Sashe 10
Da Wata Kusan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abdallah yana fita daga ɗakin ya nufi ɗakin Mama Sa'a tare da su Jiddah ya tarar da ita Jiddah ce ta gaishe shi Rumana tana faman latsa wayarta ya ce"Ke marar kunya ban isa ki gaishe ni ba ko?" Da sauri ta ajiye wayar ta ce"Ka yi hakuri yaya Abdallah ina yini?" Banza ya yi mata bai amsa ba Mama ta ce"To mene ne kuma ƴar gwal ta ce mun yi da za ka zo ka sauke masifar a kan ƴata?" Bai bi ta kan abin da ta ce ba sai ya ce"Mama me ya sa ki ka ɗauki less ɗin Babe?" Tashi Mama ta yi zaune tana ɗaura dan kwalinta ta ce"Ban fahimta ba ita Sumayya ce ta ce maka na ɗauki kayanta" zama ya yi ya ce"Mama maganar gaskiya nake yi bai dace ki yi haka" "Oho kenan ni karya nake yi ko, matarka ita ce mai gaskiya ko ubana? Yanzu faɗa min abin da ya dace na yi, to na je na ɗauka ku yi abin da za ku yi daga kai bar ita, to in banga lalacewar zamani Abdallah yaushe ka yi girman da za ka tsaya min a ka saboda matarka" tashi ya yi ya bar ɗakin bai kuma cewa komai ya koma ɓangarensu. Yana shigo wa ya nufi wajen da sumayya ke zaune tun fitar shi ya ce"Don Allah Babe ki yi hakuri, idan na samu kuɗi zan siya miki waɗansu" girgiza kai na yi na ce"Ba na bukata Qalbi, kar ka damu kuma ina son ka bar zancen maganar ta wuce shi kenan"
Washegari tunda safe Aysha ta tashi da wuri don tare da ita na yi girkin breakfast sai surutu take yi min. Bayan na gama girkin na shirya tsaf na yi mata wanka ita ma ina fita zuwa falo ta jawo kwalin madarar da ta sha tun juya sauran da na ajiye a kan mirror ta ɗauko ta yi zaman dirshan ta shiga sha. Ina dawo wa na ce"Allah mai iko na manta sam da wannan madarar da ba zan bari ki ɓata jikinki ba" daukarta na yi na goge mata jiki kafin na ɗaura ta a kan bed ɗina, daidai kuma Abdallah ya shigo ɗakin ya ce"Babe barka da safiya yau dai Aysha ta kwace min ke" dariya Aysha ta yi kamar wadda ta fahimci abin da yake nufi. Kan bed ɗin wajen da take zaune ya je ya rungume ta ya ce"Princesse bonjour/good morning" cikin hausarta da ba ta gama zama cikakkiya ba ta amsa. Nan suka hau hira ni kuwa ina gyara wajen da ta gama shan madara duk ta zubar da ita a ɗakin, don a garinta haka ta riƙa kwasa tana zuba wa a baki. Ya ce"amman yau Aysha ba ta sha madara ba ko?" Wata uwar harara na watsa mishi na ce"Ba ta sha ba kam tunda dai idonka sun makance" sai ya fashe da dariya ita ma dariya ta yi ganin Abdallah na dariya.
Tsaye na yi a wajen ina kallon su ina fatan Allah ya kawo ranar da ni ma zan samu yara wanda zan yi alfahari da su kamar ko wace uwa, ni ma na ga ranar da zan wuce gorin da Mama Sa'a take yi min a gidan nan. Ban san hawaye na zuba daga idanuna ba sai jin hannun Abdallah yana share min su sai da ya gama share min hawaye ya ce"Babe me ya faru kuma kike kuka?" Girgiza kai na yi na ce"Babu komai fa" "ke Babe babu komai kike hawaye kuma?" GyaÉ—a kai na yi kafin na bar wajen domin aikin banza ne idan na sanar da shi damuwa ta ba shi da maganinta Allah da ya halicce mu shi kaÉ—ai ne zai iya kawo min mafita a halin da nake ciki a yanzu.
Bayan mun gama shirin mu tun tuni Abdallah ya wuce zuwa office, ni ma hannun Aysha na kama muka sauka ƙasa inda muka tarar da Mama da ƴaƴanta suna breakfast har mun kai bakin kofa Mama ta ce"Ke sumayya tare da Aysha za ki tafi yawon gantalin?" "E Mama zan kai ta gida ne" "E to gara dai ki mayar musu da ƴarsu kar maitarki ta motsa cikin dare ki tsotse mata jini kamar yadda ki ke tsotse na ƴaƴan Abdallah, don ke kam baƙin ciki ya yi wa rayuwarki kamun kazar kuku babu abin da za ki bari wani ya samu ko wannan ɗan aikin da Abdallah yake yi don na tsaya ne ina addu'a da tun tuni kin saka an kore shi mai farar ƙafa kawai" sai da ta gama maganganunta na ja hannun Aysha muka nufi mota. Sai da ta zauna ta ce"Momy za ki kai ni gida?" "E princesse zan kai ki gida, ko bakya son zuwa" "A a Momy ni ba zan je ba" "me ya sa, daddynki zai yi missing ɗinki fa" "To ai Momyna ba ta yi missing ɗina ba" girgiza kai na yi na ce"Ki bar faɗin haka Princesse Momynki time ne ba ta da amman idan ba haka ba ta yi missing ɗinki sosai" gyaɗa kai ta yi kafin ta ci gaba da wasa da wayata da ke hannunta.
Sai da na biya office na ba secrétaire ɗin aikin da na yi jinya kafin na fito na nufi gidanmu.
Da sallama na shiga dakin bayan mai gadi ya buɗe min gate ɗin gidan ina riƙe da hannun Aysha. Ummi da ke zaune a dakin ta ɗago ta amsa. Littafin da ke hannunta ta ajiye tare da rungume Aysha ta ce"Ga kishiya ta zo har gida" zama na yi na ce"Ummi ina kwana?" "A gidanki Aysha ta kwana?" Gyaɗa kai na yi ina jin zafi a raina don babu shakka ba dan Ummi ba ta ji gaisuwa ta ba ne sai dai kawai ba ta yi niyyar amsa min ba ne. Tsawon shekaru huɗu kenan da Ummu ke fushi da ni har yanzu ina jin ɗacin abin a cikin raina sai dai kuma duk da haka ban bar bata kulawa kamar yadda na dauki lokaci mai tsawo ina yi. Sai yanzu na dawo daga duniyar tunanina na ce"E Ummi jiya Mustapha ya je da ita sai ya bar ta" "Ina ita Rumy take?" "Ba mu haɗu ba, ni ma yanzu daga office nake zan kai Aysha gida ne" "Ai yanzu kin san sarai Rumy ba ta gida" wasa na fara da yan yatsuna na ce"E dama sai da yamma zan kai ta za mu zauna a nan ne" "Ki bari zan kira Rumy ta zo ta ɗauke ta za ki iya tashi ki koma bakin aikinki" murya na ɗan rawa na ce"Ummi ina mai ƙara ba ki hakuri a kan Kuskurena amman zuciyata ba za ta iya ci gaba da ɗaukar irin wannan hukunci da kike yi min Ummi ke uwata ta ce kaf duniya ba ni da wanda ya fi ki. Na san na yi kuskure dan Allah Ummi ki yafe min" ɗaga min hannu ta yi ta ce"Sumy ya isa haka idan ba ki da abin cewa ina son ki kama gabanki, tabbas dan na san muhimmancin bakin uwa da tasirin da yake yi a kan rayuwar ƴaƴanta idan ba haka ba da na daɗe da cire ki daga cikin ƴaƴana, ba zan yi miki mugun fata ba kamar yadda nake sanar da ke a kullum sai dai na yi miki fatan shiriya" idanuna tun tuni sun cika da hawaye ajiye ledar less ɗin da zan kawo mata na yi kafin na ajiye mata kudi da za su kai jika ɗari biyu na ce"Ummi Allah ya huci zuciyarki, ko ki na bukatar wani abu?" Girgiza kai ta yi ta ce"Babu abin da nake bukata za ki iya tafiya" miƙe wa na yi sai na sumbaci Aysha a goshi kafin na fice daga falon.
Ina shiga motata sai na haɗe kaina da sitiyarin motar na fashe da kuka mai tsuma zuciya, tsawon shekaru huɗu kenan ina abu daya, tsawon wannan lokaci a duk sanda zan zo ganin Ummina zan nemi yafiyarta a kan laifina sai dai kuma har yanzu jiya-i-yau ba ta ma kallona bare har na saka ran za ta saurare ni har ta yafe min laifin da Allah ne kaɗai masanin abin da ke ɓoye.
Sai da na yi kukana mai isa ta kafin na share hawayena na yi wa motar key sai office É—ina domin ban san inda an nufa ba kamar yadda na yi wa Mustapha alkawarin yi wa Rumy magana ban iya zuwa shagonta ba domin bana cikin nutsuwar da zan iya fahimtar da ita Kuskurenta.
★Only 500 za ki biya ta wannan account ɗin Faiza abubakar 9030283375 opay
Yan Niger kuwa dépôt myNita 500f a wannan number 93885676 ko kuma carte Airtel ko orange
*Duk wadda ta biya kuɗin karatunta ta turo da évidence ta wannan number +22780416252*
*Cmnts nd share*
[11/12 à 22:44] Émilia: https://chat.whatsapp.com/H9Q7z3J09hnDQuUJNbIdKW
*DA WATA KUSAN...*
NA
Zouley Sabitou (Émilia)
Daga marubuciyar *KUSKURE*
☀ï¸FIRST CLASS WRITER'S ASSO...☀ï¸
(Home Of Qualités And Trusted Writers Of The Nation)
GA DUK MAI BUKATAR A TALLATA MATA HAJJARTA KOFA A BUÆŠE TAKE, ZA KU SAMU BIYAN BUKATA.
+22780416252
🔥FREE PAGE🔥
Only 500 za ki biya ta wannan account É—in Faiza abubakar 9030283375 opay
Yan Niger kuwa dépôt myNita 500f a wannan number 93885676 ko kuma carte Airtel ko orange.

*Page 09*
Ko a office ɗin ma haka na yini cikin rashin sukunin da rashin madogara. Duk abin da nake yi maganganu Ummina su na maƙale a cikin zuciya ta. Na rasa yadda zan yi don Ummina ta yafe min kuskuren da gabadaya duniya ke kallona da shi.