← Book details Alheri Danko Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 27

Sashe 13

Alheri Danko Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kinga kuwa bazan bari ba sai nayi abinda nayi niyya, duk da cewa a tsorace take dashi amma sai ta fuske ta murguda masa baki tace kar Allah yasa kayi hakurin ai nasan duk abinka dai ba mutuwa zanyi ba, bakinta ya cafka yafara tsotsar harshenta yana shafar wuyanta har ya gangaro kan na fulaninta baiyi wata wata ba yazame hannun rigarta yafara kokarin tura hannunsa cikin kirjinta amma kuma sai rigarta da bra suka yimasa cikas, gashin kanta ya fara shinshina wanda yake ta faman kamshi mai dadi ahankali yafara lasar wuyanta kamar wani sabon maye sai da yagama jigata ta sannan yahakura yakama hannunta ya matse cikin nashi ya lashi lebenta muje kirakani unguwa mudawo.

ALHERI DANKO NE❗
5⃣7⃣
Na UMMI A'ISHA
Gabanta ne yafara faduwa karfa yaje yayi min aika aika yanzu batare da na shirya ba, tafada aranta,zaune yatashi yafara gyara wuyan rigarshi yaja hannunta tashi ki gyara mutafi tashi tayi tanada gyalenta amma kuma duk gaban rigarta abude yake yacire mata botiran gaban rigar, ganin yana kallon kirjinta yasata janyo gyalen tarufe jikinta murmushi yayi acikin zuciyarsa yace zakiyi bayani yarinya, gyara kujerar yayi tadawo yadda take ya zuge glass din setinsa yadagawa su sarkin fada hannu sai gasu aguje sunzo ranka yadade, kushigo mutafi, jikinsu narawa suka shiga motar sarkin mota yaja suka fara tafiya, hannunta tafida yariko tareda matsawa jikinta sosai ahaka suka je kofar fada anan yace sarkin mota yayi packing, yana tsayawa yace ku karasa gida nizanje unguwa firfita sukayi daga motar shi kuma yadubeta madam fito kidawo gaba kin san ni ba driver bane, baki ta buntsira tabude tafito batare data kalleshi ba saboda nauyin hada ido dashi take ga wata kunyarsa dataji ta saukar mata kai gaskiya al'amarin nan akwai kunyafa, fitowa shima yayi yazauna a mazaunin driver yakunna motar yayi ribos yajuya kan motar, suna hawa kan titi yajiyo ya kalleta tadauke kanta takalli titi hannunta yakama yarike yayinda yake driving da dayan hannun, kaga yadda kacire min botiran jikin rigata ko, murmushi yadanyi eh saboda bana son kisake saka rigar ne, yanzu kiga yadda ta takurani ta hanani taba.........
[8:53PM, 11/21/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
5⃣8⃣
Na A'ISHA (ummi)
Kanta tadauke bata tanka masa ba, kinga wannan rigar bata kamace ki ba madam nahadaki da Allah kar ki kara saka rigar nan kinji?

Shiru tayi masa sanin bazata amsa masa ba yasashi matsa dan yatsanta dakarfi wash!

Tafada hadeda runtse idonta gaskiya ka iya mugunta,murmushi yayi zakiga mugunta yanzu bakiga komai ba sai ranar da kikaji nauyi na, nanma shiru tayi amma aranta tana cewa dama ai nasan da mugunta zaka yi min wlhi, daidai wani shopping plaza yayi packing yasaki hannunta yace ina zuwa, fita yayi yashiga wani babban boutique ya lodo mata arabian gown kala kala da after dress bakake masu kyau da tsada da turarurruka domin shi yana son kamshi sosai tana nan zaune ya shigo motar da babbar leda ya ajiye abaya yatashi motar,fita suka yi daga shopping plaza yace zakisha ice cream?

Girgiza kai tayi nagode, hmmm to tunda bazaki sha ice cream ba nasan abinda kike son sha kuma zan baki ita dai hanfa bakinta gum bata ce masa komai ba har suka shiga school of nursing, lokacin an fara kiraye kirayen sallar magrib.

ALHERI DANKO NE❗
5⃣9⃣
Na UMMI A'ISHA
Daidai bakin gate din hostel dinsu yayi packing yajiyo ya kalleta yana murza dan yatsan hannunta, madam ga kaya nan su nayarda kisaka ako da yaushe mutukar ba uniform zaki saka ba, kallonsa tayi fuskarta dauke da alamar tambaya wanne irin kaya?

Idan kinje zaki gansu, bana son nasake ganinki da irin wannan rigar da kika saka yau, sannan wannan dan motsitsin hijabin da kike sakawa amaimakon sa na siyo miki wanda yafishi girma kinji?

Naji tafada ahankali, hannunsa yasa yadago fuskarta lumshe idanuwanta tayi bata kalleshi ba ahankali yakai bakinsa kan nata yahada yafara tsotsa, abin da yabashi mamaki yau batayi gardama ba amma idonta arufe yake gam ganin haka yasashi niyyar tsokanarta yafara zuba mata yawunshi nanma bata yi masa irin najiya ba haka yakaraci neman maganarshi yagama sai da yaji an shiga masallaci sannan yacikata yace dauki kayanki, sai da safe hannu tasa tadauki ledar tace nagode ta bude kofar motar tafita tsayawa yayi yana kallonta har tashige hostel sannan yatashi motarsa yafita daga cikin makarantar.
[9:20PM, 11/21/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
6⃣0⃣
Na UMMI A'ISHA
Fita yayi daga cikin makarantar yanufi gida yana tafe yana tunanin abar kaunarsa hanfa.

Koda yaje gida ma yana cikeda tunaninta acikin ransa, washe gari mai martaba ya aikesu kano shida faisal inda zasu kaiwa sarkin kano katin gayyatar bikin zumunta wanda aka saba gudanarwa bayan kowacce shekara uku domin yaukaka dangon zumuncin dayake tsakanin sarki da talakawansa.

Basu dawo ba sai karfe 6 lokacin agajiye suke lis washe garima suka sake tafiya jihar jigawa inda suka rinka shiga gari gari suna kaiwa katin gayyata domin dama wannan biki da za ayi bikine na al'ada da aka saba gudanarwa sannan kuma jama'a daban daban ne suke halarttarsa, aranar da suka dawo daga jigawa ma bai samu ganinta ba sai dai yana yiwa zarah sulaiman waya yaji lafiyarta,sai da yayi sati 1 bai ganta ba saboda kullum akwai inda zasuje aranar da suka dawo daga darazau ne yace komai dare sai yaje yaganta, wurin 5:30 ya isa makarantar dama shi kadai ne yau bai tafi da fadawan nasa ba, yana shiga a kofar hall din daya saba ganinta ya hangota zaune da wasu maza daga can gaba kuma zarah ce zaune ita da wata, tsaki yayi yafara kiran zarah awaya, daga inda take tadaga hello yallabai,zarah yakike, lfy lau, kituro min matata gani ina kallonku murmushi tayi angama ranka ya dade, tashi zarah tayi taje inda hanfa take tace kije tafida nakiranki, yana ina?

Gashi can acikin mota, tashi hanfa tayi ta nufi inda motarsa take gaba tabude tashiga tazauna ta dan kalleshi yana sanye da farar shadda wadda tasha dinkin sarauta kansa babu hula, kallonta shima ya tsaya yi tana sanye da riga da skirt na atamfa da dan madaidaicin farin hijab, wai ke ban hanaki zama acikin maza ba?

Shiru tayi ba amsa, wlh idan kikayi wasa bazaki gama karatun nan ba sai da ciki ajikinki tunda gashi nan kayan da nace kirinka sakawa ma bakya sawa saboda kin rainani, kallonsa tayi ciki?

Waye zaiyi min ciki?

Tunda nasan kai dai baka isa yin ciki ba, oh ashefa akwai maza rampantly a makarantar may be sune zasu yi min ciki, kallonta yatsaya yi batare da yace mata komai ba yakunna motar yatadata yayi ribos yafara kokarin fita daga cikin makarantar.
[1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [8:18PM, 11/23/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
6⃣1⃣
Na UMMI A'ISHA
Cikeda mamaki hanfa ta kalleshi yasha kunu kamar bai taba dariya ba,ina zaka kaini?

Lecture fa zan shiga ta physics, sai alokacin ya kalleta to yau ko lecture din me zakiyi sai dai ki hakura saboda babbar lecture zakiyi, pls dan Allah kar kasa nayi missing din lecture din nan, hmm kin san Allah?

Yau ba zakiyi wannan lecture din ba yau mai rabani dake sai Allah saboda reni zamu je mu raba yau zaki gane shayi ba komai bane face ruwa, yau sai kinsan ni ba sa'anki bane da har zaki dubi idona kice wai ban isa yi miki ciki ba, saboda baki daukeni namiji ba ko?

Sannan wai harda cewa a school dinku akwai maza rampantly sai dai idan sune zasu yi miki ciki?

Da auren nawa akanki zaki rinka zancen maza zasuyi miki ciki?

To kafin suyi miki gara ni nayi miki dan naga alamar kin fara sha'awar maza amma banga laifinki ba dan kinyi kokari shekara 23 ai dole ki nemi namiji akusa dake, nanfa gaban hanfa yafara harbawa ta tsorata ashe haushi yaji dan tafadi wannan maganar?

Itafa tafada ne kawai saboda yayi fada domin adan zaman da tayi dashi ta fuskanci bai iya fada ba saboda bashida yawan surutu amma idan itace yana dan kokar tawa yajata da zance sannan kuma tana jin dadin voice dinsa Mai mutukar zaki da taushi.

ALHERI DANKO NE❗
6⃣2⃣
Na UMMI A'ISHA
Tunaninta ne ya tsaya lokacin dataga sun isa wani gida wanda babu gidaje da yawa a unguwar, ginin gidan wani bene ne aka dora ba agama ba amma ankai hawa na shida da alama business suit ake ginawa awurin gefe kuma ga gate nan wanda za ashiga cikin gidan, abakin gate din yatsaya yafara horn nan da nan mai gadi yazo yabude gate din, kutsa kan motar yayi suka shiga cikin gidan wanda yake katoton gaske sannan yasha fenti da alama ma ba adade da gama ginin gidan ba, suna shiga yayi packing ydubeta fito madam, kin motsawa tayi, kinga idan baki tashi ba wlh daukarki zanyi,ahankali tabude kofar motar tafito aranta tana karanta ayatul kursiyyu domin neman tsari daga tafida, fitowa yayi yashiga gaba tana biye dashi abaya tana rarraba ido kamar wata marar gaskiya, da haka suka shiga falon gidan wanda yayi mutukar tsaruwa bai tsaya anan ba yashige wani babban daki amma ita sai taki shiga ta zauna afalon Jim kadan sai gashi yafito ok ba zaki shigo bane?

Shiru tayi take idonta yaaciko da kwalla dan Allah kayi hakuri kar kayi min haka, murmushi tafida yayi tareda cije lebenshi na kasa, kinga kar ki wahalar da kanki kisa na wahalar dake tashi kawai muje, ai nafada miki yau raba raini zamuyi.
[8:25PM, 11/23/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
6⃣3⃣
Na UMMI A'ISHA
Nanfa hanfa taji hankalinta yatashi innalillahi kawai take kira acikin zuciyarta, ganin ya nufota yasata saurin mikewa tsayawa yayi to ki shigo salin alin tun kafin nakamaki dan idan kika bari na kamaki sai nayi miki kaca kaca yau, jin haka yasa hanfa ta daure tace ahakan?
Chapter 13 · 0% Book details