Sashe 23
Alheri Danko Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kankameta tafida yayi ajikinsa nan bacci ya dauketa saboda tagama gajiya shikam tafida baiyi bacci ba tashi yayi yashiga toilet yayi wanka yazo ya kwanta nan shima baccin ya daukeshi sai da asuba tayi sannan ya tashi yayi salla amma bai tashi hanfa ba sai karfe 7:sannan tasamu ta tashi duk jikinta a mace kanta tadauke bata kalli tafida ba tashiga toilet tayi wanka tafito tazo tayi salla tana idarwa tatashi takoma gadon tana cewa munib ina kwana, lfy my sugar baby murmushi hanfa tayi kajika ko?
Kallon fuskarta yayi kwanta kiyi bacci sugar baby rungumeta yayi tsam tsam ajikinsa yana kissing din goshinta.
[7:31PM, 12/4/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
102
Na UMMI A'ISHA
Baccine ya daukesu wanda yake cikeda nishadi da annashuwa sai wurin 11 sannan hanfa ta tashi tajanye jikinta ahankali tayi kissing din kumatunsa tatashi ta shiga toilet tayi wanka tafito ta shirya ta tsara kwalliyarta cikin wata yar doguwar riga mai hannun shimi ja bata da nauyi tafitar da shape din jikinta, ta fesa turare masu kamshi, sai alokacin ta kalli dakin nata sosai wanda yasha Italian bed light blue komai na dakin light blue ne har fentin, falo tafita ta lalleka yanda fasalin gidan yake daga nan tadawo dakin inda tafida yake lokacin ya bude idonsa, hannu ya mika mata cikeda kunya ta karaso tashiga jikinsa kiss yafara bata tako ina yana shakar kamshin jikinta wanda yayi mutukar ruadashi, gashin kanta yafara shafawa,ahankali tace kaje kayi wanka kaji, um um nidai kece zaki yimin yafada cikeda shagwaba dariya hanfa tayi tasake kamkame shi nanfa yafara yi mata salo wadda babu yadda ta iya dole sai da ta biye masa suka lula, wurin 12 suka shiga wanka suka cudi junansu sannan suka fito suka shirya, sabuwar kwalliya hanfa tayi cikin material kore mai kyau wanda yayi mata kyau tayi kwalliya sosai tasha turare shi kuma tafida kananan kaya yasa thee quarter da bakar riga, hannunta yakama suka fito falo nan taga breakfast jere akan dining table, har kan table din yajata ya zaunar da ita asaman cinyarshi, abinci ya zuba musu soyayyiyar doya da kwai da farfesun kaji da kunun shinkafa ga wainar shinkafa da miyar agushi da kayan tea, abaki yafara bata har ta koshi hannunta ya kama sugar baby nima bani abincin kinji, diba tafara yi tana bashi a baki wani lokacin idan ta bashi sai yaki sakin hannun nata ko ya dan cijeta da haka tagama bashi, daukarta yayi yakaita cikin falo ya ajiye ta akan carpet ya kwantar da ita ajikinsa hannunsa yasa acikin rigarta yafara laluben na shanunta ganin rigar jikinta zata rage masa jin dadi yasashi janye zip din rigar hannunsa hanfa ta rike, munib kabari mana dan Allah ka kyaleni haka nahuta, ni wankan nan ya isheni haka, rigar yacire ya dora bakinsa akan dukiyar fulaninta yafara wasa dasu da harshensa haka ta kyaleshi har yagama sha'aninsa sannan ya rabuda ita, wunin ranar nan tafida bai iya koda leka kofar gida ba.
[7:34PM, 12/4/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
103
Na UMMI A'ISHA
Sai bayan sallar la'asar sannan tafida yabarta tayi wanka ta shirya cikin blue din shadda dinkin doguwar riga tasha daurin dankwali mai kamada gwaggwaro tafesa turaren night feelings da unforgettable me ta nufi dakin tafida, agefen gadonsa ta sameshi yana zaune ya nutsu yana waya dagaji da mai martaba yake wayar, hannu ya mika mata alamun ta isa gareshi, ahankali ta shiga jikinshi tazauna shafarta yafara har yagama wayar, hannunta yakama zo muje na nuna miki yanayin gidan naki, tashi tayi yajata jikinsa yasakalo kunkuminta ya riketa suka fita babban falo ne guda daya da manyan dakuna guda biyar kowanne yasha Italian bed wani royal bed wani Europe bed wani kuma Dubai bed, kowanne daki fasalinsa daban, tsakar gida suka fita wanda yake wawakeken gaske ga wurin packing din motoci nan tamkar kamfanin saida motoci ne, ta bayan dakunan kuma swimming pool ne da dan karamin lambu domin shakatawa, lambun yajata suka shiga anan tatsaya kallon yadda wurin ya tsaru, kan wata farar kujera yajata suka zauna ya kwantota jikinsa yafara sinsinarta kallonsa tayi dan Allah kayi hakuri abban baby, dariya tafida yayi yanzu kin yarda ke maman baby ce?
Um nayarda tunda daga jiya zuwa yau nasan nazama maman baby, hannunta ya kama yafara wasa da yan yatsunta nan hanfa tafara tunanin kawarta zarah ko yanzu awanne hali take, Allah sarki zarah yanzu kema nasan kinji yadda naji ranar farko,tsotsar da tafida yake yiwa bakinta ne ya katse mata tuninta, maman baby za akawo miki kuyangu wadanda zasu rinka tayaki aiki yafada yana kissing din wuyanta, ni bani son masu aiki dakaina zan rinka yin aikina in yaso kai sai kana tayani dana waje, da girman kujerarki yafada yana murmushi.
[7:38PM, 12/4/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
104
Na UMMI A'ISHA
Hannunsa hanfa ta rike tashi muje ciki na huta wlhi nagaji, tashi tafida yayi,murmushi tadan saki kaga kafata gyara min takalmi na babu musu yaduka ya rissina yafara gyara mata dalaf ta haye bayansa kaini daki, riketa yayi yamike dama wayo ashe kike son yimin ko?
To bari muje dakin sai na rama, kwantar da kanta tayi abayansa haba mijina nakaina yau dai kayi hakuri kabarni nayi bacci kaji, gaskiya bazan iyaba saboda ni da zarar naji kamshin nan da kikeyi mai dadi sai nakasa jurewa, daidai lokacin suka shiga falo nan ya direta akan kujera thee sitter ya haye jikinta, mutsu mutsu tafara amma babu yadda zata iya, akunnenta ya rada mata yau zan fada miki ma'anar sunanki hanfa, sunanki yadace dake manan baby domin sunane mai daraja kuma kema kinada daraja,murmushi tayi tashafo sumar kansa kadaina fasa min kai kawai kafadi abinda kasani gameda sunana, hannunta ya rike yagyara kwanciyarsa ajikinta lokacin dana ganki hanfa na rude na nemi nutsuwata narasa gaba daya kin sauya min tunani saboda tunda nake ban taba jin so ba sai a kanki ban taba tsintar kaina cikin shauki da zazzafar soyayyaba sai akanki alokacin da naga kyakkyawar fuskarki saura kadan zuciyata ta buga saboda tsaruwar halittarki babu shakka hanfa you are very beautiful among d beautifully, you are so cute and pretty, akanki nagane bakar mace itace mace nidai ke kadai kin isheni rayuwa saboda kece mahadin rayuwata, wani unexpected kiss yaji hanfa ta bashi a goshinsa kamar wadda yake jira ya rukunkumeta yafara bata zafafan kiss a kowanne sashe na fuskarta, dakyar ta dakatar dashi tace to ai baka fada min ba har yanzu, kansa ya kwantar akan kirjinta yaci gaba da cewa alokacin danaji ke kurma ce kuma bebiya nayi tsananin tausaya miki ganinki kyakkyawar yarinya amma babu ji babu magana, kuma alokacin dakika ce naje na nemo ma'anar sunanki wlh aranar naje na nemoshi.
[7:40PM, 12/4/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
105
Na UMMI A'ISHA
Ranar banyi kwanan farin cikiba saboda lokacin dana zo domin sanar dake sunan aranar natarar da bakya nan ashe cikin hikima ta ubangiji ke matata ce halal malak, i love you hanfa, i really love you, ma'anar sunanki kuma yasamo asaline daga sunan matar sayyidina isma'il (AS) hakane?
Kai ta daga hakane domin haka babana ma ya fada min, to kinga ashe sunanki yanada mutukar daraja kamar yadda kike da daraja kafin tayi magana taji ya hade bakinta da nasa.
Daren ranar ma haka hanfa ta kasance cikin ciwon jiki domin ko kadan tafida bai iya saurara mata ba nan tsoro yashigeta saboda tunanin dawainiyar tafida akanta, washe gari tunda wuri ta tashi tafita tafara gyara gidanta, da falo tafara tagyarashi fes ta shiga kitchen tafara ciro kayan da zatayi amfani dashi, dama daga ita sai yar karamar rigarta mai kamada shimi milk colour shara shara da dan karamin gajeren wandonta iya cinya, flaks da dishes tafara cirowa saboda dasu zatayi amfani, caraf taji hannun mutum akan kirjinta tana jiyowa atsorace taga tafida tsaye yana yi mata dariya daga shi sai gajeren wando fari da farar best ta maza, duka takai masa ya goje, shine zakazo ka tsorata ni ina aikina?
Am sorry my sugar wife aikin nima nafito na tayaki to kuma sai naga bamu gaisaba da abubuwana ba, juyawa tayi taci gaba da aikinta Allah yashirye ka dai sam bakajin kunyata, murmushi tafida yayi ina jin kunyarki mana shiru tayi ta kyaleshi saboda tasan idan ta biye masa bazai barta tayi aikin ba, fita tafida yayi zuwa harabar gidan da kansa ya sasshare mata tsakar gidan yazo kitchen din ya sameta lokacin tana soya kwai har takusa kammala hada breakfast din duk gidan ya gauraye da kamshi abayanta tafida ya tsaya ji yake kamar ya rungumeta amma kuma tana aiki, ci gaba da tayata aikin yayi har tagama bayan tagama ta debo kayan ta jera akan dining taja hannunsa zo muje muyi wanka amma idan naga zaka wuce gona da iri fitowa zanyi na barka.
[1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [12:51PM, 12/8/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
106
Na UMMI A'ISHA
Jan hannun tafida hanfa tayi zuwa dakinta inda ta shiga toilet ta hada musu ruwan wanka suka shiga sukayi suna fitowa ta shiryashi cikin blue din trouser da bakar t shirt ta fesa masa turaren active man ita kuma ta shirya cikin wani leshi pink colour tagyara fuskarta tasha kwalliya tasa jan janbaki tayi jagira tafesa jikinta da turare takafa daurin dan kwali sannan taja hannun tafida wanda ke zaune yana aikin kallonta kamar wadda ya samu tv, falo takaisu suka hau kan dining table ta zuzzuba musu abincin tahaye kan cinyarsa tafara cin abincin tana fadin muci, kafada ya make um um nidai kece zaki bani abaki, murmushi hanfa tayi tadiba tafara bashi shima yana bata, katuwar lauma tadebo ta saka masa abaki, hadawa da hannunta yayi yacijeta ahankali tasaki yar kara, haka suka gama ciyar da junansu har suka koshi, makalkaleshi hanfa tayi karage cin abinci kaga nauyinka yayi yawa gashi sai kiba kakeyi, waya fada miki abincine yake sani kiba?
To meye yake saka?