Sashe 19
Amani Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kokawar kwace kan nata. Domin abunda ta ji a tare da ita da ya yi mata wannan kiss din, ya wuce misali. Mukhtar daya ji ya samu access tuni ya idasa sakin sauran kisses din sa a guraben da take jiran saukar su. A hankali ya ke moving upward da tattausan lips din sa yana sumbatar dogon wuyan nata wuri-wuri har ya isa ga bakin ta.... Amani could nt explain what s happening from then, lokacin da Mukhy ya manne bakin su wuri guda, ya soma ma Amani wani irin zazzafan hot kiss, a lips din ta, kafin ya samu damar shigar da bakin sa cikin nata sosai, ta kuwa bude bakin tana jiran isowar sa, sai da Amani ta saki numfashi mai karfi (moaning), mai nuna deep and extreme pleasure din da Mukhtar ya sakar mata ba tare da ta sani ba. Ta hakan ne Mukhtar ya samu access din da bai zata ba, domin Amani ta gama sallama masa kan ta, nan ya sarke halshen su wuri guda yana sumbatar halshen nata hungrily kamar yaron da ya samu sweet a cikin bakin sa. Mukhtar ya gama kashe Amani a wannan lokacin ya kuma gigita kan sa ya koma kamar ya samu hauka, a irin yadda yake sumbatar Amani da yanayin da yake ciki ya tabbatar wa kan sa ba karamin kokari yayi ba wajen rike kan sa har zuwa wannan lokacin da ya cika shekaru talatin da biyar, bai taba zina ba, yana addu ar har ya mutu kada ya yi, ya mayar da Amani ko dan yatsan ta bata iya motsawa domin ta hana shi abunda yake kokarin yi din, don nemawa kan sa da ita kan ta nutsuwa, maimakon hakan, sai ma samun kan ta da tayi tana enjoying sumbar da Mukhtar ke mata kusufa-kusufa yadda harshen ta ko biro bazai iya bayyanawa ba, amma ilahirin jikin ta ya karbi sakon Mukhy ta ko ina. Mukhtar sai jin yatsun Amani yayi sun ratsa cikin lallausar sumar kan sa da take cunkus, ta tura duka yatsunta cikin gashin sa tana kiran sunan sa da muryar da bata yi kama da tata ba, wanda hakan ya kara triggering stuation din nasu beyond expression. A wannan lokacin daga Mukhtar har Amani sun manta a duniyar da suke, ko wata rashin jituwa ko kiyayya mai dogon zango dake tsakanin su, burin Amani shine a kai ga babban al amarin ta gama shirya yin sallama da kuruciyar ta.... Amma sai wani tunani ya darsu a ran Mukhy, na cewa; shin ya shirya fansar da samartakar sa ne ga Amanin da bata san darajar sa ba sam? Bata dauke shi mutum ba, bata dauke shi komai ba banda daukar sa da take yaron gidan su? Amani har yanzu bata son sa..... kuma ta fada har abada bazata so shi ba. Wannan access din data sakar masa ya samu ba don SO bane, na sha awa ne da ya taimaka wajen kimsa mata ita, ta hanyar seducing dinta da kiss, kada ya yarda... kada ya sake, kada ya kuskura yayi saken da zai zama injin biyan bukatar gangar jikin Amani, alhalin ba shi da gurbin so da kauna na gaskiya a zuciyar ta. Matsayin sa da darajar da Allah yayi masa ya wuce haka! Wannan ne ya dakatar da Mukhtar daga kokarin sa na cika sunnar aure, da farantawa kan sa, har ma da Amanin da jira kawai take Mukhtar ya maida ita cikakkiyar matar sa. Ta gama sallamawa cewa a lokacin komai zai faru a shirye take, domin she cannot resist him a yau. Amani sai ji tayi tamkar an yi ruwa an dauke Mukhtar ya mike daga jikin ta ya koma gadon yana ta murkususun sa shi kadai. Sai a lokacin ta dawo hayyacin ta. Kunya da haushin kanta suka zo suka lullube ta, ta hau tambayar kanta me ya faru haka? Me ke faruwa yau kamar almara? Ina ego din ta? Ina pride, ina class din ta, ina kuma gatan ta da dukiyar ta data warawa Mukhtar kafa haka yau, tana jiran sa da abinda bata taba kawowa ran ta amincewa da shi ba, gashi ya mata dandani haukaci, ya tashi ya bar ta da kunya da takaicin kan ta. A haka suka kwana tana kuka, kukan ta baya ta rago in ji hausawa, kukan bakin ciki da haushi kan ta. Mukhtar kuwa falo ya koma bayan wani lokaci. A kan doguwar kujera ya kwana cikin wani hali na kaka ni kayi. Amma kafin asubah ya samu barci mai dadi, ko babu komai ya samu wani irin relief da bai taba samu ba. Da assalatun fari kiran sallah ya tashe shi, yayi maza ya shiga yayi wanka da alwallah, ya zo ya kunna fitilar dakin sai ya sameta ta hada kai da guiwa har lokacin tana kuka kamar ta kashe kanta. Jakar kayan sa ya bude, yau a gaban ta ya hau canza kaya. Yo kunyar ta yaushe kuma ya ga komai itama ta ga komai, sai ita ne ta dukar da kan ta kasa don kunya. Ya kammala shiryawa ya dube ta kan ta a kasa, tana ta hawaye, yace, to Madam, da alkhairi, Shege yayi harama zai koma Najeriya, ya bar ki a Saliyo ki yi yadda kike so da auren sa, a yi hutu lafiya, ko kina da sako gun Alhaji? Amani ta mike ba tare data tanka masa ba tayi toilet. Kafin ta fito ya kammala hada komai nasa ya na jiran fitowar ta domin Faytoory har ya iso, ya kuma kira shi a waya ya gaya masa ya iso yana mota yana jiran sa. Bata ce masa komai ba ta soma mayar da laffayar ta jikin ta. Mukhtar ji yayi kamar ya kara rungume ta, ganin har lokacin kuka take yi sosai kamar ta hadiyi zuciya, har da sheshsheka, amma ya hani kan sa da yin hakan. Ya yarda dai ta yi nadamar maganar nan da gaske, ta kiran sa mai kama da shegu, amma shi kuma ya rike ta bada wasa ba, har sai ta yi repenting iya repenting, yadda ya kamata, sannan zai daina tada wannan zancen. Ya isa inda take hannayen sa biyu zube cikin aljihun wandon Jeans baki da ke jikin sa, kokari ya ke su hada ido amma ta ki, don yau bata da bakin rashi kunya tunda ta gama zub da ajin ta. Mukhtar ya ce na ce baki da sako gun Alhaji? Hawaye fal idanun ta tace inada shi. Ka ce masa ina so ya mayar da auren sa da Mahaifiya ta, zan taya shi lallashin ta Mukhtar yayi dif! Meyasa shi bai yi wannan tunanin ba tuntuni? Amma Alhaji.... ba shi da lafiya yanzu, anya Jal an din zata yarda? Sai ya ce in har zaki lallashe ta ta yarda Alhaji ba zai ki ba, sai dai ki tuna bashi da lafiya yanzu, bayan ta karfin jiki har da ta rashin iya aure . Amani tayi maza ta dago tana masa kallon neman karin bayani ta hanyar zazzafar harara, abu kazan uban sa take so ta zaga ko ta huce, wato rashin mutuncin sa bai bar kowa ba, har Alhajin ma! Sai ya gyada kai yace eh, I m not joking, sugar ya ci karfin sa, ba ya iya auratayya yanzu sam Amani ta daburce, ga kunya ga tausayin Daddy, sai ta hau masifa, ta ce kuma aka ce kowa ne irin ka? Kowa ne yake aure don ya taba mace? Ko kuwa an ce maka kowa ne yake aure saboda wannan rashin kunyar? Baka san ana aure don mace ta dinga zuba ruwa a Buta tana kaiwa tsohon mijin ta bandaki ko dafa masa ruwan wanka ba? Dariya ce mai tsanani ta kama Mukhtar amma ya gintse, sabida ta hau kan tsini sosai, yace, irin naki auren ko? Ta sa kai zata wuce ya riko gefen laffayar ta, yace Shege zai koma, sai watarana! Idanun ta rau-rau, ta ce Allah yayi mana hisabi ni da kai, sabida yadda kake cutar da ni da kuskure na Inda Allah ya cece ta daga Mukhtar shine kofa da ake bubbugawa, dole ya sakar mata laffayan, idanun sa kamar su hadiye ta, ya karasa ya budewa Fajur data kawo masa karin kumallo haka da wurwuri. brother sabahul khair, an tashi lafiya? Ga nan breakfast inji Mammah Ya dubeta cike da kauna ya ce nagode Fajur, amma ki koma da shi ciki don na makara, kuma ban iya karyawa da wuri ba, tuni Faytoory ya zo dauka na Brother zan bi ka in ji Fajur. Tana marairaicewa duk sai sai kamannnin ta da Amani suka bayyana. Ya ce kada ki damu matas, zaku taho tare da Yayar ki in ta gama hutun ta Da wannan duk suka rankaya suka fito Fajur na cewa ya cika alkawari fa, ya dawo ya tafi dasu Najeriya tana son zuwa kasar Najeriya, kullum Mamma na basu labarin Najeriya mai GREEN WHITE GREEN flag A harabar gidan suka samu Mamma tayi lullubi ta fito domin su kara sallama da Mukhtar, har kasa ya tsugunna ya gaisheta sannan ya shiga motar Faytoory. Amani ta wuce cikin gida ba tare da ta tsaya sun kara hada ido ba, balle ta kalli shigar sa mota, ko tace Allah ya kiyaye. Kuma a rashin tarbiyyah irin nata bata gaida abokin Baban ta ba wato Malam Abdussalam. Faytoory ya ja motar Mukhtar na gefen sa suka fita daga gidan, Fajur da Safwan na masa addu ar sauka lafiya. Mamma na daga masa hannu idon ta cike da kewa da kunar sa. Tunda ta shigo gida take kuka, koma me ya same ta yau ta tabbata Mama Jal an ta jawo mata, don watakila magungunan data bata duk da ta zubar amma ai wasu sun narke mata a baki, da turarukan data yi mata ne suka sa Mukhy ya samu damar da ya samu yau a kan ta. Yanzu ya tafi ya bar ta da cizon yatsa. A haka Mamma ta zo ta sameta ta soma yi mata fada, a kan rashin gayar da Faytoory da rashin iya tattalin miji da kula da yi masa addu a. Ta ce ban taba ganin sokuwa irin ki ba Amina, rashin tashi da Uwa hauka ne? Ai wani abun kana tsintar sa a social environment