Sashe 16
Dijamah Yar Fulani Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
'Bangaren ko Aliyu Haydar ko fita wurin aiki bayason yi,don a yanxu har en aiki ya samun maw deejamah, da wanda xata rinka koya mata kwalliya dauri,wata kuma yanda xata kinga sarreafah abinci...wato mai koya mata girki,wasu kuma gyaran gida da dakin ta sukeyi.
Sosai deejamah a kwana biyu ta chanja ta koma kaman wata irin wannan butter din,wanda kudi ya ratsasu,nan ko bb daya,yanayin jikine daku dan hutun data samu kwana biyu... Sosa ta chanja,inda da safe kallan kwalliyan shi da bsnne,haka rana ma,haka dare,don yanxu ba laifi tana saka kanan kaya...inda yake 'kara jan hankalin Aliyu Haydar, don yanxu kallon mata baiyi,don yace duk a mata bai ta'6a ganin mai kyaun deeja ba da juma test din ta...sam baya kaiwa yamma yake dawowa gidan sa,wanda soyayya a gaban kowa yake mawa dijaman...don shi bayajin kunya sai itane takejin masa...
Duda tun daga ranar da yasadu da itah bai kara kusantan ta ba har yau,don yabari ta warke sosai,don kusan fyade yy mata a wannan rana...
Zaune suke yana jan tada fira da zolayan da yasaba,don a kwanakin kullum so yake ya sadu da ita,amma ta ki yarda sai ta saka masa kuka,don a tunanin ta wahala xai bata irin na ranar farko...ba'a yake mata ha'di dacewa" tohhhh tun da kin kiyarda da mijin ae itah alkairy tace tana sona,don haka badamuwa Allah dai yakawo Alkhairy...
Dariya ta sheke dashi,wanda ya bayyana siririn hushiryanta,sannan tace yanxu kuma ankoma ga Alkhairy Anbar gambo mai kulli ne...zaro ido yy ha'di da sa dariya yana mai cewa" au yanxu ashe har wata kk mun.tohhh nidai alkhairy nakeso tunda deeja batasona...sai Alkhairy taxo tamun duk abun da nake bukata...
Abun ka ga kishi irin ta mata,nan deeja kishi ya rufets,inda lokaci guda ta mike daga kan jikin sa da take ta hau cewa" tohhh ni dai kadaina min maganan Alkhairy n nan,ina ruwana kaje can kaxo da itah mana...ba alkhairy ba ko sharri ne mai yadame ni da itah...
Ganin kishi 'karara akan kwayan idon ta yasa shi kwashewa da dariya ha'di da cewa anyahh my queen ba kishi kkyi ba...
Cire hannun shi tayi da yake wasa da yatsun ta tace" ni bb kishi neka ba,ina ruwana da itah...
Dariya yy sannan yace" tohhh naji amma in ba kishi kkyi ba,nace Allah yabau Alkhairy kice Ameen...
Shiru tayi takasa cewa Ameen din,sunan gashi dai addu'a yy amma sam bakin ta yakasa cewa Ameen... Dariya yaku yi hadi da 'daukanta cakkkk yayi cikin bedroom din sa da itah,don yau fitinan ta riga ta motso....
Kuka tanemi sama sa,amma yanda yake mata,don kaman xai mata kuka ya hau kashe mata jiki ta hanyar sakin mata kalamai,wanda lokaci daya takasa ce masa komai...don saboda yasamj ta amince kaman xai mata sijjada haka ya dinga mata...
A haka yafara isar da bukatar sa,wanda lokaci 'daya yafara sarrafata yanda yakeso...sai da yaxo wurin dip point din ne tafara neman saka masa kuka, don sai alokacin ta tuno da wuyan da tasha,wancan karan...hamma Hydar da xafi fahhh...ni banaso...jin muryan ta na rawa tana shirin sa masa kuka yasa shi fara,lallashin ta ha'di da cewa" my queen a hankali xan maki...
A haka ya shigeta a hankali,wanda dai daurewa kawai tayi,don a cewan ta bai da banbanci da ba baya....
Wannan kenan haka rayuwa ta cigaba da tafiya,wanda kullum son deeja na kara shiga cikin jikin sa,wanda yanxu son ta yaxama jinin kin shi...
Fita zaiyi wajen aikin sa inda take tsaye tana faman masa aikin shagwa'6a acewanta bata son ya tafin,sosai ya tafi duniyan tunanin kallon ta,don gaba daya ta gama kashe masa jiki.ji yake kaman kar yatafi ya barta,rungumeta yy yana mai kissing din ta,wanda ganin abun na neman zarcewa yasa deejamah kwace jikin ta,hadi da masa dry,ganin yanda har yafara xama kalan tausayi,don sho yana da yawan bukata...murmushin dole yy ha'di da cewa" au shikenan...my queen tun da abun ma harda kwalele ne Ko matan...
Dariya tayi sannan tace a dawo lafiya my miji....
Cikin sauri da mamaki yace" matan mai kk ce...maimaita naji.dariya tayi don takasa maimatawa saboda kunyar sa da takeji.
Maganar da ta sauka akan kunnen sune ta sasu dakatawa daga maganan,wanda cikin daure fuska yake bin Basmah da kallo...
Cike da takun isah ha'di da ta'6a baki ta nufo su,inda nan ta hau nuna su da yatsa tana mai cewa" hmmmm matan Aliyu Haydar ko....hmmm Aliyu manyan angwaye,ashe wannan kwailan ce amaryan taka,itace er Tarbiyan er mutunci ko...yayi kyau ngd da yaudara ta da kayi,amma kasani wlh Allah baxan rabu da kai ba,sai na rama abun da kayimun...
Kallon ta baiyi ba,har ta juyaga deejamah, wanda tasaki baki tana mai Kallon basma,inda a zuciyan ta take tunanin waye wannan....
Heeehhhhh stupid get out from here....wai ke wace kalan karya ne Basma... Itadin da kk gani tafimun ke,tunda na aureta ban aureki ba.inbanda rashin xuciya mai ya kawoki ne mah...
Cike da mamakin magan ganun sa tafara dariya n najin haushi,inda nan take tafara fadin maganganun banxa game da Aliyou Hydar dan har yanda suke sex sai da tafa'da... Wani wawan mari yayi mata,Don dama Aliyu badai zuciya ba...sai da yy mata mari sau biyu,sannan yakira securities ha,di da cewa su fitar masa da Basma daga gida...
Itako deejamah tuni ta shige cikin falon ta,wanda da shiganta ta nufi bedroom din dakin ta....kasa dawo wa Aliyun yy,don bai taba jin kunyar deeja kaman na yau ba...
Deeja kuwa tayi kuka har tagaji,don sam batasan Aliyu Haydar da wannan dabi'ar ba sai a yau...
Wanda koda Aliyu yadawo da kyar yasamu ya shawo kanta ta hakura inda tabar mawa cikin ta...
______tafiya suke inda Aliyu ke sanye cikin shigarsa ta manyan kaya...wayo wata dakakkiyar shadda mai ruwan sky blue..inda deejamah ke sanye cikin wata less mai launin dark blue...sunyi matukar kyau don bakaramun da cewa da juna sukayi ba...
Parking Aliyu yy cikin sauri,wanda deejamah tace" hamma Hydar ya katsa anan,har mun xo shopping mall 'din ne...?
Kallon ta yy ha'di da kashe mata ido, sannan yace" my queen kinyi kyau..kinfi kowani rana kyau...
Kallon sa tayi hadi da cewa" kai wannan magana haka tun da muka fito kakace mun haka,koda yau xamu ha'du da Alkhairy ne...
Dariya hadi da shafa sajen sa, sannan cikkin dan sauri yace" amm bari naje na gayda aminin dad...kallon sa tayi ha'di da cewa" okay amma kayi sauri....
Murmushi yayi mata,wanda kafin yafice sai da yakama hannun ta ya manna mata kiss,sannan ya fice daga motan...hadi da nufahn inda yaga Alh.muhammad maccido....
Cike da girmamawa ya fara gishe da Alh. Maccido, wanda cike da farin cikin ganin dan nasa yake tambayansa ya iyalinsa,don yaji labrin auren nashi,sosai yy masa fada akan kulawa da hakkin mata akan miji, da hakkin miji akan mata...haka ya dinyi masa nasiha sosai akan ya kula da matansa sosai,sannan sukayi sallama...