Sashe 11
Alheri Danko Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ranar Monday ta shirya tadawo makaranta nanfa yan makaranta suka shiga mamaki jin hanfa bebiya tawarke yayinda wasu kuma suke cewa ai babu mamaki da sha'anin Allah, ranar data dawo makaranta ranar tafida yafara zuwa office bai dawo ba sai 5 tunda yadawo yaci abinci yayi wanka yafita shida babban zaginsa da sarkin mota yana daga baya azaune yace musu school of nursing zasuje haka kuwa minti kadan sai gasu acikin makarantar suna shiga suka fara tafiya ahankali har sukaje gaban wani hall inda dalibai ke tsattsaye group group da alama daga lecture suka fito nanfa daliban suka fara bin motar tafida da kallo wata babbar jeep ce kirar kamfanin crotoure baka mai bakin gilasai an rubuta tafida 4 ajiki, ba aganin wanda yake ciki, ido tafida yafara budewa yana kallon daliban can ya hangota da uniform ajikinta da dan karamin hijabi iya kafadarta tayi wani kyau sosai tana tsaye cikin maza sunfi biyar da modern biology a hannunta da alama bayani take musu nanfa yaji ransa ya sosu, babban zaginsa ya cewa yaje yakira masa ita koda yaje hanfa bata kulashiba sai ma gurmuda baki da tayi duk abinda tayi akan idon tafida yana kallonta ta glass din motar dan haka koda babban zagi yadawo bai jira bayaninsa ba yabude motar yafita nanfa kallo yakoma kansa yatsuke cikin bakar riga mai gajeren hannu ajikin rigar an rubuta big guy da jan fenti yasa jan trouser da jan takalmi irin nasu na sarauta hatta belt din da yadaura ja ce yadora bakar jacket asama ahankali yafara tafiya yana zuwa yajiyo da ita yaja hannunta nanfa tafara turjewa ganin haka yasa tafida fizgota jikinsa ya rungumeta nan fa su babban zagi da sarkin mota suka fito da gudu suka zo inda suke suka baza babbar rigarsu sukayi musu runfa suka lullubesu ahankali tafida yadago kanta yasa bakinsa akan nata yafara zagaye lips dinta da harshensa,tofa muje zuwa dai masu karatu.
[1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [5:39PM, 11/19/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
4⃣6⃣
Na UMMI A'ISHA
Cikin sauri hanfa ta bude idanuwanta ta fara kallon fuskarsa bakinsa kan nata gashi ya wani kankameta duk kamshin turarensa na fogg ya cika hancinta ras!
Taji gabanta ya fadi, jan hannunta yayi yakaita cikin mota yabude gidan baya yasata shima yashiga sukuma su babban zagi suka zauna daga waje, yayinda dalibai suka yi cirko cirko suna tattauna wannan lamari da ya afku wasu kuma ba karamin burgesu tafida yayi ba, suna shiga cikin mota hanfa tafara matsawa yana binta, tana matsawa yana matsowa har taje jikin kofa daidai lokacin ya karasa matsowa kusa da ita kallon fuskarsa tayi yawani rankwafo jikinta, jikinsa yana gogar nata hatta numfashinsa akan fuskarta yake sauka, tunani tafara yi, yana yi mata kama da faisal sosai sai dai yafi faisal kyau, komai nashi ya tsaru sai kace shi yayi kansa dan kyau, to kodai shine tafidan?
Duk yadda akayi wannan shine tafida mijina sannan kuma still dr din da ya dubani a asibiti tafada acikin ranta, hakika taji dadin kasancewarsa a matsajin mijinta amma kuma sai ta wanashi ta nuna masa kuskurensa na ciwa mahaifinta mutunci da yayi domin tana son ta nuna masa cewa iyayenta suna da martaba da kima a idonta, iska ya hura mata akan fuskarta take tajiyo wani kamshin strawberry me hade da splash ya fito daga bakinsa, ahankali kamar meyin rada yace kin gama gudun?
Kallonsa tayi tadauke kanta tafara kiciniyar bude kofar motar amma bataga wurin budewar ba saboda tsananin tsaruwar da motar tayi, hannunsa mai mutukar laushi yasa yajiyo da fuskarta madam!
Kijiyo kiji abinda zan fada miki, ko bakya ji?
Well dama ni basai naji muryarki ba tunda nasan kina jina shikenan, nayi mutukar farin cikin kasancewarki mata ta hakanne ma yasa nayi alqawarin kyautata miki domin na nuna godiyata ga mahaifinki akan aura min ke da yayi, wannan dalilin ne yasa nima na himmantu har sai da kika samu lafiya tareda taimakon dan uwana, abokina, aminina faisal, wanda banida kamarsa aduniya, dam taji dama shine yasa faisal ya yimata dukkan abinda yayi mata?
Shiru tayi tana sauraren taushashshiyar muryarsa tun da take bata taba jin muryar namiji mai dadi kamar tasa ba.
ALHERI DANKO NE!
4⃣7⃣
Na UMMI A'ISHA
Mahaifinki yayi min alheri mai yawan gaske shiyasa nima na daura aniyar yi masa alheri ta hanyar sama miki lafiya domin shi ALHERI DANKO NE sai alokacin ta kalli fuskarsa idonsa tarr akan fuskarta, yatsina fuska tayi takawar da kanta, meyasa kika shiga cikin maza kika tsaya?
Ko baki san ina kishinki ba?
Shiru tayi bata bashi amsaba amma tajiyo takalleshi daidai lokacin da yake lasar lebenshi wanda ya kasance ja kamar ya shafa jan baki mai duhu, juya kanta tayi ta kalli window ahankali taji yakama hannunta yatsun hannunta ya zubawa ido fatarta bakace amma ga gashi nan kwance sai kace jikin namiji, kallon hannun nata yayi yai murmushi ai bakar mace tayi arayuwa dama shi can bakar mace yakeda ra'ayin aura, dayan hannun nasa yasa yafara shafa gashin hannunta, wani irin shock tafara ji amma sai ta maze, ahankali yace haka kike da gashin nan duk jikinki ko iya hannun ne?
Sai alokacin tayi masa magana dubawa zakayi sai kaga, wani darr yaji acikin kunnensa saboda jin sautin muryarta.
[6:13PM, 11/19/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
4⃣8⃣
Na UMMI A'ISHA
Kamar wani sakali haka tafida ya zuba mata ido yana kallonta ashe tasan muryar ta tahadu shiyasa tatsaya ja masa aji sai da tagama yangarta sannan tayi masa magana, wani sanyin dadi yaji acikin ransa hakika hanfa tana daya daga cikin matan da Allah ya horewa baiwar murya zazzaka, kallonta yayi ya lumshe manyan idonsa ya budesu akan fuskarta, kafar wandonta yakama yadago kafarta yadan janye shi sama nan yaga gashi kwance mamakine yakama hanfa shi wannan be san gatse ba, dan tace yaduba yagani shine zai duba din, hannunsa yasa yashafa kwaurinta nanma akwai gashin har cinyarki?
Shiru tayi hannunsa yadauke daga kwaurinta ya ajiye kafar tata akasa yafara kokarin saka hannunsa acikin rigarta nanfa tayi caraf tarike hannunsa me zakayi?
Cikinki zan duba naga ko nanma akwai gashin, to babu tafada tana buntsira baki, ni kika buntsirawa baki?
Kefa kika ce dubawa zanyi sai nagani kuma ya zan duba zaki hanani?
Bata bashi amsaba, kin san me nakeso dake daga yau kar nasake ganinki acikin maza kin gane?
Buntsira baki tasake yi, yana ganin haka yakai bakinsa kan nata yahada yatsoti lebenta.
ALHERI DANKO NE!
4⃣9⃣
Na UMMI A'ISHA
Bakinta ta kwace ta tofar da yawu tasaka bayan hannunta tafara goge bakinta wannan wanne irin kazanta ne haka?
Tafada tana hararsa aranta kuma tana cewa wato kai ga mai mata ko shine harda wani biyoni school, kallonta ya danyi kyankyami na kike yi?
Wannan abin ne kazanta?
Zakiga kazanta kuwa wannan ba kazanta kika gani ba, yana gama fadin haka yajanyota jikinsa ya fara kokarin saka bakinsa cikin nata amma taki ta damke bakinta yanda bakinsa bazai shiga nataba, murmushi yayi wlhi ko ki bude bakinki ko kuma nayi maganinki yanzu, hannunshi yazira cikin rigarta ta baya bashiri ta yi magana, meye haka?
Dan mitsitsin bakinta yakalla ga fararen hakoranta siri siri ajere gata da yar wishirya nan da nan yaji yawunsa ya tsinke, bakinsa yahada da nata yakama harshenta yarike yafara dura mata yawun bakinsa mutsu mutsu tafarayi tana tuttureshi amma yaki cikata, haka tarinka shanye yawunsa yana dura mata wani sannan yafara lasar harshen bakinta yana tandar lips dinta sai da yashafe samada minti 20 sannan yasaki bakinta, hannunta tasa akan bakinta tana tofar da yawu tuf tuf, dariya tafida yayi wadda har saida beautiful point dinsa yafito fararen hakoransa suka bayyana, yarinya zancen yaushe kuma ai kin riga da kinsha yawu na sai dai kiyi hakuri ki kiyayi gaba amma yanzu kan kin ga kazanta iya kazanta ko?
Harararsa tayi mugu kawai, ni kike cewa mugu?
Zakiga muganta yarinya.
[8:30PM, 11/19/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
5⃣0⃣
Na A'ISHA (ummi)
Baki hanfa ta murguda kawai saboda tsabar kazanta zaka wani bani yawunka nasha, wannan ai kazanta ne, wani malalacin murmushi tafida yayi mata ai dan kinsha yawuna ba wani abu bane tunda zan zuba miki abinda yafishi ajikinki, wa?
Allah ya kiyaye tafada tana harararsa tareda fara idonta wai nanfa ta kara saka tafida a wani yanayi, hannunta ya kama shidai hannunta yana burgeshi gashi da tsananin taushi kamar auduga ga laushi da tsantsi, farcenta yafara murzawa sannan yakai hannun bakinshi yayi kissing dinsa yasa dan yatsanta abakinshi ya fara lasar farcenta yana tsotsar dan yatsan, cike da mamaki ta kalleshi hannun hagun ne fa, to meye?