Sashe 10
Zynah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
baya tafiya gida sai dare, saiya barsu da Am'abuwa, dama tunda suka dawo daga asibiti Am'abuwa take kwana dasu". Kwana hudu da haihuwa hjy ta kasa ta tsare dole sai dai Am'abuwa ta dawo gida, idan ba haka ba zata tsine mata, babu shiri ta koma gida". Suleja bakura yaje ya sanar wa kan e da haihuwar zynah, kuma yanaso tazo ta zauna dasu har tayi arba'in". Bayan tayi masa barka ne tace itafa bazata samu zuwa ba, sabida anan take samu tayi sanar da take cin abinci, amma idan ta bisu waye zai bata ku in da take samu?". Bakura yace kada ta damu,tayi lissafi tun daga ranar daya dauketa har zuwa ranar da zata dawo zai biyata". Nan ya dauketa suka tafi abuja, Abu namu magani a kwabemu, bakura da kansa yaje shago ya ha o wa zynah kayan su turare, na jiki dana aki, da kuma na gyaran jiki, nasha dana tsarki, da kansa duk ya gwada mata yadda zatayi amfani dasu" Sannan ya dauki Am'abuwa sukaje kasuwa, ita ta zubawa zynah kayan fitar suna masu rai da motsi, basu dawo gida ba, saida ta nuna masa telan da yake masu iki, suka bashi kayan kuma yace zuwa jibi yakeson kayan". Nan suka tsa ance ya biya" Ban garen Adyra kuwa, ashe yawan fitar da bakura keyi yana damuta, tanaso da tambayesa amma tana shakkansa, amma yau kuwa yariga tasha alwashin saita tambayesa inda yake zuwa yakai dare, gashi yana sallar asuba idan yabar gidan baya dawowa sai dare". Da shike, gobe suna, tunda ya fita bai dawo gidan ba sai bayan *11:PM* tana zaune a falo tana jiransa, yana isowa da sallama ya shigo, Adyra na zaune amma bata amsa masa ba, juyawar da zaiyi ya ganta zaune, sannu da gida kawai yace, yasa kai zuwa ciki". Da sauri ta bisa cikin aki, yana shiga ya fara tubewa, Adyra itama tana shiga ba tare data dubi fuskansa ba, tana wai kai dan Allah ina kake zuwa ne, kakai har dare baka dawo gida ba?" Tambaya kika ko niman sani?". Tambaya nakeyi". To gun matata nake zuwa"... Wht????". Tace" Sannan tace, kai haba wasa dai". Ina wasa dake ne, balle har kiyi tunani ba gaskiya nake fa i ba? Ko hjyn da taje niman auren naki bata sanar dake inada mata bane?" Take hankalin Adyra ya tashi, domin duk maganar da bakura ke fa i gani take kamar wasane". Nan take ta sulale ta fa i a kasa, idonta nakan bakura kam, ko kibtawa batayi, shiruuuuuuu tayi na in wani lokacin, can kuma kamar wacce aka tsikara, da sauri ta mike, ha e da cewa wlhy karyane, baka isa bakura, nice da kishiya? It can possible". Bakura naji haka murmushi kawai yayi mata, ba tare daya tanka ba, yaci gaba da tubawarsa, yana cikin rire riga kenan tayi tsalle ta cukuikuye masa rigan, yadda ba zaiga gabansa ba". Sakeni, kawai yace mata". Kin sakinsa tayi, saima tsine masa da takeyi, tana fa in Allah ya isa, shegu tsinannu, ma yaudara". Tambayar darko da bakura yayi mata, shine, waye ma yaudaran? Ni ko su hjy?" Oho, koma waye, kuma wlhy yau saika sakeni, azalumai kawai".. Kafin ta rufe maki, ji kawai tayi tass tass tass, har sau uku akan fuskanta". Wani irin ihu tasa, nan ta kara rikesa sai dai suyi anbe". Igijeta yayi ta fa i a gefe, sannan ya a karisa tubewarsa, gani ta dauki waya tana kuka, daga gani iyayenta zata kira, yasa bakura karbe wayar, dashi ya shiga toilet, bayan yayi wanka ya shirya, da wayar yaje falo ya kwanta, duk zagin da take masa, be tanka ta ba". Ranar kwana tayi tana tsine su hjy da daddy" Duk abin yana masa ciwo, amma haka ya anne, domin a cewarsa ba'anan ya kamata ya hukuntata ba". Da safe kuwa yana sallar asuba yayi wanka ya fita, be bar mata wayar ba, dashi ya fiya, yaje gun suna" A masallaci ya ra a wa yarinyarsa suna *FATIMA* sunan anty Am'abuwa kenan, amma zasu rinka kiranta da *PAKHRYYA* yau kusan kwana yayi a gidan" Washe gari bayan kan e tayi pakhryya wanka ta shirya ta, bakura ya dauketa zuwa *WUSE MARKET* gun wanzamai ya kaita, zani sukayi mata, irin nasa, na barebari,sannan ya dawo da ita". Tunda Adyra taji cewa bakura yana da wata matan bayan ita, ta daina kulasa, ko a jikin bakura, sabida ba itace a gabansa ba". Bayan kwana buyu da suna, yace ta shirya zasu tafi unguwa, da farko kin zuwa tayi, saida ya fito mata a namijinsa sannan ta dauki mayafi suka fita, kai tsaye gidan su hjy suka nufa". Gani gidan hjy ne, tace bazata fita a motar ba, itafa saida ya medata gida, an bataga abinda zatazo tayi a gidan ba". Fika ta karasa, hannu yasa ya fisgota, janta yakeyi kamar wani kayan banza, har zuwa ciki". Suna shiga falo yayi hurgi da ita, dai-dai lokacin hjy na fitowa daga akinta, gani hakan yasa ta fito da sauri ha e da tambayar lafiya?". Jin haka yasa Adyra fashewa da kuka" Bakura yana shigowa yace dama alkawari na dauka wa kaina, bazan hukuntaki a gida ba sai a gaban hjy, dan haka yanzu zan maki hukunci dai-dai da laifinki". Hjy najin haka tace subhallilahi, me zangani haka? To wlhy baka isa ba, a gaban tawa?" Dukawa yayi har kasa yace, dan Allah hjy kiyi hakuri, domin nariga nayi alkawarin hakan, sabida ita bazanyi kaffara ba". Cike da mmki tane, Mai tayi maka?". Ba tare daya tanka hjy ba, yaci gaba da cewa, ke idan kinada kunya kyayi magana? Banza wawiya sha-sha-sha, mara kamu kai, Allah wadarai dake, banza er'iska kawai"... Kafin ya karisa, tuni hjy ta daukesa da mari, tana fa i lalla bakura, abin naka har yakai ga haka? A gaban tawa? Zaka rika zaginta". Fa a sosai hjy taci gaba dayi masa, duk yadda bakura yaso yayi mata bayani amma hjy taki sauraransa, da zuciya ya ibi bakura ficewa yayi ya bar gidan". Kai tsaye kasuwa ya nufa, bai sske bi ta kanta ba, saida dare yayi sannan yazo ya dauketa, zuwa gida. Har yasa kafa zai fice yasake juyowa yace, na rantse da Allah idan kika leka nanda bakin kofa Allah ya isa ban yafe maki ba, sannan yasa kai ya fice daga gidan" Tunda yabar gidan, gidan zynah ya koma da zama, bai sake bi ta kanta ba". * Kwaanci tashi babu wiya, har zynah tayi arba'in, daga ita har pakhryya sun gare suyi kyau sosai, musamman ma pakhryya tayi wayo sosai, ita kuwa zynah tasha gyara har taji babu da i, ina ruwan nida abata, bakura ka gyara ah/ matan wasu ma balle taka". Kan e nata koma gida sulaje ba, saida takai kwana hamsim sannan bakura ya ha a mata sha tara ta arziki, sannan ya kaita har gida, gani irin hidimar da yayi mata,ba karami da i taji ba". Ban gare Adyra kuwa, hankalinta yayi matukar tashi, sabida yau tsawon kwana arba'in kenan batasa bakura a ido ba, gashi kuma batada da ku i a waya balle ta kirasa, ko takira hjy ta sanar mata da abinda ake ciki". Bakura yana meda kan e gida, be biya shago ba, gida ya dawo kai tsaye hannu biyu ririke da kaya, ganisa rike da kaya, da sauri zynah ta ije pakhryya dake hannunta tazo ya amshisa, ha e da yimasa hannu da zuwa". Murmushi bakura yayi, sannan yace kema sannu, gani zata zauna ne yasa bakura cewa a'a zo muje daga ciki, hannu yasa ya dauki yar'sa, sannan suka shige bedroom". Suna shiga ya kwantar da pakhryya a gefe,sannan ya zauna a bakin gado, hannu yasa ya dauko ledar daya shigo dashi, nan yafara ciro kayan daya bayan daya, kayane nata dana pakhryya, masu kyau da tsada, sabida murna zynah batasan lokacin da tayi masa tsalle a jiki ha e dayi masa godiya, shima rungumeta yayi yana meda mata da dariyar da take masa". Runguma sosai bakura yayi mata, gani zayi mata kiss da sauri ta nimi sauka daga jikinsa, gani haka bakura yace lafiya my zynah?". Shiru kawai tayi, ba tare dace masa komai ba, hannu yasa ya sake jawota jikinsa, a sanyaye tace dan Allah kabari". Na bar me kuma zynah?" Abinda kakeson yi mana". Mamaki ya kamasa, kasake jawota yayi jikinsa yace zo my wife, fa imi manene?". Babu komai, kawai tace". A'a my minel ban yarda ba, gani tashi shiruuuu yasa bakura fara shafeta a hannnnkali ha e da lalabarta, kuka zynah tasa tana fa i masa irin wiyar da tasha lokacin haihuwarta, da kuma yanzu ummanta takeson gani". Hakuri ya bata game da maganar wiyar da tashi a lokacin haihuwar, maganar zuwa gun umma kuwa, cewa yayi sai yaje suleja ya tambayi kan e, address in garin, idan ta bashi sai yazo suyi shirin tafiya". Da sauri tace,a nima nasan hanya, zanma iya zuwa da kaina". Da sauri bakura yace, niwa!! Dan Allah ki rufemi asiri, idan ba so kike kisani a wani hali ba". Dariya zynah tayi masa, ha e dayi masa gwalo, Au!!-ni kikayi wa haka?". Jin haka yasa zynah sauka daga jikinsa da sauri, gudu tasa zata fice daga akin" Shima binta yayi da gudu yana kokarin kamota, nan suka fara zagaye akin". Idan bakura zai kamota, sai ta doje masa,daga haka, da gangan yayi kamar santsi ya daukesa fa i yayi yana fa i wayyoooooo Allah na" Gani haka yasa zynah zuwa a guje ya fa a kansa tana fs i subhallah, dan Allah ka tashhiiiiii". Karafffffff yayi ya riketa yana mata gwalo, tana kokarin mikewa ta gudu, wufffffff yana ya dauketa ya dorata a jikinsa, matseta yayi a kirjinsa yana kashe mata ido, ha e da tsikaranta, idan tayi tsalle sai bakura yasa dariya, da haka har wasa ya canza". Ban garen Adyra kuwa, gani yau bazata iya hakuri ba, bedroom taje ta dauko mayafinta, ta fita zuwa gidan hjy, da kuka ta shiga gidan,a gigice hjy ta mike da Ni'eemat lafiya? Me yake faruwa?" Nan ta kwashe komai ta fa iwa hjy, tana kuna, kamata tayi ta zaunar da ita, aki taje ta dauko wayarta, nan tafara kiran number bakura,hjy tayi kira yakai ten misss call amma bakura be daga ba, gani haka yasa