Sashe 19
Zynah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ace ciki". Ranar da hjy ta cika kwana uku a asibiti, suka tashi babu hannu babu kafa, bakinta ya koma gefe, tun cikin dare likitoci sukai cannn a akan amma sai a hankali, bakura kuwa idan ba kuka babu abinda yakeyi". Nan ya sanar wa daddy halin da ake ciki, take daddy yace bakura ya dauketa zuwa egypt, jirgin karfe goma sukabi zuwa egypt, kafin su isa tuni daddy ya kammala komai, su kawai ake jira". Suna isa aka dauketa zuwa asibitin, nan fa Dr ya shiga dubata, saida ya gama dube duben da zaiyi sanna n ya fa i wa daddy iya dadadin ku in da zataci, dashi ke ba shine damuwar daddy ba, take ya biya su, sannan Dr yake fa i masu zata kai kamar wata biyu ana jinyarta, kuma ya kamata ta samu wani kusa da ita". Jin haka yasa da i da bakura suka fara tunani wanda zaizo ya zauna da ita, gani wata kusan tafi wata kusan hakan yasa, bakura yanke shawarar tafiya dauko adyra tunda yarinyar kanwarta ce". Washe gari bakura ya koma gida nigeria kai tsaye gidan adyra ya nufa, tunda yana nima a garesa dole yayi hakuri da duk wani abinda zata masa". Tana zaune tana cika da batsewa, bakura ya dukar da kansa yace kina lafiya ya gida? Kiyi hakuri nayi tafiya ba tare dana sanar dake ba, wlhy jikin hjy ce sai a hankali yanzu haka ma tana egypt juya ta kaita".. Da shiri tace subhllh, duk jikin ne haka?" Eh wlhy, yanzu haka ma zuwa nayi mu tafi dare dake, sabida Dr yace zatakai wata biyu a can kuma tana bukatar wani kusa da ita". To Allah ya sauwake, amma ni gaskiya babu inda zani, haka kawai dan nice er'wahali shine za'a daukeni naje jinya? Ba'a kaini dan da i ba saida wahala yazo, wlhy babu in zani". Yau ba masifa yakeji ba, hakan yasa shi yin shiruuuu har ta kare, sannan yace hjy ce fa, idan bataci darajan uwar mijinki ba, ai zataci darajan yayar mamaki"".. Yayan mamata kace, bafa mamata ba, sabida babu inda zani, iya kacina da ita addu'a". Ran bakura yayi mugun bacc, a fusace ya tashi ya fita zuwa gidan zynah" Yana shiga be tsaya ko'ina ba sai bedroom, kan gado ya haye ba tare daya tube ba,rum da ciki yayi yana kwalla, shiruuuu ta zynah taji ne yasa ta shigo bedroom in, gani yadda ya kwanta yasa zynah gano babu lafiya". Kusa dashi ta zauna, a hannnkali take masa magana, gani yadda takeyi ne yasa bakura fa i masa damuwarsa" Take tace akan dan wannan shine duk ka dami kanka? Idan har ka amince, kuma bazai zama takura a gareka ba, ni na amince zanje nayi jinyarta har lokacin da Allah zai bata sauki"".. Da sauri bakura dake kwance ya mike zaune yana fa in da gaske my zynah? " Kai kawai ta aga masa tana dariya, sabida da i bakura besan lokacin da yayi tsalle ya jawota jikinsa ya rungume ba".. Nan suka shiga ha a kayan tafiya, da safe jirgin safe sukabi zuwa egypt """""".... *mmn uswan ce _*ZYNAH!!!*_ *WRITTEN BY MMN USWAN* _______________ _*follow me on*_ _*wattpad:Hauwa s zaria*_ _*Facebook group*_ _*Mmn Uswan*_ *THE https://www.facebook.com/groups/157572201857733/ _*BISLLAHI RAHAMANI RAHIM*_ _*In the name of Allah, The Beneficent, the Merciful*_ _wannan book in sadaukarwa ne ga taskar an-hamza, a gaskiya ni nama rasa ta iya zan fara domi gaba daya banida kalmomin da zanyi amfani dasu wajan godiya a gareka,sai dai kuwa nace Allah ya saka da alkhairi, wannan litafi sadaukawa ne gareka tare da babana Abubakar sadiq namiji *1* Allah ya amintarmin dakai, yasa kafi haka, ya karemin kai ya kuma bani uwa tagari Amen_ *KORAFI* _naji korafinka sosai akan AISHA ayi hakuri ba laifina bane, haka ta oro mana, amma ga kaina bisa kan wiyata, afuwan afuwan insha Allahu hakan bazai sake faruwa ba, ko ba komai nima AISHA uwa tace, kakoga ance uwa mafi uban koda uban sarki ne,ngd ngd sosai_ "Bayan isar su egypt a yanayin da zynah ta gama hjy a ciki, tayi matukar tausayawa hjy, kukan ba'a magana, daga ita har Bakura babu me bawa an uwarsa hakuri, daddy ne yayi karfin hali ya yayi masu magana, da kuka ba shine mafita a gare ta, addu'a kawai take bukata". Tun daga lokacin daga zynah har bakura babu abinda sukewa hjy sai addu'a subata tasha ragowa kuma su fasha mata a jiki, likitici suma suna iya kokarinsu, amma duk da haka shiru kakeji, babu wani alamar sauki, kashi a kwance fitsari ma haka, gani haka ne aka koma yi mata amfani da pampas, na safe daban na rana daban haka ma na dare, wani lokaci ana sanya mata take batawa". Duk kwana biyu uku daddy ke zuwa daga germany yake dubasu, shima bakura lokaci-lokaci yake zuwa nigeria yana duba shago, da shike akwai amana,hakan yasa suke tafiyar da harkan business in yadda ya kamata, sai dai abinda baza'a rasa ba". Sati hjy biyu a egypt sannan aka sanar wasu Am'abuwa da Yah-na, ranar da aka sanar dasu, washe gari Am'abuwa ta taso daga chana zuwa egypt, ita kuwa Yah-na sai bayan kwana uku sannan tazo". Am'abuwa tayi kuka ba ka an ba, tun daga lokacin ta roki maigidanta arzikin zata tsaya tayi jinyar mamanta" Da shike mai fahimta ne, bai nuna damuwa akan hakan ba". Saida yayi kwana uku sannan ya koma ya ya barta a gun". Tun daga lokacin komai tare sukeyi, hakan yasa aiki yayi wa zynah sauki, ba kamar dah ba". Sati Yah-na daya ta koma England wajan maigidanta, da shike shi be zoba,iitace kawai tazo". ~~~~ ~~~~~ ~~~~ _*KUNCI*_ Tun bayan rasuwar malam shehu , zainab ta fara gani canji daga gun usman, zagi da gori kuwa abin ba'a magana, daga shi har danginsa, balle tunda asiri ya tonu kowa yasan rakiya tayi sanadiyar malam shehu ya kori Amina daga gari, hakan yasa kullum magana ya tashi tsakaninta da dangin miji basu yi masa ta wasa, yanzu haka fita unguwa niman gagaranta yakeyi, abinka da kauye gidan suna da gidan biki, idan taje basu da aiki sai habaici, wasu kuma a gabanta suke fa i mata". Bayan sati bati da bikin kannin usman ya tada maganar aure zaiyi, sabida shi yanaso yadda aka haifesa shi ya haifi nasa, zainab da rashin hakuri da bancewar basira, kuma dama shifa gwano bayajin warin jikinsa, zainab najin sunar yarinyar da usman keso nan ta hau masifa da bala'i tana fa in wlhy idan har ina raye baka isa ka auro karuwa wacce ta kare rabawa maza kanta a waje ba, duk garin nan babu uban da besan uwani er'iska bace".. Dariya usman yayi ha e da cewa da gaske? Ke zainab idan kin san abinda kira kunya, ke kinada bakin da zaki bu e ki kira wata da sunan karuwa? To wlhy idan ba tonan asiri kike nema ba, nima kike nayi maki tonan asiri ba, gwama ki kama kanki da bakinki, in har kikaci gaba da aibanta min matata na lahira saiya fiki jin dadi". Banza er'iska er'mai mugun hali kawai, duk garin nan babu wanda besan mugun halin uwarki rakiya ba". e bakin zainab tace badai uwata ba wlhy"""..... Kafin ta rufe baki tuni usman ya dauketa da mari ha e da shaka, yana fa in sai uwarwa? Ehhh ko nace sai uwarwa?" Shiruuuuuu tayi sabida shakan da yayi mata yasa ta kasa magana, usman yaci gaba da cewa babu mamaki zaman gidan ne kika gaji dashi yasa,idan banda butulci irin taki zainab ke har kina da bakin da zaki bu e ki zani wani dan yayi karuwanci?" Kwalla ne kawai suke zubo wa zainab daga ido, gani haka yasa usman ya saketa ha e da binta da tokari, fa i tayi a kasa tasa kuka tana fa i Allah ya isa mugu kawai kuma wlhy sai Allah ya sakamin". Kai da gske, ashe dai wanda Allah zai saka mawa suna da yawa".. Muguwa azuluma kawai, duk na tattara aci burin zan rakarkashi amarci nima naji abunda kowa keji a ranar daren farkonsa, ashe muguwa ta riga ta bawa wani a gama, sannan aka kawomin raguwa, wlhy sai Allah ya sakami, kuma in sha Allahu sai kin kwashi kayanki a hannu". Tun daga lokacin usman ya kasa zaune ya kasa tsaye a gidan su uwani, a dole sai su rage kwanakin bikin da suka yanke". Gani haka yasa suka rage zuwa sati mai zuwa, nan usman ya shiga gyara gida, akin uwani yasha gyara da fanti, har bakin kofa saida aka bisa da farin alli, bakin kofa kuma shima aka masa siminti". Yanzu tsakani zainab da usman, magana mai da i baya ha asu, gani haka yasa tayi yaji zuwa gida, sai dai bayi sa'a ba, sabida koda taje hakuri rakiya ta bata tace ta koma akinta, domin itama yanzu ta kanta takeyi, abinda zataci niman gagaranta yakeyi, hakan yasa dole ta koma, har usman ya rufe aki ya kwanta yaji ana bubuga masa kofa, kamar bazai tashi ba, sabida a lokacin har ya fara bacc, jin bugun kofar yaki karewa ne yasa shi mikewa ya bu e mata kofar". Suna ha e ido ya kwasheta da uwar harara, ba tare suyi wa juna magana ba, suka kwanta, da safe kuwa ya shirya zai fita da sauri zainab ta mike ha e da kiran sunarsa, ba tare daya juya ba, yace lfy?". Zaka fita baka bani ku i kunu safe ba". Kije inda kikaje jiya ba tare da kin sanar dani ba kije su baki ku i kunun". Me kake nufi usman?" Abida kunniki ya jiye maki to haka ne". Amma kasan idan baka bani abimcin ba Allah ba zai barka bako?" Ehh, kamar yadda kema Allah bazai barki ba". Allah ya isa". Ma uwarki". Usman yana fa in haka yasa kai ya fice daga gidan". Kwalla kwai zainab keyi, sabida magana ma ta gagateta". Ranar talata aka daura auren usman da aisha, (uwani), usman baki har kunni, gidan sa kuwa, en'uwansa su cika suyi fakil, habaici kuwa ba'a magana, hakan yasa zainab ta kasa fitowa daga aki". Da dare aka kawo amarya gidan mijinta, zainab tayi kuka har ta gaji, bayan mata suka watse ango da abokansu suka shigo,(na tabbata kowa yasan irin