Sashe 18
Zynah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
umma, hira sukayi sosai, nan ya tambayi umma abinda take bukata, duk da umma najin kunyar bakura, amma babu yadda zatayi,sabida yadda bakura keyi mata kamar wanda ya da da saninta, nan umma ta fa i masa, bakura da zynah suka shiga kasuwa siyayya sosai sukayo sannan suka dawo, bayan an kawo kayan cikin gida ne zynah tace a dauki buhu daya na shinkafa a bawa rakiya". Shidai matsiyaci ko a tandun mai aka sashi fitowa yakeyi tarmasasau, koda aka kai mata shinkafar dake tasa aka dawo dashi ha e da ku in ta daddy ya bata, a cewarta ita ba matsiyaciya bace". Har umma ta mike zataje, bakura da zynah suka hanata zuwa, dole yasa ta hakira". Sati su bakura da zynah bakwai suka suma abuja". ~~~~ ~~~~ ~~~~ *ABUJA* Su zynah basu iso gida ba sai dare, sabida basu tashi a wuri ba, hakan yasa beje gidan su hjy ba, bayan suyi sallah sukaci abinci zasuci kwanciyarsu sukayi". Da safe bayan suyi wanka su shirya, bakura yace suje su gaida daddy da hjy da gajiyar hanya, haka suka nufi gidan hjy". Bakura ke dauke da pakhryya har suka isa, da sallama suka shiga, lokacin daddy na falo shida su Am'abuwa da Yah-na suna hira, hjy kuma tana ciki, har kasa suka duka suka gaida daddy, shima da fara'arsa ya amsa masu, ha e da sanya hannu ya amshi pakhryya, nan suka gaisa dasu Yah-na da Am'abuwa, suka kara gaisheta da hakuri". Duk hiran da sukeyi da bakura bata sanya masu baki ba, saida ta jima sannan ta mike ta sallamesu ta koma gida, nan tabar pakhryya shima bakura be da i ba ya nufi gidan adyra, pakhryya na wasa ta zame ta sauka kasa, tana wasa, da haka har ta rarrafa ta shiga akin hjy, lokacin kallo ya dauke wa su Yah-na da Am'abuwa hankali". Hjy dake bacc ji kawai tayi ana shafe mata kafa, da sauri ta bu e ido, tana bu e ido pakhryya ta gani tana tsaye rike da kafar hjy tana mata dariya, tsaki kawai hjy tayi sannan ta koma ta kwanta". Duk da haka bata daddara ba, cigaba da jawa hjy kafa tayi, gani haka yasa hjy ta dauke kafarta daga gun, da yake pakhryya me kiriniyane, take side dorower tayi ta haye kan gadon, hannu tasa tana jawa hjy dankwallin dake kanta". Cikin jin haushi hjy ta zuba wa pakhryya mari, a gigice tasa kuka, gani yadda tasa kuka ne, sai hjy taji babu da i a ranta, nan ta dauketa tana lallashinta har tayi shiri". Nan sukaci gaba da kwanciya Gani pakhryya bata da niyyar bacc yasa hjy sauka daga gadon ta fito falo, su Yah-na da Am'abuwa suna gani pakhryya a hannu hjy, duk ha a ido sukayi suna kallo juna batare da suce komai ba". Hjy na zuwa ta mika wa Yah-na pakhryya sannan ta koma ta zauna kusa da daddy, suna cikin hira pakhryya ta sake komowa gun hjy, tun daga lokacin duk ranar da bakura ya kawo pakhryya, bata cika yarda da kowa ba idan ba hjy ba, duk yadda hjy takai ga kin daukarta dole ta hakuri, yanzu kam duk ranar da ba'a kawo pakhryya har wani iri takeji, kodan sabida gyaran da take mata a aki". Yau da gobe ya wici wasan yaro, idan da sake bakura ya saba da halin adyra, musamman ma bikin su Yah-na da Am'abuwa daga gabato, domin yanzu be vika zata a kasuwa ba, abinda gyaran yayyunsa da yakeyi". Kusan kullum yana gidan hjy, idan yazo da safe baya komawa sai dare, idan ranar da yake gidan adyra ne kafin magrib yake tafiya, idan kuma gidan zynah ce, har bayan isha yake kaiwa, sabida yasan ita in mai fahimtane". Da lokaci yayi bakura yaso tafiya maiduguri da zynah, amma hjy tace bata amince ba, sai dai yaje da adyra, tunda ana daura aure zasu dawo nan abuja ne, tayi hakuri idan suzo abuja sai taje taga gida". Duk da beso haka ba, amma ya anne bai nuna mata ba, sai yasan ta bata masa show nasa, sabida gaba daya da ita yayi niyyar tafiya, hakan yasa ya gyarata sosai, sabida kada suje a raina mata wayo, to amma yaya zaiyi, tunda umace". Koda bakura ya fa i wa zynah, duk da bataji dadi ba,amma yaya zatayi, dole ta hakura, tun ana saura sati suka kwashi jiki zuwa maiduguri dukkkansu, babu wanda aka bari a abuja sai zynah kawai, duk abinda suke ciki daddy be saini ba, sabida ya rigasu tafiya". Bayan su bakura su tafi ne,zynah tayi kuka sosai, tunda suka isa aka fara wasa, har zuwa ranar daurin aure, ko wani prgrm da za'ayi tare suke zuwa da adyra, abu gwani sha'awa tankar basu fa i a tsakaninsu". Biki yayi biki ku in da aka kashe fa insa bata lokaci ne, bayan kwana biyu da biki duk suka dawo abuja, ya rage amare da angwayensu, suma ranar da suka ciki sati duk dawo abuja, washe gari kowa ya dauki matarsa zuwa kasashen waje cin amarcinsu". Anan gun bikin ne, malah yaga yarinya yace yanaso, bayan dawowarsu abuja ya sanar wa hjy Ashe, hjy Ashe batayi kasa a gwiwa ba ta sanar wa alhj maigidanta". Sali hali yafi sani kama, hakan yasa basuyi kasa a gwiwa ba suka tafi nema masa aure, nan take aka basu, ha e da sanya masu rana,. Tun daga ranan bakura yasha alwashin wannan tafiyar da zynah za'ayi da shike ba lokaci me tsayi suka saba, nan hjy khursum da hjy Ashe suka shiga shiri, kwana hudu ya rage biki suka tafi maiduguri, duk yadda bakura yaso tafiya da zynah wannan karonma haka hjy ta hana, a cewarta sai dai ya tafi da adyra idan yanaso yaje ta matarsa ne, idan kuma ba zaije da ita ba, to kuwa sai dai kuwa ya huta, jin hakan yace duk su zauna ba zaije da kowa daga cikin ba". Duk da haka hjy baya yarda ba, duk inda bakura zai shiaga idon hjy nakai, ko zatagansa da zynah, ranar da aka daura aure ita da angin su Ashe suka dauko amarya zuwa abuja, shima bakura da malah motarsu na bayan nasu hjy". Biki kam ya kawatu sosai, kwana dam in amarya da angin hjy Ashe uku duk suka koma gida maiduguri". Duk a lokacin amarya na gidan hjy, bayan tafiyarsu ne hjy Khursum ta dauki amarya zuwa gidan mijinta, *gwarinfa L.I.D. STREET* hjy ta jima tana masu nasiha sannan sukai sallama, shima bakura be da e ba yayi sallama". Tun bayan biki hjy take zazzbi, amma a lokacin an dauka cikine, hakan yasa babu wanda ya damu, bayan kwana biyu, gani jikin nata babu da i yasa bakura cewa zynah tana gama aiki tazo gidan hjy ta rika dubata, sabida yanzu gida babu komai". Idan zynah taje yau, gobe kuma sai Adyra taje, amma ita bai fa i mata ba, sabida ba a gidanta ya kwana ba". Zynah bata kiba, yadda bakura yace haka takeyi masa, ranar data fara zuwa, lokacin hjy na aki kwance, hakan yasa suka shiga har cikin bedroom". Bayan su gaisa bakura yace hjy ga zynah tazo tayaki zama, koda kina bukatar wani abu, take hjy tace bata bukatar komai sabida haka ta fita mata a gida, idan ba haka ba wlhy zata mata Allah ya isa".. *kai jama'a kuji fa, koda hjy Khursum ke fa in haka, pakhryya na zaune kusa ta mirrow tana wasa. Wannan wani irin bakin haline dan Allah?"* Jin haka yasa bakura cewa zynah ta tashi ta tafi gida kawai, zynah tasa hannu zata dauki pakhryya, kuka tasa tana zullo, akan bazata ba". Jin kukanta hjy tace idan kin san bada gidanku kikazo da ita to ina bukata ki ijeta". A sanyaye ta cire hannu daga jikin pakhryya ta fita, zuwa gida". Zynah na fita hjy tace wa bakura ya kira mata adyra tazo, bakura be musa ba, nan ya dauki wayarsa ya fara kiran adyra, ashe koda bakura ke kira tana zaune tana kallon wayat amma da batayi niyya ba, hakan yasan ta zuba wa wayar ido". Bakura yayi kira har ya gaji da kira,bata gana ba, hjy tace yadai sake kira wata kila bata kusa da wayarne". A kira na biyu shine adyra ta daga wayar ha e da sallama, bayan su gaisa ne bakura yake sanar mata hjy ce ba lafiya, kuma tace tazo sabida ita kadai ce a gida, koda tasamu abokiyar hira". To kawai tace,ganinan zuwa". Hjy da murnanta, bakura yace bari naje na dawo kafin tazo". To hjy tace, tunda bakura ya fita, hjy kesa idon adyra amma shiru, gani har azahar yayi bata zoba yasa hjy daukar waya ta kira ta". Adyra na kallo taki daga wa, ringing in wayar na tsikewa adyra tace, bazan zoba, haka kawai nazo ki addabeni da masifa". Bakura be dawo gidan hjy ba sai bayan la'asar, yana zuwa hjy tasa masa kuka, gani haka yasa hankalin bakura ya tashi, da sauri yaje kusa da ita yana tambayarta meke damuta". Tace kai ne ke mata ciwo, kamar zai rabe biyu". To kin sha magani?" Eh nasha amma har yanzu be sauka ba, gashi gaba daya jikina yayi min nayi kamar ba tawa ba". Ina Ni',eemat in?" Bata zo ba"... Bata zo? Kamar yaya?" Shiru hjy tayi". Nan take ya dauki waya zai kirata, hjy ta hanasa". Dole bakura ya hakura da kiran adyra, nan ya zauna yaci gaba da kulawa da hjy". Gani har dare yayi be dawo gida ba, yasa zynah ta kirasa tambayesa yana ina?" Gidan hjy ya fa i mata". To kodai nazo ne?" Aa ki bari kawai, da safe zan shigo". To Allah ya kaimu, kuma ya bata lafiya". Ameen ngd yace,sannan sukayi sallama". Tun daga lokacin bakura be sake kiran adyra ba, itama bata nemesa na" yanzu ko gidan zynah baya zuwa, yana kusa da hjy, gani jikin nata kamar yayi zafi yasa bakura daukarta zuwa ssibiti, yana zuwa aka basu gado". Acewar Dr jininta ne ya hau sosai, duk da suna iya kokarinsu a kanta amma ciwo kullum sai karuwa yakeyi, bakura ke kwana da ita, babu yadda zynah batayi ba,akan ya barta ta rinka kwana da hjy, amma yaki, ita kuwa goge batama kira ba balle tasan halin da