← Book details Dijamah Yar Fulani Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 25

Sashe 13

Dijamah Yar Fulani Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Da fitan sa ta hau bin koinah da kallo,wanda idon ta ya sauka akan ruwan dake cikin wani katon bawo...shiru tayi ha,di da cewa a zuciyanta... Hmmm wannan wani irin rayuwa ne,ace duk girman mutum sai yashiga wannam katon bahon kaman wani jariri...!
Mtsswww tsaki tayi,inda a zuciyan ta takecewa" ita sam xatace hamma hydar ya canja mata wurin da xata rinka wanka,don batason nan...kato da kai ace sai a baho xakayi wanka...a haka dai take ta surutun ta a zuciya,inda ta isah wurin bahon da yake cike da ruwa...a hankali ta kai 'kafahn ta cikin ruwan..don tsoro take kar wani abun yajata tayi ciki...jin kafan ta ya sauka kan wannan abun mai kaman kwalba,yanda take cewa" nan tasa 'dayan kafan nata a hankali...
Sai a sannan da taganta a tsakiyan ruwan tafara sullu'6e kayan jikinta,tanayi tana waiwaye kar yaxo Aliyu Haydar na kallon ta...lol😂

Dataga cirewa ne tashige cikin ruwar dumin,wanda nan rake taji wani irin kamshi yaga cikata,wata lallausan soso takai hannun ta ha'di da 'dauka,inda a hankali tafara dirge jikinta da shi...don bata tsaya niman sabulu ba,don a gaban idon ta Aliyu Haydar yaxuba sabulun a ruwan...dafara dirje jikin nata ne,taga kumfa ya cika cikin wannan bahon...wanda gaba daya jikinta ya rufe fuskan ta kadai yake waje...

A haka take ta wanke jikin ta,wanda sai da taxo dauraye rumfar jikin ta ne,ta fara raba ido...don gaba daya jikin ta kumfane kuma batasan yanda xata wanke jikin nata ba...

______motsin sa tajiyo a bayan ta,wanda yasata saurin rufe ido...karasowa yayi har xuwa inda take,don yadama yasan batasan yanda xata wanke jikin nata ba.
A hankali yakai hannun shi hadi da daukan soson dake gyefenta yafara wanke mata jikin ta,jin hannun sa akan jikin ta yasata murya na rawa tace" nifah banaso na gama wanke jikina...
Murmushi yayi ha'di da cewa" xan kara wanke miki ne,ko bakyaso...?
Nan ta daga masa kai ha'di dacewa" ehhh..
Langwa'6e mata kai yayi ha'di da kai fuskar sa dai² nata,ta yanda dayansu najiyo numfashin dan uwan sa,sannan yace" plz..ki barni nayi maki,inason ta'6a wannan lallausan fatan naki ne..ganin yakai hannun sa yana shafa mata jiki yasa ta yin shiru da bakin ta,inda lokaci daya hawaye yafara wanke mata fuska...a hankali kuma cike da yarinta tace" hamma Aliyu wannan fah,baya dakyau,yawindo tace mun innamiji na ta'6a jikin ka ka kyalesa to sunan ku en iska...kuma tace" duk inda nake tana kallo na...ta karke maganan tana mai kuma xubar da hawaye..😭
Murmushi yayi, inda nan deejamah n maganan ta yabasa dariya,wanda sai da yy dariya n sa,sannan yace" ai yawindo batace maki harda mijin ki ba,ni ae yanxu mijin ki ne ko deeja na...?

Kasa bashi amsa tayi,don maganan tasa sam bata gamsu da itah ba..
Ganin tayi shiru ne yabashi damar cigaba da wanke mata jikin ta,inda lokaci daya yafara jin wani iri a jikin shi,wanda da yakai hannun sa kan dukiyan fulanin ta,nan take yayi saurin rufe ido,don wani yarrr ne yake bin jikin sa...kusan minti 5 yana kokarin controlling din kansa,don sam bai shirya yimawa deejan tasa wani abu na mu'amalan aure ba,don aganin sa zalintar ta zaiyi inya kusance ta a wannan shekarun tata,kuma duda hakan ma yanaso sai ta kara sakewa dashi ne sosai...don ya lura fulani babu yarda..
Da kyar yasamu ya dai² ta natsuwar sa,inda a daddafe yagama wanketa,ha'di da sakar mata shower...towel ya dauka dan karami ha'di da daure mata mai dashi,wanda gashin nata yake ta xubar ruwa..nan ya dakko babban towel din ha'di da mikamata yace ta daura ta fito yanajirar ta daga waje...kar'6a tayi ha'di da saurin rufe idon ta.

Shi kansa saurin ficewa yayi,don bayason ya cika kallon surar jikin nata,wanda yake fixgar sa,shi kansa baisan haka deejamah take da diri ga dukiyan fulani haka ba...da fitan sa yaxauna a kan bedside drower yana mai lumshe ido,inda duk yarufe idon sa yabude yake mai tunano surar jikin ta..

Dijamah kuwa da fitansa ta dau towel din da yabata hadi da jin duniyan duka tayi mata wani iri,sai da ta zauna tagama kukan ta,sannan tafito inda a zuciyan ta take cewa" Allah yakawo meenash don baxata oyah daukan wannan dabi'a ta hamma hydar ba..

Zaune ta same shi,inda da fito wanta ya nufeta hadi da rungumeta cike da kulawa yace" kin gama ko...?
Kallon sa tayi,a zuciyan ta take cewa" jumun mutumi nagama mene...!bayan shi yayimun komai,nagama ko kagama...lol😅

Ganin tayi masa shiru yasa shi,dan daburcewa don yasan dalilin yin shirun nata,a hankali yakai hannun sa kan sumar kansa yafara shafawa,ha'di da cewa" nine ko deeja...kiyi hakuri baxan sake ba,tunda bakyaso...
Kaman yasan tunanin abun da tayi,yace mata,ko meenash karki fadamawa nai miki alkawari baxan kara ba...

Jin maganan tasa yasata sakin murmushin jin dadin baxai kara ba,tace tohhh baxan fada mawa kowa ba..

Murmushi yayi sannan yace" yauwa deejan Haydar... Shiyasa kullum nake karason matan nawa...😳🤬
Kafin tace masa wani abu yaka ma hannun ta hadi da nufahn dressing mirow da itah,inda nan yabata mayuka masu kamshi da saka laushin jiki don tashafa...

Bayan ta gama ne,ya bude wadrop din da yake kyaunsa kaman diamond ya dauko mata wasu fitinan nun nighting gown...nufota yy hadi da ware su ya mika mata da sunan tasaka...kallon shi tayi ha'di da kwalalo ido😳 tace" hamma Hydar wannan meye...?

More typing.....
More Comment....

VIP kushirya nan da anjima xanyo maku new posting....

Maman teddy....🧸
[01/02 8:30 pm] Maman teddy🧸: *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📘🖊️*

*_Kungiya masu aiki da naxari dakuma ilimi_*

*DIJAMAH 'YAR FULANI*

*Written by:*
Ayshamohammed(maman teddy🧸)

Episode 3️⃣0️⃣➖3️⃣1️⃣

Dedicated to laila and Aseem...can't luv u less my❤️🥰🥰

*~Not edited~*
Yau ayuka sun mun yawa bansamu damar maku editing ba,don haka xaku hadu da en spelling errow,afuwan plzzzz.....

___________________________

*~Previous~⬅️*
*Kallon ta sobreen tayi ha'di dacewa" ke kanki kinsan baxan ta'6a iyah rabuwa da Aliyu ba...*
Chapter 13 · 0% Book details