← Book details Zynah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 23

Sashe 2

Zynah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

za'ayi, zata iya mutuwa, idan kuma ta mutum mai zakace wa mutani gari?" Shiruuuuuu malam shehu yayi, yana nazarin al'amarin, can kuma yace, maganarki gaskiya ne, domin a yadda nakeson wannan limancin ba zaiso a saukeni ba, hakan kawai shine mafita". Asalatun farko, malam shehu yaje akin sadiya, tunda malam shehu ya fara magana kuka kuwai sadiya keyi, sabida tasan Amina bazata aikata haka ba, kuka sosai tayi, tana cikin kukan kenan, taji malam yana cewa idan zakije kuyi sallama to, idan kuma bazaki ba, ni kinga tafiya ta, domin inaji ina gani, bazan yarda mutuncina ya zuba a garin nan ba". Tare suka fita daga dakin sadiya zuwa dakin Amina, Amina na bacc kamar daga sama taji ana tada ita, bude idon da zatayi malam shehu ta gani da ummata tsaye a kanta, gani umma na kuka yasa Amina mikewa da sauri tana tsmbayar lafuya?" Ba tare da malam shehu ya bari suyi wani magana ba, hannu yasa ya kamo wa Amina hannu, yana kokarin fita da ita daga akin, gani haka yasa sadiya kwashe mata kayanta da sauri ta kulle a ankwali, a guje ta koma akinta ta dauko wasu canji, tazo ta bawa Amina, sannan ta fa in mata inda zata daga nan". A fusace, malam shehu ya fisgota, suka fice, suna fita, sadiya ta fasa da kuka mai tsananin cin rai da takaici". Rakiya kuwa tana can rabe tana kallonsu, idan ba dariya ba, babu abinda takeyi". Kafin lokacin kiran sallar farko har malam ya tsallakar da ita daga garin, da safe kuwa duk ya baza da cewa,Amina ta bace, take magana yayi kwayammmm a cikin gari, kowa da abinda yake fa Wasu alkhairi,wasu kuma akasin hakan". Amina na isa cikin garin wudil, kai tsaye gidan kanwar mmnta ta nufa, nan ta fa i mata iya abinda ta sani, kanwar mmn tata ta tausaya mata matuka, nan tace, ta zauna har lokacin da Allah zaisa komai ya dai dai ". Bayan kwana biyu, rakiya ta shiga ta fita ta ziddawa zainab cikin da tayi, ita kuwa sadiya sabida kukan bakin ciki har kwanciya ciwo ta, taso barin gidan, amma koda ta fita batada inda zata, sabida iyayenta duk su rasu". Satin Amina uku a wudil, tsana da tsangwama da Amina ke fuskanta daga gun mijin kanwar mmnta, yasa tace zatabar gida, babu yadda batayi da Amina ba, akan tayi hakuri ta zauna, amma Amina tace a'a, hakan yasa ta turata cikin garin kano, gun wata kawarta da take samuwa yara aikatau". Amina na zuwa kano, gidan matan, cikin sa'a lokacin ana gobe zatazo abuja, gani yadda Amina take karkarface, ba wani tsayine da ita sosai ba, amma kuma baza'a kirata da gajeruwa ba, saidai nace modirate". Hakan yasa alhj uwani ta dauki,Amina zuwa abuja gidan su hjy khursum, amma da amincewar ta". Hjy khursum taji da i sosai da kawo mata Amina, sabida tasha daukar yaran aiki, amma rashin kuzarinsu yasa take koransu, wasu kuma, kafin ta koresu suke guduwa, sabida bala'inta, hjy khursum macece wacce batasan darajan an adam ba, kullum gani take dan kowa lalatance ne, nata ne kawai shiryayyu". Shiyasa duk yaran da za'a kawo mata yaran aiki, da karuwai take kiransu, hakan yasa basu zama da ita, da zaran su fahimci haka guduwa sukeyi". _*wannan kenan*_ *mmn uswan ce _*ZYNAH!!!*_ *WRITTEN BY MMN USWAN* _______________ _*follow me on*_ _*wattpad:Hauwa s zaria*_ _*Facebook group*_ _*Mmn Uswan*_ _*BISLLAHI RAHAMANI RAHIM*_ _*In the name of Allah, The Beneficent, the Merciful*_ Bakura na fitowa daga wanka, kallo daya yayi wa zynah yaga yadda take faman karrrkarrrwan jiki, domin Allah-Allah take ya fito daga wanka ya bu e mata akin ta fice". Murmushi yayi, sannan ya matso kusa da ita, hannu yasa ya kewayeta dashi a kugunta, fuskansa kuwa yana kan kafa arta ya sagalo mata fuskansa, dai-dai kunninta". My zynah"!! Zynah take tsaye ta amsa da na'am". Meyasa har yanzu kinki sakin jiki dani? Kodai bakijin dadin abinda mukeyi ne?" Shiruuuu zynah tayi, bata bashi amsa ba". Dake fa nakeyi my zynah". A hannnnkali tace, inaji". To meyasa kike haka, kamar bakijin dadi?" Cikin in-ina tace inaji, nidai dan Allah kabarni na tafi, kada su hjy su dawo basu gani a cikin gida ba". Murmushi bakura yayi, sannan yace, idan hjy ce, kada ki damu, ba yanzu zasu dawo ba". Himm kawai zynah tace"Bakura yana maganar ne,amma duk hannayesa suna kan kitjin zynah sai faman shafesu yakeyi ha e da wasa da kan.... Duk da zynah najin da in abinda Bakura keyi mata, amma kwata-kwata hankalinta baya tare dashi". Suna cikin hakane, suka jiyo knocking, Am'abuwa ce ke masa knonking ha e da kiran sunansa" Nan da nan, kealla suka cika wa zynah ido, sai faman niman inda zata boye takeyi, toilet Bakura ya turata, sannan yaje ya bu e kofar, ha e da tambayar har kun dawo ne?" Eh, mu dawo,ko kasan inda Amina ta shiga? Mudawo amma bamu ganta a falo ba". A dake Bakura ke magana, kamar da gaske, yace, a'a ni tunda kuka fita ina aki, ban fita ko'ina, babu mamaki wanka ta shiga, tunda ba ko'ina tasa ba, kije ki duba akonta ko tana cikin". To kawai Am'abuwa tace, sannan ta juya, zuwa cikin gida". Lekawa Bakura yayi, saida ya tabbata ta shige sannan ya kira zynah ta fito daga toilet, jallabiya yasa yace zo muje". Direct kitchen suka nufa, ta baya suka shiga, a hannnkali Bakura ya jawo kofar shiga kitchen ta cikin falo ya rufe, ta ciki sannan yace wa zynah tayi kamar tana aiki". To kawai tace, sannan ta fara aikin, kamar da gaske". Saida Bakura ya koma akinsa ya canza kayan jikinsa,sannan ya dawo cikin falo, dai-dai lokacin hjy na zauna, tana faman sauke kwandon masifa". Fuska daure, Bakura ya shigo da sallama, sannan yayi mata sannan da dawowa, bayan ya zauna ne, ya fara magana kamar da gaske, fuska daura, yace, hjy kinga batason abinda Am'abuwa takemin, idan banda rainin wayo, ta rasa inda zataje neman Amina sai side ina?" Me zatayi a side ina? Yarinyar ko side ina bata zuwa". Yah-na dake zaune ta kwashe masa da dariya, tana faman kai Bakura, nidai bansan abinda Amina tayi maka ba, da katsaneta wlhy". Bakura najin haka ya kara murkike fuska". Hjy dake zaune bata tanka masu ba, Yah-na dake zaune tace, to ina Amina ta shiga ne". Kamar bazai tanka ba, cannn kuma yace, oho, wahh yasani? Amma kun duba kitchen kuwa?". A lokacin ne, duk suka tuna da maganar kitchen in, Am'abuwa ce ta mike ta nufi hanyar kitchen, tana zuwa, hannu tasa ta mur a kofar kitchen in da sunar bu ewa, amma sai tajishi a rufe da key". Dole yasa ta koma knonking, ta jima tana knonking, sannan Amina tazo ta bu e tasa kofar, gani Am'abuwa ce, yasa Amina cewa, anty sannu da dawowa, duk yadda Am'abuwa taso da tayi mata masifa, amma yanayin da Amina tayi mata ne, yasa zuciyarta saukowa daga turban data ha'u, nan dai ta shashe da tuntuni muka dawo, bamusan kina kitchen ba, sai faman niman ki mukeyi, dan mu duba ko'ina bamu ganki ba". Eh, ina ciki ina aiki ne" To meyasa kika rufe kanki a kitchen?" Murmushi Amina tayi,alamar jin kunya, sannu tace tsoro nakeji idan gidan babu kowa, sai ni kadai yasa, nake shiga kitchen na tufe kaina". Murmushi Am'abuwa tayi, sannan tace, ga hjy can zaune, ki kawo mata ruwa". Cikin zafin murya nama Amina taje ta bu e frg, ta dauko ruwan sanyi na goran faro, ha e da glass cup, nufo gun hjy, taje mikawa hjy kenan, sai tayi tutubi, fa in da goran zaiyi sai kafar hjy, duk mutani dake zaune a gun subhallh suke ambata, ita kuwa Amina take jikinta ya ya ha'u rawa, ha e da fa in dan Allah kiyi hakuri hjy,wlhy bada sa'nina bane". Yah-na ce dake zaune cikin harshen barbanci tace wa Amina *Afno hankali bahhh* _means hausa babu hankali_ Shiru kawai Bakura yayi yana kallosu, Am'abuwa ce, tayi murmushi ha e da cewa Amina jeki kici gaba da aikinki, kawai". Ba komai ne yasa Am'abuwa tayi haka ba, sabida tasan hakan ba halin Amina bane, wannan ma kuskure ne". Tsaki hjy tayi, har Amina ta juya zata shige kitchen, tsawa hjy ta daka mata, tana kiranta, da sauri Amina ta juyo tazo inda hjy take zaune". Tunda Amina ke tafiya idonu hjy nakan Amina, gani irin kallo da jjy ke mata ne yasa Amina har tana ha a hanya, da karrr ta samu ta kariso, kusa da hjy, kan Amina na sunkuye tace gani hjy". Wani irin kallo hjy take wa Amina, sama da kasa, sannan tace Amina ta juya, da haka saida hjy ta kare wa Amina kallo tasss, sannan tace ta wuce". Amina na barin gun hjy tace, itafa tsoron Amina takeyi, domin kwata-kwata watanta takwas a garin nan,amma dubi yadda duk ta canza, ko'ina nata su bayyana daga gaba har bayanta, ko'ina su fito lubu-lubu, to gaskiya da sake, gobe daukarta zatayi zuwa suleja ta medata gidan matar data kawo mata ita". Duk basuso haka ba, amma babu yadda zasuyi, shiko Bakura jin haka, yasa ya fara nazarin abinda zaiyi". Washe gari, Amina ta kitchen tana aiki, kiran hjy ne yasa ta saki aikin da takeyi, tana zuwa gun hjyn, hjy tace jeki ki kwaso kayanki, yau zakibar gidan nan, domin medaki zanki inda kika fito". A sanyaye Amina taje ta kwaso kayanta,shi kuwa Bakura tunda yaji magana tafiya, ya ha a baki da driver, yace anjima zasu fita da hjy, dan Allah yanaso idan lokacin fitan yayi yace bayajin dadi". Koda hjy tazo akan yaje ya kaita unguwa driver yace bayajin dadi, keyadda Bakura ya uzarcesa". Dole yasa hjy tace Bakura yazo ya kaisu, unguwar". Bakura yayi haka ne,sabida yanaso yasan inda hjy zata kai Amina, domin ko lokacin da aka kawota, baya nigerin, lokacin yana waje yana karatu, dawowa kawai yayi yaga Amina a gidan". Bakura yana driver, hjy ce ke nuna masa hanya, sabida duk yawon da yakeyi, bai taba zuwa ta nan area ba". Suna isa, duk suka sauka, shiko Bakura sai faman karewa area kallo yakeyi, hjy tana meda Amina gun wacce ta kawota aikin gunta, sukai sallama ta fito ta shige mota, suka juya zuwa
Chapter 2 · 0% Book details