Sashe 19
Da Wata Kusan Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Kamar yadda ta yi min umarni haka na tashi na bar falon ledar da na kawo mata ma sai mai gadi na ba ya shigo da ita. Driving nake hawaye yana rufe min idanu ba na ma ganin gabana Allah ne ya kawo gida lafiya sai da na yi parking ba saka wani tissu na goge hawayen da ya bata min fuska duk kwalin da na saka ya zubo min, na shiga gyara fuskata sai yanzu na tuna da ban siyo atanfar da Mama Sa'a ta ce na siyo ba. Wayata na É—auka na kira number Rumaissa wadda ba ta Niger ba tana É—agawa ta yi sallama ta ce"Hajiya Sumayya uwar princesse dan princesse ta yi missing É—inki shi ne ki ka kira ki ji to ga ta nan cikin koshin lafiya" dan murmushin takaici na yi na ce"Ba ma É—an ita na kira ba ina son ki saka daga shago a aiko min da atanfa turmi biyu" "Sai ki ce magana ake ta Æ´aÆ´an banki, wace iri kike so?" "Ni kam ban sani ba Mama Sa'a ce za ta yi biki da su" "To shi kenan yanzu za a kawo sai dai ban ji kash ba" murmushi na yi ina tuna irin amanar da ke tsakanin Rumy da kuÉ—i na ce"To nawa ne kuÉ—in yanzu zan saka su" sallama muka yi kafin na shiga cikin gida zuciyata sai zafi take yi min
Ina shiga cikin falon na yi kicibis da maganganu Mama Sa'a a daidai lokacin da muka haÉ—a ido da ita tana cewa.....
*Abin ya zo in ji mai tsoron wanka, Hajiyata ki na son sanin abin da ke luluɓe a cikin wannan labarin ne? To hanzarta biyan kudin karatunki*
Don jin shin laifi da Ummi take tuhumar Sumayya da shi mene ne dalili, shin Sumayya nada hujja ko a a?
A cikin Sumayya da Abdallah wane ne mai matsalar haihuwa?
Ya karshen Mama Sa'a zai kasance
Na san za ku so sanin mene ne asalin hujjar kafuwar labarin akan kalmar *DA WATA KUSAN...*
MU HAÆŠU A PAID PAGES
+22780416252