Sashe 15
Alheri Danko Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hanfa tana kwance adaki zarah sulaiman tashigo tace mrs tafida tashi mutafi bakin gate kallon hawa ance tana nan zasu wuce, shiru hanfa tayi azahirin gaskiya tayi missing din tafida sosai kuma tana son ta ganshi, tashi tayi tacire kayan jikinta tasaka wata Arabian gown blue tasa dan madaidaicin hijabi suka fita, abakin titin kofar makarantar suka tsaya inda daliban duk suka firfito kwansu da kwarkwatarsu domin kallon sarki kai harma da baki wadanda ba yan makarantar bane, tuni wuri ya rude da ihun dawakai da kide kide da algaita, tawagar chiroma ce tafara wucewa sannan sai ta sa'i dukkaninsu yayun su tafida ne, sa'in misau yana wucewa sai ga tawagar tafida nanfa yan mata suka hau shewa harda masu yin guda domin yawancinsu shi sukazo kallo,tafida kam yasha kyau tun daga kan kwalliyar dokinsa wadda ta kasance anyita da jajayen yadika masu kyalkyali, sirdin dokinma Jane komai dai najikin dokin ja akasa masa, shima tafida fararen Kaya yasa yadora jar alkyabba asama aka nada masa jan rawani takalmin kafarsa ja ga wani bakin glass dayasa gaba daya fuskarsa arufe take saboda rawanin har fuskarsa aka nade gashi yakawo bakin glass yasa kar kuso kuga yadda tafida yayi kyau kamar shine sarkin yayinda yan tawagarsa suka sha kwalliyar kaya maroon ga faisal agefensa shi kuma yayi shigar fararen kaya.
[2:56PM, 11/25/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
6⃣8⃣
Na UMMI A'ISHA
Faisal ne akusa da tafida ga wasu kuma akasa rike da kaskon turaren wuta sai budade mutane suke yi da kamshi, bude ido hanfa tayi tana ganin tsaruwar da tafida yayi wai dagaske mijinta ne?
Kwata kwata bata taba zaton zata samu kamarsa a matsayin miji ba, hayaniyar wasu yanmata ce ta katse mata tunani, lah muniba ga mutumin naki, ok bani wayar nan nayi masa picx wadda aka kira da muniba tafada tana yatsina fuska, gaskiya yayi kyau nabashi 100 marks, nan tazaro iPhone dinta baka tafara zooming din tafida tana yi masa picx, ai insha Allahu sai na auri tafida, ai hanfa najin haka hankalinta yayi mutakar tashi, da duk maganar da suke yi bata damuba amma tana jin an anbaci sunan tafida taji hankalinta yayi masifar tashi, idonta ta daga ta kallo tafida yana kan dokinsa yarike wani mashi ahannunsa na hagu hannun damansa kuma sai dagawa mutane yake yana amsa gaisuwar da suke yi masa, kallonta tadawo da shi kan wadannan yan matan sun hadu iya haduwa kai da ganinsu kasan sunsha naira sun koshi da hutu ga tsabar kyau dan tamkar larabawa suke, sai picx suke yiwa tafida basu kadai ba ma duk yan matan dake gun daukar tafida suke a waya ko ina ka duba flash ce ke haskawa da karar daukar hoto kas kakas kas, take hanfa taji zaman wurin ya dameta yafita daga ranta ko zarah bata yiwa magana ba tajuya tanufi cikin makaranta tana zuwa hostel tashiga dakinsu tafada akan gado tafara kuka wanda ita kanta bata san ko na menene ba balle kuma ummi Aisha wadda ta kasance yar kallo, kuka take sosai domin jin zuciyarta take tana yi mata wani zil zil kamar zata faso kirjinta ta fito ga wani kishi dataji ya turniketa, ga haushin tafida taji tanaji alhalin shi kuma bai san ma abinda yake faruwa ba nan tayi kukanta ta more na tsawon wani lokaci, zarah kuwa bata dawo daga kallo ba sai wurin 6 lokacin hanfa tagama kukanta ta wartsake.
[2:59PM, 11/25/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
6⃣9⃣
Na UMMI A'ISHA
Hanfa bin zarah tayi da kallo lokacin da ta shigo dakin, murmushi zarah tayi mrs tafida ya akayi na nemeki na rasa ne?
Eh kaina ke ciwo shiyasa na taho, amma shine babu sallama kikayi tafiyarki?
Ai da kin tsaya kinyi picx da angon naki, amma ga wani da na dauko miki nasa shi daya, kin karba hanfa tayi saboda bata son ganinsa yanzu, ki bari anjima zan gani, cikeda mamaki zarah tace tafidan naki?
Tsaki hanfa tayi ta tashi tafice daga dakin.
Shi kuwa tafida duk ya gama kaguwa yaga matarsa domin yayi missing dinta yana bukatar yaganta amma bai samu dama ba domin ranar da suka fara hawan zumunta babu lokacin dazai samu yaje ya ganta kuma ma ai ganin da zai yimata na musamman ne, sai da aka kwashe kwana 3 ana gudanar da bikin da yasamu halattar dunbin jama'a tun daga kan sarakuna da hakimai da dagatai da masu unguwanni kai harda sahibar ummi Aisha cwt kausar luv, ana gama gudanar da bikin kuma aka fara shirye shiryen sallamar baki wanda wannan ma yadauki lokaci.
Ranar da aka gama bikin ranar tafida ya kira zarah don yana son yaji muryar hanfa sai taki karba haka zarah ta karaci abinta amma taki karba dole ta hakura ta kyaleta, ita kuwa hanfa har yau jin zafin tafida take sai kace shine yace yan matan su daukeshi a hoto.
Wasa wasa sai da akayi sati tafida yana iyo waya amma hanfa tana kin karba ganin haka yasashi shiryawa washe gari ya nufo makarantar.
[3:02PM, 11/25/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
7⃣0⃣
Na UMMI A'ISHA
Washe gari da safe wurin karfe 10 hanfa ta shirya cikin bakar doguwar riga after dress aciki kuma tasa dogon wando da yar body hug aciki, bata yiwa fuskarta kwalliya ba iya powder kawai tashafa tasa lipglow tafesa turaren night feelings da unforgettable me, tadora bakin karamin hijab asama domin yanzu kayan da take sawa kenan tun ranar da tafida ya koya mata hankali, kallon zarah tayi wacce ke kwance batada lfy, zarah bari naje nasiyo mana kerosene din nadawo sai nadora mana girkin, to sai kin dawo zarah tafada, daukar galan hanfa tayi tafita, tana zuwa gate din da zata fita gari taga wata bakar mota mai bakin glass kirar vibe dauke kanta tayi tawuce amma sai motar tadawo aka fara horn bata kula ba saboda tayi zaton ko irin samarin nanne yan iska ita kuwa da auranta, ta saitinta motar tazo tatsaya aka zuge glass tafida tagani yana mata dariya, tagefensa takoma ta bude kofar tashiga, kallonta yayi haba madam irin wannan shariya haka ana ta yimiki horn, to da auran nawa za ayi min horn natsaya?
Murmushi yayi yanzu kin yarda kinada auren kenan?
Kanta ta sunkuyar kaga kerosene zanje nasiyo fa, ok to bari muje suna fita yadauki titin unguwar rannan nan hanfa taji gabanta yafadi kallonsa tayi yana sanye da jan wando da brown din t shirt yayi aski sumar kansa sai sheki take, gaban hanfa ne yaci gaba da faduwa har suka sha kwanar gidan, kallonsa tayi ina zamuje ne?
Wani malalacin murmushi yayi karki damu kawai nuna miki zanyi ni ba yaro bane nadade da girma, to naga rannan ka nuna min, a'a ai na yau daban ne daidai lokacin suka shiga gidan, babu yadda ta iya dole tabishi suka shiga ciki har bedroom din rannan amma fa duk tagama tsorata dashi kana ganin yanayinta zaka san a tsorace take, kofar dakin yasawa key ya isa inda take agefen gado yajata suka zube yafara kissing din bakinta nan da nan kwalla tazubo a idonta, hijabin datasa ya zare yacire after dress din data saka nan yatsaya kallon surar jikinta yadda tafito acikin kayan data saka, kokarin cire body hug din datasa yafara, yana cirewa yaji jikinta dumi tun alokacin yagane period take nan yaji haushi yakamshi yau yazo with full confidence zai bi hanyarsa amma kuma babu dama mensuration ya bata masa shiri, haka ya hakura yafara wasa da kirjinta har na tsawon wani lokaci, sai da yadanji dama dama sannan yayi magana cikin narkakkiyar murya yaushe zaki gama?
Banza tayi dashi jin haka yasashi dora hannunsa akan mararta har tsawon minti 5 sannan ya dauke hannunsa yace da baki fada min ba nagano kwana 7 kikeyi yau kuma kwananki 2 da farawa kinga kenan nan da kwana 5 ni angone dan ranar bazan barki ba komai kukanki.
[1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [6:43PM, 11/25/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
7⃣1⃣
Na UMMI A'ISHA
Murmushin mugunta hanfa tayi azuciyarta tace zaka dade domin ni next week zan tafi gida kuma idan na tafi bazan dawoba sai nan da sati 3 tunda an kafe mana time table din exam lokacin, ci gaba da shasshafata tafida yayi har yasamu nutsuwa yadda ya kamata sannan ya kyaleta yayi hugging dinta ajikinsa sai da ya danyi bacci ahaka sannan yatashi yana kallonta sai wani murmushin mugunta take yi masa tsaki yadan ja ni kike yiwa dariya ko?
Hmm ki gama dariyarki yau yarinya yana gama fadin haka yatashi yafita yana cewa ki zo na maidaki inda na daukoki saboda yau amfaninki kadanne, yana fita ta tashi ta shirya tafito lokacin har ya fita daga falon yashiga motarsa, motar taje ta shiga suka tafi, in banda tsaki babu abinda tafida yakeyi domin yau gaba daya ya gama sa rai da samun hanfa, dariya hanfa tayi aranta tace bakayi tsaki ba sai ranar da kaji nabar misau na tafi disina, hannunta ya kamo kamar yadda ya saba yafara wasa da yan yatsun hannunta har sukaje wani store inda ake sayar da kayayyaki kala kala, ciki yashiga yasiyo mata dan karamin gas wanda zai ishesu girki har na tsawon wata uku sannan ya iyo mata shopping din kayan cooking daga nan yafito yashiga restaurant yasiyo mata take away da drinks masu sanyi yadawo motar, dan kallonsa hanfa tayi sai kuma taji tausayinsa ya shigeta saboda yadda taga yana yi mata hidima ga kudinsa da yake kashewa akanta, makarantar ya mai data yayi packing a inda yasaba tsayawa dama gaba daya motocinsa gilasan tintac ne sai kace wani marar gaskiya, kinje kallon hawa?
Ya tambayeta yana lankwasa yan yatsun hannunta, kallonsa tayi eh naje ananma naga yan matanka ai, dariya yayi har hakoransa suka fito, ni inada yanmata ne?
Kodai yanmatan faisal kika ga?