Sashe 9
Zynah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
uku, zan mutum, wayyo Allah na, duk da ihun da takeyi amma baisa bakura ya kyaleta, har saida ya ha ata da bango, da shike rigan dake jikinta me zip a gabane, zuge zip in yayi, sannan ya banle bran in dake jikinta, harshe yasa ya fara wasa da kan nononta, jin haka yasa tayi shiruu, kamar ba ita ba". Shiko bakura sai fama wasa dashi yakeyi ga e da tsotsa, saida bakura ya tabbata tayi nisa sosai, an itama har shafe masa kai takeyi, a lamar jin da in abinda yake mata, ba tare data ankara ba, kawai ya yanka mata cizo, wanda yasa har saida hakoransa suka fito a nonowarta". Wani irin zafin taji lokaci daya, ita kanta batasan lokacin data saki fitsariba, ihu tasa ha e da zubewa a kasa tana kuka". Kan cushion ya kama ya zauna yana kallonta". Tun aroud alevan zynah keji ciwon mara, da yake da kuruciya, bata kawo haihuwa bane, idan ya fa i mata, komawa takeyi ta kwanta, idan kuma ya sake tasowa saita mike, da haka har bcc ya dauke daga idonta". Tun tana iya kaida dawowa har yakai ga ta nemi gun ta zauna, dirrrshapp". Idan ya yunkuro mata, kuka take sawa, isan kuma ya fa a tayi shiru". Gani har karfe hudu bata daina jin ciwon ba, waya ta dauka, ta fara kiran bakura, dai-dai lokacin yana toilet yana wanka, dama baya kashe wayarsa, sai dai idan zai kwanta yasata a slent". Gani haske a wayarsa da sauri ta daga wayar, dubawan da zatayi taga an rubuta mt favorite, ta dauka buduwace, tsaki tayi ha e da kashe wayar gaba daya". Gani haka yasa ta fara niman number hjy ko Am'abuwa, duk da ga numbers ta wuce, amma bata gani ba, hawaye ne kawai suka aiki, wani kebin wani, sai faman juyi takeyi a tsakar aki". Bakura dake wanka, tun cikin dare yakeji gabansa na fa i, kuma ya rasa dalilin hakan". Yaso kiran zynah idan ya idar da sallah, amma yana idarwa ko tashi baiyi daga kan sallayar ba, bacc ya dauketa". Aroud sevenAM labour ya tashi zanga-zango tunda taga wani irin ruwa mai yawa yana zubowa daga dabanta,hankalinta ya tashi daga daya ta tsorata, ihu kawai takeyi tana kiran muhammed yazo ya taimaketa". Cikin bacc bakura yaga zynah cikin matsananciyar hali, tana ihu tana niman taimako". A firgice ta tashi, yaje ya dauki key in motarsa ya kami hanyar waje, har yasa hafa daya, take maganar hjy ya tuna da maganar hjy, da sauri ya dawo cikin". Me labour kuwa, ga haihuwa ta taso mata zanga-zango baby na nimar hanya, amma ita, sabida daga daya ta matse kafarta, duk da tanajin alamar abu a gabanta,amma baisa ta bu e kafa ba balle nishi,. Sunan Muhammad kuwa bata sauke wani take dora wani, yazo ya taimaketa". Gani babu sarki sai Allah wani irin ihuuuu tasa, ha e da fashewa da kuka ta koma kiran ummuta zan mutum kizo ki ceceni ummu"""""""" *mmn uswan ce _*ZYNAH!!!*_ *WRITTEN BY MMN USWAN* _______________ _*follow me on*_ _*wattpad:Hauwa s zaria*_ _*Facebook group*_ _*Mmn Uswan*_ https://www.facebook.com/groups/157572201857733/ _*BISLLAHI RAHAMANI RAHIM*_ _*In the name of Allah, The Beneficent, the Merciful*_ Wani irin matsananci kuka, zynah tasa ha e da kiran ummanta". Ban garen Bakura kuwa, cikin wani irin matsananci tashin hankali ne ya tsaci kansa a ciki". Take wani tunani yazo masa, da sauri ya ciro wayarsa ya fara kiran number Am'abuwa, Bakura ya kira Am'abuwa yafi sau biyar ba'a daga ba, har zai ije wayar, can kuma sai dai ya sake resending kiran nata". Kamar a mafarki, Am'abuwa take jin ringing, a hankali take bu e ido, bu ewar da zatayi, taga wayarta ne keta ringing, kafin takai hannu wayar ta katse, can kuma saiga wani kiran ya sake shigowa". Tana agawa taga number bakura ne, dah sauri ta amsa, ha e da sallama, ko gaisawa bakura bai tsaya suyi ba, yace Anty dan Allah ki taimakeni kije ki duba min Amina ko a gida". Lafiya, ta tambayesa?" Nima ban sani ba,amma dai dan Allah kije yanzu ina jiranki". Yanayin dayya take magana ne, yasa Am'abuwa mikewa, duk da lokacin tashinta bai yi, amma yaya zatayi, hijab kawai tasa wanda ya sauka ya kai mata har cinyarta, ko sallamar hjy batafi ba ta fita". Zynah kuwa ta riga ta mika al'amuranta ga Allah, domin yanzu kam, ko kukan ma ya gagareta, ga kai ya riga ya faso,amma rashin nishi yasa baby bai fito ba". Koda Am'abuwa ta iso, tayi knocking har ta gaji, amma ba'azo an bu e ba, nan ta koma kiranta ta waya, nan ma shiru, ba'a daga ba". Zynah na kallon wayar amma babu halin agawa, domin ta kanta take bata waya ba". Tana cikin haka kenan, saiga kiran bakura ya shigo wayar ta, tana dagawa yace ina take?" Tunda nazo nake ta konking amma bata bu e ba, na kirata a waya ma bata aga wayar ba, nan hankalin bakura ya kara tashi sosai, nan yace ta zaga taje ta window bedroom ko Allah zaita ta hangota". To kawai tace, da sauri taje ta windom in da bakura yace mata, lekawar da zatayi ta hango zynah, cikin wani halin, taso kiranta, amma da shike ko'ina glass ne, koda tayi kiran ba lallane taji ba, nan ta fara kokarin kiran bakura, saiga nasa ya shigo, nake ta fa i masa halin da taga zynah a cikin". Ihu bakura yasa, a guje ya fito daga gidan, a wannan lokacin har ya mance wani dokar da hjy tasa masa, ko takalmi babu a kafarsa yaje ya shiga mota, a shiyace ya fisgi motar zuwa gida". Allah maji kan bayinsa, da kuma tausayi,wanda duk halin da zaka shiga idan har ka digara dashi, bi'izinillahi zai fiddakai, wani iko ta Allah, Allah mai hikima, ya kawowa zynah dabaran yi nishi, tana kwance ba tare data tashi ba, wani irin nishi tayi, ha e da ihuuuuuu mai karfi, take baby da mahaifar suka fito gaba daya, wani iri naunauyar ijiyar zuciya tayi, anan ta leme ko motsi batayi". Baby kuwa, tunda tayi kuka sau biyu bata sake yi ba, duk halin da zynah ke ciki Am'abuwa tana kallonsu ra windom, hawaye ne kawai suke gangaro mata, sabida gashi daga zynah har baby suna niman taimako amma babu halin taimaka masu". Tana cikin hali kenan, saiga bakura ya iso, ko parking da'kyau beyi ba, a fito daga motar, a guje yaje ya bu e gidan, kai tsaye bedroom ya nufa, yana shiga ne, Am'abuwa ta hangosa da glass, da sauri itama ta zago". Bakura yana shiga gani halin da zynah ke ciki, ihu kawai yasa yana fa in na shiga uku zynah, zynah,! Am'abuwa na shigo wa, itama ihu tana, bakura be tsaya bata lokaci ba, hannu yasa ya cicibi zynah dake kwanta, ya sagalata a kafa a, ba tare daya bi takan baby ba, shi ta matarsa yake, Am'abuwa ce ta dauki baby cikin wani ankwalin zynah dake kan gado, ta ha a da mahaifar suka fita zuwa mota". A baya ya shinfi ata, sannan ya dawo suka shiga, suna shiga a tsiyace yaja mota zuwa asibiti, duk maganar da Am'abuwa keyi, jinta kawai yakeyi domin bemasan mai take fa i ba". Suna isa taimakon gaggawa Dr suka bata, ita da baby, duk da tana motsi,amma batasan me sukeyi a kanta ba". Bakura dake waje, sai kai da kawowa yakeyi, a bakin kofar akin, bayan su gama suka fito, domin tasamu bacc, yanzu hutu kawai take bukata". Dr in tana fitowa,da sauri bakura ya taresa da Dr yaya jikin nata?" Jiki da sauki, dama galabaita ne, amma idan suka samu hutu, insh Allahu komai zai dai-daita". To kawai yace, a lokacin ne, Am'abuwa tayi tunani kiran gida ta sanar masu, number hjy ta kira, lokacin suna falo suna breakft, gani number Am'abuwa ne yasa hjy dagawa da sallama" Tana hjy, dama kira nayi na sanar dake, muna asibiti". Da sauri hjy tace keda wa?" Amina ce ta haihu".. Kafin ta karisa maganar, tsaki hjy tayi, sannan tace, saime?dan ta haihu?". Jin haka yasa Am'abuwa ta fara yiwa hjy nasiha, cikin masifa hjy tace,ke dakata nifa na haifeki, bake kika haifeni ba, sabida haka kisan abinda kika ciki, idan ba haka ba, ranki ya baci". Sake wani tsakin tayi ha e da kashe wayar ta". Bakura dake zaune kusa da ita, kallo daya yayi wa Am'abuwa ya gano ba alkhairi hjy ta fa i akan haihuwar ba, an karamin tsaki kawai yayi, aroud 12PM daya daga cikin nurse ce ta fito tace subada kayan da za'a sawa baby". Dukkansu a lokacin ne, suka tuna da maganar riga, hannu yasa aljihunsa ya cire A.T.M ya mikawa Am'abuwa yace taje ta cire ku i, tayi siyayyar daya dace". Zynah bata falka ba,sai bayan azahar, ta samu sauki sosai, akan yadda suka kawota". Saida bakura yaga zynah ta samu sauki sosai, sannan ya kira daddy ya sanar masa da haihu". Daddy yayi murna sosai da kuma fatan Allah shi aiyaba". Kwanan zynah biyu a asibiti aka sallamesu suka koma gida, bayan su koma ne, bakura ya kira daddy ya fa i masa yadda sukayi da hjy, da kuma dokar data sanya masa, murmushi daddy yayi sannan yace kada ya damu, zai mata magana". Koda daddy yayiwa hjy magana duk a banza, maganar kada ya fita a gidan Adyra kan ta yafe masa,amma zuwa duba mai haihuwa kam babu yadda daddy bai yiba amma taki zuwa dubasu". Tunda suka dawo daga asibiti Am'abuwa ce ke kwana dasu, ita kuwa Yah-na, ko lekau, batazo ta duba suba, balle taga baby, hakan bai dami bakura ba, sabida yasan ta hannu damar hjy ce". Gani haka yasa bakura tafiya gidan hjy Ashe yaje ya sheda mata, hakuri kawai ta bashi, sannan tace kada ya damu zatazo tayi mata magana, koda hjy Ashe tazo tayi mata magana, nan ma duk a banza, daga karke dai, daga karke dai zuwa tayi taje gidan bakura ta dauko babyn ta kawo mata akan tasa mata albarka". Mikewa tayi tabar mata akin, ka an ya rage ma ta ture baby ta fa o daga bakin gadon da aka ijeta". Sabida bakin ciki har kuka saida bakura yayi, haka kullum yake yawo, a gidan zynah yake yini shida Am'abuwa,