Sashe 27
Alheri Danko Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
BAYAN SHEKARA 15
Sanye take cikin wani tamfatsatsen leshi mai kyau baki tasha gwalagwalai a wuyanta da kunnenta sai kamshi take zubawa, falo ta fito babu kowa, a filin wasa tajiyo hayaniyarsu bakin window taje ta tsaya ta daga labulen ta leka tafida ta hango shida faruq da hydar da dan autanta faisal (little) sunata buga kwallo murmushi tayi ta zubawa tafida ido har yanzu yaki tsufa kullum yana nan tamkar saurayi, little ta hango yana yiwa faruq magana kallo tabishi dashi lallai kyan da ya gaji ubansa domin komai nasa irin tafida ne yanda tafida yake magana dakyar shima haka yake duk da shekarunsa 13 aduniya, tana nan tsaye ta hango faisal shima yafito jan tafida yayi abokina nifa unguwa zanje kallonsa tafida yayi har yau baka daina iskanci ba?
Dariya faisal yayi yanda kadaina shan ganye haka nadaina neman mata, dariya tafida yayi ya wuce gida
[9:19PM, 12/11/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
117
Na UMMI A'ISHA
Cikin gida ya shige daga shi sai farin short nicker da farar riga ta yan ball suma yaran nasa duk wannan shigar sukayi,yana shigowa ya hangota tsaye tana kallon yaransu ta window, bayanta yaje ya rungumeta akoda yaushe son hanfa yake ji yana shigarsa sosai gata dai haihuwarta uku yaranta biyar amma har yau bata gundurarsa, cak ya dauketa a kafadarsa yayi cikin dakinsa da ita dariya tafara yi wai kai baka girmane?
Kan gado suka fada yafara yi mata wasanni masu rikitarwa yana fadin ta yaya zan girma bayan har yanzu ni yarone, dole ta biye masa suka lula sai da suka gurji junanau sannan sukayi wanka suka fito, kwalliya suka sake tasaka yellowar atamfa shi kuma yasa orange colour da blue din wando yace kizo muje ki rakani, fitowa sukayi yabude mata gaban mota tashiga shima ya shiga suka fita daga gidan, can karshen gari yakaisu inda ya gina wani katon asibitin yara da mata, ya tsaru mutuka an gama komai an zuzzuba duk abinda za a bukata ajikin symbol din asibitin an rubuta, Dr Tafida & his Lovely wife female, children hospital, wani dadine ya kama hanfa ta rike yan yatsunsa nagode abban baby to amma waye likitan?
Hannunta yakama ni dake mune consultant din fata dai Allah ya bamu nasara, amin tafada tana kissing din bakinsa haka suka dawo gida cikeda farin ciki, suna dawowa gida tasake ganin abin mamaki domin tafida ya shirya musu bikin cika shekaru 15 da aure haka suka sha bidiri aka watse bayan taro ya tashine da daddare hanfa tafito daga wanka tana daure da towel tafida yashigo dakin, kugunta ya rike yace shekaru goma sha biyar da suka wuce zaki iya tuna abinda ya faru?
Idonta ta rufe yes natuna abinda kayi min adakinku agidan su inno, bakinsa ya hada da nata yana cewa kin kasa mantawa da ranar nan kamar yadda nima nakasa mantata hakika na yarda ALHERI DANKO NE.
ALHAMDULILLAH!
Anan nakawo karshen labarin Alheri dankone duk wanda yayi min editing ban yafe ba.
Na sadaukar da wannan littafi ga mai girma TAFIDAN GUMEL, HAKIMIN YALAWA ALH IBRAHIM AHMAD M SANI, Allah yaja zamaninka amin.
Lots of luv babbar yaya ADDA BENAXIR OMAR
Gaisuwar ban girma ga uwar dakina HAWWA M JABO
Gaisuwa ga baby faty & sady kawata
Ban manta dakuba Falmi, halamcy & momy adama hakika nasan kuna sona
Babbar kawa kuma aminiya KAUSAR LUV still u r d 1 & only ina sonki kawata Allah yabarmu tare amaryar umar faruq
Nagaisheki Anty bebeelo kinfi kowa son alheri dankone
Fatan alkhairi ga takwarorina, da yan uwana marubuta musamman ma yan taskar marubuta
Hakika masoyana babu abinda zance daku sai dai godiya, duk mai son novel din ummi A'isha ko mai kaunarta to ummi A'isha loves you too, ina gaisheku daukacin masoyana aduk inda kuke, anty meenah dan musa ummi ta gaisheki!
Nagode sai mun hadu a littafina nagaba nice taku ahar kullum UMMI A'ISHA!.