← Book details Alheri Danko Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 27

Sashe 22

Alheri Danko Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Washe gari aka zo aka dauki hanfa daga,nanfa ta shiga kukan rabuwa da iyayenta duk kuma sai taji hankalinta ya tashi duk da irin son da take yiwa tafida,dakyar aka banbareta daga jikin mahaiyarta, kuka take kamar me har aka sata a mota, momcy ce tafara lallashinta kiyi hakuri kinji hanfa kowacce mace dole sai haka ta faru da ita hakuri zakiyi dakyar tayi shiru da haka sukaje garin misau nan taga garin yacika dam da mutane babu wurin masakar tsinke, cikin gidan aka wuce da ita kai tsaye dakin momcy aka kaita nan aka zaunar da ita, basu jima da zuwaba sai ga zarah ma an kawo ta nan ta danji sanyi, momcy da kanta ta kawo musu kayan karin ni'ima tabasu wadanda yawanci an hadasu da madara ga kazar amare, dakyar hanfa ta iya ci domin har yanzu kuka take dama dama zarah ita tayi shiru koda aka kawo musu abinci hanfa kasa ci tayi.
[7:33PM, 11/30/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
9⃣8⃣
Na A'ISHA (UMMI)
Karfe biyu daidai momcy tashigo musu da kayan da zasu sa domin za ayi musu cuda wato bikin al'adar da aka saba gudanarwa indai ana biki agidan sarki, wata mata aka kawo mai kwalliya wadda ta tsara musu kwalliyarsu ta daukar hankali pink din leshi suka saka da gwaggwaro pink da takalmi shima pink sai yar karamar jakar hannu ga gwalagwalai da aka zuba musu tun daga wuyansu har abin hannu, fito dasu aka yi aka kaisu inda za agudanar da bikin wanda iya matane suka halarcin wurin nan da nan masu kidan kwarya suka fara kida suna rera waka, inda aka tanadar musu aka kaisu suka zauna tuni aka fara gudanar da cuda abin gwanin sha'awa sai turare kuyangu suke fesawa awurin nan aka gama aka mayar dasu cikin gida, tunda tazo bata ga tafida ba asalima rabonta dashi tun lokacin dayaje wurinta a makaranta, shi kam tafida yana can bakinsa har kunne sai washe hakora yake za akai masa hanfa gida, gashi yana son yaganta amma yana kunyar shiga cikin gidan saboda yasan acike yake da mata, daki yashiga yadauko iPhone dinsa ya kunna yafara lalubo hotunan da yayarsa daso ta daukar masa na hanfa dan takanas ya bata yace ta dauko masa hotunan hanfa har agama bikin, nafarko yafara gani tana gyara agogon hannunta ta sunkuyar da kanta lokacin acikin dakin momcy ne, wani yasake budewa shi kuma tana yiwa zarah magana sai na uku lokacin har anje gurin cudar, haka yayita kallon hotunan nata kwalliyarta tayi bala'in yi masa kyau komai pink murmushi yayi hanfa kenan komai nata mai kyaune, fuskarta yaci gaba da kallo ajikin wayar duk hotunan babu wanda bai yi masa kyau ba amma yafi ganin kyan wanda ta tsaya afilin rawa sai dai da alama ba rawar take ba, murmushi yayi hanfa tanada kunya yasanta yarinyace mai kunya gata da ganin girman nagaba da ita ya tabbata zasu yi rayuwa mai dadi da ita.

Washe gari aka fara shirin tafiya daurin auren faisal da zarah wanda za a gudanar agarin disina, tafida shine akan komai har akaje daurin auren aka dawo lokacin karfe 2:30 ana dawowa aka fara shirin tafiya hawan dawakai da za agabatar wato (kilisa).
[8pm, 11/30/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
9⃣9⃣
Na UMMI A'ISHA
Yauma kwalliya aka tsarawa su hanfa cikin wani tsadadden material wanda kudinsa nikaina ummi ban san adadinsu ba amma naga sai kyalkyali suke kalarsa golden yasha ado sosai, gwaggwaro coffee colour aka sa musu da takalmi da yar jaka duk kalarsu coffee colour, sarkarsu itama golden ce da abin hannu da warwaro, motoci aka kawo aka daukesu cikin wata jibgegiyar jeep kirar Toyota, suna zuwa wurin ga kujeru nan an tsarasu kowannesu an tanadar musu wurin zama ita da angonta wato jama'a kyan da hanfa tayi a wannan rana abin ba acewa komai tayi kyau nagaske, suna nan zaune an kunna wakar "lokacinkine amarya yar amana........

Aure ibada ne" ga kawayensu yan makarantarsu sai zuwa suke kasancewar zarah tayi inviting dinsu, shiru hanfa tayi tanata kallon jama'a sai hada hada suke yayinda kawayensu suke zuwa suna ta daukar hoto da ita wasu kuma suna daukarta ita daya, anan nan anata gudanar da bikin sai ga tawagar angwaye akan dawakai nanfa wuri ya rude da guda daidai lokacin aka sauya waka aka kunna wakar "Ran rabuwa ake yin kuka inna da baba sai watarana ku yafen dukkanin laifina zan tafi dakin aurena" hanfa ji tayi kamar ta fashe da kuka amma ta daure sai dai duk da haka kwalla taciko idonta, kallon wurin tayi yakayatu mutuka harta decoration din wurin coffee & golden ne kalar shigarsu itada zarah, daidai lokacin ta hango tafida yana saukowa daga kan dokinsa yana sanye da shadda light brown yasha rawani da alkyabba, hannunsa rikeda sandar sarauta yanufo mazauninsa, dauke kanta tayi daga kallonsa har ya karaso yazauna shima faisal yaje ya zauna, yana zama yaji kamshin turarenta da humrar data shafa sun taru sun cika masa hanci ga wani kyau datayi kamar aljanna lallai sai yau ya yarda da maganar bature da yace black is beauty & unique, idan kana son ganin kyau na hakika to ka kalli bakar mace,kallonta yayi amma sai yaga ta dan rame, hannunta ya kama yafara murza yan yatsunta su kuwa masu video camera da masu hoto sai daukarsu sukeyi tunda suka zauna, ahankali yace maman baby ya naga kin rame?

Bakya cin abinci ko?

Murmushi tayi babu komai,to meyasa kika rame?

Ni ban rameba tafada cikin shagwaba to ki kwantar da hankalinki kinji, nasan abinda kika saka aranki har kika rame, murmushi tayi batace komai ba tana jinsa yanata wasa da yan yatsunta sai shafa kunshin hannunta yake amma koda ta kalli su faisal sai taga su abin ba haka yakeba ko kusa da zarah bai jeba balle ya tabata, kallon tafida tayi tace kaga fa mutane sai kallonmu sukeyi.
[5:06PM, 12/1/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
1⃣0⃣0⃣
Na UMMI A'ISHA
Murmushi tafida yayi ya matsa yatsun hannunta dakarfi yace to meye?

Su kallemu mana and so what?

Cigaba da murza yatsun hannunta yayi har aka gama program din aka tashi, tundaga lokacin duk inda ka leka a social ntwk babu abinda zaka gani sai hoton tafida da hanfa an rubuta Tafida & his beautiful wife hanfa@ hawan angonci day, kar kuso kuga comments da likes da suka rinka samu,nikaina ummi A'isha sai da abin ya burgeni har nayi comment, can nahango yan uwana marubuta suma sunyi comments babu adadi.

Bayan an tashi daga taron ne aka fara shirye shiryen kai amare gidan mijinsu bayan sunsha tsume tsume, da misalin karfe 9 aka daukesu aka nufi gidajensu dasu wanda ke girke a unguwar new G.

R.

A, manyan gidaje ne guda biyu ajere komai iri daya kuma tacikin gidan anyi kofa wadda zata sadaka da daya gidan batare da kafito kabi ta gate din waje ba,kowacce gidanta aka kaita, tunda yan kaiwa amarya suka tafi hanfa take sharbar kuka har tafida yashigo ya sameta yana sanye cikin farin yadi da hula, gefen gadon yaje ya zauna yadago kanta wai kukan nan da kike tayi na menene?

Shiru tayi ta tsagaita da kukan da take, hadata da jikinsa yayi yafara rarrashinta ni sai nake ganin kamar dan zaki zauna danine kike kuka ko bakyaso mu zauna mu 2?

Bayan da a takure muke daga ni har ke, yau kuma tunda gani gake ai sai mu godewa Allah saboda wannan ranar ta yau is d most important day to you, me and all our fans, more than all days that past in our life, hanfa you are d love of my life, my life without you is just like a tea without sugar, i love you with all my heart, hannunta yakama domin kunshin hannunta yayi masa kyau, kitashi muyi salla batayi musu ba ta tashi tashiga toilet tayi alwala tafito, alwalar shima yayi yafito sukayi salla raka'a biyu bayan sun idar ya dauko musu kayan da yashigo dashi wadda ya hada da kaza da kayan motsa baki da fruit da drinks masu sanyi, dakyar hanfa ta yarda taci kazar tasha fresh milk, kallon tafida kawai take duk sai wani zumudi yake mata, wai zumudin me kake yitayi haka?

Ko ka manta kai bawani ango bane na kuzo ku gani, murmushi tafida yayi wlh dokinki nake kuma zumudinki nake saboda tunda na dandani zumarki nakasa samun nutsuwa banida buri illa na kasance dake, tashi tayi tahau kan gado ta kwanta aranta tana cewa dokin me zakayi bayan ni ba budurwa bace, sai da tafida yagama cin kazarsa sannan ya shiga wanka,yana fitowa yafesa turarruka masu dadi ajikinsa sannan ya hau kan gadon.
[1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [7:28PM, 12/4/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
101
Na UMMI A'ISHA
Inda hanfa take ya karasa yashiga jikinta ya rungumeta tsam tsam ajikinsa kamar wadda za akwace masa ita, ahankali hanfa tace dan Allah kabarmu yau muyi bacci tunda ka riga da kasan komai kagama abinda zakayi,acikin kunnenta yasa bakinsa yace kece kike ganin haka hanfa amma to me wlhi wannan ranar tanada mutukar muhimmanci agareni kuma kece kike ganin kamar nagama komai dan haka yau basai na kulaki ba the thing is not like the way you think it, i will show you how much i luv you this night, kafin tayi magana yahada bakinsa da nata yafara kissing din bakinta tareda fara kokarin cire rigarta ta hanyar laluben zip din rigarta, nan yashiga rudu kasancewar jin laushin da fatarta ta sakeyi ga kirjinta ya cika dam fiyeda da, nan yafara shafarsu yana wasa dasu duk yagama rikicewa ita kam hanfa dama tasan dole ayi haka saboda yadda aka tsumata, tafida dai zautuwa ne kawai baiyi ba dan jin hanfa yayi babu maraba da ranar daya fara saninta a matsayin mace take yashiga yi mata surutai marassa kan gado, tajigata tasha wahala sai wurin 4 nadare ya barta nan tashiga tunani oh wannan wahala ta isa, ni dai tunda ake abinnan wahala nakesha, wannan wahala dayawa take ko sai yaushe zanji dadi?
Chapter 22 · 0% Book details