻💃🏻💃🏻