← Book details Alheri Danko Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 27

Sashe 20

Alheri Danko Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wlh kinyi kiba kinyi kyau kuma kirjinki sun ciko tashi hanfa tayi taja doguwar riga tasa tace wlh zarah lafiyata lau kawai dai kibari acikin zuciyarta tace ai tafida ne bana wasa bane wlh duk dafin hannunsa ne yasani cikin wannan yanayin, kallon zarah tayi bari naje lab nadawo,fita tayi tana tafe tana tunani gwara yau nayi test dinnan nagani koda gaske cikin gareni, tana zuwa lab tayi test amma sakamako yana fitowa taga bata da juna biyu.
[9:34PM, 11/28/2015] Ummi A'isha: Nan tadawo hostel cikeda murna domin tasan da dagaske ne da zata sha kunya duk da cewa ba haramun bane amma da kunya ace baka tareba kayi ciki, zama tayi agefen gado tafara kallon zarah wadda tayi hade hadenta na Karin ni'ima tana sha kallo kawai hanfa take binta dashi har tagama bayan tagama tadauko wani turare wai na matsi ne dariya hanfa tayi zarah kinada hankali kuwa?

Meya faru?

Kidaina shan wadannan abubuwan kijira kiga yadda faisal zai yi dake tukunna, kallonta zarah tayi malama barni nagyara nayi tsam, kada kai hanfa tayi nabarki amma nidai nan da shekara ma idan kika bani maganin matsi bazan yiba, saboda me?

Saboda wahala zarah, zaro ido zarah tayi dan Allah hanfa dagaske da wahala?

Dariya hanfa tayi ai zarah ki kaddara tunda kikazo duniya baki taba shan wata wahala wadda zakisha akan wannan abun ba, nidai tunda uwata takawo ni duniya ban taba shan wuya samada wannan ba shiyasa nayi mamakin yanmatan da suke iya bada kansu awaje, tsuru tsuru zarah tayi yau nashiga uku, ai zarah baki shiga uku ba sai ranar tazo, ni saboda tsabar wahala ana gamawa sai da na shanye babbar robar ruwa anan take, saboda tsabar wahala, tofa lallai wahala tayi wahala inji zarah, ai zarah wahalar ta isa wlh danni ranar kasa bacci nayi ga ciwon jiki shiru zarah tayi barni haka karkisa na sume dan Allah kyaleni haka dariya hanfa tayi tace zakiyi bayani.

ALHERI DANKO NE!
9⃣0⃣
Na UMMI A'ISHA
Yau tunda wuri tafida yataso daga office yataho wurin hanfa amma koda yazo bai samu ganinta ba yadda yakeso domin alokacin ma lecture takeyi haka suka gaisa aguguje ta tafi duk da haka yaji dadin ganinta domin yasameta da shigar da yace ta rinka yi haka yatafi yanata tuninta domin kwalliyarta tayi masa kyau sosai saboda jar arabian gown tasaka tayi rolling duk da bawata kwalliya tayiwa fuskarta ba da tunaninta daren ranar yayi bacci kamar yadda itama tayi bacci da tunaninsa.

Washe gari takama juma'a tunda yaje office yaduba patients yanufi makarantar su hanfa lokacin dayaje yayiwa zarah waya yace ta turo masa ita nan hanfa tashirya taci kwalliya dama daga wanka tafito tasha turarenta na night feelings tasa doguwar riga tafita, tun daga nesa tahango motarsa kirar Mazda 6 ash colour mai bakin glass murmushi tayi wai kai wannan kowacce motarka haka take da bakin glass kamar wani barawo, motar tabude tashiga yana zaune yasha farar shadda wadda ta dau dinki irin nasu na masu rawani, ina yini?

Tafada kanta akasa lfy maman baby, ya baby na?

Murmushi tayi wlh babu wani baby acikina ni dayace, kallonta yayi ban yarda dake ba, tashin motar yayi yana cewa sai munje na aunaki fita sukayi daga cikin makarantar yanufi asibitinsu yana zuwa yace tafito tashiga office dinsa shi zaije round, office dinsa tashiga tazauna tafara kalle kalle oh tafida badai gayuba da daukar wanka, hutunansa manya guda biyu amanne ajikin bango daya yasha rawani da alkyabba daya kuma yasha blue colour din suit, tana nan zaune yashigo yace zaije masallaci yadawo, alwala yayi yafice ita kuma tayi sallarta a office dinsa tana nan zaune tana jiransa yadawo yadauketa ya nufi gidan shakatawarsa da ita, suna zuwa hanfa taji jikinta yafara rawa saboda tasan wuya yau za[truncated by WhatsApp]
[1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [1:04PM, 11/29/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
9⃣1⃣
Na UMMI A'ISHA
Kallonta tafida yayi haba madam irin wannan rawar jiki haka sai kace kinga dodo dan Allah ki nutsu yau bazaki sha wahala ba, ita dai hanfa gaba daya tagama tsorata dashi lallabata yafara yi da haka yayi nasarar shiga jikinta amma fa ji tayi tafi shan wuya fiyeda ranar farko nan idonta yakumbura yayi hulu hulu, sai data sha kukanta sannan bacci ya dauketa tafida na ganin haka yatashi yashiga wanka bayan ya fito yasa kayansa yafita, momys kitchen restaurant & catering services yaje ya siyo mata abinci da drinks da ruwa mai sanyi lokacin daya dawo yasamu har ta tashi daga baccin tayi wanka tana daure da zani tana kwance agefen gado, cikin dakin ya karasa yana kallon fuskarta, sannu maman baby daurewa tayi tai murmushi ta tashi zaune takoma tsakiyar gadon ta zauna, abincin ya mika mata acikin robar take away fried rice da salad da soyayyen plantain agefe, karba tayi tafara ci ba ji ba gani nan tafida ya tsaya yana kallonta yadda take cin abincin babu kakkautawa, robar fresh yo yamika mata da strow ajiki tana karba tafara zuka har ta shanye, ruwa yasake mika mata nan shima ta shanye rabin roba, abincin taci gaba da ci shikuma tafida yaci gaba da kallonta, daina kallona tafada tana harararsa dauke kansa yayi daga kallonta har tagama cin abincin tana gamawa tadauki kayanta zata saka nan tafida ya matso yarike hannunta pls & pls ki barni nadan kara dan Allah kinji, cikin rudewa ta kalleshi yau nashiga uku dan Allah kayi min afuwa dan All....

Bata karasa ba yajanye zanin jikinta nanfa tashiga kuka sosai shidai tafida baya jin kukanta har sai da yasamu nutsuwa, dakyar tasamu ta tashi zaune duk idonta ya rine yazama ja ga muryarta tagama dishewa dakyar take fita, bani abinci naci tafada kwalla duk taciko idonta cikeda tausayawa tafida ya miko mata nasa take away din dama biyu ya siyo tana budewa tafara ci dasauri dan jin cikinta take kamar anyi mata yasa sai kace ta shekara bata ci abincin ba.
[2:50PM, 11/29/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
9⃣2⃣
Na UMMI A'ISHA
Kallonta kawai tafida yake duk tausayinta yagama cikashi ganin yadda taketa dura abinci acikinta kamar ba dazu tagama ci ba, miko min ruwa tafada tana kallon fuskarsa ruwan ya mika mata da robar madara guda daya, tana karba ta shanye madarar ta dau ruwan shima ta shanye taci gaba da cin abincin, cikin kulawa tafida yace kiyi hakuri kinji wlhi hanfa ban taba aikata zina ba kuma banida sha'awar aikatata shiyasa kika ga nakasa hakuri na kyaleki amma kiyi hakuri banida wacce zan kaiwa bukatata sai ke daya shiyasa, kallonsa tayi tagirgiza kai batace komai ba dan har acikin ranta bataji haushinsa saboda tasan idan ba gunta ba babu gun wadda zaije kuma ma azamanin nan samun mijin daya tsare Kansa kamar tafida ai sai an tona, shiyasa bataji zafinsa ba ko kadan tunda yatsaya ya tsare kansa alhalin yawancin mazan yanzu ba haka suke ba, hakuri yaci gaba da bata har tagama cin abincin, tashi yayi yashiga wanka yafuto yana fitowa yace tazo tayi itama, dakyar ta iya tashi yataimaka mata taje tayi wankan tafito tasa kayanta, takalleshi kazo mutafi, tashi yayi yawuce gaba tana biye dashi abaya amma dakyar take iya tafiya kasancewar yana gaba shiyasa bai lura ba, da suka fito ya tsaya awani restaurant wato ayshkaus restaurant anan yafita yashiga yasake yi mata siyayya yasai mata abinci da ice cream da snacks yadawo tun dataga ice cream din taji yawunta ya tsinke dasauri tadauka tafara sha kallonta tafida yayi sannu madam gaskiya daga gani kin wahala sosai nawahalar dake amma wlh bada niyya nayi ba kinga yadda kika koshi haka nima yadace nakoshi tunda daga yau ba lalle nasake daukoki ba sai wani lokacin kuma, harararsa tayi gashi nan ai kasa sai abinci nake taci kamar wata mayunwaciya alhalin kuma da ba haka nake ba banida cin abinci ko yaya naci ya isheni amma yau sai da nacinye take away biyu kuma duk manya takarasa maganar cikeda shagwaba, hannunta yariko to ai yanzu dole kirinka cin abinci dayawa fiyeda da saboda yanzu ku biyu ne da kuwa ke kadai ce, nifa nafada maka banida ciki, to naji bakida ciki dan sammin ice cream din naki kinga ni ko abinci banci ba, taya zaka ci abinci tunda kagama koshi, murmushi yayi gaskiya kam yau akoshe nake dam amma duk da haka ki dan sammin.
[3:11PM, 11/29/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
9⃣3⃣
Na UMMI A'ISHA
Acikin dan spoon din ta debo ta mika masa, dauke kansa yayi yamake kafada ni bana so, to wanne kake so ta tambayeshi, ni na bakinki nake so, murmushi tayi aranta tace tafida kaima fa fitinanne ne wlhi nagaske,diba tayi tace to bude bakinka sai nabaka ni nace miki na bakinki zan sha, dole babu yadda ta iya haka tadiba tazuba abakinta sannan tahada bakinta da nasa ta zuba masa haka yarinka yi mata wayo yana ta shan bakinta acikin dabara shi ala dole ice cream yake sha saboda yasan idan ta gane bakinta yake son sha bazata yarda ba gani zatayi kamar sake maimaitawa zaiyi tunda yanzu tariga da tagama gajiya, da wayo da wayo ya tsotsi bakinta son ranshi sai da yaga ice cream din ya kare sannan ya hakura ya kunna motar yanufi school of nursing, suna zuwa yabata kayan tareda yi mata kalaman soyayya masu dadi, yakare maganarsa da fadin i luv u my cwt heart murmushi tayi tace luv u too, dasauri ya kalleta dagaske kike?

Kai tadaga yes i luv u too, murmushi tafida yayi nagode Allah yayi miki albarka, fita tayi daga cikin motar ta nufi hostel tunda yaga yanda take tafiya yaji hankalinsa ya tashi domin da alama yauma an kwatanta irinta rannan, haka yafizgi motarsa ya fita daga makarantar.
Chapter 20 · 0% Book details