Sashe 12
Da Wata Kusan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Rumaissa ta ce min ki na yi mata shiga hanci da ƙudundune a rayuwar aurenta bayan kuma ban san ki da saka kanki a cikin abin da bai shafe ki ba shi ya sa nake son jin gaskiyar lamarin?" Na shiga uku ni Sumayya wannan wata irin rayuwa ce laifin me na yi wa Rumy har take tunanin na shiga rayuwar aurenta ni kuma.
"Anty wallahi ba haka ba ne kawai don na faÉ—a mata gaskiya ne akan yawan yawon da take yi ba ta tsayawa ta kula da Æ´arta da mijinta shi kenan na yi mata laifi" na faÉ—a wannan karon har da hawayena ina jin wani iri a cikin raina, yau ko wani na ga yana shirin shiga rayuwar aurenta ai zan hana shi bare kuma a ce ni da kaina zan shiga har na yi mata katsaladan abin da cin rai yake.
"Sumayya kin san sarai tun ba yau ba na shiga tsakaninku da Rumaisa, ki fita harkar ta mana idan ta bukaci wani abu daga gare ki sai ki yi mata idan ba haka ba kuwa ki kawo ido ki zuba mata kin fi kowa sanin yadda take wata irin mutum ce ita da ba za ka taɓa fahimtar abin da take so idan ba ta faɗa maka, tunda dai har gyara kayanka ya zama sauke mu raba zuba mata ido akwai ranar da za ta fahimci don ki na masoyiyarta ne kike faɗa mata wasu abubuwan ba masu kyau ba ne ta daina aika su. Shi kuwa namiji duk yadda ya kai ga son ka idan ba ya samun kwanciyar hankali dole ne wata rana ta zo da zai daina son ka" hawayen baƙin cikin da suka zubo min na share na ce"Shi kenan anty babu komai zan bar faɗa mata gaskiya tunda ba ta so"
"Yauwa Sumayya hakan zai fi kawai, ya maganar neman maganin ke da Abdallah" cike da kunya da kuma jin nauyi saboda idan har ba da Abdallah ba ne, ba na son yin maganar rashin haihuwa da kowa. ÆŠaurewa na yi na ce"Mu na kan neman magani har yanzu" ajiyar zuciya ta sauke ta ce"Allah ya kai mu ranar da zai ba ku na ku Æ´aran kuma ku huta" da amine na amsa sai kuma shiru ya biyo ba can ta ce"To ki gaida Abdallah sai kwana biyu in sha Allah" kashe wayar ta yi sai na bi wayar da ido ina mai nazarin lamarin yar uwata Rumaissa.
*Cmnts nd share*
[12/12 à 18:45] Émilia: https://chat.whatsapp.com/H9Q7z3J09hnDQuUJNbIdKW
*DA WATA KUSAN...*
NA
Zouley Sabitou (Émilia)
Daga marubuciyar *KUSKURE*
☀ï¸FIRST CLASS WRITER'S ASSO...☀ï¸
(Home Of Qualités And Trusted Writers Of The Nation)
GA DUK MAI BUKATAR A TALLATA MATA HAJJARTA KOFA A BUÆŠE TAKE, ZA KU SAMU BIYAN BUKATA.
+22780416252
🔥FREE PAGE🔥
NA KUSA GAMA FREE PAGE HAJIYA ME KIKE JIRA BA KI BIYA KUDIN KARATUNKI BA?
Only 500 za ki biya ta wannan account É—in Faiza abubakar 9030283375 opay
Yan Niger kuwa dépôt myNita 500f a wannan number 93885676 ko kuma carte Airtel ko orange.
*Duk wadda ta biya kuɗin karatunta ta turo da évidence ta wannan number +22780416252*
*Page 10*
Ganin dai babu sarki sai Allah, sai na tashi na shiga toilet na yi wanka na fito na tada sallah. Bayan na gama sallar sai ga Abdallah ya shigo ɗakin hannunsa ɗauke da Aysha, da sauri ta sauko daga hannunsa ta yo wajena. Ni ma miƙewa tsaye na yi ina naɗe abin sallah ina faɗar "Oyoyo oyoyo princesse ta dawo" zuwa ta yi inda nake tsaye tana nuna min hannunta mai ɗauke da chocolat na ce"Wa ya ba ki abin daɗi haka?" Da hannu ta yi min nuni da Abdallah da ke tsaye a bakin kofa har yanzu bai motsa ba bare kuma ya yi magana na ce"Ni ma uncle a ba ni chocolat" da sauri ta ɓoye nata a bayanta ta ce"Momy babu" dariya na yi na jawo ta jikina na rungume ta. Duk wani kunci da damuwar da nake ciki sai na ji kamar an yaye min shi babu ko ɗaya sai wani daɗi da nake ji domin murmsuhin Aysha yana saka ni farin ciki fiye da misali.
Har yanzu murmsuhin kan fuskata bai gushe ba sai na kalli Abdallah na ce"Qalbi sannu da zuwa ina chocolat É—ina?" Karasowa ya yi cikin dakin ya ce"Ba a ba manya iya na yara ne" girgiza kai na yi na ce"To ai ni ma yarinya ce, ko Aysha?" Da sauri ta girgiza kai ta ce"A a Momy ba yarinya ba ce" dariya Abdallah ya yi ya ce"To kin ga ni ko Aysha ai ta san ke ba yarinya ba ce, kin ga kuwa ai ba za ki samu chocolat ba"
Dariya na yi na ja hannunta ina cewa"Mu je a yi wanka tunda dai an gama kwadayin" da gudu ta ruga ta ɓoye a bayan Abdallah tana noke kafaɗa "Ikon Allah wannan duk gudun wankan ne?" Da sauri ta gyad'a kai tana ta dariya. Sai da na haɗa da wayo kafin ta yarda ta bi ni zuwa toilet don yi mata wanka.
Ko da na gama na canza mata kaya na shafa mata mai da turare sai na bata wayata na nufi dakin Abdallah, akan gadonsa na tarar da shi yana zaune ya rafka uban tagumi toilet dinsa na wuce kai tsaye na haÉ—a mishi ruwan wanka na zo na zauna a kusa da shi na ce"Me yake damunka Qalbi, wannan uban tagumi da ka rafka?" Girgiza kai ya yi ya ce"Babu komai Babe" kasa na yi da murya na ce"Ai banza ba ta kai zomo kasuwa, sai dai kuma idan ita damuwar ta kai girman da ba za a iya sanar da ni wanzuwarta ba" shiru ya yi bai ce min komai. Na kuma cewa"Tashi ka je ka yi wanka Allah ya yi maka maganin damuwarka"
Tashi ya yi ya nufi bathroom ni kuwa na koma ɗakina na shiga ba Aysha abinci don na san daga wannan game ɗin za ta bige da yin barci. Ina gama bata abinci a baki tana ci tana zuba min shagwaɓa har ta gama na yi mata brush ta dawo kan bed ɗin ta zauna. Cire mata game ɗin na yi daga wayar na saka mata application ɗin da aka tanada domin yara don su koyi addu'oi. Rufe kofar na yi kafin na koma dakin Abdallah.
"Qalbi mu je ƙasa ka ci abinci mana" lura na yi da bai ma san ina yi ba har sai da na karasa gaban shi na saka hannuna ɗaya a tsakiyar sumar kansa na fara shafa wa a hankali. Sai yanzu ya ɗago kai ya kalle ni ya ce"Babe yaushe ki ka shigo?" "Tun ɗazu na shigo ina yi ma magana sai na lura ka yi nisan kiwo" shiru ya yi bai ce min komai ba sai na kuma daurewa na ce"Dama ina yi maka magana ne akan ka zo mu ci abinci"
BuÉ—e bakinsa ya yi da niyyar ya yi magana sai kuma ya fasa, lura da kamar akwai abin da yake son sanar min da na yi sai na zauna a bakin gadon na haÉ—a hannunsa guda biyu a cikin nawa a hankali na fara matsa masa su. Na dan É—auki lokaci ina yin haka kafin na ce"Qalbi ni fa rufin asirinka ce idan ba ka faÉ—a min abin da yake damunka ba wa za ka faÉ—a wa?"
Ɗago idonsa ya yi ya sauke su a kaina sai da ya ƙare min kallon don har na yanke shawarar watsar da makaman yaƙina na ƙyale shi saboda ba karamin yaro ba ne shi ɗin da zan zauna ina ta faman rarrashin shi akan abin da yake damuwarsa ce, a iya sani na da shi ban aikata mishi laifin komai bare kuma na zargi kaina da cewa na yi mishi laifi.
Sai dai kuma kwatsam a lokacin da ban yi zato ba na ji ya ce"Babe ina da wata Æ´ar bukata ce a wajenki" ido na zuba mishi ina bin shi da kallo kuma na buÉ—e kunnena da kyau.
"Yaya Hisham ne aka kora daga gidan da yake haya shi da matarsa, to kuma nan za su dawo da zama"
Da ido kawai nake bin shi da kallo don ban ma amsa ba, ban ma san mene ne amsar da ya dace na bashi ba don wannan maganar tashi ta fi kama da sanarwa akan neman izini ko babu komai shawara tana da daÉ—i sai a yi min shawara amman haka kawai a ce min za su dawo gidan ai ba ni da ta cewa tunda dai har sun riga da sun yanke hukuncinsu. Sai kuma na ji yana cewa"Bai biya kuÉ—in hayar wata uku ba mai gidan ya ce zai kai shi kotu idan bai biya shi ba zuwa karshen wannan satin, ina son ki bani aron jika É—ari biyar don Allah Babe, ba zan so a kai shi kotu ba saboda matsalar kuÉ—i" gyaÉ—a kaina na yi na ce"Allah ya kai mu gobe zan maka transfert" da sauri ya rungume ni ya ce"Babe na gode sosai Allah ya bar kauna" ban amsa mishi don gaskiya ban ji daÉ—in abin da ya yi min ba.
"Tashi mu je ka ci abinci" miƙe wa ya yi ya kama hannuna muka sauka ƙasa don cin abinci. A dinning gabadaya jama'ar gidan suka haɗu don cin abincin dare. Bayan na zuba ma Abdallah na zuba na Mama da na Baba sai na zuba wanda zan ci na zauna akan kujera na fara ci. Sai na ji Mama tana cewa Baba"Mun gama magana da Hisham ɗin gobe idan Allah ya kai mu za su taho nan ɗin" ni dai ban tanka musu ba na yi shiru na ƙyale su ina ci gaba da cin abincina. Sai Mama ta ce"Sumayya gobe idan Allah ya kaimu su Hisham za su dawo nan da zama gobe idan Allah ya kai mu sai ki share musu wancan ɗakin" da sauri na dago kaina ina bin yatsarta da kallo sai na ce"Ai gobe zan je office ne"