Sashe 6
Zynah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kare balle kuma ga wannan abinda ya faru". Da sauri alhj ya dakatar da ita,da cewa dakata, nine nace maki bana gani kokarin da kikeyi akan yaran nan? Kome kike nufi, kinga Khursum idan zakiyi magana kawai kiyi idan kuma bakida abin fa i to dan Allah ki tashi ki bani gun, tun kafin raina ya baci". Matsalar mata kenan, kana nisa ana kawarka amma kuma kana dawowa sai an bata maka rai, sabida Allah daga dawowar jiya-jiya mutum ki bata masa rai". A lokacin ne ta fara magana, dama wata matsalace ta taso, wannan yaron nan, wlhy yaje ya"".. Daga nan kuma ta kuma yin shiru, ta kasa karisawa". Bakura dake duke, jin yayi hanji cikinsa yayi wani irin kara, gabansa yayi mummunar fa uwa". Alhj ya ubi bakura dake duke yace, bakura lafiya, wani abune ka aikata da har ake juyayin fa i min?" Shiru bakura yayi, saima matsawa gefe da yayi". Nan dai hjy ta cire tsoron da takeji ta zaiyana wa alhj abinda bakura yayi". Shiruuuuu alhj yayi na an wasu mintoci, ido kawai ya zuba wa bakura". Bakura dake duke, wani irin kunya ce ta kama sa, domin ji yayi kamar kasa ya bu e ya shige, sabida kunya". Alhj yafi minti goma a haka sannan yace, yanzu sabida Allah abinda kayi ka kyauta mana kenan, haba-haba-haba bakura ina tarbiyanka da ilimi suke da har zakaje ka aikata irin wannan aika aika, amma kasan idan har mukayi fushi dakai bazaga dai-dai ba a rayuwar ka ko?" Yanzu duk awainiyar da mukayi dakai tun kana ciki, irin sakayyar daya dace damu kenan ko? Inaso kasani duk girman da zakayi,bakafi karfin idan kayi laifi mu hukutaka ba ko?" Yanzu abinda Allah wannan irin abin da aikata dame yayi kama? an shege a gidana? Haba bakura, wlhy kwata-kwata banji dadi ba". Tunda daddy ya fara magana bakura baice komai ba, har saida daddy ya kare magana sannan bakura ya fara bashi hakuri, ha e da niman gafararsu, sannan kuma ya amsa laifinsa". Bakura yasan babu abinda keta wa daddy da hankali irin yaga kukan yaransa, hakan yasa bakura yayi amfani da wannan damar ya shaho kan daddy, kuka sosai bakura keyi, yana kuka yana rike da kafar daddy ". Gani haka yasa daddy sa hannu ya dagosa, saida daddy ya kara yi masa fa a sosai da kuma ja masa kunnin kada ya kara, domin wlhy idan yakara, koransa zaiyi a gidan". Bakura yace yaji kuma ya amince, sannan daddy yace yanzu ina yarinyar take?" e bakin bakura yace hjy ce ta koreta daga gidan, yasa na medata inda aka daura mana aure".. Aure fa kace?". Bakura yace eh". Nan daddy yace ya fa i masa gaskiya, tsakaninsa da Allah, yadda aka fara tun farko, domin bayaso a shegonta masa daya daga cikin zuri'asa". Nan bakura ya kwashi komai ya fa i wa daddy, sannan yace idan ma yana gani kaman karya yayi yazo suje inda aka daura auren". Daddy yace, da kasan aure kakeso, meyasa baka sanar dani ba?" Shiru bakura yayi" Daddy yace, ya shirya da la'asar ya kaisa gidan kan in". To kawai bakura yace, bayan bakura ya fita alhj ya fa a hjy Khursum da fa a domin yafi gani laifinta akan bakura, sabida me zata rika fita ta bar gida daga shi sai yarinyar aiki, bayan tasan idan mace da najimi suna tare na ukusu shine she an". Batayi musu ba, itama ta amsa laifinta, tunda tasan hanayi haka". Shima kansa bakura in haka ya farune, tun ranar da hjy dasu Yah-na sukaje gidan hjy Ashe, kuma tunda suka fita basu dawo ba sai dare". Bayan alhj ya numfasa, sannan ya take ce masa, tunda har bakura ya iya aikata masu haka, yanzu fushi da fa a ba nasu bane, tunda har ya iya shirya wa ransa abinda ransa keso, sabida haka bai isa ya hanasu abinda suma suke soba, dan haka yanzu wani aure zasuyi mata". Tsawa alhj ya daka wa hjy, ha e da cewa kanki daya kuwa". Gani haka yasa hjy kwatar da kanta cikin dabara ci galaban alhj ya amince". Bakura yana kita ya kira kan e, yace taje A P.C.quarters ta dauko zynah, sabida anjima zasuzo da dadynsa". Bayan sallar la'asar daddy ya shirya zuwa suleja, bakura ne ke driving, suna isa bakura ne yaje ya yayi sallama da kan tare suka fito dare da kan e, tana rike da tabarma, bayan ta shinfida masa ya bayan ta zauna suka gaisa, a mutunce, sannan taje ta kawo masa ruwa da lemu". Su an jima, sannan alhj ya fa i mata abinda yake tafe dashi". Hankalin kande bai tashi ba, mikewa yaji taje ta kira malamai da yayi yagoran daura auren, nan yazo yayi masa bayani komai, daddy yaji da in hakan, har da alkhauri saida yayi wa malami da ita kanta kan en, sannan daddy yace amina ta fito suje gida". Bakura baki har kuuni, kan e tayi masu rakiya har bakin mota, suna cikin tafiya ne daddy yake kara yiwa bakura fa i, da gatansa da komai amma yazo yayi irin wannan auren kamar wani mara gata". Hakuri kawai bakura ya bawa daddy, ita kuwa zynah, wasa takeyi da wayar ta, sabida bajin barbanci takeyi ba, su kuma bada hausa suke magana ba". Bayan su isa, daddy yace su Yah-na da Am'abuwa su kwashe kayansu su ha a a aki daya, bakura ya zauna a akin kafin a saman masa inda zai zauna". Gani yadda cikin yayi girma sosai yasa daddy cewa kata hjy ta bari tayi aiki, duk abinda takeso tayi magana". Gani alhj yana nan, duk abinda yace haka akeyi mata, Am'abuwa ce ta kaita asibiti, awon ciki". Kwanansu biyu a alhj ya kama masu haya, duk area daya suke, amma kowa da part in sa, su hjy suna sama, su kuma suna kasa". Ranar da suka tare, hjy ta kira bakura, a dakin daddy ya ssmeta, cikin girmamawa ya zube a gabansu, bayan su gaisa yace gani hjy, take sanar masa da maganar auren da sukeso yayi". Gani zaiyi musu masu, da sauri ta dakatar dashi, da cewa tunda yayi abinda yakeso a matsayinsa na an a garesu, dan haka a matsayinsu na iyaye a gareshi, bai isa ya hanasu abinda suke soba, kuma bai isa ya ya tsallake wani maganar auren ba, domin uwarni suke masu ba niman izini ba". Kuma wlhy idan har yaki bin umarnisu, babu su babu shi, kada ya sake kallonsu a matsayin iyayensa". Dole yasa bakura ya amince, sannan kuma cikin satinnan ya shirya zuwa maiduguri, to kawai bakura yace, haka ya aminke jiki a sanyaye ya fita". Kafin ya is a gida, kokari yayi ya an ne damuwarsa, sabida kada zynah ta gano, da sallama ya shiga, lokacin tana zaune a falo tana jiransa yazo su kwanta, zynah tajin sallamarsa, da kar ta mike taje ta rungumesa, dariya kawai yayi mata, ha e da cewa maman swist, duk da nawin da tayi amma haka ya dauketa zuwa bed, a hankali ya shinfidata kamar wani kwai, sauka yayi ya tube yaje yayi wanka sannan ya dawo, sabida lokacin zafi ne yasa ko mai bai shafa ba, towel kawai ya daura yazo ya haye gadon, hannu ta bu e masa alama yazo". Dariya bakura yayi yana fa in nazo ina? Ke baki gani yadda kika koma ba,kafin ya karisa magana tuni ta kawosa ya fa o mata, ihuuu tasa tana fa in wayyoooooo Allah na". A gigice yace kingani ko, dama abinda nake gudu kenan, mikewa yayi yana kokarin agata, zynah na gaji haka hannu tasa ta fisgo masa towel in dake daure a kugunsa tana dariya, ko kafin bakura ya kamota, tuni ta murgina ta sauka daga gadon" Duk da babu komai a jikinsa haka ya zago, kafin ya kariso, tuni ta mike, taje gudu kuma taji kafarta ya rike mata". Bakura yana zuwa ya riketa yana fa in wana kama? Dariya ne yaci karfinta ta kasa magana, hannu kawai take aga masa alama yayi hakuri". Bakura yace bazan hakura ba, daukarta yayi zuwa bed yana fa in saina rama, yaye rigan da zaiyi yaga ashema ciki babu komai, marin wasa ya zuba masa yana fa in yau kakata ta yanke sa a, ba kukan zafi mutum zaiyi ba, koda na jinine bai isa ya hanani abinda zanyi ba". Nan tafara bashi hakuri, tana fa in na tuba wlhy Allah bazan kara ba". agata yayi ya cire rigan gaba daya, sannan ya haye cinyoyinta, yana fa in aifa sai kiyi". Gani da gaske yakeyi yasa zynah magiya harda kwalla, gani haka yasa bakura cewa to naji, amma yanzu munamin inda bakiso a jikinki sai na rama a gun". Ihu tasa tana fa in ko'ina inaso, gani taki nuna masa yasa bakura sama,da sauri take cewa a'a, in ya dawo kasa, hannu take sawa ta rufe, tana dariya, duk inda ya taba bata yarda, gani haka yasa bakura tsikaranta saida ya tabbata tayi nisa sannan ya duka, baki ya kai nononta ya fara sha, daya kuma yana murza kan, tun zynah na ihu har tayi shiru, sabida bakura gani iya sarrafa mace ne". Duk da karancin shekarunsa, amma bai hanasa iya sarrafa mata ba, duk yadda zaiyi taji da i ya iya". Sun kusan awa daya a haka an bai sauka ba, har saida ya samu natsuwa sannan ya sauka, taimaka mata yayi sukaje sukayi wanka, sannan sukazo suka kwata, yana rungume da zynah sukai bacc ". *...... ........* Bayan wata daya, su hjy da sauran yaran gida duk su wuce gida barno, sabida bakin bakura saura kwana biyar". Tare hjy taso suje dashi, amma yaki yarda, yace su tafi kawai, zaizo da kansa". Hankali bakura a tashe yake, domin ya rasa yadda zaiyi ya sanar wa zynah maganar aurensa, kuma gata da tsohon ciki, dan yanzu ma tausayinta yakeji". Can kuma wani tunani yazo masa, duk da beso boye mata ba, ko kuma yayi mata karya,amma dole ne ya sashi". Yace mata sunada wani taro da sukeyi duk karshen shekara, sukeyin sa, kuma idan za'ayi duk wani angi na nisa dana kusa, dole saiya hanci wannan taro, yanzu haka su hjy dasu Yah-na duk su wuce shine kawai beje ba,kuma shine ake jira" yau yakeso yaje, kuma kwana