← Book details Zynah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 23

Sashe 14

Zynah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*WRITTEN
BY MMN USWAN*
_______________
_*follow me on*_
_*wattpad:Hauwa s zaria*_
_*Facebook group*_
_*Mmn Uswan*_
https://www.facebook.com/groups/157572201857733/

_*BISLLAHI RAHAMANI RAHIM*_
_*In the name of Allah, The Beneficent, the Merciful*_
Tun daga kofar gari, aka fata kallonsu, yara na gudu manya kuma, sai faman bin motar da kallo sukeyi, tintake camry ce motar, baka gani mutane dake cikin motar ssi dai su su ganka".
Da haka har suka isa kofar gidan, lokacin malam shehu yana dawowa daga sallamaci kenan, sabida yau ne ma ya fara fita sabida zazzabin da yayi fama dashi".
Gani mota tayi faki a kofar gidansa, saida yaja da baya tuku, bayan su parker ne, bakura ne ya fara fita, ya zagayo ya bu
e mata murfin motar ya amshi pakhryya sannan ta fito, malam shehu dake makale a lungu yana kallonsu, saida yaji wani irin yarrrrr a jikinsa,amma duk da haka bai gane ko waye ba".
Saida ta gyara mayafinta sannan suka nufi hanyar gida, zynah na gaba bakura na baya, suka shiga cikin gidan. Gani su shiga gidan sane yasa malam shehu fitowa daga inda yake makale ya nufo gida, da sallama suka shiga gidan" dai-dai lokacin rakiya na fitowa daga ban
aki, da sauri ta jada baya, ha
e da tambayar malamai wah kuke nema?"
Murmushi zynah tayi sabida tasan rakiya bata gane ta bane, sannan tace inna ninefa".
A ladabce rakiya tace kecewa hjy?"
Saida ta kira yi mata dariya sannan tace nice amina"""..
A gigice tace amina fa kikace".
A lokacin ne ta kare wa Amina kallo sannan ta gano ita
in ce, can zawa da tayi ne yasa ba zakaga neta ba".
Sulu-suluce rakiya ta fa
i ta daka da
uwawu darab ta zube a kasa, zama tayi dirrrrshap sai faman bin zynah takeyi da ido, baki kuwa a ba
e yaki rufuwa".
Zynah bata bi ta kan rakiya ba, ta nufi hanyar
akin ummanta, shi kuwa bakura duk inda tabi yana biye da ita, tun kafin ta karisa bakin kofar ta hango dakin a wangale, a lama babu mutum a cikin, hakan ya sata karisawa da sauri ta shiga
akin".
Tarkace ne kawai ta gani a ciki, da alama
akin ya da
e babu mutum a ciki"
A gigice ta fito daga
akin ta nufo inda rakiya take, tana kokarin tambayar ina ummata""..
Sallamar malam shehu ne yasa katseta, duk da tanajin bakin cikin abinda yayi mata, amma yaya zatayi, tunda ba'a canza wa tuwo suna, hannu ya mika wa bakura suka gaisa, amma duk a lokacin malam shehu be gano Amina ce ba, rakiya dake zaune cikin karkarwan bakin tace, Amina kece haka?".
Cike da mamaki malam shehu yace wacce Amina?"
Babu abinda yafito daga bakin Amina sai ina ummata take? Malam shehu bebi ta kanta ba, daki yaje ya dauko shinfi
a ya shinfi
awa bakura, bayan su zauna ne suka gaisa, malam shehu yake tambayar bakura daga ina, domin har yanzu kokwanto yakeyi balle yadda gaba daya ta canza".
Zynah dake tsaye ta samu gu ta zauna kusa da bakura, murmushi bakura yayi sannan ya zaiyana wa malam shehu daga inda ya fito, da kuma aurensa da zynah, babu abinda malam shehu keyi sai kabbara, hannu yasa ya amshi pakhryya, sannan suka kara gaisa wa, ita Amina ta gaida babanta, ha
e da tambayar ummata".
Malam shehu ya meda kallonsa izuwa rakiya dake zaune kamar wacce aka daure a gun, domin tunda ta zube a kasa bata mike ba".
Rakiya jeki ki kawowa surinkinki ruwa mana" A lokacin ne ta dawo daga tunanin da takeyi, tana mikewa,
akinta kawai ta nufa batare dace komai ba".
Tana shiga tasa kuka wii-wii-wii kamar wacce aka daka, tana fa
in meyasa nayi wa kaina? Meyasa nasa malam ya kori Amina daga garin nan? Yanzu
ubi yadda ta koma kamar ba ita ba?".
Shiru da malam shehu yaji ne yasa shi mikewa ha
e da fa
in bari akawo maka ruwa ko?"
Yana mikewa zynah tace bakura nifa banga ummata ba, Allah dai yasa ba wani abunne ya sameta ba" a'a zynah bari dai baba yazo muji inda take, maybe unguwa taje".
Himm kawai zynah tace, daga nan bata sake cewa komai ba, hannu tasa ta amshi pakhryya tasa mata nono a baki".
Malam shehu yana shiga
akin rakiya gani tana kuka yasa shi karisawa ciki da sauri, ha
e da cewa rakiya lafiya?"
Ko kallo malam shehu bai ishi ta ba, taci gaba da kukanta tana fa
in na ohh!! Ni rakiya na cuci kaina, nayiwa kaina, wlhy dana sani bansa an kori yarinyar ga daga garin nan, dubi yadda ta koma?"
Cike da mamaki malam shehu yake kallo rakiya dake zaune ne".
Gani kada su raba abin kunya a gaban suriki yasa shi kita daga
akin ta barta, taci gaba da kukanta".
Ta kofar baya malam shehu yayi yaje ya siyo masu kayan sanyi, sannan yasa aka dama masu fura da nono".
Bayan ya dawo ne, bakura da kansa ya matse ya tambayi malam shehu inda sadiya take".
Malam shehu ya rasa yadda zaiyi masu bayani, saida ya
an jinkirta sannan yace tana gidan su".
Kafin ya karisa tuni zynah ta cire pakhryya a nono ta mikewa bakura ita, sannan ta mike, zomuje kawai tace".
Kunya ya hana bakura mikewa, ita kiwa zynah, tuni ta mike ha
e da cewa zo muje, sannan ya mike, abinda zynah tayi ya batawa malam shehu rai amma yaya zaiyi, duk da har yanzu besan gaskiyan lamari ba, amma a yadda yaji rakiya ke magana yasan akwai alamar tambaya".
Yana mikewa suka fita, har ta kami hanya, bakura yace tazo suje a mota".
Cike da takaici malam shehu ya gangara
akin rakiya, bayan ya zauna ne, cikin dabara da lallashi yake tambayar rakiya, akan furucin da yaji tanayi".
Rakiya bata boye masa komai komai ba".
Salati yayi ya sanar wa ubangiji, ha
e da kiran rakiya kin cuceni, wlhy bazan yafe maki ba, duniya da labahi, yanzu da wani ido kikeso na kallo sadiya da Amina, banga laifin Amina ba duk abinda tayi, kuma insha Allahu a yau
in nan sadiya zata dawo
akinta, ita kuma Amina zan roketa gafara, akan abinda duk ya faru".
Cikin kuka rakiya tace sai me, idan kadawo da sadiya gidan nan, tazo mana, wlhy sai dai idan ba ni rakiya ba, domin sai tayi data sani dawowarta gidan nan, makwadaicin banza makwa
ancin wofi, daga gani mota har jikinka na rawa, to wani yasani ko ku
in shan jini ne, domin ance yaeanci masu ku
in birni duk rn'mafiya ne".
Ba dare da malam shehu ya tanka mata ba, ya fice daga
akin".
Su zynah suna isa kofar gidan ummata, tun kafin bakura yayi baki, hannu tasa zata bu
e motar da fita, kallo daya bakura yayi mata ta dakata, har saida ya sami gu yayi parking, saida ya fita ya zagayo ya bu
e ya amsa pakhryya sannan ta fito, dai-dai lokacin da hauwa na fitowa daga daga cikin gida, da sauri ta kwa
a mata kora da hauwa!!".
Hauwa na juyowa suna ha
a ido da Amina, a guje Amina taje ta rungumeta tana kwalla, ha
e da tambayar ina umma?"
Cike da mamaki sabida hauwa bata gane ta ba" hakan yasa ta tsorata da Amina, balle suna ha
a jiki wani irin laushi da kamshi taji na tasowa daga jikin Amina, take jikon hauwa ya fara rawa".
Zynah dake rungume da ita, tana sakin hauwa a guje hauwa ta ruga cikin gida ha
e da kwadawa umma kira, da sauri umma ta fito daga daki tana tambayar lafiya hauwa irin wamnan kiran haka? Umma umma da wasu mutane suzo suna tambayarki, wlhy umma matar kamar balarabiya,dariya umma tayi ha
e da cewa labarabi kuma"".
Sallamar bakura ne ya katse umma, da sauri ta dago kai, zynah dake bayan bakura tana hango ummata a guje taje ta rungume umma ha
e da fashewa da kuka,tana kiran ummata, umma,ashe dama zan sake ganinki a rayuwata?"
Itama umma dake rungume da zynah kukan takeyi, shiko bakura tsayawa yayi yana kallonsu, da'kar umma ta sai saita kanta, sabida gani subar mutum a tsaye, hauwa akasa ta dauko tabarma, ta shinfi
a mata ya zauna, hauwa dason yara hannu yasa ta dauki pakhryya, duk da dai batasan alakar dake tsakaninsu da ita".
Duk da kiwan pakhryya amma da hauwa ta mika hannu zata dauke ko musu bayi ba, taje".
Chapter 14 · 0% Book details