← Book details Alheri Danko Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 27

Sashe 19

Alheri Danko Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

To kadaina matsowa tafada kamar zatayi kuka, nifa ba komai zanyi miki ba kiketa matsawa, to ai ni bana son karinka matsowa bakinta ya tsotsa yashafi kirjinta yace ke tsoronki yayi yawa wlh yana kokarin daga rigarta momcy tashigo nan tafara fada wai kai wanne irine?

Kabar yarinyar nan tahuta dan Allah, ka ga yadda kayi mata kamar kai ba likita bane to tashi maza kafice, tashi tafida yayi yace momcy nida matata amma arinka korata?

An korekan maza fice min, to kuma momcy ko hira ba zamuyi ba?
[6:32PM, 11/28/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE !
8⃣5⃣
Na A'ISHA (ummi)
Kaci gidanku kai da hirar, kai meyasa bakada kunya ne?

So kake ka illata musu yarinya?

Yanzu kaga yadda take tafiya dakyar, momcy nifa ba komai zanyi mata ba, to koma dai menene fito ka kama gabanka, fita tafita yayi yana tafe yana kunkuni harda doddoka kafa akasa sai kace wani karamin yaro hakan da yayine yabawa hanfa dariya, ni kike yiwa dariya ko?

Wlhi zan kamaki, ka kamata din momcy ta fada tana talle kyeyarsa, haka yafice amma tun daga lokacin yayi zuciya yadaina zuwa dama shi mutumne mai zuciya, yana son yaje yaga matarsa amma kuma yanata daurewa dan yasan ko yaje momcy korarsa zatayi haka yaki shiga lungun momcy har tsawon kwana 2.

Duk jinsa yake babu dadi sanadiyyar rashin ganin hanfa amma ya cije har kwana biyu akwana na 3 ne da yamma yafito daga sashen mai martaba zai shiga sashen inno azaure yaci karo da ita zata fito tsayawa yayi yana kallonta inye sai yau kika fito?

Kallonsa hanfa tayi daga shi sai thee quarter da t shirt light blue, akan kafadarsa ya sabeta yayi sashensu da ita nan tafara dukansa da hannunta akafadarsa da gadon bayansa har suka shiga falonsu ga faisal azaune yana kallo amma hakan bai sa ya ajiyeta ba sai ma kallon faisal da yayi yace dan Allah ka tashi katafi yawonka zan gana da iyalina ne, kallonsa faisal yayi ai kai dan iskane, kaine dan iska tafida yafada tareda shigewa daki dole tasa faisal tashi yafita daga gidan ita kam hanfa duk ya gama bata kunya suna shiga ya rufe kofa yaje yadireta akan gado, fadawa gadon yayi tareda jawota jikinsa yadorata akansa ya kwantar da ita ke kuma haka akeyi sai ki daina zuwa zaman jinya?

Bayan ban gama warkewa ba?

Cikeda kunya hanfa tace ka warke mana ai ka dade da warkewa tunda ka nuna min hakan, hannunsa yasaka cikin gashin kanta to ai ke dama jinyata kika zo yi meyasa zaki gudu ki barni?

Runtse idonta tayi sakamakon zip din rigarta da taji yajanye ahankali yajuyata takoma kasa shi yana sama numfashinsa na sauka akan fuskarta kwalla tafara saboda tuno azabar data sha rannan da tayi dan Allah nidai kayi hakuri ka kyaleni kar kamin irin na rannan wlhi da zafi hawayene yafara bin kumatunta, rigar jikinta yacire yafara wasanni da sassan jikinta ni ba komai zanyi miki ba iya kacina nan sai alokacin taji hankalinta yadan fara kwanciya,wasa yayi da ita son ranshi wanda ita kanta sai da taji armashi ta nishantu sosai har aranta tace wannan shine mai sweet din amma da anje daya bangaren wuya zan sha, bakin tafida taji akan nata yana wasa da harshensa akan lebenta, madam da na mutu da tuni ban samu wannan garabarsa ba ko?

Amma fa acikin zafin ciwo nayi miki waccar maganar,gwara da ban mutu ba gashi na bude hanyata da kaina, hannunta tasa takare fuskarta dan kunya saboda shi tafida sam ba yajin kunyar fada mata kowacce irin magana tun kafin wani abu yashiga tsakaninsu yake fada mata duk abinda yaso, juyata yayi ya kwantar da ita ajikinsa yakama hannunta yarike cikin hannunsa yafara wasa [truncated by WhatsApp]
[1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [8:18PM, 11/28/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
8⃣6⃣
Na UMMI A'ISHA
Cire hannun nata yayi meye abin jin kunya?

Ba gaskiya nafada ba, murza dan yatsanta yayi yasashi abakinsa yayi kissing dinshi kallon hanfa yayi madam yaushe zaki koma makaranta?

Zan koma amma ba yanzu ba, kice zansha budiri na kafin kitafi murmushi hanfa tayi tace ai tunda ka warke nima gidanmu zan koma, kara matseta ajikinsa yayi yace nasan zanyi missing dinki dayawa amma ke ko damuwa dani ma bakiyi ba, shiru tayi aranta tace ai ina jin son danake yi maka kai baka yimin rabinsa dan ina sonka over, shiyasa abinda kayi min banji zafinka ba amma da ban sonka da Allah ne kadai yasan irin tsanar da zanyi maka, bakinsa taji akan goshinta ya hura mata iska a kunnenta tareda bushe mata idonta da iskar bakinsa tunanin me kikeyi?

Babu komai kabarni natafi wurin inno dan Allah, zaki tafi amma sai munyi wanka kallonsa tayi kamar zatayi kuka dan Allah ka taimaka min kabarni natafi, daukarta yayi cancak ya nufi toilet da ita, ita dai duk ya takurata takasa sakewa dashi saboda kunyarsa takeji, shine yayi mata wankan bayan shima yayi yadauketa ya kaita tsakiyar gadon ya ajiyeta, dakyar ya barta tasaka kayanta ta tashi zata tafi rungumeta yayi wai baya son ta tafi tabarshi,lallabashi tayi yahakura ya barta, tana fara tafiya yabiyota tsayawa tayi ina zakaje kuma?

Rakaki zanyi, ni basai ka rakani ba kabarni natafi meye naka na rakani salon aganmu tare ace wani abun mukayi, hannunta yaja yahadata da jikinsa to meye ke ba matata bace?

Idan kina jin kunyar mutane su ganki da ni to sun kusa ganinki da katon ciki, murmushi tayi ko zasu ganni da katon ciki ba yanzu ba, yarinya naki wasane amma nidai nasan nabaki ajiyata abinda zance miki kawai ki kular min da baby, cikin sauri gami da tsoro tadago ta kalleshi dan Allah dagaske kake?

Nidai nafada miki ai, hannunta tazare sai anjima tajuya tafita cikeda kunya, bin bayanta tafida yayi yatsaya yana kallonta har yadaina hangota lokacin data shige lungun momcy.
[8:37PM, 11/28/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
8⃣7⃣
Na UMMI A'ISHA
Yana nan tsaye yana murmushi hannuwansa cikin aljihun wandonsa faisal yazo ya tarad dashi sannu dan iska faisal yafada yana harararsa,wlh ka kusa barin dakin nan dan banga dalilin da zai sa ka rinka yimin abinda kaso aciki ba, murmushi tafida yayi yadan lashi lebensa wlh kaine dan iska kuma saurin me kakeyi dama ai nakusa barin dakin saboda nafi son nazauna da matata zama na dindindin amma koda yaushe ni atakure ita atakure, dariya faisal yayi yaro wannan karon sai dai kaje wurin mai martaba kai daya amma ni bazan rakaka ba, dariya tafida yayi haba abokina tare zamuje murmushi faisal yayi yaja hannunsa suka shiga falo.

Hanfa nazuwa dakin momcy takwanta tafara shafa cikinta dagaske tafida yake har yabata ajiyarsa?

Murmushi tayi inama a school nake da nayi test nagani idan hakane amma kuwa indai maganar tafida tazama gaskiya yazama sharp shooter daga yi sau 1 sai in samu ciki, haka tayita raya zancen acikin ranta ita kadai tana yi tana murmushi.

Tun daga lokacin tafara shirin komawa disina tunda tafidan ya warke kaya aka harhada mata na alfarma tun daga kan wanda zatayi tsaraba har zuwa wanda yake nata, ana igobe zata tafi tashiga lungun inno babu kowa afalon dan haka takarasa cikin dakin nanma babu kowa sai tafida data hango yana kwance agadon inno yana bacci yana sanye da three quarter ja da bakar Riga,kallonsa ta tsaya yi ikon Allah da girmanka kazo ka kwantawa tsohuwa agado, sadaf sadaf ta karasa bakin gadon, hannunta tasa tashafi sumar kansa ta karkata kanta ahankali ta lashi lips dinsa, bude ido yayi kamar a mafarki yaganta hannunta dake kan kumatunsa ya dafa yaushe kika shigo?

Yanzu nashigo naganka kana bacci, kallonta yayi yanzu tafiya zakiyi ki barni?

Murmushi tayi kajika sai kace idan natafi natafi kenan, zaune ya tashi yakama hannunta yafara yi mata dabara wai zai taba babynsa yaji lafiyarsa, daga taba babyn kuma yafara yin sama kokawa suka fara dakyar tasamu ta kwace ta gudu.
[9:03PM, 11/28/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
8⃣8⃣
Na UMMI A'ISHA
Tana guduwa takoma dakin momcy nan ta zauna suka yita hira har dare yayi washe gari kuma tashirya faisal yadauketa sai disina tun ahanyarsu ta tafiya faisal yafara bata labarin cewa yana son kawarta zarah adan zaman da sukayi a asibitin nan har sun daidaita nanfa hanfa tashiga murna tayi fatan Allah yasanya alkhairi, karfe 1 suka shiga disina dayake basu tafi da wuriba ,suna zuwa gidansu hanfa iyayenta taresu da murna tareda bawa faisal kyakkyawar tarba, sai da yayi salla sannan yayi musu sallama yatafi nan kuma hanfa ta shiga maraicin mijinta da dokin ganinsa amma kusan koda wanne lokaci tana shafa cikinta tana kulada ajiyar da yabata.

Satinta 2 da dawowa ta tafara shirin komawa makaranta wannan lokacin ma tafida babu abinda bai siya mata ba domin provision yayi mata nagani nafada komai da zata bukata sai da yasai mata ranar dazata tafi kuma yaturo su sarkin fada da babban zaginsa suka dauketa domin alokacin faisal yana yin wani aiki, katuwar mota Highlander baka mai bakin glass ya turo a ita aka dauketa yayinda ita kuma tayi shigarta cikin bakar doguwar riga da dan karamin hijab dayake tafiyar yamma tayi karfe 5 ta isa makaranta, tana zuwa hostel suka rungume juna itada zarah nan tashiga taya zarah murna domin tasan faisal yanada kirki ita da tafi ganin kirkinsa ma fiyeda tafida sai daga baya sannan ta fahimci shima tafidan yanada halin kwarai.

ALHERI DANKO NE!
8⃣9⃣
Na UMMI A'ISHA
Tunda tadawo bata ga tafida ba shima bai ganta ba sai dai waya da sukeyi awayar zarah yauma zaune take bayan sun gama wayar zarah ta kalleta wai mrs tafida anya kuwa?

Dariya hanfa tayi meya faru mrs faisal san turaki?

Kallonta zarah tayi kin ganki ne?

Menayi?
Chapter 19 · 0% Book details