← Book details Alheri Danko Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 27

Sashe 17

Alheri Danko Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Naci karo da sakonki, mun gode Allah yabar kauna da zumunci on behalf of hausa novels [truncated by WhatsApp]
[1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [9:14PM, 11/26/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
7⃣6⃣
Na UMMI A'ISHA
Kallonta hanfa ta farayi daga sama har kasa, farace sosai dogawa mai manyan idanuwa kyakkyawa ce ta ajin karshe kuma daga ganinta yar masu kudi ce, ahankali tafida yabita da kallo amma bai yi magana ba ita kuwa bakuwarsa ci gaba da yi masa sannu tayi, sannu baby ashe haka abu yafaru wlh sai jiya nakira faisal nake tambayarsa me yasamu phones dinka inata kiran ka bana samunka shine yake fada min kasamu accident ne, to yau kuma ban samu flight din safe ba shiyasa, ita dai hanfa tsaye tayi tana jin ikon Allah wannan shine karfin hali wai barawo da sallama agabanta wata tana kiran mijinta da baby abinda ita bata taba kwatantawa ba lallai dole ta daura damara kuma yazama dole tasake shiri na kulawa da tafida, nan fa kishi ya motsa ta bata rai, hannu tafida yadaga mata alamar zai sha ruwa, ruwa marar sanyi ta dauka fuska babu walwala ta isa bakin gadon tazauna babu damar ya tashi zaune kuma idan tasa masa robar ruwan a bakinsa ruwan zai tafi har ta hancinsa, abakinta ta dura ruwan sannan ta hada bakinsa da nata tafara zuba masa ruwan acikin bakinsa ahankali yana shanyewa har yakare tasake guntsar wani ta zuba masa haka tai tayi har ya koshi ita kuwa bakuwarsa har yanzu bakinta bai yi shiru ba sai cigaba da jajantawa take yayinda shi dai tafida yaki magana saboda bai san yadda hanfa zata dauki bakuwarsa ba, domin tare sukayi makaranta da ita a lokacin da suke karatu itama doctor ce kuma tun a makaranta ta nuna tana sonsa amma shi baiji yana sonta ba saboda ko ashekaru ma shekarunsu zasu zo daya gashi babanta shahararren mai kudi ne jin dadi da hutu sun gama baibayeta hakan yasata wayewa sosai shi kuma yafi son ya auri wadda bata wayeba domin yafi son wadda komai shine zai koya mata kamar hanfa babu abinda ta sani sai abinda yayi mata, hankalinsa ne yadawo jikinsa jin hannun nana ajikinsa tana tabashi cikin sauri ya kalleta yace nana meye haka kuma?
[8:05AM, 11/27/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
7⃣7⃣
Na UMMI A'ISHA
Ayya sannu baby kawai ina sone naji yadda temperature din jikinka take aiki amma naji normal take, kallon hanfa tafida yayi tagama kuluwa kawai kallonsu take, shigowar zarah ne ya sata samun sukuni, duba tafida zarah tayi sannan taja hanfa suka fita suna fita hanfa tafara yiwa zarah korafi tana cewa ita zata tafi gida cikeda mamaki zarah tace saboda rashin wayo ko me?

Mijin naki bashida lafiya kitafi ki barshi?

Anya kuwa kina sonshi?

Shiru hanfa tayi aranta tace lallai zarah bakida seti ai tun ranar da nafara ganinsa nakamu da sonsa kuma tun lokacin da ya nuna min soyayyarsa mai dadi najishi yashiga raina, zama zarah tayi tabata shawarwari masu amfani sannan tayi mata sallama ta tafi.

Tunda zarah ta tafi bata shiga dakin ba sai da bakuwar tafida tafito suka tafi da faisal sannan hanfa takoma cikin dakin, tana shiga tafida yakirata madam zo nan, shareshi tayi taki zuwa, idan baki zo ba wlhi ban yafe miki ba jin haka yasata tashi taje inda yake, hannu yasa yajata gefen jikinta ya kwantar da ita yafara yi mata kalamai masu dadi nan taji hankalinta ya kwanta jin tafida ya fada mata ita kadai ce a birnin zuciyarsa, kanta ya shafo fitsari nakeji da sauri ta tashi fitsari kuma?

Kaga faisal yafita kuma dama shine yake taimaka maka kayi, to yanzu meye nufinki?

Zama zanyi tayi da fitsarin har sai faisal yazo?

Kallonsa hanfa tayi to ya za ayi?

Kira min nurse din nan ita tasan yadda zatayi harara ta watsa masa tadauko wata ya silba ta bashi tashi kayi yana tashi ta juya baya har yayi yagama madam baki bani ruwa ba ai, robar ruwa tadauko ta rufe idonta tazo ta bashi har yagama idonta a kulle yake sannan ta karbi silbar ta nufi toilet.

Zaman hanfa a asibitin nan yasata daura aniyar bawa mijinta soyayya domin kullum yan mata wuni suke suna yi musu zarya a asibitin domin duba tafida, kwanansu 15 aka ce zasu iya tafiya gida in yaso sai arinka zuwa gida ana dubashi nan suka shirya kayansu suka tafi, wannan shine karo nafarko da hanfa zata shiga gidan sarauta tun daga bakin kofa tafara kallon tsaruwar gidansu tafida wanda yake makeken gaske yasha shuke shuken kayan itatuwa su dabino da dogon yaro, shi kansa wurin packing din motar unguwa gudane gashi waje waje lungu lungu, lungun su tafida sukaje wanda yake babban falone da katon daki wanda yasha kayan ado masu kyalkyali da kyau ga shinfidu daki daki, dakin kuwa ba a magana domin wani mulmulallen gadone da jibgegiyar katifa akai ga labulaye nan masu design mai kyau kai abin dai sai wanda yagani.
[8:09AM, 11/27/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
7⃣8⃣
Na UMMI A'ISHA
Tunda sukaje gidan hanfa take kallon abin mamaki iri iri agidan komai kuyangune keyi kuma alokacin jakadiya tasata agaba zuwa fada inda zata gaishe da mai martaba,suna shiga fada taga fadar mai girma ce ga ado da kwalliya da aka yi mata sannan ga wata kujera mai kamada gado da dan abin dora kafa agaban kujerar wadda aka yita da barawon gold domin in banda kyalli babu abinda takeyi, bayan hanfa ta kwashi gaisuwa ne suka koma lungun inno anan aka yi mata masauki acikin dakin inno ai tuni inno tashiga nan nan da hanfa domin tana sonta sosai ganin yadda take kula da tafida a asibiti.

Tunda suka dawo gida ita taci gaba da kulawa da tafidan kuma yanzu alhamdulillah jikinsa yayi sauki hakarkarinsa ne har yanzu bai gama warkewa ba amma kamanninsa sun dawo.

Yau tunda yamma tadawo dakin inno tayi wanka tashirya domin ta baro tafida yana bacci, bayan ta shiryane tasake komawa tana shiga taji motsinsa acikin toilet nan ta zauna tana jiran fitowarsa tana nan zaune har yafito yana ganinta yafara murmushi tareda wucewa inda kofa take yatura kofar yasa key yadawo, kallonsa hanfa tayi ya haka?

Hannunta yaja yahadata da jikinsa yafara kissing din bakinta,wuyanta da goshinta nan yafara rudata da soyayyarsa tareda janta zuwa gado acikin dabara ya rabata da kayan jikinta nan yafara shakar kamshin dake fita ajikinta, wasannin daya saba yi mata yafara amma na yau yasha bamban dana kullum nan hanfa tafara fita hayyacinta saboda wahala amma yau tafida yarantse sai yanemi hanyarsa yabi, duk kukan da hanfa take yi bai sashi kyaleta ba har sai da yasamo hanyar yabi, hanfa ta jigata sosai ga azabar datake ji ajikinta,dakyar tafida yadan kyaleta ta huta in banda hawaye babu abinda take yi, tana dan hutawa tafida yafara shafarta tareda kokarin maimaita abinda yayi domin hanfa tagama rudashi, nan kuma tafara kokarin hanashi amma takasa sai da yajishi zamzam sannan ya iya hakura amma dakyar ya iya barinta,dakyar tayi masa magana da dasasshiyar muryarta, bani ruwa nasha cikin sauri tafida yadauko mata babbar robar ruwa yabata tana karba tafara sha bata ajiyeba sai data shanye ruwan ciki tas.
[8:29AM, 11/27/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
7⃣9⃣
Na UMMI A'ISHA
Tana shanyewa ruwan baccin wahala yace muje zuwa take baccin wuya ya dauketa, zuba mata ido tafida yayi yana kallonta hakika hanfa tazama wani sashe na rayuwarsa, Allah sarki yau namiki rashin tausayi hanfa yafada acikin zuciyarsa tashi yayi yashiga toilet yayi wanka yafito yasa riga bakar t shirt da green din three quarter yazauna zaman jiran hanfa ta farka, gefenta ya kalla duk wurin yagama baci kai hanfa yau kinsha wuya yafada yana shafa gashin dake kwance a hannunta ahankali tabude idanuwanta wadanda sukayi ja kamar jini, yana ganin tafarka yatashi yadau wayarsa yafara kiran momcy, tana dauka yace momcy dan Allah ki turo min jakadiya amma kutaho tare cikeda tsoro momcy tace lfy?

Momcy kuzo dai kawai yana fadar haka yakashe wayar, ai hanfa najin haka sai kuka, wannan wanne irin abune?

Komai daya faru sai ansani, kai me za ayi da gidan sarauta sam babu sirri yanzu wannan abinma sai ansani?

Nan tasake barkewa da kuka nidai tafida yagama cutata yarasa a inda zai min wannan abin sai agidansu gidan surukaina agaban iyayensa,ganin tanata kuka yasa tafida fara lallashinta sorry my wife, nine ko?

Sannu, bata kulashi ba taci gaba da kukanta,tashi yayi yaje yabude kofa momcy da jakadiya yagani, meya faru?

Momcy ta tambayeshi momcy yarki ce batada lafiya, meya sameta?

Momcy kishiga zaki gani yafada yana shafa kansa, shigewa su momcy sukayi anan suka ci karo da ta'asar daya aikata kallon jakadiya momcy tayi tace maza tashiga bandaki ta tari ruwan zafi ita kuma tafito ta nufi sashenta tadebo wasu maganguna shi dai tafida yana tsaye afalo yakasa zaune yakasa tsaye, har momcy tadawo ta kalleshi sannu da aiki yarinyar tayi zaman jinyarka a asibiti ko gama hutawa batayi ba kabita da wannan danyen aiki tana fadin haka tashige dakin, ita da jakadiya ne suka gyara hanfa sukayi mata komai suka gasata tashiga ruwan zafi sannan suka fito suka barta tayi wanka tafito lokacin an sake shinfida sabon zanin gado.
[8:54AM, 11/27/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
8⃣0⃣
Na UMMI A'ISHA
Zama tayi tashafa mai tasaka kayanta tabi gadon takwanta sai da tayi bacci sannan su momcy suka fito daga dakin ita momcy mamakin rashin kunyar tafida takeyi kodan yaga shine auta amma in banda rashin ta ido irinta yaran yanzu yaushe zakayi haka agidanku, yana ganin sun fito yatashi momcy kun fito?

Eh idan ta tashi dakina zata zo ba dakin inno ba kaji?
Chapter 17 · 0% Book details