← Book details Dijamah Yar Fulani Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 25

Sashe 22

Dijamah Yar Fulani Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A yau bikin Aliyu Haydar da Basma saura kwana biyu...wanda da kyar yaje wurin ta don ma matsawan su Abbas ne da Anwar dakuma yanda momy ke kokari in daga hankalin ta.
Koda yaje gidan haka jikin momyn Basma har rawa yake tace" a shigo dashi sitting room 'din gidan,wanda yagaji da kayatuwa da abubuwan zamani da more rayuwa...
Ya zauna bb da'dewa kenan shida Anwar da Abbas don tare suka iso gidan nasu,da shigowanta ta nufi Aliyu Haydar ha'di da sakin masu murmushi, inda Abbas cike da shakiyan ci ya hau mata kirari da Amarya...Amarya ta wajen Aliyu Haydar.... Murmushi tayi wanda shiko Aliyu kaman Abbas ya watsa masa wuta...shiko Anwar ganin harar da Aliyu Haydar ke watsamawa Abbas yasa shi gintse dariya...
Itako kuwa har yau tananan da shigar banxan data saba,don ko a yau sanye take cikin shigarta na english wears... Wanda ya dameta 'damau gashi kowani sassa ta jikin ta juya shi take hadi takowa har gaban Aliyu Haydar... Batare da tabi takan su Abbas dake gurun ba,ta nufe shi ha'di da zama kan cinyar sa tana mai kokarin kai bakinta don tayi kissing din shi.
Wani wawan tsawa ya daka mata ha'di da ce mata ta sauka masa daga jiki...
Itako cike da mamaki take kallon shi,don bata kawo kin da yake mata yakai hakan ba...kwalla ne ya ciko mata ido,wanda lokaci daya hawaye yafara bin kuncin ta...ganin irin wula'kancin da Aliyu Haydar yy mawa Basma yasa Anwar da Abbas ce masa haba Aliyu wannan ae bai kamata ba,inda Abbas da yake tantiri ne yace" haba saura kwana nawa ne 'daurin auren, ai kaman gobe ne,tohh maiye don ta zauna a jikin ka....
Mtsssswwtttt tsaki Aliyu yy ha'di da mikewa yana mai ce masu,ku tambaye ta abun da xata bukata kubata,inkun gama ina jiran ku daga waje...
Bai tsaya jin mai xasu ce ba,ya fita daga falon yana jin wani irin xafi daga zuciyan shi... Amaimakon ma yajira su kaman yanda yace masu sai kawai daga shigansa motan ya tada ha'di da yowa gidan sa,don a halinda yake ciki bb mai sanyaya masa ransa inba nurul kallbeen sa ba....
Zaune yasame ta suna hira da mama hinde,wanda duka dai firan ya tattara ga kauyen su mama hinden ne,ta take bata lbrn yanayin tsarin kauyen nasu,sosai take dariya...wanda shigowan Aliyu mama hinde ta hau masa barka da dawowa,bai kalle su ba ya amsa mata ha'di da nufahn side din deejamah... Wanda yy ne don ta fahimci yana bukatan ganin ta,duda tasan da hakan amma sai ta cigaba da firan ta da mama hinde...wanda mama hinde ganin bata tashi tabi mijin nata ba tayi saurin cewa" deeja ba Alhj. Bane ya dawo,maxa ki tashi kije wurun sa,don naga kaman da damuwa a tare da shi...
Shiru mama hinde tayi,don sai a lokacin taga wawtan ta nacewa da damuwa a tare dashi...
My deejamah tayi ha'di da mike tana mai ce mawa mama hinde ayi mata fatan doya don shi take jin sha...tohhh mama hinde tace" ha'di da nufahn kitchen don ta sanar ma rabi...
A bedroom din ta tasame shi ya na zane kan super cushine din dake bedroom din,xama tayi gyefen sa tana mai cewa" hamma kasan kwana biyu dik ban jin da'di..?
Cikin sauri ya kallo ta ha'di da 'darata kan jikin sa yana mai cewa" maiya ke damunki baki da lafy ne...?
'Dan turo baki tayi ha'di da cewa" a'a kawai dai na laru da akwai abun dake damun ka ne,kuma bakason gaya mun...
Murmushi yy ha'di da cewa" a'a deeja na banason hankalin ki ya tashi ne,kullum burina nagan ki cikin farin ciki...
Ture hannun sa tayi ha'di da kauda kanta dayake 'ko'karin ha'dawa da nashi,sannan ta hau cewa" ni wannan ba kwantar mun da hankli kkyi ba...kawai damuwanka damuwanka ne kai ka'dai,nawa damuwan kuma mu biyu...e'immm gsky ni dai kafa'damun ko hankali na xai kwanta...
'Dara kansa yy akan saman cushine din, yana mai tsotsan labban sa na kasa,jan sajen fuskan sa tayi wanda sai da ya rintse ido don azaba,sannan tace don Allah ka gayamun ni baxan damu ba koma meye...
A hankali yajawota jikin shi ha'di da rungumeta ta tsam dayima mata rumfa da faffa'dan 'kirjin shi, sannan cikin raunanniyan murya yafa sanar mata da yanda sukayi da momy..dakuma auren nasu da Basama.ya karke maganar da cewa" plz my queen kada ki tada hankalin ki,kinga ina son ki sosai,inkika shiga wata damuwa xanshiga wanda tafi naki ne ma...
Murmushi tayi cike da rashin sanin maiye ma kishiyan tace" hmmm"ummm.tohh wannan ne dama yake 'daga maka hankli hamma na,tohhh ka kwantar da hankalin ka,ni indai ni ce wlhh nafison kabi umarnin momy,Allah ya kawota lafy...
Kasa mata magana yy duda yasan yarinta ne ke 'dawayniyya da ita,amma yaji da'din yanda bata 'daga hankalin ta ba...
Ha'de bakin shi da nata yy wuri 'daya yana kissing din ta,wanda ganin haka ita kuma ita agsky fatan doyan ta takejin sha,yasata fara 'ko'karin kwace bakin ta,amma amaimakon yasakin mata bakin ma,sai ya kara rikewa gamm,ha'di da laluben harshen ta,wanda da yakama ya hau wani tsotsan sa kaman yasamu alawa🍭
Tun tana mutsu² har ta gaji jikinta ya saki,nan ya 'dauketa tsamm ha'di da nufahn kan bed...ganin haka cike da tsoro tace" hamma fah bani da lafy.... Bu'de baki yy xai mata magana amma kuma sai yakasa saboda yanda yakeji kaman numfashin shi xai'dauke,shi kanshi yarasa mai yasa sam baya gajiya da saduwa da deejamahn tashi,wanda kullum tana cikin ruwan gashi,don ma tana da dauriya,amna du da haka wataran infitinan tasa ya isheta sai ta saka masa kuka sannan yake rabuwa da itah,badan ya gamsu ba...
Ganin yakasa mgn yasa shi saurin fara bin jikin ta da hott kissing...
Dako yaxo dai² kan dukiyar fulanin ta nan ya kai hannu ha'di da saka 'daya a baki dayan kuma yana matsawa wanda hakan yasa deejamah takejin wani irin azaba na ziyarta kowani sassa na jikin ta...kuka tasa ha'di da 'kokarin kwace jikin ta daga nashi...amma takasa hakan jin irin gurnanin da yake yi kaman na xaki yasata tsorata sosai don tasan yau xata sha wuya a hannun hamman nata,wani karfi ne yaxo mata ha'di da tureshi ta mi'ke da sauri ha'di da sauka daga kan bed din,tana wara² n kayan daxata saka.
Wani gurnani ya kefitarwa wanda numfashin keyi kaman xai 'dauke kasa mata magana yy inda yakoma ya kifah kai akan filo yana mai tukurkusu anan wajen.ganin tana shirin fice wa ne yasa shi dago rinan nun idon shi ha'di da girgixa mata kai,alamun kar ta tafi barshi,bude baki yy xaiyi magana sai kuma yakasa ya kwantar da kanshi kan gadon yana juyawa don shi ka'dai yasan halin da yake ciki,ganin irin halin da yake ciki yasa zuciyan ta tsinkewa,wanda nan take mace da rauni ta nufeshi ha'di da 'dago shi ganin yana numfashin shi na shirin barin jikin sa, ga idon sa daya kankance...kuka tasa ha'di da cewa" hamma gani don Allah ka tashi kaji,na yarda baxan gujeka ba...
Jin dumin jikin ta kusa dashi yasa shi cikin sauri ya jawota ha'di da kwanciya jikin ta yana bimata kaman wani mayun wacin xakin da yasamu nama...
Sosai yake romancing din ta kan yafada duniyarrrr......
Wanda da jinshi ya saka mata 🍌 kuwa sai da ta dauke numfashi, don axaba,amma a haka ta dinga daurewa,don Aliyu Haydar lamarin nashi sai da dauriyya....
Ba'karamun wuya tasha ba a wannan rana,amma haka ta dinga daurewa don ta faran ta ran shi, wanda bayan komai ya lafamasa me yasamu 'dan gamsuwa ya 'dago kansa ha'di da cewa" my queen kin gaji ko...?
Murmushi kawai tayi masa ha'di da girgixa masa kai alaman a'a....
Murmushi yayi mata ganin ta girgixa masa kai,nan ya kuma rungumeta kamm,ha'di da fada mata kalami masu sanyaya zuciya...sannan yace" na gamsu ah haka my queen na gode sosai Allah yy maki albarka...
Kasa bashi amsa tayi sai dai murmushin da tayi masa...
Tsam ya mike ha'di da daukan ta suka nufi toilet,wanda a ciki ma haka suka sha soyyayar su sannan suka fito,bayan fitowansu ne suka shirya tsaff dasu cikin shigar su ta english wears, wanda bakaramun kyau yy mawa deejamah ba,abun ka ga mace mai diri da shape,komai yaji masha'allh....
Niko nace shiyasa take rikirkita Aliyu Haydar din...
Ganin irin kallon dayake mata ne yasata fafuwan gaba,don tasan halin sa yanxu sai su kuma komawa ruwa....turo masa baki tayi tana en kunkunai,wanda yasa shi fahimtan dalilin nata na hakan,nan ya hau mata murmushi ha'di da cewa" ae baxan 'kara ba sai xuwa anjima...
Jin yace xuwa anjima yasata saurin dago kai tana kallon shi,wanda shikuma ganin ta xaro ido cike da tsoron maganan tasa ya kuma sakar mata murmushi ha'di da kanne mata ido...
Bude baki tayi xatai magana sai jin muryan meenash sukayi daga falo ta kwala kirar Amarya na.....deeja Amarya na kina ina fito ga angon ki ya dawo....

Banyarda a fitar mun da littafi ba,domun ta kudi ce,gamai bukata xai turo #100 MTN idan kuma VIP ne #200 duka ta wannan numbern...
08081202932./09137393680.

Asha karatu lafy VIP...💃🏻💃🏻💃🏻

Maman teddy...🧸
[01/02 8:36 pm] Maman teddy🧸: *Typing..........*

*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION🖊️*

_'Kungiya masu aiki da naxari da ilimi..._

🗻🗻🗻🗻🗻🗻🗻🗻🗻🗻
*Dijamah 'yar fulani*
🗻🗻🗻🗻🗻🗻🗻🗻🗻🗻

*Written by...:*
*Maman teddy🧸*

*DEDICATION*
~dedicated to my sweat Laila son so fasabilillah💔❤️~

Episode 4️⃣2️⃣➖4️⃣3️⃣

Labrina 'kir'kirarrene banyi shi don cin xarafin wani ko wata ba,illah don in fadakar nisha'danta,na kuma wa'axantar.kuma ban yarda a juyamun labarin ta kowani siga ba.yin hakan kuskurene babba....

********************
*In the name of Allah🤲🏻*
_____________________________

*~Continues~*
Chapter 22 · 0% Book details