← Book details Zynah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 23

Sashe 15

Zynah Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

aki umma ta koma ta sanyo hijib sannan ta fito, kusa da bakura taje suka gaisa, lokacin itama zynah
in ta shiga
akin ummata, bayan su gaisa ne, umma take tambayar sa daga ina?".
Murmushi bakura yayi, sannan yake sanar da ita waye shi, wani kokan umma ta sa
ke fasawa dashi, tana wa ubangiji godiya, bayan sallar isha lokacin su gama komai, umma da zynah da kuma bakura suka zauna suna hira, su hauwa da Fatima suna gefe rike da pakhryya suna mata wasa ita kuwa sai faman wage baki takeyi".
Nan bakura ya kara tambayar umma asalin abinda yasa zynah tabar gida" Umma bata boye masa komai ba, hatta sanadiyar barinta gidan malam shehu, tayi tana kuka, zynah dake zaune itama kukan takeyi, bakura ya tausaya masu matuka".
Shima bakura be boye mata komai ba, akan aurensa da zynah" *shi ciki ba'a yisa dan cin tuwo kawai ba, hakan yasa bakura be fa
i wa umma abubuwan da suka faru dashi kafin aure ba"*
Su hauwa da Fatima umna tasa suka gyara wa bakura
akin dake zaune, zynah ta kara gyara masa, duk ta feshe dakin da turare".
Gani 11:PM yayi yasa umma cewa yaje ya kwanta, sabida gajiyar hanya, ummace ta fara mikewa, sannan bakura ya mike, gani zynah dake zaune bata mike ba, umma tace tashi kije ku kwanta mana, wani irin kunyane zynah taji, domin taji maganar yayi mata wani banbanrakwaiiii" Babu yadda zatayi dole yasa ta mike, shi kuwa bakura jin haka dariya yayi ha
e da yi mata gwalo".
Dole yasa ta mike suka nufi
akin, yana jawota yayi suka fa
a katifa, yana mata dariya, da cewa wato dan kinga umma shi ne kika guduna ko? To ai ba kekadai ce da umman ba, har dani, dariya zynah tayi sannan tace nima bance nikadai ce da ita ba".
Ohh bakura yace, ha
e cewa kima ce mana, duk dariya sukasa, su da
e suna hira sannan sukayi sallama, ta tafi dakin umma, nan suka dora sabo hira, na kuka dukkansu suyi kuka na dariya kuma suyi dariya".
Kafin gari ya waye maganar zuwa zynah duk ya kara
e gari, labari har wajan maigari, hakan yasa maigari yace yanason ganisu, tare sukaje har gun maigari, daga maigari har en'gari zuwa sukeyi ana kallon zynah, zainab ma tazo, duk da taji da
in gani er'uwanta amma kushe da hassada ya hanata da nuna jin da
in, da kuma tsoron ummata".
Anan ne magana ya fashe, kowa yasan gaskiyan san gaskiyar zance, malam shehu ba karami kunya yaji ba, bayan su koma gida hakuri sosai ya bawa Amina, ha
e da rokon ta yafe masa, Amina na kuka tace ta yafe masa".
Gani kayan dake jikin zainab duk susha klin su ko
e yasa zynah ta
ibi wasu daga cikin kayanta ya bawa zainab, ita kuma rakiya alkhairi zynah tayi mata sosai, amma besa rakiya tayi godiya ba, ita kuwa zynah da shike ba shine a gabanta ba, shi isa bai dameta ba, domin inda ta daka tata ma, da bata kalleta".
Kwanan su zynah bakwai suka shirya zuwa abuja, bakura ya dauki karamar wayar zynah ya bawa umma, yace duk abinda take bukata ta kirasa ta sanar dashi, su hauwa da Fatima harda kukansu, itama zynah kukan takeyi, ku
i masu yawa ya bawa umma da malam shehu, itama umma ta ha
a masu tsaraba sosai.
Aroud 10:AM suka dauki hanya zuwa abuja".
Bayan tafiyarsu ne, malam shehu yaje har gidan da sadiya take, hakuri ya bata sosai, sannan yace tazo su koma gida".
Sadiya ta tubure tace babu inda zata, babu yadda malam shehu beyi da sadiya ba, amma taki yarda su koma, dola yasa ya hakura ya tafi".
Yana shiga gida kai tsaye
akin rakiya ya nufa,yana sallama ko amsa masa batayi ba, banza dashi tayi, hakan yasa malam shehu yana shiga ya hauta da fa
i, itama da shike a jirace dashi take, nan ta kama, yana fa
i tana fa
in, da shike yasan hslin rakiya sarai da iya tijara da rashin mutumci, gani yadda take daga murya, yasa ya fita a
akin sabida kada makwabta suji".
Yana fita tace, banza da kadawo kaga aiki da cikawa"....
_*kuyi hakuri da wannan, yau da gobe ne, mesa a mari amarya
_Ina gani kamar labarinmu yazo karke insha Allahu. Sannan kuma juma'a asabar lahadi, ba lalla ne nayi posting coz ranaku inada lecture kodama zaku samu gaskiya ba zaiyi yawa ba, ina fatan zaku fahimceni ngd_
Chapter 15 · 0% Book details